← Book details Ban Fi Karfinta Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 56

Sashe 47

Ban Fi Karfinta Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Afnan ce ta ruga kusa da yayan nata, daidai lokacin da Mom É—in ta juya da niyyar barin wurin, maganar Afnan É—ince ta dakatar da ita da barin wurin da take niyyar yi.

"Yaya me ya same ka? Baka lafiya ne? Yaushe kaje hospital bamu sani ba? Duk ta jero mashi tambayoyi tana mai kamo hannuwan shi gami da dudduba jikin shi da idanu.

ÆŠan zare hannun shi yayi yana mai shafo gefen fuskar ta kaÉ—an," Am OK Dear Love, ba Abunda ke damuna" ya faÉ—a yana mai juyawa ya nufi jikin motar tashi, domin ya kula sosai da rashin amsa gaisuwar da mahaifiyarshi tayi ma Suhan É—in.

Bai jira komai ba ya buÉ—e motar gami da shiga, shima Bilal É—in shiga yayi, ganin haka ne Hafsat É—in ta shiga jan hannuna tana cewa "zo muje Suhan, Afnan É—in zata tadda mu"

Binta na shiga yi, muka shiga tafiya, daidai lokacin da Mom ɗin ta bimu da kallon tsana da jin haushi ƙarara a fuskar ta.

Afnan ce ta bita da kallo daidai lokacin da ta juya da niyyar wucewa sashe kaka zuwaira, girgiza kanta ta shiga yi tana mai É—aga ma yayan nata hannu har ya fice daga gidan.

Bayan an sauko masallacin ne kiran Alhaji Mustapha ya shiga wayar tashi, umurtar shi yayi da yazo gidan gonarshi yana son ganinshi yanzu shi da Bilal É—in.

Sai da ya É—auki hanyar gidan gonar ne, yake sheda ma Bilal É—in kiran da dad É—in nashi keyi masu. Har suka isa babu mai tanka ma wani.

Sun tadda falon cike da manyan mutane, sai firar su suke cikin nishaɗi, ga sanyin Ac na ratsa su, wucewa sukayi cen gefe gami da zama ƙasa domin girmamawa ga iyayen nasu.

Miƙa mashi wata kyakkyawar emvelop mai ado da ruwan gold dad ɗin yayi yana mai cewa duba nan ka gani.

Amsa yayi cikin girmamawa ya shiga dubawa, bayan ya gama karantawa ne ya miƙa ma Bilal ɗin, ya maida duban shi kan mahaifin nashi yana mai neman ƙarin bayani.

Dad ya gyara zama gami da duban yaron nashi cikin soyayya, farin ciki fal a kan fuskar shi, sannan ya cigaba da cewa"Daga sarkin Katsina ne, haɗin guiwa da sauran sarakunan yankin namu na arewa, saboda yanda kake taimakon matasa ƴan uwanka da basu ayyukan yi, da taimaka masu da jari, da koya masu sana'oi, suka ga ya dace su girmama ka domin suma sauran matasan masu hannu da shuni suyi koyi da kai, sun yanke shawarar naɗa ka sarautar *yariman matasan arewa* kuma suna buƙatar daga yau zuwa gobe ka shirya komai domin a goben ne zasuyi maka naɗin bayan kammala ɗaurin aure, sannan kuma akwai hawan daba bayan kammala lunching ƙarfe biyar na yamma, da fatan zaku je ku shisshirya komai da ake da buƙata, sannan inaso ka aika manyan motoci guda biyu Katsina da zasu kwaso iyayen matar Aleeyu tin da safe su juyo dasu

~Oum-Deedat ce~
[9/15, 7:53 AM] Aminatu Hassan: https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

🌹 *BAN FI ƘARFIN TA BA* 🌹

🌺🌺🌺🌺🌺

*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*

*~We are bearer's of so golden pen🖊~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*

>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>

*Rubutawa*--- _Amina Hassan (Oum-Deedat)_

*Hakk'in Mallaka*--- _(Oum-Deedat)_

*Sadaukarwa*--- _Ga Hauwau Hassan (jiddon dady😘) Amarya ta ango babu wanda zai iya fasalta k'auna ta gareki, k'anwa daya tamkar da dubu Allah ya barmu tare._

*Page ~27~*

*Page ɗinki ne Aishatu Babayo, muna matuƙar yinki, kuma muna jin daɗin comment ɗinki matuƙa, ɗaukacin ƴan golden pen suna gaisheki*

°^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^°

"Kasha maganin ka ne da kake ƙoƙarin fita?"

Mom ɗin tashi ta faɗa, har yanzu fuskar ta a matuƙar ɗaure take.

GyaÉ—a mata kai kawai yayi, ba tare da ya tanka mata ba, kallon ta ta maida kan Bilal da yake tsaye ta bayan Al'ameen kaÉ—an haka, yana gaida ta.

Amsawa tayi gami da cewa" Bilal ka kula fa da abokin ka sosai, kada ka bari ya wahala Kaga dai Abunda Dr. Yace". ÆŠaga mata kai Bilal É—in ya shiga yi yana cewa "consider it done Mom"

Hafsat na tsinkayi muryar ta tana gaida ta, hakan ce tasa nima na gaishe ta, gaisuwar Hafsat ɗin kawai ta amsa, itama a daƙile, hakan ce ta sanya na ƙara shan jinin jikina gami da ƙara ɗan matsawa baya.

Afnan ce ta ruga kusa da yayan nata, daidai lokacin da Mom É—in ta juya da niyyar barin wurin, maganar Afnan É—ince ta dakatar da ita da barin wurin da take niyyar yi.

"Yaya me ya same ka? Baka lafiya ne? Yaushe kaje hospital bamu sani ba? Duk ta jero mashi tambayoyi tana mai kamo hannuwan shi gami da dudduba jikin shi da idanu.

ÆŠan zare hannun shi yayi yana mai shafo gefen fuskar ta kaÉ—an," Am OK Dear Love, ba Abunda ke damuna" ya faÉ—a yana mai juyawa ya nufi jikin motar tashi, domin ya kula sosai da rashin amsa gaisuwar da mahaifiyarshi tayi ma Suhan É—in.

Bai jira komai ba ya buÉ—e motar gami da shiga, shima Bilal É—in shiga yayi, ganin haka ne Hafsat É—in ta shiga jan hannuna tana cewa "zo muje Suhan, Afnan É—in zata tadda mu"

Binta na shiga yi, muka shiga tafiya, daidai lokacin da Mom ɗin ta bimu da kallon tsana da jin haushi ƙarara a fuskar ta.

Afnan ce ta bita da kallo daidai lokacin da ta juya da niyyar wucewa sashe kaka zuwaira, girgiza kanta ta shiga yi tana mai É—aga ma yayan nata hannu har ya fice daga gidan.

Bayan an sauko masallacin ne kiran Alhaji Mustapha ya shiga wayar tashi, umurtar shi yayi da yazo gidan gonarshi yana son ganinshi yanzu shi da Bilal É—in.

Sai da ya É—auki hanyar gidan gonar ne, yake sheda ma Bilal É—in kiran da dad É—in nashi keyi masu. Har suka isa babu mai tanka ma wani.

Sun tadda falon cike da manyan mutane, sai firar su suke cikin nishaɗi, ga sanyin Ac na ratsa su, wucewa sukayi cen gefe gami da zama ƙasa domin girmamawa ga iyayen nasu.

Miƙa mashi wata kyakkyawar emvelop mai ado da ruwan gold dad ɗin yayi yana mai cewa duba nan ka gani.

Amsa yayi cikin girmamawa ya shiga dubawa, bayan ya gama karantawa ne ya miƙa ma Bilal ɗin, ya maida duban shi kan mahaifin nashi yana mai neman ƙarin bayani.

Dad ya gyara zama gami da duban yaron nashi cikin soyayya, farin ciki fal a kan fuskar shi, "Daga sarkin Katsina ne, haÉ—in guiwa da sauran sarakunan yankin namu na arewa

Chapter 47 · 0% Book details