Sashe 10
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tayi murmushi kunya ma ita take ji kamar Maman na kusa tace, "Anya zan iya zuwa? Sai dai a waya."
"Zaki iya mana, Mummyna ce fa." Manal tayi murmushi kawai sai ya fara Waukar ta hoto bata sani ba, a lokacin da ta ji shirun nasa yayi yawa ta Wago sai taga hoto yake mata, ganin ta gan shi sai ya ajjiye wayar kawai bai ce komai ba.
"Zan shiga gida" ta faWa tana buWe ™ofar motar yace, "a gaishe da Mama, ki tabbatar ta sha magani, idan eyes drops Win nan ya ™are let me know." Kai ta girgiza tace, "in sha Allah, sai anjima" ta faWa tana buWe motar ta fita da ledar magani a hannun ta, ta buWe ledar ta saka power bank Win a ciki ta nufi gida.
Tsaki yayi bayan ya fita ya kalli ta yace, "Wai wannan mayafin na abaya gani suke kamar yana rufe musu jiki, yanzu meye amfanin wannan tana tafiya ana ganin jikin ta?." Ransa ne ya sake Sace sosai daman babu walwalwa a fuskar sa ya ja motar ya bar wajan.
Asibiti ya koma bai jima sosai ba ya wuce gida bayan yayi abinda Mama tace. Yana shiga wajan Mama ya wuce ya samu Rumana kaWai a zaune. Tana zaune dan lokacin ana sallar magriba kan ta babu Wankwali.
Sallamar ta amsa da yayi ya kalle ta yace, "kina son zama babu Wankwali." Šankwalin ta jawo ta saka tace, "kaina ne yake ciwo shiyasa na cire."
"Šankwali ai bazai saka miki ciwo ba" ya faWa yana mi™a mata ledar ta karSa yace, "Shawarma ce."
Murmushi tayi tana kallon sa domin ko da suna soyayya daman yana yawan siyo mata saboda yasan tana so sai tace, "Ashe kana sane da ina son Shawarma?." Ya zauna daga gefe yace, "ya za'a yi na manta kefe ™anwata ce?." Murmushi tayi a lokacin Mama ta fito ta kalle shi ganin suna zaune gashi har tana murmushi tana cin shawarma hakan ya yiwa Mama daWi sosai tace, "Adnan an dawo?."
Ya kalli Mama yace, "na dawo Mummy, Ina su Mimi ban gan su ba."
"Suna ciki" Mama ta faWa tana zama ta kalli Rumana tana murmushi tace, "Shawarma tazo kenan." Rumana tayi dariya tana ci tace, "gashi ki ci." Mama ta girgiza kai tace, "Kyautar masoya uwa bata ci ba." Rumana tayi dariya tace, "Mama ashe yana sane har yanzu ina son shawarma." Mama tayi murmushi tana kallon sa tace, "Ya za'a yi ya manta? Yana sane."
Šan sosa kai yayi kafin ya tashi yace, "Mama me ku ka dafa?." Mama tace, "Taliya suka yi." Mimi ce ta fito ya kalle ta yace, "ki kawo kin abinci" yana faWa ya fita, Mimi ta bishi da kallo tace, "dama ban fito ba wallahi."
Abincin ta Wauka ta kai masa yana Waki ta ajjiye a falon a lokacin ya fito yace, Yayar ki Lubna, ya kike ganin yanayin ta yanzu?." Mimi tace, "Wallahi bana ce ba Yaya, amma ko magana bata yiwa mutane ko Mama ce sai taga dama, Wazu kuma naga ta fita ban san ina taje ba."
Bebi ya girgiza kai baice komai ba ta juya ta fita. Waya aka masa ganin Daddy ne sai ya Wauka suka gaisa nan yake sanar dashi zuwan Lubna da Mujahid suka yi wajan sa akan maganar aure, ransa ya Saci sosai abincin ma ya fita daga ransa yace," Wallahi Daddy ba ina sane na hana auren su ba, in Mujahid miji na gari ne me zai hana nace bazai aure ba? Mujahid bashi da hali na gari gabaWaya."
Daddy yace, "na sani Adnan, tunda naga kayi mata katanga dashi na san kana da dalili.." Bebi yace, "Daddy na tabbatar ba son ta yake ba, yana amfani da ita ne saboda ni, amma ba wai don yana ™aunar ta bane." Daddy yace, "ai na sanar dashi tunda baka amince ba su yi ha™uri kawai, kamar uba ka ke wajan ta, baza ka yi mata abinda zai cutar da ita ba, kaine matsayin uba a gare su tunda kaine a tare dasu, shi uban na ku yawon barikin sa yafi masa zama daku, su kuma yayyen naka ka zama kamar kai ne Yayan sune a ™asa da kai."
_Yawon bariki._ abinda ya maimaita a zuciyar sa kenan gaban sa yana faWuwa,kenan Abba abinda yake yi kenan ko me?. Daddy ya katse shi yace, "kar ka damu Adnan ka Wauka wannan damuwar ta wuce, duk da yarinyar ta turje wai tana son sa. Tsoro nake ji kar ya hure mata kunne."
Bebi yace, "zanyi maganin damuwar daddy." Dadddy yace, "Allah ya baka iko. Ka gaida Babar ta ka." Ya amsa da to ya kashe wayar. kalmar bariki ce take masa yawo a kansa, yayi tsaki kaWan kawai ya tashi kai tsaye Sangaren Mamy ya wuce.
Yana shiga ya samu Lubna a zaune ita kaWai ganin sa sai da gaban ta ya faWi, irin kallon da yake mata ya tsorata yace, "Ashe duk irin ja miki kunnen da nayi baki ji ba? Ashe duk abinda nake faWa miki akan Mujahid baki rabu dashi ba?."
Ta tashi tsaye tana turo baki gaba tace, "To Yaya ni Ina son sa kuma gaskiya auren sa...." Saukar marin da taji ne ya hana ta ™arasawa, ta saki ™ara mai ™arfi kafin ta dawo daidai ya sake sakar mata mari ta ta sake gigicewa ya nuna ta da yatsa yace, "stupid girl, ni ki ke kallo ki ke cewa kina son sa?."
"A'a Bebi meye na duka kuma? Har falon babar ta kazo kana dukan ta me tayi maka?." Maryam ta faWa tana ri™e Lubana da take kuka tace, "ni Ina son Mujahid Yaya, meyasa shi baya so? Meyasa bai hana Mimi kula Tahir ba ni zai hana ni kula Mujahid?."
Mamy ce ta fito daga Waki tace, "Lafiya?." Maryam tace, "Bebi ne mana, har nan yazo yana dukan Lubna, Wai akan Mujahid. Na rasa me Mujahid ya tare masa baya ™aunar sa." Mamy tace, "to Bebi meye matsalar Mujahid ne da baka son auren su da Lubna?."
Bebi ya kalli Mamy yace, "Mamy haka kawai bazan hana ta shi saboda son raina ba, tunda ki ka ga na dage ina da babban dalili ne." Maryam tace, "to ka faWi meye mana, in ma hali na gari ne bashi dashi ai kaima haka ka ke, tunda abokin Sarawo Sarawo ne. Kuma wallahi ko me zaka yi sai ta auri Mujahid, duk abinda yake yi ai tare ku ke yi, in shi Wan iska ne kaima shine. Kai ba'a bada auren aka baka?."
Takawa yayi zuwan gaban ta kamar zai mare ta sai ya tsaya tunawa fa yayar sa ce ba ™anwa ba, Mamy da mamaki tace, "Bebi Maryam Win ma marin ta zaka yi? Lallai rashin kunyar taka ta kai ma™ura."
Bebi ransa ya sake Saci sosai kafin yayi magana Maryam tace, "kin gani ai da idon ki Mamy, Wai ni zai mara dan bashi da kunya bashi da mutunci. Kuma sai Lubna ta auri Mujahid naga abinda zaka yi, in kai ne ka haife ta ka hana faruwar hakan don Allah Bebi."
Mamy ta fusata tace, "to wai meye damuwar ka ma akan sa? Naga da abokin ka ne ko? In shi lalatacce ne kaima haka ka ke kenan. Yarinya tana son sa ka bi ka kanainaye kace baza ta aure shi ba akan me?. Meye matsalar ka da Maryam da Lubna ne? Kullum cikin saka musu ido ka ke, su naka ™annen sune na gari wannan kuma latattu ko?. Kaga Bebi bana son haka, ka ™yale ta ta auri wanda take so kamat yadda aka bar Mimi zata auri wanda take so."
Bebi kallon Mamy yake da mamakin abinda take faWa, dan yana faWar gaskiya shine zasu danganta shi da lalatacce?. Kai ya girgiza ya ce, "indai Ina raye bazan bar Kamal da Maryam, Lubna bata isa ta auri Mujahid ba. Lubna jinina ce, Ina da ikon zaSa mata abinda nake so nake ganin daidai ne da rayuwar ta Mamy." Maryam tace, "Mamy ka ke yiwa rashin kunya dan baka da mutunci?."
Mamy tace, "™yale shi, sai yau na tabbatar da Bebi Wan kishiyata ne ba Wana ba. Ina so ka sani ni kuma nice na haifi Lubna, sai kuma na aura mata Mujahid ko baka so, ai ba kaine ka haife ta bane ko? To zan nuna maka Ina da iko a kan yarana, sannan zan tabbatar maka da kai ba komai bane ba face Wan kishiya." Juyawa yayi zai fita saboda baya son ya tunzura da yawa ya yiwa Mamy rashin kunya. Maryam tace, "sai ka hana in ka isa." Kallon ta yayi dan ita kam bazai bar mata ba yace, "sai dai in bana raye" ya faWa yana ficewa zuciyar sa ma tafasa sosai.
BD˜B2P007
Bebi yana fitowa da wannan Sacin ran ya wuce masallaci don yaji ana kiran sallar i'sha. A haka yayi sallar zuciyar babu daWi ya dawo gida yana zuwa zai wuce sai ga Kausar ta fito daga Sangaren Mama ta kalle shi tace, "Yaya kazo in ji Mama."
Bai ce komai ba ya wuce ta bi bayan sa yana shiga tana tsaye da alama jiran zuwan sa take tace, "sau nawa zan faWa maka ka daina saka kan ka a cikin lamarinsu Lubna ne? Allah yana gani kayi iya bakin ™o™arin ka ba sai ka ha™ura ba?. Wannan tayar da jijiyoyin wuyan da ka ke ba gani suke ba, wahalar banza ka ke yi gwara ka samawa kan ka lafiya ka watsar da maganar, ai duk wanda yayi na gari kan sa kuma kowa ya san daidai. Maryam ba yarinya bace, ta san abinda ya kamata duk abinda take aikatawa ta sani, ka zare hannun ka daga maganar nan kawai."
Bebi yace, "Yanzu Mummy kenan na bar maganar nan Ina kallo suna yin ba daidai ba nayi shiru?."
"Maganar taka yanzu amfanin me tayi? Me ya canja?. Lubna baza ta rabu da Mujahid ba, to meye naka na tayar da hankali akan wannan maganar?. Kayi iyakar iyawar ka ba sai a ha™ura ba?."
"Mummy Lubna jinina ce fa, duk abinda zan yi dan na kare ta ba faWuwa nayi ba, meyasa zaki ce na bar maganar?."