Sashe 4
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sake turo baki tayi tace, "Allah da gaske nake, gashi ban haddace number ka ba balle na kira ka da wani layin." Yayi murmushi yaja hannun ta suka zauna yace, "ashe kin damu dani da yawa, yau ma hanyar gidan naku nabi ko zan ganki dan ban amince da kin tafi wani gari ba, kamar a mafarki sai ga ki." Murmushi tayi itama tace, "kaga alamun zuciyar mu ce a na waje Waya ko?." Yayi murmushi yace, "wannan gaskiya ne Baby. Yanzu dai bana so na sake kwana biyu ban yi magana dake b, ya za'a yi?."
Ta sauke numfashi tace, "Nima ban sani ba." Yace, "babu batun maganar auren nan dai ko?" Ya faWa yana haWe fuska, tayi dariya tace, "Babu, Bilkisu ta faWa ne kawai, Amma ni bani da saurayi ma."
Ya sauke ajiyar zuciyar yace, "Naji daWin hakan, ki samar mana da solution ya za'a yi." Kafin tayi magana yace, "ko kuma na baki wata wayar ™arama da sabon sim card in yaso sai ki dinga kira in kika samu lokaci mu dinga haWuwa tunda doguwar waya baza ta yi ba ko?."
Mubeena tace, "baza ta yu ba, hakan yayi sosai zan kuma nemi hanyar da zan dinga fitowa. Kawai Baba ne ya takura min, kuma ba shine baban mu ba." Yayi murmushi yaja hancin ta yace, "kar ki damu ai babu wanda zai sake raba mu a yanzu." Tayi dariya shima haka yana kallon ta kafin yace, "baza ki ci komai ba?." Ta Waga kai almaun eh yace, "kinga kin zo a lokaci da ya ™ure, zan yi tafiya anjima kaWam zuwa Abuja, ko zaki raka ni?."
Ta wara Ido tace, "A'a dai, Sai ka dawo." Yayi dariya yace, "bakya kewata ko?." Ta girgiza kai almaun a'a suna ta h1ra har aka kawo waya ™arama da sabon sim card, sai da ya tabbatar ya samu hanyar magana da ita sannan ya saka aka mayar da ita dan jirgin sa ya kusa tashi, badan haka ba da babu abinda zai hana bata kwana a inda yake ba amma a tara a gaba.
BD˜B2P003
Bebi kuwa haka ya wuni a asibiti, jikin sa babu ™arfi ko kaWan ga maganar Mama ga kuma abinda ya yiwa Manal jiya, gabaWaya abin ya dame shi dana sani ta gama mamaye masa zuciya. Bashi da wani kuzari komai haka yake yin sa sukuku damuwa ta masa yawa ya kasa sarrafa ta.
Numfashi ya sauke ya Wauki waya da niyar kiran ta amma sai ya kasa kunyar ma yi mata magana yake, ya ajjiye wayar tare da furzar da iska daga bakin sa. Bebi yanee! Ka fito muje duba Muhammad. Bebi ya kalli Hamza yace, ku je kawai bazan iya zuwa ba. Hamza ya bashi da kallo yace, Meyasa kwana biyu ka ke bawa damuwa gurbi a zuciyar ka ne? Meyasa kwana biyu cikin damuwa kake aikin ma baka mayar da hankalina kai Bebi?.
Bebi ya wara hannayen sa yace, damuwar nake ciki ne Hamza, na rasa gane wanne yanayi nake ciki a yanzu. Zuciyata a cushe take bana tare da farin ciki ko kaWan.
Me yake faruwa?.
Komai ma ya faru.
To kayi ha™uri, ko meye kayi ™o™arin magance shi zai wuce in sha Allah. Ya sauke shi yar zuciya yace, abinda nake ™o™arin nayi kenan amma na kasa, wallah azim Hamza Ina son Manal.
Hamza yayi ´ar dariya dan da alama bai san ya faWa ba yace, na san kana son ta mana Bebi, itace kuma wacce zaka aura. Meya kawo wannan maganar?. Bebi yace, na saka mata shakku a kaina, babu lallai ta amince da abinda zance mata.
Hamza yayi murmushi yace, Zata amince mana Bebi, kai dai ka dinga sassauta Sacin ran ka a ko wanne lokaci, taya zaka ce duk abinda ka ke so shi za a yi? Kai ko yaushe in ranka ya Saci na kowa ma sai ya Saci? a Ina ake haka?. Bebi ya sauke nimfashi yace, Ku je kawai zan je wani lokacin. Hamza Jin abinda yace sai ya fita ya bar shi dan yasan yana son katse maganar da ake yi ne shi kuma Huzaifa ya sanar dashi komai.
Ya jima yana yana tunani shi kaWai har akayi sallar la asar ya kasa samun sukuni a zuciyar sa. Wani iri yake ji ya kasa sarrafa kansa gabaWaya, kamar ya zubar da hawaye haka yake jin sa. Sai da akayi sallar magriba a lokacin ya bar asibitin kai tsaye gidan su Manal ya wuce domin ya saka a zuciyar sa zai je wajan ta kawai ya bata ha™uri.
Muneeba lokacin da ta koma Mama bacci take, Manal na kallon ta ta wuce zuwa Waki ba tace mata komai ba itama bata ce ba amma a zuciyar ta tana yi mata fatan shiriya tunda gashi har an fara cewa tana yawon banza.
Bayan sallar magriba suna zaune Mama da Manal gidan babu haske sosai sai na ™wan solar guda Waya dan babu wuta. Manal tayi shiru tana tunani Maman ma haka, tun lokacin da Manal tayi mata maganar nan shikenan taga canji a wajan Maman komai tana yin sane kamar ba ita ba.
Baba ne ya shigo da sallama Manal ta amsa Maman ma ta amsa ya ™araso ya zauna Manal tace, Baba Sannu da zuwa. Baba ya amsa yace, ya jikin naki?.
Naji sau™i. Baba ya kalli Mama yace, Kema babu lafiya ne Fatima?. Mama ta sauke nunfashi tace, lafiya nake, maganar auren Manal da Adnan ne, tunda ya fasa babu amfanin cigaba da ajjiye kuWin da ya kawo, a mayar musu tun kafin lokaci yayi Nisa.
Baba da mamaki ya kalle ta yace, wacce irin magana ce wannan? Yaushe Adnan Win yace ya fasa auren ta?. Mama tace, bata faWa maka ba ashe?, ai jiya yazo ya same ta yace shi bai san asalin mahaifin ta ba dan haka bazai aure ta ba, ni kuma indai a kan wannan ne gwara a fasa auren.
Baba ya kalli Manal yace, haka akayi?. Manal ta Waga kai alamun eh tace, Yace na Soye masa ban sanar dashi hakan ba, na nemi Mama ta sanar dani amma sai naga hakan ya Sata mata rai. Baba ya sauke numfashi yayi shiru na wani lokaci kafin yace, Wannan ai ba maganar fasa aure bace ba Fatima, magana ce a kan& . Waya aka yi masa hakan ya saka bai ™arasa faWa ba ya Wauki wayar ya fita.
Baba yana fita ya hangi Adnan a tsaye a jikin mota, hango Baban yayi ya ™araso ya gaishe shi da girmamawa Baba ya amsa fuska a sake kafin yace, Gashi an yi kira, muje masallacin.
Tare suka je suka yi sallar i sha suka fito suna tafiyya Baba yace, Yanzu Fatima take faWa min wata magana. Adnan ya sauke ajiyar zuciya yace, A kan maganar nazo Baba. Baba yace, mu ™arasa daga ciki Baba ya faWa yana shiga ciki ya samu Mama ce kawai Manal ta tashi yace, shigo mana Adnan.
Mama na zaune bata motsa ba dan hijjabin da tayi sallah yana jikin ta hakan ya saka da taji haka bata motsa Wauko hijjabi ba.
Bebi ya shigo da sallama Mama ta amsa ya ™arasa kusa da Mama ya gaishe ta ta amsa Baba ya masa iso zuwa falon sa, suka shiga ya zauna shima ya zauna Baba yace, ina jinka Adnan. Bebi yace, Baba ayi ha™uri da abin ya faru, ban yi hakan da wata manufa ba.
Baba yace, da gaske kace ka fasa auren nata kenan?. Bebi yace, ban furta haka ba Baba. Allah ya sani bana so a Soye min komai musamman a wannan Sangare na aure, da ake sanar dani magana akan mahaifin ta da kai sai nake ji meyasa bata sanar dani tun farko ba.
Baba yayi murmushi yace, Adnan Manal bata san da wannan maganar ba ko da wasa, a ko yaushe kallon mahaifin su suke a matsayin matacce wanda ya bar duniya saboda hakan babar su tace musu. Har kawo gobe bana tunanin ta faWa musu ba mutuwa yayi ba, haka zalika bata san ni ba jinin mahaifin su bane ka fahimta?.
Bebi ya amsa Baba yace, Abinda na sani Manal da Mubeena yara ne kamar kowa, da uban su da aka haife su ta hanyar aure ba ta lalatacciyar hanya ba. Wata™ila mahaifin su yanzu yana raye wata™ila ya mutu. Abinda nake so ka sani duk wata nagarta da ake nema a Sangaren neman aure Manal ta kai wannan matakin, ba wai ina yabon ta dan ta kasnacewa tawa ba, a a ina faWar abinda yake gaskiya ne a kanta.
Manal mace ce nagartacciya mai matu™ar ™aunar mahaifiyar ta, bata so taga wani abu ya samu mahaifiyar ta ko kusa, duk wani tunani da ka ke a kanta duk ba haka bane. Manal baza tayi maka ™arya ba, da ta san da wannan maganar da ta faWa maka baza ta Soye ba. In akwai abinda aka Soye maka akan neman auren Manal bai wuce ciwon marar da take fama dashi a duk tsakiyar wata ba, jiya dashi ta kwana har yanzu bata dawo daidai ba. Wannan shine akwai abinda nasan na Soye shima na manta ne amma da har magabatan ka sai na sanar dasu dan a Sangaran aure babu abinda ake Soyewa. Na san ka san tana da ciwon sikari, amma sai da na sake maimaita musu dan su ma su sani.
Baba ya sake cewa, Mahaifiyar su bata son zancen mahaifin su ko kusa, duk wannan soyayyar da sha™uwar da take tsakanin Manal da babar ta yau saboda tayi mata maganar da kayi mata ka gansu can shiru ko hirar da suka saba basa yi. Allah kaWai ya san dalilin ta na Soyewa yaran ta waye mahaifin su, Amma in kana shakku akan abinda nace ba wani abu nane dan an warware maganar tunda ba nisa tayi ba daman.
Bebi da sauri yace, A a Baba ba haka nake nufi ba, iya wannan maganar da kayi min ma Alhamdulillah na gamsu sosai, kuma na amince da auren daman ban ce mata na fasa ba itace ta fassara maganata da haka.