Sashe 55
Ban Fi Karfinta Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"bana so ina raɓarta nima, bana so ina jiɓintar al'amarin su sosai, gudun ja masu matsala, saidai ba zan iya jure ganin su a mawuyancin hali ba, inaso zamuyi masanyar aiki ne, zan je in cigaba daga inda ka tsaya, ni kuma inaso ka cigaba daga inda na tsaya, inaso in nisanci gidan nan gabaki ɗaya, inaso ka ɗauki alƙawalin kula dasu da karatun Suhan har zuwa gamawarta, ka riƙe mani alƙawali da amana"
Cikin ɗan zaro idanu bilal ɗinmke cewa "Wat? Me kake nufi ne Friend? Kana nufin a kanta zaka bar ƙasar taka da mahaifn naka? Kasan ne kake faɗa kuwa?
Jinjina mashi kai yayi alamar tabbatas da Abunda yake faÉ—a É—in sannan ya É—ora da faÉ—in
" Zuciya ta, ta fara saba wa da bauta mata, ta fara saba wa dajin ɗuriyar ta a kullum, ba zan iya jure zama a muhalli ɗaya da ita ba, ba tare da na kusanci inda suke ba, Nidai kawai inaso ka amince, gobe goben nan nake son barin ƙasar da asuba zan faɗa ma abba zanje yin wani abu, kai ne zaka cigaba da kula da komai, tini na daɗe ina wannan nazarn, wannan tasa na gama shirya komai yanda zaka fahimta"
Ya faɗa yana jawo laptop ɗin tashi, gami da kunna ta ya shiga nuna ma bilal ɗin schedule ɗin aikin, duk da ya ɗan san wasu, saidai ayyukan da aka ƙirƙiro daga baya, "zaka gane abokina, kuma mu cigaba da waya duk Abunda baka gane ba, bayan auren yarinyar na maka alƙawari zan dawo kai kuma ka koma bakin aiki ka"
Ɗan jim bilal ɗin yayi, sai kuma ya nisa yana cewa "Ba damuwa Al'ameen zanyi maka yanda kake so, nima na fuskanci gara tafiyar taka, akan ka zauna matsaloli su taru suyi yawa, gara ka tafi, ita kuma insha Allah ba zan taɓa bari tayi kewar rashin ka ba, zan kula da ita kaman yanda kake yi, harma da mahaifiyar tata.
Ɗan murmushi yayi da iyakar shi leɓo, yana jin wani ƙuna daga cen cikin ɓargonshi, gani yake yi kaman yayi sallama da ita ne. Ya ƙudurta a ranshi cewa zai warware matsalar da ya sanya yarinyar da mahaifiyarta kafin barin shi ƙasar a gobe.
Cikin daren yaba Bilal É—in number É—inta gami da goge ta a cikin wayar shi baki É—aya yayi blocking ta yanda koda ta kira shi ma ko ta neme shi ba zata samu ba. A haka suka kwanta kowa jigum babu mai tanka ma wani.
Duk da kafin su kwanta ɗin saida ya haɗa traveling bag ɗinshi, da duk abubuwan da zai iya buƙata. To dama dai ƙasar ba baƙuwarshi bace a, hasalima kamfanin da bilal ɗin yake running na Alhaji Mustapha ɗinne, wannan ne ta sanya komai zai zo da sauƙi baya buƙatar amincewar kowa.
Bayan an taso sallar asuba ɗinne ya biyo mahaifin nashi har sashen shi, ganin hakan ne Alhajin ya san cewa da magana, sauraren shi yayi tsab, gami da fahimtar yaron nashi, Allah sarki ashe ma babu wata maganar soyayya ko makamancin ta a tsakanin shi da yarinyar, gamsuwa yayi da bayanin Al'ameen ɗin yayi da yace idan Allah ya bata miji kafin ya dawo kawai a aurar da ita ga wanda take so, kuma yana buƙatar ya gaya ma hajiya kubran cewa ya janye sukda daga nan sashen Alhajin wajen Hajiya kubran zai wuce.
Addu'a da fatan nasara ya bishi da ita, yana mai faɗa mashi lallai kafin ya wuce yaje yayi ma kaka zuwaira sallama kuma duk ya jejje gidajen ƙannan nashi domin yaga muhallin nasu.
Hajiyar ba wai ta yarda da maganar da yazo mata da ita bace, saida taga fa lallai shi da gaske yake yi, ba kunya ta rungume shi tana sanya mashi albarka gami da nuna mashi zallar farin cikin ta, harda irin abun nan na Munafurci take cewa "Allah sarki yarinya da har na ƙullace ta, to ai ba komai zasu iya komawa ma bakin aikin su in Alhajin ya amince"
To shi dama burin shi kenan ya warware ƙullin da ya san duk kanshi ne ake ta wannan dambarwr, ko ba komai daga baya idan suhan ɗin ta gane dalilin tafiyar tashi zata sanya mashi albarka da gode ma bakin nasu da ba zai rasa abinci ta dalilin shi ba.
Sashen nashi ya koma yana ba bilal labarin yanda sukayi da hajiya, sunyi mamaki kwarai matuƙa, oh shi kenan ashe shi talaka ba mutum baneba?
Sai da ya kira yayi booking flight kafin gari ya idasa wayewa, aka sanar mashi sai ƙarfe biyar na yamma jirgin zai tashi, hakan ce ta sanya ya gane cewa yana da sauran time da zai gama aiwatar da dukkanin abubuwan da zai yi ɗin.
Bayan na tashi ne na share ko ina na gyara, umman tawa ce tayi mani tuni da zuwa gidan Hafsat ɗin, hakan ce ta sanya ni kiranta domin tayi mani kwatance, ta shaida mani zata turo sadeeq ɗin ya ɗaukeni, ita da har ma tayi fushi, gashi afnan yanzu zata tafi gidan Aunty Saudat, za'a barni ni ɗaya, ƙawayen nata sakkon tafiya sukayi ha yar bata da kyau.
Ƙarfe sha biyu kuwa sai ga sadeeq ɗin, umman tawa ce tayi mani a dawo lafiya gami da cewa in kula kada in kai marece, da to na amsa mata ina mai ficewa daga gidan.
Daga nesa ya hango fitowarta har zuwa shiga motar tata, kauda kai yayi, baya so ya sake shiga Al'amarin ta tinda anyi Wancen ta kwaranye, bilal É—in na kula dashi, dama tare zasu fita zuwa office É—in tare suke da dogarawan da aka bashi, wanda yace duk kansu suit zasu sanya É—aya daya iya mota ya dingabjannbilal É—in É—aya kuma ya zama massinger É—in office É—inshi kowanne zai biya shi albashin shi mai tsoka, aikuwa sunyi murna, kuma sun yaba da karamcin ubangidan nasu da kullum suke jin labarin tarin alkhairanshi ga mutane
Office É—in suka isa ya nunnuna mashi komai, sannan yayi mashi maganar É—aukar matasa Æ´an family É—in sadeeq mijin hafsat É—in, sannan suka wuce ya nunnuna mashi building É—inshi na estate da aka kammala komai sai lounching da za'ayi, sannan ya kikkira manajojin shi na sauran kamfanonin da suke sauran jihohnn ya haÉ—asu da bilal É—in ta yadda komai zasu tunkari bilal É—in kai tsaye.
Daganan suka wuce gidan Aunty Saudat bayan sunyi sallar azahar, sun matuƙar yabawa da tsarin gidan, gida ne tanƙamemen babu Abunda babu na kayan more rayuwa, cen suka tadda Afnan har yanzu akwai sauran mutane ƙawayen Saudat ɗin a gidan, daganan suka wuce tare harda Afnan zuwa gidan Aunty Nihal ɗin, Afnan kuwa tin a gidan Saudat take rigimar barin ƙasar da zai yi, sukda zai koma kusa dasu ne, kuma zasu fi saurin ganin shi anan, saidai bata so yayi ma suhan ɗin nisa, gani take yi idan suhan ɗin ta kucce mashi da wuya ya iya samun wata mai nagartarta, ita kau Saudat ɗin a take tayi murna, ko ba komai sun san waccen maganar ta wuce.
Itama Nihal gidan ta yayi matuƙar kyau, kowa da kalar kaya ta wanda su suka zaɓosu da kansu, basu wani jima ba, saboda suna sauri ne, kuma itama akwai dangin mijin ta sosai a gidan kusan ma cike yake sosai da yake ita dangin shi suna zaune ne Abuja.
Gidan hafsat ne na ƙarshe don haka daga cen zasu koma gidan yayi ma iyayen nashi sallama.
Bamusan da zuwan su ba, da yake abokan sadeeq ɗin na gari yau zasu wuce suma, ya sanya na kama mata mukayi masu special girki ko ƙarasowa ba suyi ba sai ga su Ya ameen ɗin.
Ko ba komai taji daɗin zuwan su, dama tana so ta ƙara yi masu godiya akan irin hidimar da suka sha da su da dangin mijin nata.
Ceman tayi in shirya masu abinci, nace mata ban iyaka kunya nake ji, tace ai dole inji kunya na san Abunda muka tafka rannan, sai dole kowa ya gane kuna soyayya.
Ƙyaleta nayi ban tanka mata ba, har ta gama shirya masu abincin, da sunce ba zasu ci ba, Amman jin ƙamshin girkin yasa bilal cewa ta zuba masu kaɗan, har yake tambayar ta ita kaɗai a gidan?
Cemashi tayi mu biyu ne, baƙi zata yi ne ma Shiyasa Suhan ɗin tayi masu girki, don da ita cewa tayi sunsha lemo, Amman suhan ɗin tace masu akwai fa masu barin ƙasar ke kin yarda azo maku kara kubar mutum ya tafi da yunwa.
Duk zubar da take yi Ya ameen ɗin na jin ta bai tanka ba, ya dai ɗan ci abincin, duk da test ɗin abincin ya mashi daɗi, saidai kuma bai san Abunda ya to kare mashi maƙoshi ba da ya hana shi walwala ayau.
Hafsat É—in ce take ta kawaici ganin bai nemeni ba duk kuwa da ta sanar dashi cewa ina gidan, ni kuma na kasa fitowa daga kitchen tin da É—azu naga text É—inshi yana tambaya ta wai ne ya hanani fitowa É—azu? To ban dai bashi amsa ba tinda banda abun cewa É—in.
"Yaya ko in turo maka Suhan É—in?" ta tambaye shi daidai lokacin da yake goge baki da Æ´ar tissue.
"Ɗan kallon bilal ɗin yayi sannan yace" Ƙyaleta kawai Hafsatu Sauri mukeyi tafiya zanyi n.... "." Kirawo ta" cewr bilal ɗin da ya tari numfashi abokin nashi.
"To tace gami da miƙewa ta shiga kitchen ɗin da nake tsaye zafi duk yabi ya isheni.
" Kije inji Ya Ameen da Abokinshi" haka kawai ta faÉ—a tana mai juyawa zata fice
Saurin jawo hannunta nayi ta dawo baya, cikin É—an waro idanu waje na shiga cewa
"Ke... Kina nufin a haka zan fita babu ko gyale jikina? Kalli fa skirt É—ina ya kama ni sosai...
" To miye? Ba yayyenki baneba?" ta faɗa tana janye hannuwan ta gami da idasa ficewa ta ƙyaleni tsaye ina ta rarraba idanu.
Ganin ba mafita kuma na kusan share minti biyar ya sanya ni shahadar fitowa
Daidai lokacin da Al'ameen É—in ya kai duban shi ga agogon da yake É—aure a wutsiyar hannun shi na hagu
"Kaga fa Malam idan ba zata fito ba mu wuce kawai kasan fa...."