Sashe 6
Ban Fi Karfinta Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau dai haka na wuni yin aiki sukuku,duk wata hanya da zata haɗa ni da Ya Ameen na toshe ta, ina gama aiki na na koma sashen mu na kwanta yayin da umma ke can tana aikin abincin ranan su, bata bari in taya ta, sabo da Hajiya magana take yi, cewa take kowa yayi aiki shi, ƙarar ƴar mitsitsiyar waya ta rakani toilet ce ta katse man tunanin da nake ina ta juye juye bisa katifar tamu;
Massage ne ya shigo man aunty saudat naso in raka ta shopping, wannan ne ya sanya na miƙe gami da shiryawa domin dama na saba dukan su biyun nice ke raka su, duk lokacin da muka dawo suna kwashe tsofaffin kayan nasu su bani kasancewar su basu da jiki ni kuma ina da ƴar murjewar jiki, dukda sun girmeni sai size din namu yazo daya, haka kuwa aka yi muna dawowa ta tattara tsofaffin abubuwa da bata so ta bani wanda ni a waje na kaman sababbi suke.
*******************************
A haka sai da na shafe kwana uku ina wasan ɓuya da Ya Ameen, sabo da bana so magana ta ƙara shiga tsakani na dashi balle ya tado da maganar karatun nawa, ni a ganina in yaji shiru yasan umma bata barni bane kawai, Daman abunda na sani shine halin yaya Al'Ameen, ba zai man magana ba indai ba nice nayi mashi ba, wannan tasa na saki jiki na ci gaba da ayyuka na yanda ya kamata, na cire ma raina komai da tsammanin zanyi wani karatu a rayuwa ta, na sani dama sau daya take zuwa a rayuwa, ni tawa damar ta zo kuma nayi sake da ita shikenan kawai duk yanda Allah ya so yayi dai-dai ne.
Tafe yake cikin salon tafiyar shi ta ingarman namiji, dan ƙwalisa, ga natsuwa, kamala cike da kwarjini; tabbas Al'Ameen ya kai namijin da za'a kalla a sake kallon shi, fuskar shi cike take da annuri dukda kasancewar shi ba ma'abocin murmushi ba, hakan bai hana tsantsar kyawonshi fitowa ba. Fari ne tas yana da tsawo daidai misali jikin shi ya dace da murzazzar fatar shi da take cike da gargasa kwance luf kai ka rantse bata taba shan zafin rana ba, yana da dogon hanci sosai domin ya dauko kyaun mahaifin shi da mahaifiyarshi duk a cikin su shiddan ya kere su a kyau da haske dukda suma suna da nasu kyaun, bakin nan nashi kuwa kaman gidan tsutsa gashi kalar maroon mai haske, kai kace jambaki ya shafa sannan ya goge, sam baya da girma sai dai sajen da ke gewaye da fuskar ya ƙara ƙawata fuskar, sam baya da sanƙo wannan ne yasa gyaran fuskar ya fitar da ainahin kyawon fuskar dimpul din shi na dashe das a gefen fuskar shi na hagu wanda tasa ko bai motsa fuskan ba kana iya hango kwarin shi kwance a kan fuskar shi, Ya Ameen ba dai miskilanci ba.
Sanye yake da farar riga T-shirt ta polo da farin wando na lallausan jins ɗan kamfani gucci watau kayan botique, ƙafar shi Sanye da farin takalmi samfurin adidas, ni kaina mai Rubutun takalmin ya tafi da imani na, hannun shi riƙe da wayar shi samfurin Apple Phone, tare da sun glass ɗinshi sai makkulin motar shi ƙirar Benz, yana ɗan kaɗa shi a hankali.
Waya yake amsawa cike da natsuwa yake taka wa a hankali, kai da ganin shi kai kasan ba RAGGON NAMIJI bane. (littafin Maman mamy)
Falon ya shiga da sallama É—auke a bakin shi Amman in ba kai da kake kusa dashi ba ba zaka san yayi magana ba, kai tsaye wajen da hajiya kubra take hakimce ya dosa, a hankali yake taka wa sai dai cikin zafin nama, irin na cikakke namiji, katse wayar yayi daidai lokacin da ya isa daf da inda take zaune saman sofa.
"MOM" Ya faɗa daidai lokacin da yake zama kusa da ita, "Good morning Son" ta faɗa cikin murmushi mai nuna isa a duk lokacin da tayi shi, sam ba zata iya ɓoye son da take yi ma yaron nata ba,
"Morning Mom, How Was Your Night" ya faÉ—a yana mai É—an zamewa ya kishingiÉ—a a saman sofar, "Great dear, Hop there is nothing wrong?" ta maida mashi da tambaya.
"Nothing Mom But i want to enrout to china today" ya faÉ—a da Æ´ar damuwa a fuskar shi,
"Wat? Hop dai lafiya son"
"Lafiya Ƙalau Mom, kayan da nayi order ne an samu matsala ne wajen shipping nasu so i need to go there, domin in san matsalar da aka fuskanta sabo da kaya ne na manyan kudi, gashi costomers sai magana suke yi sun ƙagara a basu kaya"
"Well Allah ya kiyaye hanya, fatan dae kayi report wajen aiki?" ta faɗa tana dafa kan shi kaman ƙaramin yaro; "Yes Mom ba wani matsala bari naje sai munyi waya, yanzu muka gama magana da Dad ma shima yana hanya Amman ba zamu hadu ba sai dai na dawo, ban san tsawon lokacin da zan dauka ba acen" ya faɗa a gaggauce yana mai miƙewa gami da gyara zaman rigar shi a jikin shi, bai jira cewarta ba ya fice daga falon, yayin da ita kuma take bin shi da kallon ƙauna irin na uwa ga ɗanɗa mafi soyuwa a rayuwar ta, tana mashi addu'a da fatan nasara domin dai ita idan akwai abunda ta tsana a rayuwar ta tau bai fi ganin ɓacin ran Al'Ameen din ba.
*****
A bakin dry centre na gidan muka haÉ—u ina shanya cottons na goge goge, aikina nake don ni har ga Allah ma ban kula da tahowar shi ba, tinani na ya tafi ga tinanin da ya zame man abun ci, abun sha, a kullum watau tinanin mahaifi na.
Ƙamshin turarenshi ne ya man sallama, yayin da idanunu na suka gaza juyawa su kalleshi, gaba daya naji an zare man lakkar dake jikina, jinin jikina ya katse ya ci gaba da gudu cikin jiniyoyin jikina, domin dai in ban manta ba kwana uku kenan rabon da in sanya shi a idanu na, ni na ma dauka ko baya ƙasar ne kwata kwata ma;
Tinani na ne ya katse daidai lokacin da ya matso daf da inda nake tsaye
"Hey what are u doing here?"
Haka naji kunnena ya faɗa man, ɗan rusunawa nayi a hankali nace "Ya Ameen ina kwana?" "Lafiya" ya bani amsa a taƙaice cikin salon maganar shi da ke ƙara mashi kwarjini a idona,
"ya maganar mu ne ta rannan banji kince komai ba" ya faɗa yana mai tsare ni da idanun shi masu ƙara ruɗa ni,
É—an kauda fuska ta nayi, sabo da bana so mu haÉ—a ido dashi.
"umma ta ta hana ni tace kuma nayi maka godiya ga irin ƙoƙarin da kake yi a kanmu Allah ya saka da alkhairi"
na faɗa ina mai sadda kai ƙasa domin nima na san abun ba zai yi mashi daɗi ba;
"its ok"
Ya faɗa yana mai wucewa ba tare da ya tsaya ƙara jin wani abu da zai fito daga bakina ba,
Ni din ma banyi niyyar ƙara tankawa ba, sabo da na san bani da kuma abun cewa.
Kwalla ce ta taru a idanuna, nayi saurin goge ta ina mai fiƙi fiƙi da idanu,amman wata ke ƙara zubowa, shikenan na rasa dama ta, na rasa buri na, umma tafi so muyi ta zama cikin wannan ƙangin na bauta,
Mu fa ba bayi bane da aka siyo a kasuwa, muma mutane ne kaman kowa, Ya Ameen yayi iya ƙoƙarinshi akan mu, sai dai duk yanda naso in karanci halin da zuciyar shi ke ciki akan fuskar shi, bai bani damar hakan ba, kallo na na maida ta saitin da yabi ya wuce, ko burbushin shi ban hango ba, sai dai Ƙamshin turarenshi irin na maza da suka amsa sunansu ya bar mani,
"Nagode ya Ameen ko a haka ka bar mu mun san kaso taimaka mana na faɗa a fili ina mai durƙushewa, gami da sakin wani maraya kuka.
Ba mu ba kawai, duk wani mai aiki dake cikin gidan yana ƙoƙarin taimaka mana, sam baya so duk wani dake ƙarƙashin shi yayi kukan baya kyautata mashi,
Tabbas da duka masu arziki na duniya irin halin shi garesu da abubuwa sunyi ma mabuƙata sauƙi a rayuwa, duk da cewa halin mahaifin shi ya dauko, sai nake ganin ya ma fi mahaifin nashi kula da al'amurran mu a cikin gidan
*Dukka buri na ya wargaje*
*Mafarki na ya tafi*
*Allah kai ne gata na*
*Ka duba lamurra na*
******************************
~Oum-deedat ce~
[8/5, 8:21 PM] Aminatu Hassan: 🌹*_BAN FI K'ARFINTA BA_*🌹
🌺🌺🌺🌺🌺
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~âœðŸ½âœðŸ½GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONâœðŸ½âœðŸ½~*
*~â„We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u no painâœðŸ½~*
*Rubutawa*--- Amina Hassan (Oum-Deedat)
*Hakk'in Mallaka*---(Oum-Deedat)
*Sadaukarwa*--- Ga Hauwau Hassan (jiddon dady😘) Amarya ta ango babu wanda zai iya fasalta k'auna ta gareki, k'anwa daya tamkar da dubu Allah ya barmu tare.
*Fage ~6~*
°^^^^^^^^^^^^^°
Tsawon kwana uku na shafe ban sake jin É—uriyar Ya Ameen ba, hidimomi na nake yi hankali kwance.
Yau gidan mun tashi da hidimomin aikin abinci, Alhaji Mustapha ne zai yi baƙi, abokan kasuwancin shi daga waje ne zasu zo.
Abinci kala goma Hajiya Babba ta bamu umarnin muyi, mu duka ma'aikatan an rarraba ma kowa nashi aikin, masu gyara gida na yi, masu gogewa nayi, mu da mu ke aikin abincin mun hallara mu duka a babban kitchen É—in gidan.
Wannan karon harda su Aunty Saudat da Aunty Nihal ne a kitchen É—in, sai dai banga amfanin su ba, yo eh mana basu da amfani domin kowaccen su kujera ta ja ta zauna suna latse latsen su,sai dai su bada command É—in yanda zamuyi, wanda a zahiri ma mun fisu iyawa, salon iya yi ne kawai.
Haka muka kammala abincinciccikan duk mun jigata; wannan ce tasa bayan mun gama jejjera abincicikan bisa tangamemen dining table ɗin da yake gefe guda a cikin falon sashen baƙin, na wuce sashen mu domin yin wanka da gyara jikina.