Sashe 50
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Sai ™arfe sha Waya na safe sannan ya fita ya koma asibiti wajan Maryam, zuwan sa ya tarar da Mummy da Mamy a zaune Maryam Win ta farka sai kuka take yi. Mummy ganin ya shigo kafin ma ya gaishe ta tace, "Bebi da gaske ne Maryam ciki ne da ita?." Gaban sa ya faWi sosai ya kalli Maryam Win da take kuka yayi shiru Mummy tace, "da gaske ne kenan" ta kalli Maryam tace, "Maryam meyasa haka?."
Bebi yace, "don Allah Mummy mu jira a koma gida ayi maganar nan, yanzu bamu kaWai ne a asibitin nan ba." Mummy tayi shiru kawai tana girgiza kai bata ce komai ba.
Mamy ita kam hawaye take yi Maryam Win ma kuka take yi sosai kamar ranta zai fita. Bebi yace, "Don Allah Mamy a bar kukan nan haka, komai zai zama daidai in sha Allah." Mamy ta kalle shi tace, "ka san tana da cikin kenan kai? Kenan ka ana cikin waye a jikin ta?."
Ya sauke ajiyar zuciya yace, "Don Allah Mamy a bar maganar mu koma gida." Mamy tana kuka tace, "ya isa haka Bebi, bazan iya zama a nan ba in na cigaba da zama ina kallon ta zan iya tsine mata" tana faWa ta bar Wakin, Bebi ya bita da kallo ya rasa abinda zai ce.
Fita yayi jikin sa a sanyaye sosai ya bar "akin ya koma office. Sai bayan sallar azahar Manal tazo ta samu Mummy ce kawai a wajan sai Maryam Win da kana kallon kasan tayi kuka. Yanayin da Mummy ta amsa gaisuwar ta san akwai wani abun a ™asa amma bai shafe ta ba sai tayi shiru. A kan kujera ta zauna nesa sa Mummy babu wanda yake magana a cikin su.
Tana nan zaune sai ga Abba ma ya shigo Wakin da sallama, Manal ta amsa bayan ta kai kanta ™asa tace, "Abba barka da rana" ta faWa tana zamowa daga kan kujerar. Kallon ta yayi ya amsa Mummy tace, "Manal ce matar Adnan." Abba yyi murmushi yace, "Allah sarki." ya kalli mummy yace, "Hauwa wai jikin Maryam Win ne har haka? Ni na Wauka ma kun koma gida?." Manal ta kulle ido saboda tunawa da abinda ya faru tsakanin ta da sirikin nata, ta yi saurin kawar da abinda yazo ranta. ya sake kallon Mummy yace, "ina magana kin yi shiru, me yake faruwa ne haka?."
Mummy ta kasa magana a lokacin Manal ta tashi ta fita saboda wayar ta take ™ara. Tare da Mama da Mubeena suka shigo suka tarar da Abba yana ciki har lokacjn ga Bebi da Mummy. Sallamar Mama ya saka duk suka kalli ™ofar da ake shigowa Mummy na kallon ta dan bata san ta.
Mama tace, "barkan ku da yamma, ya masu jikin?." Mummy tace amsa da fara'a kafin ta kalli Manal tace, "ai ko ba'a ce na san Maman ki ce, ga kama nan kuna yi." Manal tayi murmushi Mummy ta tashi ta bata wajan da take tace, "bismillah ki zauna." Mama tace, "haba don Allah, ki zaman ki."
"Haba dai, zauna don Allah" Mummy ta faWa tana bata wajan Mama ta zauna tana sake yi mata Sannu.
Da Bebi suka gaisa ta amsa tana tambayar sa mai jikj ya amsa da girmamawa. Tunda Mubeena ta shigo idon ta ya haWu da na Abba da yake waya gaban ta ya faWi shi kansa ido ya wara waje saboda ganin Mubeena a tsaye a bayan wacce ake kira babar matar Bebi.
Mummy ce ta katse tunanin sa tace, "wannan ce yayar Manal Win?." Mama tayi dariya tace, "Itace." Mubeena tayi murmushin ya™e tana sake kallon Abba da shima ita yake kallo ya kasa sauke wayar daga kunnen sa. Šago ido Mama tayi suka haWa ido da Abba, ta tsayar da idon ta ™yam a kansa kamar yadda yake kallon ta. glasses Win idon ta ta cire wai ko ba daidai yake nuna mata ba ta sake mayar dashi idon ta tana kallon sa. Mama tantama take akan shine ko kuwa ba shi bane, duk da ga kamanni na suna na saj canji na girma da aka samu amma bata fatan ace shi Win ne
"Zahra'u ce!" Abba ya faWa yana kallon Mama. Wani mayaudarin murmushi Mama tayi jin abinda yace ta tashi tsaye ta kalle shi ta kalli Bebi ta sake kallon Manal tace, "Manal waye wannan?."
Manal taji wani iri saboda tambayar da Mama tayi hakan ya saka jiki a sanyaye tace, "Mama Abba ne mahaifin Dr." Mama ta girgiza kai tace, "kenan shine sirikin ki?." Manal ta girgiza kai tana kallon Mama da mamaki sosai. Mubeena da take gefe tace, "what! Mahaifin mijin ki Manal?."
Manal ta kalli Mama ta kalli Mubeena tace, "eh mana." Abba ya kasa magana sai kallon Mama da yake yi Mama ta sauke ajiyar zuciya ta kalli Manal tace, "Manal zo mu tafi" ta faWa tana ri™o hannun ta Manal tace, "Mama me yake faruwa ne?, ina zamu je?." Mama ta kalle ta tace, "nace ki wuce mu tafi ko?." Cikin tsawa tayi maganar Manal ta firgita sosai tana mamakin abinda ya canja Mama. Mama ta kalli Mubeena tace, "kema mu je." Sai a lokacin ta kalli Mummy tace, "Allah ya ™ara lafiya." Mama ta faWa suka fita zuciyar kowa cike da tashin hankali a cikin su.
Tunda suka tafi Mama bata ce komai ba, haka Mubeena bata yi magana ba, Manal kuwa tashin hankali ya hanata magana har aka je gida. A tsakar gida Manal ta tsaya tana kallon Mama cikin tashin hankali tace, "Mama me yake faruwa ne? Kin san mahaifin Dr ne? Meyasa kika ce na taho gida tunda ki ka ganshi?." Mama ta kalle ta tayi mata banza kamar bata ji ta ba. Manal zata sake magana Mama tace, "Zaman auren ki da Adnan ya ™are Manal." A tare Manal da Mubeena suka kalli juna, Mubeena ita kanta a tsorace take so take taji waye mahaifin Adnan a wajan Mama har ya santa ta san shi haka. Mubeeena a sanyaye tace, "Mama me kike cewa ne? Auren ta da Adnan ya ™are kuma?."
Manal a ruWe take sosai hakan ya saka tace, "Mama me yake faruwa ki sanar dani don Allah, kin saka zuciyar mu a ruWani mun kasa gane inda kika nufa. Mama meyasa ki ka ce mu taho gida?, Mama meyasa kika ce zaman aurena dashi ya ™are?."
Mama ta kalle ta cikin ™unar rai ta tace, "Manal na taSa miki abinda zai cutar dake ne?." Manal ta girgiza kai tace, "a'a Mama, amma Ina so na sani, Meyasa kika canja tunda ki ka ga mahaifin sa har muka dawo gida?." Mama ta ja dogon tsaki ta dafe kai tace, "Dole ki bar aure Adnan koda bakya so, dole ya sake ki ko yana so ko baya so, zaman aure tsakanin ku bazai taSa yuwa ba." Manal kanta ya sake kullewa kamar zata yi kuka tace, "saboda me Mama?."
"Saboda wanda aka nuna min shi matsayin uban Adnan kema uban ki ne Manal!."
End of book 2.
Mu haWe a book3 domin jin yadda zata kaya.
Da gaske Manal da Adnan uban su Waya? To ya za a yi da cikin jikin maryam? Ina labrin Rumana? Wacece Maman su Manal?.
09030398006.
0 701 809 8175