Sashe 7
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Wowww! Kai sunan mai daWi Yaya, don Allah hoton ta fa?." Ya kalle ta yace, "ke ni bani dashi."
"To ka bani number ta mu dinga gaisawa." ˜aramin tsaki yayi yace, "Malama kama gaban ki." Dariya tayi ta fita tana cewa, "ni na san mai kyau ce dan Yayan na mu yana son abu mai kyau." Yana jin abinda tace yayi murmushi sai ya fasa cin abincin ya Wauki waya ya kira number Manal Win.
Lokacin ™arfe goma ta kusa na dare, daga can Sangaren aka Wauka da sallama ya amsa yace, "Ya jikin?." Daga can Sangaren tace, "Da sau™i, an kawo magani na gode."
"Nima na gode." Shiru ne ya biyo baya bata ce komai ba ya katse shirun yace, "kin tabbatar kin ji sau™i?."
"Uhum na ji sau™i."
"Alhamdulillah, yanzu zan samu na nutsu har naci abinci." Bata ce komai ba yace, "yaushe rabon da ayi miki fbs?."
Manal tace, "an jima, amma za'a yi gobe." Bebi yace, "ya kamata, ki kwanta ki huta Sai da safe?" Ya faWa da sigar tambaya. Manal tace, "Allah ya kaimu, na gode da kulawa Allah ya bar zumunci."
"Amin. Amma Allah ya bar ™auna ya kamata ki ce ba zumunci ba ko?." Zata yi magana yace, "don Allah Manal kar ki ce, Wallahi ni kaWai nasan abinda nake ji a zuciyata, bana so naji kina faWar wannan kalmar, zafi nake ji a zuciyata, don Allah ki bari. I made a mistake but na tuba ai ko? Ya kamata ya wuce ko dan soyayyar da nake miki, ko so ki ke ace likitan zuciya yama zuwa ganin likite zuciya?. Please mana Manal."
Ajiyar zuciya tayi bata ce komai ba ya sake cewa, baki ce komai ba, baki ha™ura ba har yanzu?.
Manal tace, "tsoro ka ke bani ne gaskiya, ina gujewa matsala ne nan gaba, iya wannan maganar ta tunzura ka har haka ina ga wani abun kuma?.
"Na daina baki tsoro, yadda kike tunani ba haka nake ba nasan kin fahimce ni."
"Kaina na ciwo zan kwanta."
"Ki yi bacci lafiya." Da Allah ya sa ta amsa ta yanke wayar, ya sauke numfashi yadda yake ji a zuciyar sa in Manal tace ta rabu dashi Allah sai yayi ciwo.
BD˜B2P005
Lubna tana zaune a kan gadon ta da waya a hannun ta jingina da jikin gadon jikin ta yayi sanyi sosai kai da ka ganta kasan akwai abinda take saurare a wayar mai mahimmaci.
Numfashi ta sauke tace, ni bawai bana so ba ko ban yarda da kai ba, kawai tsoro nake ji ne wallahi. Na faWa maka ko ri™e hannuna wani bai taSa yi ba, dole na ji tsoro. Mujahid da yake kan wayar yace, Sweetheart mafita nake neman mana fa, bawai ina hakan saboda jin daWi na ko wani abun ba, mafita nake so mu samu mu yi maganin damuwar mu. Kina sona Ina son ki, aure muke burin yi Yayan ki ya hana faruwar haka, shine nake nemar mana hanyar da za a samu masalaha cikin sau™i. Kar ki saka a zuciyar ki kamar abinda nazo nema kenan a wajan ki, ko kusa ba haka bane ba Lubna, neman mafita ce babu yadda zan yi hakan shine kawai zai faru a aura min ke ko da Adnan baya so.
Lubna tace, Na sani Sweetheart, amma& ..! Katse ta yayi yace, Lubna don Allah in zuciyar ki na rawa a kan maganar nan a barta kawai, kar ki yi tunanin zan karSi virginity Win ki ne saboda haka nake so a zuciyata. Wallahi sam-sam ba haka bane ba my love, in a son raina ne sai bayan mun yi aure na mallake ki kin mallake ni, hakan shine burin na ba abinda yake zuciyar ki ba. Allah ya sani so nake na mallake ki a matsayin matata, duk wannan faWi tashin da nake yi saboda ke ne, don girman Allah in kina ganin kamar wayo nake miki don na mallaki jikin ki daga baya na guje abar zancen nan kawai. Kin san ni ba mutumin banza bane, har yanzu ban taSa ri™e ko da hannun ki ba, in da ace da wannan manufar a zuciyata da yanzu kin fahimce ni.
Lubna tace, bawai ban amince da kai bane ba fa, na amince kawai tsoro nake ji ne wallahi. Ban taSa aikata hakan ba kai ma ka sani, zuciyata rawa take sosai, shiyasa kaga kamar Ina kokwanto a kan ka amma bawai don ban amince da kai bane. Na amince da kai Wari bisa Wari, in ba dan kai Win ba bazan iya yin maganar da kowa ba.
Tsoron me kike ji? Tsoron kar nayi amfani dake nan gaba na gudu na barki& ?. Hmmm! In da wannan niyar nazo gare ki da zuwa yanzu kin fahimta Lubna, ban zo wajan ki da niyar lalata miki rayuwa ba, nazo da niyar auren ki amma Yayan ki ya hana faruwar hakan.Ban san me na yiwa Bebi ba, ban san meyasa baya sona, ban san meyasa yake son hana ni ke ba. A ganina duk laifin da nayi masa tunda har yanzu nazo nace neman aure nake bai kamata ace ya hana ni ba, saboda aure sunan sa aure, Kuma raya sunnar annabin mu nake so nayi. Ban san me nayi masa ba wallahi, a bayana saurayin Mimi yazo yanzu gashi an saka ranar auren ta.
Duk laifin sa ne wallahi, ban san meyasa baya son farin cikina ba. Kuma su Yaya ne suke biye masa, Mimi da yake ita cikin su Waya ai gashi har an saka ranar ta, ni nice babba amma ya shiga ya fita ya hana na aure ka ban san meyasa ba.
Shiyasa nake nemar mana mafita kina ganin abun kamar saboda jin daWina ne, in hakan ta faru ko Abba ni zai aurawa ke balle shi.
Lubna tace, ba haka bane ba, abinda zai faru yanzu mu yi wani tunanin ba wannan ba. Mujahid yace, to faWi abinda kike so a ayi, wannan an barta tunda bakya so, bana so ki yi tunanin kamar ba son ki nake ba gwara a bar zancen kawai. Ya kike ganin za a yi?.
Zan je wajan Daddy na same shi nace masa ni kai nake so, kuma kai nake so na aura, na tabbatar zai yi wani abun a kan hakan.
Waye Daddy?.
Yayan Abban mu mana, shi kaWai ne zai iya la™wasa Yaya Bebi, ko Abba sai abinda Yaya Bebi yake so yake yi, amma shi yana jin maganar sa. Wajan sa zan je ko kazo mu je tare mu tabbatar masa da muna son junan mu zai yi wani abun.
Mujahid cikin muryar sa da take sokar mata zuciya yace, kin tabbatar zai shiga lamarin? Na ™agu na mallake ki matsayin matata Lubna. Lubna tace, Zai amince in sha Allah.Yaushe zamu je?.
Yanzu ma dan dare yayi ne, amma gobe zamu je dan da zafi zafi ake dukan ™arfe. Lubna tace, Allah ya nuna mana goben, in sha Allah ™arshen damuwar mu tazo kaga ba sai mun aikata komai ba. Yayi murmushin yaudara yace, in hakan ta faru sai nafi kowa farin ciki. Lubna tayi murmushi tana kallon sa kafin ta sunkuyar da kai, ya kalle ta yace, in bai amince ba fa?.
Lubna tace ta kalle shi tare da karyar da murya taxe, wanne irin fata ne wannan? Zai ma amince in sha Allah. Yayi murmushi ya amsa da cewa, fatana kenan. suka cigaba da tattauawa kafin ya kashe wayar. Numfashi ta sauke tana kallon wayar dan duk yadda zata yi zata yi don ganin ta zama mallakin Mujahid.
Washe gari.
Manal da wuri ta tashi dan taji daWin maganin wajan Bebi ko ciwon kai babu ta fito ta kunna gawayi ta Wora ruwa, da yayi zafi ta zuba a boksiti ta shiga banWaki tayi wanka ta fito ta shirya ta dawo ta dama kunu mara sugar.
Baba ne ya shigo da sallama ta amsa ya kalle ta yayi murmushi yace, Manal jiki yayi kyau sosai?. Tayi murmushi tana jin kunya tace, Ina Kwana Baba.
Lafiya lau, ya jikin na ki?.
Naji sau™i ta faWa tana sunkuyar da kai dan kunya take ji sosai. Duk wata in hakan ya faru da ita kunya take ji har haushi take ji kowa yana abin sa lafiya amma ita kowa sai ya sani. Baba yace, Ina Maman naki?.
Tana kwance tana bacci, jiya ta jima bata yi bacci ba da daddare duk farkawar da zanyi sai naga idon ta biyu shiyasa yanzu take bacci. Baba yayi murmushi ya girgiza kai dan yasan maganar mahaifin su ce ta hana ta bacci, shi ya rasa yaushe zata manta da abinda ya faru ta basu labarin waye mahaifin su oho. Yace, ™yale ta, zan je Kaduna wata™ila na dawo yau wata™ila na kwana, sai naga dai yadda hali yayi. In ban dawo ba zuwa ™arfe tara na dare ku kulle gidan kin ji ko?.
Manal tace, to Baba. Ya saka hannu aljihu ya Wauko kuWi ya bata yace, ayi cefane ya sake bata wasu yace, na san maganin ku ya ™are ko? Gashi ku siya kar a kwana yau ba a sha ba. Manal ta karSa tace, to Baba Allah ya dawo da kai lafiya, Allah ya kiyaye hanya. An gode Allah saka da alkhairi. Ya amsa da amin yace, babu abinda ku ke so?. Manal tace, babu komai Baba.
Baba Ina Kwana. Mubeena ta faWa daga gefe ya kalle ta yace, lafiya lau Mubeena. Mubeena tace, Daman Baba Ina so zan je dubiya in anjima, shine nace bara na tmbaye ka kafin ka fita.
Waye babu lafiya?.
Maman su ™awata ce.
Wacece ™awar taki? Bata da suna?. Mubeena ta sauke numfashi tace, sunan ta Khadija, tare muka fara makaranta. Baba ya kalle ta yace, ya akayi kika san bata da lafiya ke da baki da waya? Ko zuwa tayi ta faWa miki?.
Gaban Mubeena ya faWi sosai ganin za a gano ta tace, da na fita jiya Mama ta aike ni na ga ™anwar ta ita ta faWa min. Baba ya bita da kalli sosai kafin yace, Manal in zata tafi ki karata ku samo ladan dubiyar tare. Manal tace, to Baba. Daga nan yayi musu sallama ya fita Mubeena ta mi™e a fusace ta koma Waki.