← Book details Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 50

Sashe 33

Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"To farin cikina shine zaman ki a gidan mijin ki lafiya, zaman gida yanzu ba naki bane ba ai Manal. Sai dai kizo da ziyara ki koma amma bawai ki zauna ba. Dan haka farin cikina shine zaman ki a gidan mijin ki, ki kwantar da hankalin ki babu abinda zai same ni, zan kasnace lafiya fiye da lokacin da kina nan, kuma ga Yayar ki a tare dani ba shikenan ba?."

Kuka take yi ta kwantar da kanta a kafaWaar sa hawayen nata yana sauka a wuyan sa tace, "Ina kewar ki Mama, Ina so na ganki."

"Gashi kin ji magana ta ai kewar sai ta ™are kuma. kuma ™arya ki ke ba wata kewa ta da kika yi, kin yi kewar ta shine baki min waya ba sai azahar?." Manal tace, "Allah Mama nayi kewar ki." Mama tace, "ni ba wata kewar ki da nake yi ina nan yanzu na gama cin abincina ma ni." Sai kuma ta Wago daga jikin sa da hawayen a fuskar sa ta turo baki tace, "da gaske Mama baki kewa ta ba?."

"Ga zahiri, inda nayi da da sassafe zan miki waya." Sai ta fara buga ™afa tace, "Allah Mama kin yi kawai faWa ki ke amma ni na san kin yi kewata." Mama tayi dariya tace, "Ba wata kewar ki da nayi ni nan, shagalina kawai nake yi. Kinga kema sai ki rama ki daina kewa ta kawai." Manal tayi murmushi tace, "Ni bazan iya dainawa ba." Mama jin tayi murmushi muryar ta ta saki sai tace, "ban yi kewar ki ba saboda na san na aurar dake Manal, yanzu ke ba yarinya bace wannan yarintar duk ajjiye shi zaki ki fuskanci auren ki. Wannan autancin da kike ji dashi ya koma gefe dan nan gaba kaWan zaki zama Mama kema."

Manal tace, "To Mama kafin ki fara min wa'azin, kin sha maganin ki? Kuma baki sha sugar ba dai ko? Kinga ana bikin nan na kama ki kina cin cincin." Mama tayi dariya tace, "wannan ido naki da shegen gano miki naci abu yake, to yau dai ban sha sugar ba kuma magani na sha." Manal tace, "To Mama don Allah kar ki sha."

"To bazan sha ba, Ke Ina zuwa, ba™i nake sallama ki gaishe da Adnan Win, kice Ina yi masa nace ya ha™uri dake."

Manal tace, "Mama ha™uri dani?."

"Eh ke fa, milky beauty in ji Surayya, ke fa nake nufi." Manal tayi dariya tace, "Mama dama ki koma cemin haka, kin ji yadda kika ce beauty Win kamar baturiya?. Anya Mama ba a ™asar waje aka haifo ki ba?."

"Shashancin ki ya ™aru, bani da lokacin ki" ta faWa tana dariya tare da yanke wayar itama Manal Win dariyar take yi cikin ™aunar Maman nata da kewa.

Shi kam burge shi take yi ita da Maman ta yadda suke ™aunar junan su suke wasa da dariya kamar Yaya da ™anwa, hakan ya saka shi zuba mata ido kawai yana kallo yana kuma murmushin jin daWi ganin tana dariya. Kallon sa tayi sai ta sunkuyar da kai tana murmushi tana kuma kan cinyar sa har lokacin yace, "mai kuka tana dariya."

Sai ta yi murmushi sosai har ha™orin ta ya bayyana yace, "Milky beauty, murmushi yana yi miki kyau sosai" ya faWa yana sauke ta daga jikin sa yace, "Muje ki ci abinci."

Tare suka fito ™aramin falon ya zauna ya zaunar da ita yace, "me zaki ci?." Murya a ™asa tace, "tea zan sha kawai." Zuba mata tea Win yayi har zai kai m mata sai ya fasa, ya saka tea spoon ya Webi tea Win ya zuba a bakin sa yaji babu sugar sannan ya bata. Sai taga ya tashi ya shiga kitchen sai gashi da sugar irin nasu na masu ciwon sugar ya saka mata tace, "ni haka ma nake sha fa."

"Ki dinga amfani da wannan."

Tea Win ta shanye ya kalle ta yace, "sai me zaki ci?." Ta rausayar da kai tace, "babu komai." Tare ya zuba musu abinci a plate Waya ya jawo center table ya Wora a kai yace, "sai kin ci, mu ci tare" ya faWa yana Wibar abincin ya kai  bakin ta. A haka suka ci sosai shi da ita ya bata magani ta sha.

Wayar sa ya kalla yaga ™arfe biyu na rana har ta wuce yayi mamakin gudun lokacin, call log ya shiga yaga babu kiran Mama abin ya sake bashi mamaki sosai. kiran Abba ne ya shigo hakan ya saka shi lumshe ido ya buWe yana jin wani Waci a zuciyar sa, ace mahaifin ka ayi bikin ka baya nan yana wani wajan sai yanzu ya samu lokacin kiran ka. Šauka yayi da sallama suka gaisa kafin yace, "Adnan sai ha™uri fa, abubuwa sun ri™e ni a nan, amma nasan Daddyn ku ya kammala  komai fiye da ina nan. 0n sha Allah zan dawo zan kuma zo har gidan naka da kaina."

Adnan yayo murmushi yace, "To Abba, Allah ya dawo da kai lafiya." Ya amsa daga nan ya kashe wayar.

Manal ya kalla yaga ta saka waya a kunne tana magana da Mubeena kafin yaga ta kashe ta kira Surayya suna gaisawa tana dariya duk da bata bayar da amsa sosai sai dai tace hmm kawai. Bayan ta kashe ne yace, "kowa kin sake dashi kina hira ban da ni."

Hanun ta ya ri™e yana kallon tafin hannun nata ya sha ™unshi mai kyau, kasancewar ta fara ya haska hannun nata yace, "wannan hannun naki na jima Ina so na ri™e shi ban samu dama ba sai yanzu." Murmushi tayi Wankwalin da ta yafa ya sauke ya zare ribbon Win kanta yace, "Wai haka Manal Win nawa take daman ban sani ba? Ko yaushe an kulle kai a hijjabi da abaya bana ganin komai. Gaskiya an cuce ni da ba'a nuna min komai ba sai yanzu nake gani."

"Allah kunya maganar ka take bani, da baka min irin wannan maganar haka" ta faWa tana kwantar kanta a kafaWar sa yayi dariya yace, "sai na kama ki ma ai yarinyar, yanzu baki ga komai ba ki jira Allah ya kaimu anjima. Kafin nan sai kin min bayanin wannan film Win... meye ma sunan sa? The virgin ko?." Ri™e rigar jikin sa tayi sosai yayi alamun kunya take ji dariya yana ri™e da bayan ta.

Wayar sace tayi ™ara ya duba tare da Wauka yana magana kafin ya sauke wayar ta kalle shi tace, "Asibiti ne ko?." Ya ja kumatun ta yace, "can ne."

"Zaka fita Win kenan, jiya ma Ina jin ka da daddare ka tafi na san kuma emergency ne."

"Baki bacci ba ashe."

"Uhumm ban yi ba, in bani da lafiya wahala bacci yake min, Ina ji an fita da mota na san kaine." Bai amsa ba ya Wauki glasses a aljihu ya saka tace, "amma basu san kayi aure bane? Kuma kai da kace min zaka bani mamaki babu ina zaka je.." abinda yaji ta tambaya hakan ya saka shi ya kalle ta ya wara idanun yana kallon idon yace, "ohh! Ashe fa nayi aure ko? Ni kaina na manta ai nayi aure saboda" sai yayi shiru ya kai bakin sa kusa da kunnen ta yace, "ban kasance kamar ko wanne ango ba, zan tuna nayi aure ne in na tabbatar da wannan milky da ake faWa akwai ta. Sannan indai mamaki ne ki kwantar da hankalin ki zaki gani, sai na tabbatar na baki mamakin da zaki kasa Wago ido ki kalle ni."

Tashi tayi zata gudu ya jawo ta da ™arfi ta dawo jikin sa gabaWaya yana ™asa tana saman sa, idon ta a rufe yana jin wucin numfashin ta itama tana jin nasa, hancin ta ya ja yana kallon bakin ta. A hankali ya matso da na sa kusa da nata ba tare da tunanin komai ba ya fara kissing Win ta a hankali yadda abin zai tsaya mata a rai itama. Yu™urawa tayi zata tashi ya saka hannu sa a bayan ta ya sake matse ta dole ta dakata da niyar tashin idon ta har lokacin yana rufe dan ita wallahi kunya da mamaki yake bata, ko sau Waya bai taSa ™o™arin ri™e mata hannu ba amma yanzu gabaWaya ya canja kamar ba shi ba.

A hankali ya dakatar da abinda yake yi har lokacin idon ta na kulle ya kai hancin sa wuyan ta ya sha™i ™hamshin body mint Win da yake jikin ta ™hamshin sa mai sanyi. Jin ya sassauta ri™on da yayi mata sai ta fincike jikin ta tashi a guje ta yi cikin Waki,  yayi murmushi ya Wauki waya dan ya turawa asibitin abinda suka nema.

Tana Wakin a tsaye tana raba idanu tana sauke numfashi kamar wacce tayi gudu ya shigo ta bayan ta ya sake rungume ta yace, "in anyi sallar la'asar zanje asibiti na dawo." Sai ta buWe ido tace, "har a jiya da yau Win baza a barka ka huta ba?."

"Ni dai zan zo naga hutun nan da Manal take so nayi." Bata amsa ba yace, "am sorry jiya na fita ko? kin san Rumana?."

Manal tace, "mun taSa gaisawa da ita a wayar ka."

"Exactly, itace bata da lafiya a jiyan kuma ana expecting ta kamu da ciwon zuciya ne, shine hankalin Mummy ya tashi sosai har aka yi min waya. Kin san ´ar kanwar Mummy ce zaki ji suna ce mata Ammi, kuma a hannun Mummy ta tashi."

Manal tace, "Allah sarki, Allah ya bata lafiya."

"Amin. Ita nake so naje na duba in anyi sallah."

"Hakan ya kamata, nima zan je."

"Babu inda zaki je ´an mata, ki jira dai na dawo sai na samu na huta kamar yadda kike so" ya faWa yana mata kiss a wuyan ta.

"Bazan iya zama ni kaWai ba, kawai ka tafi dani."

"A nan zan barki ki, zan barki ke kaWai ki shirya yadda zaki bawa Adnan abu mai sunan ki."

"Meye?."

"Milky" ya faWa a kunnen ta tare da cizon kunnen nata kaWan ya sake yana murmushi.
Chapter 33 · 0% Book details