Sashe 34
Ban Fi Karfinta Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin É—an murmushi nace "to umma nagode" sake kallo na tayi da wani irin yanayi, sannan ta shiga cewa "sai ki kira shi kiyi mashi godiya ko? Sannan ki kula ba zan gaji da cewa ki kula ba, kindai san zaman da mukeyi a gidan nan"
"Eh umma haka ne, to zanyi mashi godiya insha Allah" na faɗa murya ta fal farin ciki, sai dai cen ƙasa zuciya ta, wani irin tsoro ne da fargaba, me zai faru idan aka ce maganan Afnan ce ta fara tabbata?, me ne ya sanya shi share man hawaye Wancen lokacin? Me hakan ke nufi?"
Jikina ne yayi sanyi ƙalau, komawa nayi na zauna, ina mai zaro wayar daga cikin kwalin ta, waya ce mai matuƙar kyau da tsada, ko a cikin ƴaƴan masu dashi ɗin ba kowa ne ke riƙe irin ta ba.
Gashi tana da girma, har ina jin tayi ma hannuna mugun girma wajen riƙewa, saidai ko babu komai nayi farin ciki, ɗan chatting ɗin nan da kowa keyi nima zan fara, zan ga me duniya ke ciki, lokaci ne nima da zan fita daga cikin wannan duhun kan zama waje ɗayan.
Ban mantawa, lokacin da nake secondry school, dukka kusan Æ´an ajinmu na da waya, kasancewar ta makaranta da Æ´aÆ´an manya, wasu ma biyu ne suke da ita.
Ɗan murmusawa nayi, tinowa da nayi yanzu fa har afnan zamu dinga magana da ita kullum, ga wata ƙawata tin ta makaranta mai suna khairat, ta soni sosai, tana tausaya mani, ita gidan su masu hali ne, har wayar taso bani, nice dai na ƙiya don na san halin umma ta, yanzu gashi da nayi haƙuri na samu irin wadda ban zata ba ban tsammani ba.
Kunna ta nayi, aiko ta É—auka kaman jira take yi, nayi mamakin da layi ciki guda É—aya, saidai babu komai a kanta sai Numbers guda biyu an masu saving da AMD bansan me hakan ke nufi ba.
Niyyar goge su nayi, sai kuma wani tinani ya ɗarsu a zuciya ta, in shi ya ajiye su da? In suna da muhimmanci fa? Share wa nayi ban ko taɓa mashi abun shi ba, na jawo waya ta ina maida numbobi na ciki, har da ta khairat ƙawa ta da na janye mawa kusan shekara nawa? Itama ganin hakan sai ta haƙura ta ƙyale ni, kada ta jaza man matsala, fahimta da tayi umman tawa bata son tarayya ta da ita. Ko tana ina ma yanzu haka?
Dukkan motsi na umma ta na kula dashi, tausayi na ne fal acikin ranta, tana addu'a Allah ya kawo lokacin da nima zan zama wata abu, lokacin da zamu fita a halin ƙuncin da muke ciki, lokacin da muma zamu zama mutane masu cikakken ƴanci kaman kowa.
Sallamar Hafsat ɗince ta katse mana zaman shirun da muke, niko ina ta faman jujjuya waya a hannu, mamaki ya cika ni, ta yadda naga kuɗi tsababa cikin wayar, yanzu ko na tabbata wayar tashi ce, ƙila siyan ta yayi yana amfani da ita ya bani, bata san shine ya siya domin ita ba, ya zuba kuɗi domin ita, saboda harga Allah cin mutumcin da aka yi mata yayi mashi ciwo, ace kaman wanda yake gidan su ace ana ci mashi mutumci saboda wani abu wai waya, menene amfanin arziƙi nasu in har ba zai kare mutumcin mutanen dake rayuwa cikin shi ba?
Da murmushi na bita ina mai cewa "A'a Hafsy ce? Shigo mana" na faɗa ina nuna mata gefen katifa inda nake zaune, alamar ta zauna, murmushi tayi ta ƙara so ta zauna tana gaida umman tawa, itama cikin dakin fuska ta amsa tana mai sake tambayar ta maman su, duk suna lafiya tace, a hankali suka shiga fira da umman tawa, yayin da ni kuma hankali na na kan waya, har umman tawa ta miƙe ta shiga ban ɗaki, sai a sannan ne ta maido hankalin ta kaina.
Hannu ta sanya ta amshi wayar, tana murmushi take faɗin "Ya Suhan, wannan mai zafin fa? Yaushe kika shiga yayi ban sani ba? Domin dai ina da number ɗinki, Amman naga ko WhatsApp bakyayi kuma kina da irin wannan babbar waya haka, ko ni fa bana iya riƙe irin ta" ta faɗa fuska cike da murmushi, ta ƙara she da zaulaya.
Hafsat ɗin dai kaman yanda kuka sani ɗiya ce ta yayan Alhaji mustapha Dambulan, watau Alhaji Auwalu da yaje zaune cen Katsina, tana zuwa gidan akai akai, in suna ƙasar, saboda iyayen su masu zumunci ne akai akai, suna yawan tura ƴaƴan su gidajen nasu, hatta su saudat ɗin ana tura su Katsina, duk da dai basa so, suna cewa takura suke yi wai basa walawa a gidan yayi masu ƙarami, duk da kuwa irin girman gidan nan da kayan more rayuwa dake cikin shi shima, domin yanzu Alhaji Auwalun ya kai matsayi director a ma'aikata tasu,ya samu rufin asiri daidai gwargwado, duk da kuwa bai ko kama ƙafar Alhaji Mustaphan ba. Bana hafsat kaɗai ba, dukkan in ƴaƴan Alhaji Auwalun da hajiya zainab, yara ne masu sanyin hali, girmama naga a dasu, da kuma kawaici, basa da girman kai Sam, wannan ce ta sanya tamu tazo ɗaya da Hafsat ɗin da ko zata girme mani tau fa da kaɗan ne. Ita dai ba'a isa a hana ta zuwa sashe namu ba, hasali a In tazo ba wani damuwa da al'amarin ta suke ba, ba ta ita suke yi ba, lokutta d adama ma haushin ta suke ji, suna cewa duhun kai yayi mata yawa, itama ta gama karatun ta tsaf a makarantar ummaru Musa ƴar adu'a dake jihar Katsina dabon.
Sai gashi kuma Allah ya bata miji nagari, na nuna ma sa'a, hasali ma dukka mazajen daga na Saudat, har Nihal É—in babu Abunda zasu nuna ma nata, sai ma shi ya nuna masu tarbiyya da kuma dattako.
Murmushi na É—anyi ina cewa "Uhm Hafsy kenan, nima yanzu wayar ta iso mani wlh" kasancewar ta mutum da ta san halin da muke ciki, da irin zaman da mukeyi, ya sanya na kwashe labarin yanda aka yi na samu wayar na faÉ—a mata.
Aiko murna ta fara yi, tana ce an "kinga kada ki damu, rabon ki ne ya rantse, ai Ya Ameen ɗin mutumin kirki ne, Sam shi ba halin su ɗaya dashi ba, yana taimakon na ƙasa dashi, ko bayan dawowar mu Naji ana cewa ya raba ma dukkan in ma'aikatan kamfanoninshi kayan abinci da tufa fi masu kyau da tsada, a bakin su Hajiya Naji da tana waya da wasu ɗazu.
Amsar wayar tayi ta shiga buÉ—e man abubuwa irin su WhatsApp, Facebook, da wani chat wai shi duo, nice nace ta bar shi hakanan, har sai na iya waÉ—annan tukunna.
Fira muka shiga yi sosai, har take cewa zata dawo ɗakinmu da zama kafin lokacin tafiyar tata yayi, nake ce mata tayi haƙuri ta rufa mana asiri, kwanciyar ta tayi tana cewa "uhmm, kanki kuma akeji Suhan, KEDAI Allah yayi maki tsoro kaman farar kura"
Koda ta sanar da umman tawa da ta fito daga banÉ—aki, murmushi kawai tayi, ai kaso mai sonka ka kuma girmama duk wanda yace yana sonka.
"Umma wata Alfarma nake so in roƙe ki don Allah, ki ara man suhana ta taya ni zuwa wajen gyaran jikin, da ƙarashe siyayya har zuwa lokacin da zan koma gida, kinga dai su Saudat ware ni suke yi, bana da aboki ko ɗan uwan da zan tun kara, Suhan ɗin dai ita ce"
Hafsat É—in ta faÉ—a tana marairaicewa, kaman wadda zata yi kuka, lokaci guda tana kallon umman tawa.
Ba matsala umma ta tabbatar mata, saidai taja hankalin u akan mu kula da me mukeyi, idan mun fita mu san ina zamu, kuma kada mu sake mukai magariba a waje waÉ—annan sune sharuÉ—É—an ta.
Da to muka bita, hafsat É—in kuwa taji daÉ—i, dama ko ba komai bata kawo ma ranta umman tawa zata hana, saidai ta san halin umman tawa, wani lokaci kaman mai aljannu take, zata iya hanawa a lokacin da ba'a tsammata ba.
FaÉ—a mata nayi ina son in kira yayan in mashi godiya Amman ina jin kunya, harara ta tayi cikin wasa tana cewa "menene na kunya Suhan? Ai ya yanki ne yanzu an riga an zama É—aya, ki kira shi kawai wlh, ko kuma ki tura mashi text ai zai gani godiya daÉ—i gareta, balle yayan namu da yake miskili yana iya dakin fara godiya ya katse wayar"
Amincewa nayi da gara in mashi text, in mun haɗu a zahiri na ƙara gode mashi, sai dai fa inda gizo ke saƙar, bansan me zan rubuta ba, sai jujjuya wayar nake a hannu.
Hakan da ta fahimta ne ta fizge wayar a hannu na tana cewa "Dallah kawo nan, kai a tukunya, ai gara ma kizo kije makarantar ko kin ƙara wayewa, godiya ma kin gagara yanda zakiyi ta, wannan duk lokacin da kika yi saurayi naga yanda zakiyi dashi" ta faɗa cikin zaulaya da dariya, Nidai bance mata komai ba, sai a kishingiɗawa da nayi ina mai ɗan murmusawa a hankali.
Ban san me ta rubuta ba, na dai ga kawai ta jawo wayar ta ta ɗauki number ɗinshi ta tura, sannan ta miƙa man wayar tana faɗin "Done, saƙo ya isa"
Firar mu muka cigaba da yi, tana faÉ— man yanda tsare tsaren bikin nata zai gudana, duk da ba wani pherty zata yi ba illa iyaka traditional day da za'a gudanar lambun gidan, wanda su kau su saudat sun haÉ—a pherty ya kai kala biyar wata rana ma sau biyu za'ayi.
Ita dai tace ba zata shiga ba, cikin hidimar su, bata da ra'ayi, duk da mijin nata yaso ayi ko kala biyu ne saboda abokan shi, Amman ta kafe kawai tace kowa ya sanyo kayan gargajiya, yazo yaci goruba ya sha rake🤣🤣
Nan ne na ƙara fahimtar sauƙi hali irin na hafsat ɗin, lallai duniya da Abunda ke ciki ta basa gabanta, tana tausaya ma mijin nata, tace wannan kuɗin da zai kashe sun isa yayi hidima da baƙin shi har su tafi.
********************