Sashe 43
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Manal ta Waure fuska tace, "kai ta yabon abincin matar nan ni kuma haushi nake ji wallahi." Yayi dariya kaWan yace, "Haba Partner ai bata kai ki iya abinci ba, kawai na saba da cin nata ne ina gwauro, sai naga dama nake ci yanzu."
Manal ta murguWa baki tace, "nidai wallahi bana so ka dinga order abincin nan, zan dinga daga maka ko me ka ke so."
"Ni nasan haka, nasan kin iya abinci Manal sosai fiye da yadda nake tunanin ki. Bawai zan siya saboda ta fiki bane kawai ina sha'awar cin abincin nata ne, musamman wannan mandi Win ta da wannan funkason."
Manal tace, "to ai na iya mandi rice Win, sai nayi goben ba sai ka siyo."
"Ai na riga ma nayi payment, ki huta daman baki da lafiya." Manal ta Wauke kai dan taji haushi ya kalle ta yasan taji haushi sai ya share ta, yayi murmushi ya rasa meyasa yake kishi da leemars delicious shi kam yana son abincin ta yana masa daWi sosai, ya sha bada handle Win ta in ana neman abincin fita kunya na ™aramin abu.
Wayar sa take kallo yana ta yawo a instagram har ya wuce wani hoto da shi bai ma kula dashi ba, da sauri tace, "partner Wan dawo baya naga wancan hoton." Bayan ya dawo ta kalla tace, "wannan mutumin algungumi ne, Wan iska tsohon banza. Šan sake yi min zooming hoton na gani."
Kallon ta yake dan ya tafi tunani kafin yace, "meye haka?." Manal ta karSi wayar tayi zooming hoton ta nuna masa tace, "wallahi shine, partner ina gidan da na nuna maka nace an kaini lokacin da Mama babu lafiya?." Bai amsa ba dan so yake yaji ™arshen maganar tace, "to wannan tsohon banza shine ya saka a kai masa ni, ko kunya baya ji ´ar cikin sa ce ni, wata™ila ma yayi jika dani amma ya nemi yi min fyaWe. Ka Ganshi ko? wannan shine wanda nake faWa maka" ta faWa tana nuna masa hoton Abban sa wanda ya cika screen Win wayar sa.
Kallon ta yake yi bai san ya yarda bowl Win hannun sa ba ya zuba mata idanu zuciyar sa na bugawa da mugun gudu cikin tashin hankalin da bai taSa tsintar kansa a ciki ba sai a wannan lokacin, wata irin zufa yake ji a fatar jikin sa ya rasa abinda zai ce hakan ya saka shi zuba mata ido gashi ta kasa gane hakan sai zuba take.
Da™yar ya iya buWe bakin sa yace, "kin san me kike cewa?." Manal tace, "na sani mana Partner, wallahi wannan mutumin ne. Tsohon banza ne babu abinda ya iya sai lalata yaran mutane, badan Allah ya taimake ni ba da yanzu ba wannan magana ta ake ba. Sai Allah ya saka min kuma...." Wallahi bai sai ya kai hannu ya mari kuncin Manal ba sai da yaga ta dafe kuncin sannan ya fahimci abinda ya yi.
Wara ido take yi tana kallon sa wayar ta kife a ™asa daga hannun ta tana kallon sa yana kallon ta tace, "Partner ka mare ni? Me nayi da zaka mare ni? Dan ina faWar gaskiya akan abinda ya faru dani? In bai aikata ba ai bazan faWa ba." Hawaye ya zubo daga idon ta. Bai iya cewa komai ba ya tashi bai ce komai ba ya bar mata falon ya koma Waki cikin ruWani da tashin hankali.
Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un kawai yake maimaitawa, babu abinda yake dawo masa cikin kansa sai lokacin da Daddy yace masa yana can yana harkar barikin sa, kenan da gaske dai mahaifin sa neman mata yake shiyasa bai damu da iyayen su ba? Kenan da gaske ya nemi Manal matar da yake aure a yanzu ita kuma tana matsayin sirikar sa?."
"Hasbuhannah Wani'imal wakil!" Ya furta a raunane kansa ya sara lokaci Waya saboda tashin hankali, wani irin Waci yake ji a zuciyar sa bai san lokacin da yanzu fara hawaye ban ba™in ciki ba.
Wacce irin rayuwa ce wannan Abba ya Waukarwa kansa? Meyasa bazai ™ara aure ba in matan su mun yi masa kaWan? Meyasa ya zabi hanyar saSon Allah?. Tunanin da yake kenan amma zuciyar sa tayi nauyi sosai ya rasa abinda zai yi yaji daWi.
Bai san adadin lokacin da ya kwashe a haka ba kawai ya san ya tashi ya shiga banWaki yayi alwala yazo yana sallah ko zai ji daWin abinda yake ji a zuciyar sa. Zuciyar sa tafasa take ya rasa inda zai saka kansa, sai bugawa take fat fat fat har ya kai ga ya danne gefen zuciyar sa. A nan wajan yayi bacci sai asuba ya tashi ya shiga banWaki ya sake yin alwala ya fito ya fita zuwa masallaci. Sai bayan ya dawo ya tarar da bowl Win da ya cillar da wayar sa da wayar Manal Win duk suna wajan.
"To ita me tayi min? Gaskiya ta faWa min kuma bata san Abba na bane" ya faWa a bayyane tunawa da Manal ya furzar da iska zuciyar sa na faWa masa, _Amma ai ko kama da Mimi zata iya gani ta tabbatar da shi Win wani nasa ne, Meyasa zata faWi wannan kalamai a kansa?. Ai da taga hoton sa sai tayi shiru ba lallai sai ta faWa maka ba._ wannan tunanin ne ya rinjayi zuciyar sa ya koma Waki ya kwanta ya bar wayar a falon dan baya tunanin ma akwai inda zai iya zuwa.
Manal kam haka ta kwana kuka tana tunanin laifin da tayi masa har ya kai ga ya mare ta, tunda suka yi aure basu taSa raba makwanci ba amma yau daga faWat gaskiya gashi ya barta. A haka ta yi sallar asuba itama, tana jin fitar sa zuwa masallaci dan taji an buWe gate ta san shine ya fita. Bayan ta idar ne ta zauna tana jan jarbi marar ta na sake Waurewa.
Bacci ne ya kwashe ta a wajan sai takwas ta tashi ta fita falo ta samu mai aikin da take zuwa daga gidan Yaya isma'il har ta fara gyara falon, Manal tace mata ta fita da abincin jiya na kan diniing ita kuma ta shiga kitchen dan haWa masa breakfast. Bayan ta gama ta ajjiye a kan dining ta koma Wakin ta ba jimawa ta fito ta shiga nasa cikin fargaba da tsoro. A tsaye ta same shi yana kallon harabar gidan ta window da alama ko wanka ma bai yi ba.
"Ina kwana" ta faWa a sanyaye murya na rawa alamun kuka zata yi. Juyowa yayi ya kalle ta kawai sai ta tashe da kuka ya kulle ido ya buWe cikin nauyin zuciya, ya tako zuwa inda take ya ja ta zuwa jikin sa ta kwanta a ™irjin sa tana kuka tace, "ban san me nayi maka ba, in abinda nace akan mutumin nan ne ya Sata maka rai har ka mare ni ka kuma share ni kayi ha™uri."
Ya lumshe ido ya buWe ya sauke ajiyar zuciya yace, "ki yi ha™uri ban san hannuna ya kai jikin ki ba, ki yi ha™uri don Allah ban yi da niya ba kuma ba halina bane." Bata yi magana ba har ya gama faWar abinda ya faWa sannan tace, "to me ya faru?."
"Šauko min wayata a falo." Sakin ta yayi ta fita ba jimawa ta dawo da wayar ya karSa ya zauna a kan gadon itama ta zauna ya bata wayar yace, "ki shiga photos na tabbatar akwai abinda zai baki mamaki a ciki." KarSa tayi ta shiga tana danawa gaban ta na faduwa, hotunan bikin Huzaifa ne sai na bikin su a hankali take scrolling taga har tazo kan hoton sa shida Abba.
Gaban ta ya faWi sosai ta buWe hoton ta kalle shi ba tare da ya kalle ta ba yace, "Shi Win mahaifina ne Manal." Bata san wayar ta faWi a hannun ta ba ta diririce jikin ta ya fara rawa sosai cikin tashin hankali da kunya da dabaibaye ta, ta kasa magana sai zare ido take yi ta dan bata san abinda zata ce ba. Yun™urawa tayi zata tashi ya dawo da ita ta zauna yace, "da gaske shine yayi amfani da rashin lafiyar Mama wajan raping Win ki?." Gaban ta ya faWi tsoro ya mamaye mata zuciya ta rasa me zata ce masa kawai sai ta fara kuka na borin kunya,ya kulle idanun sa yana girgiza kai dan Allah ne kawai yasan zafin da yake ji a zuciyar sa.
"Ki faWa min."
Ta kasa magana sai zare ido kawai take yi tana tuna irin abubuwan da ta faWa a kansa duk da tayi ne a rashin sani amma ta tabbatar ta cancanci abinda yafi mari ma.
"Ki yi magana" ya sake katse ta idon sa a kulle.
"Kayi ha™uri, wallahil azim ban san shine....." ya dakatar da ita yace, "na sani, nasan da kin san shine mahaifina baza ki aure ni ba, nasan da kin san shine mahaifina ko kin aure ni baza ki bari na san wannan labarin ba. Baki da laifi abinda aka yi miki kika faWa min matsayina na mijin ki, babu wanda zai hana ki faWa a duk lokacin da kika so. Ki tabbatar min da abinda ki ka faWa min da gaske ya faru Manal...!" Ya faWa cikin rauni yana kallon ta cikin bugun zuciya.
BD˜B2P26
Manal tayi shiru jikin ta yayi sanyi kunya ta gama rufe ta ya sauke numfashi ya kalle ta yace, "ki faWa min Manal da gaske shine?." Manal ta kasa magana ko kallon sa ta kasa yi saboda kunyar kalaman da tayi amfani dasu. Ganin hakan sai yace, "bayan ni akwai wanda ya san maganar nan?." Ta girgiza kai alamun a'a ba tare da Wago ba tace, "Ko Mama bata sani ba."
Ya sauke ajiyar zuciya yace, "don Allah a barta a nan, bana so kowa ya sani, ki ri™e min wannan amanar Manal ko dan saboda ni, sannan ki daina kiran sa da...." Sai ya kasa faWa ya dafe kai cikin takaici da ba™i ciki da ™unar zuciya, Wai uban ka mahaifi ace shine ya nemi matar da ka ke aure, wannan wanne irin abun kunya ne? Ai shi ya kamata yaji kunya ba Manal ba.