Sashe 21
Ban Fi Karfinta Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jikin umman tawa ya duba, Alhamdulillahi sauƙi ya samu sosai, faɗa mata yayi tafiya ta gaugawa ta taso mashi, da fatan dai babu abin da muke buƙata? Babu umman tawa ta bashi amsa sannan ta ɗora da godiya ta haɗa har da Bilal ɗin da tana ganin shi jefi jefi a gidan Amman sai ayi shekaru ma, in ba Al'ameen ɗin na gari ba.
Harda Bilal ɗin a cewa babu komai Allah ya ƙaro sauƙi, kusan ma zamu iya cewa Bilal ɗin yafi gogan naku magana har ma da murmusawa, domin yau ƴan miskilancin na akai.
Miƙewa sukayi suka baro ɗakin, tarin tambayi yi fal acikin ran Bilal ɗin, Amman ba lokacin yi su bane, matar ta burge shi, to wacece yarinyar da ta shimfiɗa masu darduma ta fita bayan ta gaishe su?
Tsafta da Æ™amshin É—akin sun burge shi, abun ya Æ™awatar dashi, matar kaman ya santa cikin ma'aikatan gidan fa, amman fuskar tata kaman ta É“ace mashi, any way🤷ðŸ»â€â™€ zai tambayi aminin nashi in sun natsu.
Ta inda nake zaune jikin ɗan dandamalin flours suka zo suka gitta ni, tin daga nesa Naji tahowar su ta dalilin ƙamshin Ya Ameen ɗin da ya fara isowa hancina kafin ƙarasowar tasu, sadda kaina kawai nayi ƙasa har suka wuce, bansan barin garin zasu yi ba, wannan ce ta sanya ban masu adawo lafiya ba, kuma koda cen ma ba halina bane yawan tanka ma maza aduk al'amurran da basu shafe ni ba, sai dai ina ƙara ganin girman mutumin da ya kasance mana kaman uban gida ne a gare mu bama mu kaɗai ba, duk wani da ya kwana ya tashi ya amsa sunan ma'aikaci a gidan.
Bilal É—inne ma naga kaman zai tsaya sai kuma yaga abokin nashi bai tsaya ba, ya wuce kai tsaye zuwa ga motar tashi yana mai kwala ma Idi driver dake cen bisa kujeru dake wajen gate suna fira da mai gadi.
Dagudu ya taso ya wuce ta inda nake zaune, hankalin shi ma bai kai kaina ba, ga motar ya isa yana mai russunawa tare da faɗin "gani yallaɓai" makullin motar ya miƙa mashi yana faɗin "airport zaka kai mu sai ka dawo da motar"
"To" yace yayin da ya amshi makullin ya shiga mazauni driver É—in, Bilal É—inne ya shiga gidan gaba, yayin da Al'ameen É—in ya shiga gidan baya, shiru ya ratsa motar in ka É—auke ac dake yin aikin ta a hankali a hankali.
Ban jira tashin motar tasu ba, na miƙe a hankali cikin salon tafiyar tawa na nufi sashen namu; ta gefen idanu ya bita da kallo yayin da suke ficewa daga cikin katafaren gidan nasu, shi kau Bilal juyawa yayi ya bita da kallo har suka fice yana ƙissima abubuwa da yawa a ranshi.
Ƙarfe biyar da rabi jirgin nasu ya ɗaga zuwa Kaduna daga cen za'azo ɗaukar su domin ya ma mom ɗin tashi waya tin ƙarfe huɗu da ta turo driver ya ɗauke su.
Shidda da wani abu suka isa, sun tadda driver na jiran su, basu wata wata ba suka nufo gidan nasu kai tsaye, da yake lafiyayyar mota ce sai gashi bayan isha'i da kaÉ—an sun isa state É—in tasu ta hauhuwa, (Katsina ta Dikko kenan, garin tudu É—an marna, É—akin kara kunya gare mu ba dai tsoro ba)
Mama zuwaira tayi murna da zuwan jikokin nata, masalan Al'ameen ɗin da Bilal dama ta kwana biyu bata ga Bilal ɗin ba, saboda ba yawan zuwa yake yi ba, family ɗinshi duka suna cen ƙasar, har ma da kakar tashi mace tinda namijin ya rasu.
Aiko babu wata wata ta ta sanya masu aikin ta suka shirya masu teburin cin abinci, kala kala, duk da cewa da suke yi sai sunyi wanka sun huta hakan baisa ta kyale su ba, jikin tsufa ya kama ta dole su lallaɓa ta, haka suka ɗan yayyabiɗa sama sama, suka tashi, shi Al'ameen ɗin ma yafi shan coffe da salak ɗin da yaji ƙuli-ƙuli, 🤣kunsan gidan tsofaffi ko da me ƴaƴan su zasu zama, sun fi son abincin su na gargajiya da muhalli su na gado🤣
Da yake shi Al'ameen a nan gidan Alhaji Isuhun yake da part, wannan ce ta sanya basu haÉ—u da sauran Æ´an uwan nashi da iyayen ba daidai zuwa safe.
Bayan sun gama komai ne na al'adar kwanciya a É—akin da yake mallaki Al'ameen É—in suka kwanta domin gajiya ta baibayesu na zaman mota ga doguwar tafiya (a cewar su)
Bilal ɗinne yayi gyaran murya yana daga kwance gefen gadon, hakan ce ta sanya Al'ameen ɗin miƙewa zaune yana mai fuskantar abokin nashi, da ya daɗe da Miƙewa zaune shima.
Natsuwar da yaga yayi ce ta sanya shi gane cewa maganar mai muhimmanci ce, hakan ce ta sanya shi tattara dukkan Natsuwar shi shima a kan abokin nashi.
"Bros ina so ne muyi wata magana da tin ɗazu nake so inyi maka ita, Amman na zaɓi nan ne saboda naga yafi da cewa muyi ta a natse"
"Ehen ina jinka friend faÉ—a man minene kake son ji da baka san shi tattare dani ba"
Al'ameen É—in ya faÉ—a yana mai gyara zaman shi gami da jingina bayan shi da makarin gadon.
Bilal ɗinne ya gyara zaman shi daga kan gadon sannan ya cigaba da faɗin "Ina so ne in san wacece matar nan da muka shiga ɗazu sashen ma'aikatan gidan ku muka dubo? Kuma wacece yarinyar da muka tada ɗakin? Menene alaƙarsu?"
Da kallo Al'ameen É—in ya bishi na tsawon mintina biyu, ganin abokin nashi na so ya É—auko mashi dogon labari gashi shi kuma bacci yake ji.
Ganin da yayi abokin nashi ya shiga koma ta tinani ne ya sanya shi sake faɗin" kayi haƙuri fa idan na shiga hurumin da ba nawa ba, Amman matar ta burge ni iya matuƙa, sannan bansan dalilin barin yarinyar ɗakin ba lokacin da muka shiga"
"Huh" Al'ameen ɗinne ya gumtsi fuska ya fesar lokacin da yake zamewa ya kwanta akan bayan shi yana rigingine yana kallon pop ɗin dake liƙe sama ɗakin da aka ƙawata da fitili masu matuƙa kyau, sai dai a kashe suke saboda dare yayi bacci suke so suyi, hannun shi duka biyu yasa ya tallafo kanshi dasu yayi matashi, lokaci ɗaya yana mai lumshe ido cikin sanyi halin shi na miskilai, a hankali ya buɗe bakin shi ya shiga furta "Frnd bacci nake ji mu bar maganar nan zuwa safe, ni yanzu tinani na yafi karkata akan dalilin da ya sanya umma ta kiraye ni cikin gaugawa"
Bilal ɗinne ya sauke dukkan ƙafafu nashi ƙasa daga kan gadon yana mai cewa "OK as you wish Bros, Amman ka sani na san halinka, baka komawa kan magana muddin aka yi ta ta wuce kenan, na lura baka son faɗa man ne, ina mai baka haƙuri akan shiga al'amurran ka da nayi, duk da na lura kana taka tsantsan" daga haka ya miƙe gami da shige wa toilet ɗin da yake ta cikin ɗakin.
Tinani da tarabbabi ya sanya Al'ameen ɗin ciki, tabbas bai kyauta ma aminin nashi ba, ya so kanshi da yawa, babu abin da suke ɓoye ma juna, abokan shawarar juna ne, ko wanne hali ɗaya ya shiga suna taruwa ne su warware natsalar su a tare, me Bilal ɗin ke son sani?shima bai san ita ɗin ko wacece ba, bai san umman Suhan ɗin ba kaman yanda ita ma kanta ɗiyar bata san kanta da ko ita wacece ba.
Bilal ɗinne ya fito yana tsane fuskar shi da ɗan ƙaramin towel, yayin da ya isa ga ƴar ƙaramar hangar kusa da mirror ɗin da ya mamaye kusan rabin bango ya maƙale shi cen, ya taka a hankali ya isa ga gadon gami da kwanciya yaja blanket ɗinshi mai taushi ya lulluɓe kusan rabin jikin shi
"Suhan, Umma Maryama"
Abunda Al'ameen É—in ya faÉ—a kenan sound so husky, hakan ce ta sanya Bilal É—in lamo yana sauraren shi, yayin da ya yi tsammani ma bacci ya kwashe shi, domin a yanda ya tafi ya bar shi a haka ya dawo ya iske shi, da alama ma ko matsin kirki baiyi ba, juyowa yayi yana mai fuskantar Al'ameen É—in daga kwance.
"Nima ban san su É—in ko su wanene ba," Al'ameen É—in ya cigaba da magana ba tare da ya jira cewar Bilal É—in komai ba, to shi É—in ma baiyi niyyar tankawar ba, saboda ya san halin aminin nashi sarai.
"Shekarar su kusan sha bakwai a gidan namu, wannan baisa a san ko daga ina take ba tare da yarinyar dake hannun ta da take iƙirarin ita ce ta haife ta, sai dai sanin wanene mahaifi yarinyar, daga ina suke? Shine wannan sai ita umman, ciwon da Kaga mahaifiyar yarinya nayi Mom ɗita ce sanadi, wannan ce tasa Kaga ina basu kulawa daidai gwargwado" daga nan ya kwashe komai da ya sani ya faɗa ma Bilal ɗin na dangane da Rayuwar su Suhan ɗin, sannan ya ɗora da faɗin, "Bataso a taimaka masu ne ko alama, bansan minene matsala tata da hakan ba, na sha yunƙurin taimakon ta tana dakatar dani, Abunda na lura dashi ma, dukkan ma'aikatan gidan masalan matan, suna nuna masu wariya da ƙyarar su, Amman hali irin na Umman da take da haƙuri da tawakkali hakan bai nuna wata damuwa ko gazawa koda a fuskar ta ne kuwa, yanzun ma da ta amince da maganar karatun yarinya saida aka kai ruwa rana sannan, kuma ta gargaɗe ni da ɓoye duk wani taimako da zan masu dangane da karatun yarinya, ga dukkan alamu Mahaifiya ta ita ce babbar matsalar matar a gidan"
Dakatar dashi Bilal ɗin yayi gami da tambayar shi "yarinyar fa? Naga kaman bata son mu'amalan tar kowa a gidan ayadda na lura ko mutane ma kaman bata shiga, ka duba tin daga gaisuwar da tayi mana bata ƙara tankwa ba duk da a gaban idon ta muka gitta ta inda take zaune, ƙarshe ma Miƙewa tayi ta koma cikin sashen nasu"