Sashe 29
Ban Fi Karfinta Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Maimaita man tambayar yayi, cikin san kauda shirun da nayi na duƙar da kaina sannan na shiga faɗin "Yaya na bar maka zaɓi, duk abinda ka zaɓa man, ni bani da wani zaɓi, ko wane course ne dai insha Allah zan iya kuma zanyi"
Ɗan shiru yayi jin ta kai aya, ɗagowa yayi a hankali ya zare glashin dake manne a idanun nashi yayi, kafe ni yyai da idanun shi, aikau na ƙara sadda kaina ƙasa, ko alama bana iya ɗago fuskata balle in kalli cikin ƙwayar idanun nashi da har wani zaiba zaiba suke yi
"OK zaki iya tafiya" Abunda yace kenan ya maida idanun shi kan paper É—in, alamar ya sallame ni kenan
Cikin Æ´ar sassarfa na bar wurin ina mai hamdala da tambayoyi ba suyi tsawo ba, ba zai iya fahimtar yanda nake ji da aduk lokacin da magana ko tsayuwa ta haÉ—a mu wuri É—aya dashi ba.
Cikin san kauda tinanin na tare abun hawa na hau, ina mai faɗa mashi inda zai kai ni, saidai duk yanda naso inbar tinanin ya kasa bari na, ko wanne course ne zai zaɓa man ni suhan? Koma dai minene kuma koma dai wanene zanyi insha Allah, da haka har na isa inda zani,na gama abinda nake yi na juyo gida da tarin siyayya ta
***************
Abubuwa sunyi mana matuƙar sauƙi, yanzu kam Alhamdulillahi, kwana biyar kenan ban kuma jin ɗuriyar hajiya ba, balle ƴan baran dan ta, hidimar bikin su aunty Saudat aka shiga yi ga dan gadan, abun ka da masu dashi, bikin dududu sati huɗu aka sanya shi, bayan iyaye sun shiga al'amarin, matuƙa Hajiya Kubra taso Al'ameen ɗin ya fidda matar aure, Amman fir ya nace shi fa indai bata kyale shi ba, tau ya riga ya zaɓi mata, kuma a shirye yake a ɗaura auren shi ko ma yaushe ne, in ma dasu Nihal ɗin za'a haɗa duk ɗaya ne
Hakan ya tada hankalin hajiya, ta ƙara kafa mana karan zuƙa, gashi yanzu ta fiye ta fiye suke ta yi, yin oder ɗin kayan ɗakin su Nihal ɗin, nima na samu ɗan sauƙi, domin yanzu na rabu da wahalhalun su, bama kullum muke haɗuwa ba, duk da duk lokacin da zamu haɗu ɗin saƙon harara ne kawai za'ayi ta aike mun har sai na wuce sannan a bini da daigon tsaki wani lokacin harda tofar da miyau, sannan ace Allah shi kyauta mu haɗa iri da waɗannan mugayen talakawan ƙasƙantattu.
Duk da bana jin me suke faɗa, hakan na mani ciwo, na dai san magana ce marar ɗaɗi suke faɗa a kaina da umman tawa, wannan ce ta sanya bana ma rawar ƙafa ko ɗokin zuwan bikin nasu, duk da wani lokaci ina jin sanyi na zasu bar gidan zan ɗan samu sauƙi, saidai nima ɗin ai ba zamana kenan ba a gidan
Ƴar ƙaramar waya ta ce ta ɗauki ringin, ajiye gugar da nake yi nayi, cikin mamaki na ɗauki wayar ina duba number ɗin da ta kira ni, na kasa ɗagawa har ta katse, ɗan taɓe baki nayi na ajiye, cikin zuciya ta ina mai faɗin koma waye in ya masu ya kira, Nidai bana da kati a waya, kuma bana da wannan number ɗin a waya ta, dama in Naji kira, ko dai Afnan, ko Aunty Saudat, ko Aunty Nihal, sai kuma ita uwar gayyar Hajiya Kubra, ko cikin ma'aikatan banda number kowa sai ta Mama Talatu, itama dan ita ce shugabar mu.
Cikin ko in kula na cigaba da Abunda nake yi, ina kallon umma ta na bina da ido har wayar tawa ta sake É—aukar tsuwwa, cikin natsuwa na danna madannin amsawa da sallama a baki na
"Assalamu Alaikum wa Rahmatullah" Abunda nace kenan naja baki na na kulle, shiru ne ya biyo baya na tsawon daƙiƙa biyar, cikin mamaki na ɗaga na kalli fuskar wayar, Still dai wayar na tafiya alamar ba'a datse kiran ba, har zan danna da niyyar kashewa ganin nayi sallama ba'a amsa ba, kuma ga dukkan alama koma wanene yana jinya yayi man shiru
Muryar shi ce ta karaÉ—e illahirin kunne na, cikin salon maganar shi dake tafiya da hankalin mai sauraren shi ya amsa man sallama cikakkiya kaman yanda addini ya koyar.
A ɗan zabure na ɗaga wayar ina mai ƙara kallon number, kaman mai son gano ainahin kamannun shi a fuskar wayar, natsuwa na nema na sanya ma kaina, gudun kada ya gane mamakin da nake yi, ko ba'a faɗa ba shine, ina ya samu number na? Zuciya ta ta shiga saƙa man, "Afnan" wani ɓangare na zuciyar ya bani amsa, ganin ba zai ce komai ba, na kauda shirun ta hanyar gaida shi
"Yaya ina kwana?" "Lafiya" ya bani amsa a gajarce, ga dukkan alamun shi ne yin magana a gajarce, ya kauda man tinanin da nake yi ta hanyar faɗin "Ki shirya Gobe kuke rubuta Jarabawa, zan aiko mudi ya kawo maki abun buƙata, ƙarfe takwas na safe, in kin shirya ki kira ni da wannan Layin" yana gama faɗar haka ya datse kiran.
Da kallo nabi wayar, kaman mai son gano wani abu, a sanyaye na ajiye wayar daga kunne na, ina mai kallon umma ta d take bina da kallon tana buƙatar ƙarin bayani, "Eh umma, yaya ne, yace gobe zan rubuta jarawaba, muɗi zai kawo man abubuwan da zan buƙata" na ɓata amsa, ina mai sanya hannu na kashe Iron ɗin da nake gugar gami da silalewa na kwanta bisa tantagaryar tiles ɗin dake manne da ƙasan ɗakin, nayi matashi da hannuwa na.
Umman bata ce man komai ba, ta miƙe tsam gami da shige wa toilet ɗin dake cikin ɗakin tana mai mani addu'ar nasara acikin zuciyar ta.
Na daɗe ina muɗiɗɗika a tsakiyar ɗakin, nama rasa tinanin da zanyi, mudi yayi sallama a bakin ƙofar ɗakin, tsam na miƙe gami da buɗe ƙofar ina mai gaida shi, ya miƙo mani leda irin ta botique gami da cewa "gashi inji Oga"
Amsa nayi gami da gaida shi, ya man sallama ya wuce, yana mai cewa in gaida umma ta, da kallo na ishi, ko babu komai mudin yana daga cikin mutanen da nake ganin girma da daraja shi a idanu na, ganin cewa ban taɓa samun shi da koda alamun munafirci ba, irin na sauran drebobin gidan da zaka ga suna ƴan ƙusƙus da su mama mama Talatu da mama uwani.
Zaune nake ina ta juya ledar na gagara buÉ—ewa, har u mata ta fito daga cikin banÉ—akin ga dukkan alamu dai wanka ta gama, "Menene haka? Kin Gaza buÉ—ewa ki duba, ko kin fasa karatun ne?" umma ta jefo man tambaya tana mai zama gami da janyo kwandon kayan shafan ta tana mutsittsika mai a jikin ta.
Ban amsa mata ba, na shiga buɗe ledar bina fiddo kayan dake ciki, uniform ne ma su masifar kyau, da sandal da socks farare ƙal, sai ƴar ƙaramar jikka ta goyo Amman irin ta zamani an yi mata ado da flowers masu ƙyau da ƙyalƙyali, sai litattafai tili guda na karatu, da suka danganci physics, chemistry, biology, english mathematics ds.
A hankali na shiga warware kayan da suke a goge tas, da gani sababbi ne, skirt ne iyakar guiwa, sai riga longslip da belt da gani tok-in akeyi sai ƴar ƙaramar hijab, da zamu iya kiran ta kai tsaye da himar, cikin kwalalo idanu na kai duba na kan ummata da ta dakata da shafa man tana mai bina da idanu, baki na a buɗe na shiga girgiza kai, "bazan iya sanya waɗannan kayan ba, da gani ma wannan makarantar ba ta musulmai bace"
Umma ce ta wurga man wani irin kallo sannan ta shiga faÉ—in "kar ki sanya É—in, sai ki canza wasu ai, tinda tsarin ki zasu bi, ko ba ta musulmai bace, ai rana É—aya ne sai ki sanya dogon hijab, in kinje can kya cire, kada kiyi wasa da damar ki suhan"
Linke kayan na shiga yi ina mai jinjina yanda zan sanya kayan nan in rasa mutane, kaman wata ƙaura, Amman ba zance ba zan sanya ba, ko don gudun wasa da dama guda da Allah ya bani.
Haka na kwana karatu, lallai na yarda in ka bar karatu da yini guda zai barka da shekara ne, haka na dage nayi ta cusawa ina criming da joting har na samu na samu iya abinda zan iya ɗauka, san nan na duƙufa salla da addu'ar neman nasara, da da cewa duniya da lahira
~Oum-Deedat ce~
[9/15, 7:37 AM] Aminatu Hassan: https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
🌹*BAN FI ƘARFIN TA BA* 🌹
🌺🌺🌺🌺🌺
*~âœðŸ½âœðŸ½GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONâœðŸ½âœðŸ½~*
*~We are bearer's of so golden pen🖊~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden penâœ,behold our words.~*
*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*
>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>
*Rubutawa*--- _Amina Hassan (Oum-Deedat)_
*Hakk'in Mallaka*--- _(Oum-Deedat)_
*Sadaukarwa*--- _Ga Hauwau Hassan (jiddon dady😘) Amarya ta ango babu wanda zai iya fasalta k'auna ta gareki, k'anwa daya tamkar da dubu Allah ya barmu tare._
*Page ~18~*
*Kyautar Page gare ki _Fatima Batula_ marubuciyar BUGUN ZUCIYA TA Nagode da ƙauna da kuna sadaukar da Page da kika yi mani, ina sonki tsakani da Allah kaman yanda kike so na, haka nagode da Alkhairin ki gare ni, Page ɗinnan naki ne, in kinga dama ki hana kowa karantawa* 🤣
~Masu karantawa Bakwa comment, kuna yi ma kanku, in mu marubuta mun yi maku yajin rubutu, naga me zaku karanta kuma har ku share?, in kunyi mana comment kun ƙara ƙarfafa mana guiwa dame kuka ragu? Ai ka nuna kaji daɗin Abunda akeyi maka ma wani ɓangare ne na godiya, haba jama'a, ai ko Allah da ya halicce mu yana son godiya balle mu da ya halitta ya sanya mani hali irin na ɗan adam, da kuma son a gode mana, da nuna Abunda mukeyi kuna amfanuwa dashi, please ku gyara ba don mu ba~
°^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^°
Shawarar umma na bi, bayan na gama shiryawa, ni kaina kunyar kaina sai ta kama ni, ina kallon umma tana satar kallo na tana girgiza kai.