Sashe 38
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dariya yayi yace, "to gani ki ta duka Manal har sai kin gaji, indai dukan zai saka ki daina wannan fushin ki dake ni, ni naki ne gabaWaya." Rufe ido tayi cikin jin kunyar sa dan bata so yaji ba, yayi murmushi ya tashi ya dawo kusa da ita ya zauna ya kwantar da ita a kan cinyar sa ya zame Wankwalin kanta yana shafa gashin ta yace, "Partner na gode, na gode da kika mallaka min kan ki a matsayin cikakkiyar mace, bani da abinda zan baki sai dai nace Allah ya bar mu dake har aljanna. And I you have to know that you're my love of my life, Wallahi Manal i so much love you, ni bazan iya cewa ga adadin son da nake miki ba. Ki gode Allah, Allah ya miki baiwa daban daban wacce ni kaWai na san da ita, that's the why I gone crazy about you, you're so truly special person, and you exceed all my expectations. Shiyasa kika ga na kasa daurewa sai da na sake tara miki gajiya, shau™in son ki ne kawai Partner, ban yi hakan dan na baki wahala ba. I love you so much" ya faWa yana mata kiss a bakin ta ™arami wanda yake burge shi da Waukar hankalin sa
Tana jin sa bata ce masa komai ba dan maganar ma wahala take mata, amma tayi murmushi ganin hakan sai ya dungure mata kai yace, "nima fa Ke kika yi disvirgin Wina, tare muka wahalar da juna amma ni ban yi abinda kika yi ba, raguwa kawai."
Bata ma bata buWe ido ba sai ma saka hannu da tayi ta kulle idon cikin jin kunya, yayi murmushi yaje daidai kunnen ta yace, "in kin ji daWin abinda nace a ™ara min mana. Sannan nima ki faWa min ya kika same ni? Saurayi ne ni ko kuma akasin haka?." BuWe ido tayi suka haWa ido sai ya kashe mata ido tare da Waga mata gira da alamun ro™o, ganin abinda yake yi sai ta kulle fuskar ta da sauri yayi dariya a bayyane yace, "Manal rigima."
Tashi zaune tayi zaune a hankali yana ta juyo da fuskar ta amma ta™i juyowa tace, "don Allah ka barni, kunyar ka nake ji." Yayi dariya yace, "ni Meyasa bana jin kunyar ki? Naga dai tare muka aikata abin nan ko? In Sera da sata daddawa da warin ta." Ta kulle ido da kunnen ta yayi murmushi.
Kallon agogo yayi yaga rana tayi sosai kuma an sanar dashi an sallami Rumana tun Wazu yana so yaje wajan Mama ko dan su gaisa. Baya son fita yayi nisa da ita, ji yake kamar ya cigaba da gadin ta kar ™uda ya taSa masa ita. Ya kalle ta yana murmushi yace, "Partner zan je wajan Mummy na dawo, akwai abinda kike so?." Da sauri ta girgiza kai dan so take ya fita tayi waya da Maman ta. Murmushi yayi ya matsa kusa da fuskar ta yayi kissing lips Win ta sannan ya tashi ya fita.
A mota ya zauna yana waya da Huzaifa yana faWa masa bikin sa saura sati biyu shi, shi ya ma gabaWaya dole anjima su haWu ko dan a tattauna. Sai da yayi la'asar sannan ya shiga gida, wajan Mamy ya fara shiga suka gaisa ya tambayi Lubna akace tana wajan Kusar Maryam kuma bacci take.
Yana shiga wajan Mama Wakin ta ya wuce ya same ta a zaune Rumana tana bacci a gefen ta, da girmamawa kamar ko yauahe ya gaishe ta Mama ta amsa da fara'a tace, "Ina Manal?."
"Tana gaishe ki Mummy, ya jikin Ruman?." Mama ta sauke numfashi tace, "da sau™i, mu koma can Wakin mu yi magana."
Ya amsa tayi gaba ya bi bayan ta tana shiga ya shigo shima ta kalle shi tace, "kayi ha™uri daga kai maka mata shekaran jiya zan fara wani zance ko? Dole ce ta saka hakan duba da halin da akace mun soyayyar ka ta saka zuciyar Rumana."
Gaban sa ya faWi sosai amma ya danne bai nuna ba tace, "Adnan na yake hukunci wanda nake ganin zai maka kuma nima zai min, zan maka adalci zan yiwa Manal adalci zan kuma yiwa Rumana ma adalci. Zan tura ta Abuja gidan Yaya Mubakar taje ta cigaba da rayuwa a can, amma....." Sai tayi shiru tana kallon sa.
Bebi ya kalle ta yace, "Mummy amma me?."
"Ka tuna kayi min al™awarin auren ta a wannan Wakin ko?."
"Ina sane Mummy, ban kuma canja ba, bazan karya alqawarin ki ba." Mama ta girgiza kai tace, "Shikenan Adnan. Rumana da ta warware zata koma Abuja baza ta dawo ba sai lokacin da nace ya cika. Zaman ta a nan tana ganin ka barazana ne ga lafiyar ta, in tana can zata fi samun sau™in wani abun. Sai ka shirya ka kuma kasance mai cika al™awarin mahaifiya, da zarar shekara Waya tazo ko bani da rai ka san abinda zaka yi" tana faWar hakan ta fita ta bar shi a tsaye zuciyar sa bata amince da abinda Mama tace ba gabaWaya.
Da kallo yabi Mama ya rasa me take nufi da abinda tace masa kafin ta fita shi dai bai fahimta yadda ya kamata ba, Waga ™afa yayi da niyar bin ta ya tambaya sai ya fasa amma yana tunanin me take nufi kenan?. Fitowa yayi falon a nan ya tarar da Lubna da Kausar a zaune suka gaishe shi ya amsa har ya gifta su sai ya tsaya ya kalle su yace, "kar ku ga babu idona a gidan nan, wallahi duk motsin ku Ina sani, gwara ku nutsu domin ina nan babu inda naje, ana ta murna sarkin takura baya nan ko?."
Lubna tayi dariya tace, "ai Yaya duk abinda kace yana nan babu saSawa." Yace, "ku kuka sani dai" ya faWa yana niyar fita Kausar tac, "a gaishe da Anty Manal." Baice komai ba ya fita, yana fita wayar sa tayi ™ara ya duba ganin sunan Mimi sai abun ya bashi mamaki lafiya take yi masa waya da yammar nan?.
Šauka yayi daga can Sangaren tace, "Yaya Ina wuni."
"Lafiya lau, ya gidan?."
"Lafiya lau Yaya, ya Anty Manal? Na kira ta bata Wauka ba, tana kusa?."
"Bana gida, Ina gidan Mummy. Ina mijin naki?." Mimi tace, "wallahi Lafiya lau." Shiru tayi bata yi magana ba kuma bata kashe ba, jin hakan ya saka yace, "shikenan abinda zaki ce?."
Mimi tace, "Daman kira nayi na gaishe ka."
"To na gode" ya faWa yana niyar kashe wayar Mimi tace, "Yaya!."
"FaWi kan ki tsaye ban son a rarraba min magana."
Mimi tayi murmushi a ranta tana maimaita Yaya Bebi faWa tace, "mun gode Allah ya saka da alkhairi, Allah ya yi maka abinda kayi mana, Allah ya kula da kai kamar yadda ka kula damu, Allah ya yi maka tukwici da aljanna. A lokacin baya Wauka muke takura mana ka ke yi, mu dinga jin haushin ka muna yi maka rashin kunya a zuciyar mu, amma yanzu na fahimci kare mutuncin mu ka ke yi Yaya, Allah ya saka da alkhairi, ya barka da Anty Manal" tana faWa ta yanke wayar ya kalli wayar sai ya murmusa baice komai ba ya ™arasa wajan motar sa ya shiga ya fita.
Gidan Hamza ya wuce yana tu™i yana tsaki, takaici yake ji haka kawai an fito dashi daga gidan amaryar sa ko hutawa bai gama yi ba. Yana tsayawa a ™ofar gidan ya Wauki waya ya kira Manal amma bata Wauka ba, ya sake kiran ta bata Wauka ba haka kawai sai jikin sa yake bashi ba lafiya take ba tunda gashi Mimi tace masa ta kira bata Wauka ba.
Yana wannan tunanin ta kira shi ya katse kiran ya kira ta yace, "Partner hankalina ya tashi Ina kiran ki bakya picking, lafiya kike?." Manal tace, "uhum bana kusa ne."
"Kina ina? Me kike yi da har kika yi nisa da wayar?."
"Nauyi wayar tayi min" ta faWa a shagwaSe kamar zata yi kuka.
Yayi murmushi yana kallon titi cikin nishaWi yace, "Ayya dole ta miki nauyi jikin ki ma ya miki nauyi na sani, in na dawo zan dinga Waukar ki kin huta da nauyin gabaWaya." Bata bashi amsa ba yace, "kinci abinci?."
"Bana jin yunwa" ta bashi amsa yace, "in zan dawo me zan kawo miki?."
"Babu."
"Na siyo miki kaina?."
"Uhum!" Ta bashi amsa a ta™aice.
"Kina so?." Manal tac, "ina so mana, ka siyo." Bebi yace, "to zan siyo tunda kina so, zan shiga wajan su Huzaifa yanzu bazan jima ba zan dawo. Sun takura min da waya."
"Allah ya dawo da kai lafiya" ta faWa murya can ™asa ya amsa ta kashe wayar.
Yana ta jin shigowar kiran Hamza da suna waya da Manal sai a lokacin ya kira shi yace, "gani a ™ofar gida, an ishe ni da waya kamar wanda ake bi bashi."
Kashe wayar yayi ya fito daga motar ya shiga ciki kamar yadda suka saba.
BD˜B2P23
A nan gidan Hamza yayi sallar magriba yana ta yi musu mitar da ya saba kafin ya Wauki hanyar komawa gida. Yana shiga Babban falon ya tarar dashi a gyare daman a haka ya barshi da ™hamshi air freshener na tashi, ya wuce na biyun a nan ya same ta a zaune tana karatun alkur'ani. Zama yayi a gefen ta a lokacin ta rufe alkur'anin ta ajjiye ya kalle ta kafin yayi magana tace, "Sannu da zuwa."
"Ya jikin ki?" Ya faWa yana kafe tada idanu tare da kai hannun sa wuyan ta. Manal tace, "da sau™i,ya Mummy da mai jikin?."
"Da sau™i, Mummy na gaishe ki."
"Ina amsawa" ta faWa bata kalle shi ba. ya kalle ta yaga tayi wani iri da alamun damuwa a tare da ita, Wago da fuskar ta suka haWa ido yace, "me yake damun ki?." Manal ido ya ciko da hawaye tace, "jikina ne babu daWi, komai bana jin daWin sa, kaina ya™i ya daina ciwo in na tashi kamar zan faWi, kuma ina kewar Mama" ta fada kamar zatayi kuka idanun ta na kallon ™asa.