Sashe 31
Ban Fi Karfinta Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ah to kedai kika sani da shegen surutun ki" Aunty Feenar ta faÉ—a tana mai sake murmusawa alamar zolaya.
Ta ɓangaren na kuwa sototo nayi da waya a hannuna, bayan na fahimci Afnan ɗin ta riga ta datse kiran daga ɓangaren ta, ɗan taɓe baki nayi ina mai sauke kafaɗa ƙasa, afnan da shegiyar shiririta take, bari Ya Ameen yaji mai take faɗa zata gane kuren ta ne, ni ce zata ding haɗawa da yayan? Abunda ta san wutsiyar raƙumi tayi wa ƙasa nisa, haka kuma sama tayi wa yaro nisa har a badan abada, ci gaba nayi da taka wa har zuwa bakin gate ɗin, naja na tsaya ina shawarar tarar abun hawa da zan koma gida.
Ta bayana Naji sallama, É—an juyawa nayi, su uku ne tsaye sai faman murmushi suke irin nasu na Æ´an gayu sakatattu alamar son suke suyi magana dani.
Kayan uniform da na gani jikin su irin nawa ne ya sanya ni amsa masu sallama tawa ina mai kauda kai gefe, ganin bani da Case dasu ne ya sanya ni fara taka wa da niyyar basu waje, ga dukkan alamu irin Æ´an makarantar nan ne marasa kunya da duk yarinyar da suka gani sai sunyi mata magana.
Gaba na suka sha, suna mai faÉ—in "Haba beb, ya zamuyi maki magana kiyi banza damu ki kyale mu, har kina shirin gudu wa?" É—aya daga cikin su ya faÉ—a yana mai É—an girgiza kai da jiki haka, alamar ya daÉ—e cikin iskanci irin nasu na Æ´aÆ´an masu kuÉ—i.
Bance mashi ƙala ba, na kuma zagaye su da niyyar wucewa, ɗaya daga cikin su ne ya sanya hannu gami da janyo hijab ɗina, dole naja na tsaya ina mai wulla masu manyan idanun a, alamar su kyale ni, basu ma kula da Abunda nake nufi ba, su a tinanin su ma fari nayi masu da idanu, Abunda ya ƙara burge su kenan.
"Haba beby, tin shigowa ki hall muka ji kinyi mana, kin kwanta mana, duk faɗin makarantar babu yarinyar da ta kaiki kyau da sura, ki kalle ki fa sama har ƙasa" ya faɗa yana nuna ni da hannu sama zuwa ƙasa
Gudan ya amshe da cewa "Ni sunana Adnan, wannan kuma Mujaheed, sai wannan Umar ana kiran shi U-Boy, in kinji ana cewa triples to mune, makarantar nan babu wata mace d zamu kalla muce muna so ta ƙi amsa mana balle ke da kike sabuwa zuwa makarantar"
Tsoki naja ba tare da na ce masu komai ba, na kuma zagaye su na wuce ina mai Allah wadarai da irin tarbiyyar su, ga kansu duk askin banza, hatta da wandon su duk sun saɓulo shi ƙasa ass down, to ni ko maza sun ƙare zan tsaya sauraren waɗannan ƴan tautsin yaran ne? Ƙila ma duk in ka bincika na girme su..
Basu haƙura ba suka sake biyo ni suna janyo mani jikka, cikin rashin sa'a kuwa har hannun jikkar ya katse, dama ɗan sirri ne, littattafan da waya ta ne suka watse ƙasa, cikin hasala na zuƙunna na shiga tattara wa, bana so in masu magana ne abun ya yi ƙamari, ina so mu rabu lafiya ne, tinda na san da wuya idan zan kuma komawa makarantar a rayuwa ta, dariya Naji sun kece da ita suna mai cewa "kanburauba, baba Kaga wata iphone waya nan? Ɗaya daga cikin su da bazan iya tina sunan da aka faɗa mashi ba ya shiga faɗa yana mai nuna waya ta da hannu yana tin tsira dariya harda buga ƙafa ƙasa.
Hannu ne kawai naga ya shiga tattara mani sauran takaddun da littattafan ya niƙo mani, cikin ɗan firgici na ɗago ina mai kallon shi, kwalla da nake ɓoyewa ta wulaƙanci da suke mani ce ta shiga silalowa, wata na bin wata, hannu ya sanya yana ɗauke mani hawayen cikin isa da kwarjini irin nashi ya miƙe yana mai zaro sabon hanky daga aljihun shi yana mai miƙo mani, amsa nayi ina Miƙewa gami da share kwalla tawa da ta fara yawa a fuska ta.
Sake zuƙunnawa yayi ya ɗauki wayar tawa da take gefe, ga dukkan alamu dukkan abubuwan da suke faɗa akan kunnen shi ne, da bansan yaushe ya iso wajen ba, saboda ban kawo ma raina zai dawo ɗauka ta ba.
Hannuwa na kawai Naji an shiga ja a hankali har zuwa bakin mota, ya buÉ—e man gidan gaba na shiga na zauna, ya zagaya ya buÉ—e ya shiga gami da yima motar key, saida muka hau saman babban titi sana ya sanya hannu ya jawo hijab É—ina da ya maida gidan baya, ya É—ora mani bisa cinya, alamar in sanya kenan.
Su ko yaran da kallo suka bishi, su kansu basu san lokacin da ya iso wajen ba, daidai suka gan shi zuƙunne, hankalin su na gare ni da suke ta yi man shaƙiyyanci.
Ɗaya ne daga cikin su ne yace shi kuma wannan waye? Ko dai ƙanwar sa ce? Ko kuma budurwar shi? Wanda aka kira da U-Boy ne yace "kai baba yanzu baka gane wannan gayen ba? Dambulan ne fa, shine babban ɗanɗan Alhaji mustapha, ai ni ta bayan layinsu muke, bansan wannan acikin ƙanen shi ba, ai su basa karatu Nija ma, ba dai san menene haɗin shi da ita ba, Mujaheed ɗin ne ya riƙe baki," kai haba U-Boy, ashe da mun ci ubanmu, yanda na san gayen cen baya da wasa ko alama, yana iya Sanyawa a kulle mu fa wallahi, baya son rashin kunya" "Muje Baba, Allah ya so mu ba gaban sauran guys ɗin aka yi ba, ai da mun sha kunya" Adnan ɗin ya faɗa yana mai jan hannun su suka cigaba da tafiya domin barin makarantar
***************
Muna isa gidan ya sauke ni baƙin gate, bai ceman ƙala ba, haka nima ban tanka mashi ba, na Miƙa mashi hanky ɗinshi, ɗaga man hannu kawai yayi alamar in bar shi, fita nayi na kulle motar, gami da ɗan ja baya, ina jiran ya miƙo mani wayar, motar shi ya ja ya wuce ba tare da ya ko kalle ni ba, jiki a saɓuke na shige gidan zuciya ta a cunkushe, har saida umma ta fahimta
Aiko ta shiga tambaya ta lafiya? Ko Jarabawar ce tayi wahala? Girgiza mata kai nayi, ina mai ƙaƙalo murmushi dole nace "a'a umma, Jarabawa Alhamdulillah, kawai gajiya nayi, gashi kaina yana ɗan ciwo, kinsan na kwana karatu jiya ban samu isasshen barci ba" cikin tausaya wa ta shiga ɗan ɗaga man kai alamar eh, sannan ta shiga cewa "to maza kiyi wanka da sallah, kici abinci ki kwanta ki huta, ai an daɗe ba'a gamu da karatun ba, dama sai a hankali" da to na bita ina mai kwaɓe kayan na shiga ban ɗaki domin yin wanka.
Sai da na kammala komai, sannan na shiga cin kafiyayyen abincin da umma ta girka mana, duk da zuciya ta babu daɗi akwai tinanin da nake son yi nafi so sai na natsu, gashi waya ta dake hannun Ya Ameen ɗin, naso in kira Afnan domin jin me take nifi da kalama ta na ɗazu? Saidai wata zuciyar tana mai ƙwaɓa ta, gami da tunatas da dani shirme da shiriritar afnan ɗin lokutta da dama.
Da haka bacci ya kwashe ni, bayan gama yabiÉ—ar abincin, dama da tarin gajiya fal acikin a jikina.
~Oum-Deedat ce~
[9/15, 7:37 AM] Aminatu Hassan: https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
🌹*BAN FI ƘARFIN TA BA* 🌹
🌺🌺🌺🌺🌺
*~âœðŸ½âœðŸ½GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONâœðŸ½âœðŸ½~*
*~We are bearer's of so golden pen🖊~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden penâœ,behold our words.~*
*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*
>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>
*Rubutawa*--- _Amina Hassan (Oum-Deedat)_
*Hakk'in Mallaka*--- _(Oum-Deedat)_
*Sadaukarwa*--- _Ga Hauwau Hassan (jiddon dady😘) Amarya ta ango babu wanda zai iya fasalta k'auna ta gareki, k'anwa daya tamkar da dubu Allah ya barmu tare._
*Page ~19~*
*Gaisuwa da ɗaukacin marubutan Golden Pen Writer s Association, Ina matuƙar yinku a ko ina kuke, kuci gaba da rubuta mana litattafai masu ma'ana, mu kuma muna suburbuɗa karatu Insha Allah, Allah ya ƙara maku ɗaukaka da zaƙin hannu. _Love u All_*
*kyautar Page gareki _Khadeeja s. Dogarai (Lipton Girl)_ shafinki ne wannan kiyi kaca-kaca da É—an Albarka, abu naka maganin a kwaÉ“e ka* 🤷ðŸ»â€â™€
°^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^°
Bacci yayi daɗi, nice ban tashi ba sai da kiran sallar la'asar ya tada ni. A gurguje na sake watsa ruwa domin in ƙara jin daɗin jiki na, na maida komai na adana daya danganci karatu na.
Mamaki nake yanda umma tayi mana girki a cikin ɗaki nake, kasancewar umma ta mace mai tsafta da kula, ya sanya bama a gane anyi girki a wajen har ta kauda ɗan ƙaramin gas cylinder ɗin da na siyo mana, aka ciko ta da gas, saboda stove akwai ɓata wuri, ga warin kerosine.
Wuraren ƙarfe biyar na yamma ne, abun duniya ya isheni, ina son waya ta a kusa dani, gashi abinda yaran nan suka mani ɗazu a makaranta ya tsaya mani a rai, ai duk shi ya ja mani da ya bar mani hijab ɗita a mutumce ba ɗan iskan yaron da yaso ma tunkara ta.
Naji mutum da Æ™arfin hali, wai har cewa yake ina cen ina shiririta na kusa makara, ko sau nawa ma na kira shi bai É—aga ba? 😡ðŸ˜
Shashantar da zancen nayi, gami da miƙewa na janyo kayan guga ta da ban ƙarasa ba jiya na hau idasa wa.
*******************