Sashe 50
Ban Fi Karfinta Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk yanda dogarawan nan suke kaffa kaffa da daƙunar da ake kai mashi, dole suka haƙura, domin sabon babin ɗaukar hotuna ne aka buɗe kowa so yake ya shiga ayi dashi, masalan dangin Hajiya Kubran da suke ji su wasu isassu ne.
Nikau da nake zaune sai sarkin murmushi nake yi akai akai, domin sun matuƙar burgeni, sarauta yayan namu tayi mashi kyau matuƙa, sai naga har girma kaman ya ƙara da cika ido, sai faman murmushi yake yi, shi kau Bilal bakin nan nashi kaman gonar auduga.
Maida kaka zuwaira aka yi aka zaunar da ita, domin ta gaji sosai gashi shi kin rana suke sosai, domin duk sun baro wurin zaman nasu.
Binshi kowa ya shiga yi da idanu ganin ya sulale ya fara tafiya, Æ´ar razana nayi ganin ya nufo inda nake zaune, waigawa na shiga yi domin ganin ko akwai wani kusa dani da yake nufo inda nake zaune.
Ganin da gaske yake yi ni yake tunkaro wa ya sanya ni sauke kaina ƙasa ina wasa da yatsun hannuwa na duka biyu, bansan ma me zanyi ba, wane kalar tinani zanyi, gashi dai kowa mu yake kallo.
Hannuwan nawa Naji an kama, bansan lokacin da na miƙe tsaye ba, jana ya shiga yi zuwa wajen mai ɗaukar hoton, saboda tsabar ruɗewa ni kuwa har gyale na yana sumɓulewa, daidai cikin taron jama'a yaja burki ya tsaya, hakan ce nima ta sanya ni tsayawa don dole, uwa ƙasa ta tsage in shige nake ji, gashi kowa ya zuba mana idanu, Hajiya Kubra kuwa kaman idanun ta zasu faɗi ƙasa saboda tsabar yanda ta ƙwalalo idanu tana kallonmu.
*Ke ba zaki zo ki É—auki hoton bane da mijinki?*
Maganar da ya raɗa mani a kunne kenan daidai lokacin da ya zuƙunna yana mai ɗauko Gyalena daya sumɓule ya shiga yafa mani.
Ai bansan lokacin da na ƙwalalo idanu ina mai Binshi da idanu ba na shiga rufe bakina da hannuwa na ina girgiza kai na.
ÆŠaga murya yayi sosai yanda kowa zai iya ji ya shiga faÉ—in
*Alƙasim ga mata ta ina son ka ɗauke mu ni da ita kaɗai bana son kowa ya shiga in banda amini na Bilal*
Ya faɗa da wani killer smile a saman fuskar shi yana yi yana cije leɓon shi guda ɗaya gami da kafa ma Mahaifiyar tashi idanu.....
🤣🤣🤣🤣🤣
~Oum-Deedat ce~
[9/15, 7:53 AM] Aminatu Hassan: https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
🌹 *BAN FI ƘARFIN TA BA* 🌹
🌺🌺🌺🌺🌺
*~âœðŸ½âœðŸ½GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONâœðŸ½âœðŸ½~*
*~We are bearer's of so golden pen🖊~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden penâœ,behold our words.~*
*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*
>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>
*Rubutawa*--- _Amina Hassan (Oum-Deedat)_
*Hakk'in Mallaka*--- _(Oum-Deedat)_
*Sadaukarwa*--- _Ga Hauwau Hassan (jiddon dady😘) Amarya ta ango babu wanda zai iya fasalta k'auna ta gareki, k'anwa daya tamkar da dubu Allah ya barmu tare._
*Page ~28~*
*A madadin ƴan Banfi ƙarfin ta ba Fans*
Gaisuwa da saÆ™on ta'aziyya zuwa ga Æ™awarmu kuma Æ´ar uwarmu mai bada goyon baya da Æ™oÆ™arin comment, (Salamatu Muhammad) a bisa rasuwar mahaifinta da tayi, Allah ubangiji ya jiÆ™anshi ya sanya ya huta y baku haÆ™urin rashin shi, ya sanya kwanciya hutu ce, ya bashi ikon amsa tambayoyin kabari,ya raya Abunda ya bari yayi masu Albarka Ameen. 🤲ðŸ»
°^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^°
Hajiya kubra wadda ta zabura da niyyar isa wurin da yake tsaye riƙe da hannuwan Suhan ɗin, da sauri Hajiya Sa'a ta riƙo hannun ta, domin ta kula sarai da niyyar hajiyar yanda take fitar da huci kaɗai ya isa ya shaida maka Allah ne kaɗai zai kare Al'ameen ɗin daga marukan da taso zazzagba mashi.
Ganin za'ayi abun kunya ne a wurin Hajiya sa'ar ta shiga jan hannuwan ta zuwa cikin gidan ba tare da kowa ya ankare ba, domin kuwa kowa hankalin shi na kan Al'ameen ɗin da dogarawanshi suka zage suna ta gyara mashi malum malum da take suɓulewa.
Rasa inda zan tsoma rain inji daɗi nayi, lallai wannan maganar tayi man tsauri, ƙwaƙwalwa ta har bana jin zata iya ɗauka, tini naga duniyar na juya mani, duk da hasknn flasher ta ko ina da take ta haske mu, ƙoƙarin zare hannuwa na nake yi domin in samu in ruga, na kula ma saboda tsabar yanda na tsorata numfashina har wani ɗauke wa yake yi.
Gabaki É—aya hankalin Æ´an matan dake wurin ya tashi, waÉ—anda ma basu kula da ko waceceni ba, son sanin ba'asi suke yi.
Ran kaka zuwaira kwal, lallai yau kowa ya shaida Al'ameen É—in akwai wacce yake so, mutane da dama zasu dena yi mashi kallon mai É—aga ma Æ´an mata kai, saidai ita É—in wannan wacece?
Daga baƙin ƙofar gate, makaɗa da mawaƙa ne da masu kirari suna ta wasa Al'ameen ɗin da mahaian shi, Abie ne ke ta masu ruwan kuɗi fuskar nan taf da fara'a, duk wainar da ake toyawa a harabr gidan ma bai sani ba.
Bilal ne ya zare jiki daga wurin da yake tsaye zuwa sashn Al'ameen É—in, sannan ya É—auko waya ya latso lambar Al'ameen É—in.
Daga cikin Aljihu yaji wayar tashi na vibrating, hannuna ya saki da niyyar É—auko wayar, ni kau ganin wannan damar ta samu na zare hannuwan nawa gami da nufar sashnn namu kai tsaye harda haÉ—awa da Æ´ar sassarfa.
Ganin Bilal ɗinne ya sanya shi ɗan juyawa bai hango shi ba, domin shi dai ya san tare suka shigo gidan, to ina kuma ya nufa? Bai ɗaga ba har ta katse, yana ƙoƙarin bin kiran wani ya sake shigowa ɗagawa yayi sannan ya kara akunne
"Malam wai me kake yi ne haka? Menene dalili ka nayin hakan? Baka gudun kaja ma yarinyar wata matsala kuma? Ka saki yarinyar mutane hakanan, kuma ka shirya amsar hukunci daga wajen Mom domin ba don Allah ya tsare ka ba an janye ta da kasha maruka a gaban bainar jama'a"
Bilal ɗin ya faɗa ta ɓangare ɗaya, shi kau gogan kasaƙe yayi da wayar har bai a san Bilal ɗin ya kashe ba, ƴar dariya yayi mai cike da yaƙe lokacin da yaji "ƴaƴan Goggo Fatima na yankar shi wai dole sai sun ɗauki hoto dashi tinda amaryar tashi mai kunya ce ta gudu, shi kau da baya da kunya dole ya tsaya.
Ganin da yayi zai ɓata ma kanshi lokaci ne wajen ɗaukar hoton ya sanya shi juyawa kai tsayezuwa ga sashen nashi, baya ma jin yunwa, ko da yana ji kuma baya tinanin ma in zai iya kai wani abu bakin shi.
Daga bakin ƙofa dogaransuka ja suka dogare, kai tsaye ya kutsa kanshi har cikin bedroom ɗin nashi inda ya tada Bilal ɗin nata faman kaiwa da komowa.
Da ƴar sassarfa ya isa inda Al'ameen ɗin ke tsaye, cikin ɗan ɗaga murya ya shiga faɗin "me kayi haka ne? Hakan da kayi kana ganin daidai ne? Kana nufin zaka ja da mahaifiyarka ne? Ta wanna sigar ya kamata ka ɓullo ma Al'amarin?" ya ƙarshe yana mai zagaye Al'ameen ɗin ya nufi jikin window ya tsaya ba tare ma da ya san ya isa wurin ba.
Yana tausaya ma abokin nashi, Abunda zai je ya komo baya hasashen idan zai zo ma abokin nashi da sauƙi, amsar shi kawai yake jira, saidai jin Al'ameen ɗin bai tanka bane ya sanya shi juyawa domin yaga halin da abokin nashi yake ciki.
Shi kau ta ɓangaren shi, duk da kalamnn abokin nashi sun Dakar mashi zuciya kuma ya jisu har cikin ƙwaƙwalwar shi hakan bai sanya yaji ko ɗar a cikin zuciyar shi ba, karaya da wuri ba nashi bane ba, wannan karon dole ne ya nuna ma magulmata cewa hassadr su da baƙin cikin su babu inda zasu kai su sai fagen nadama.
Takawa ya shiga yi har zuwa gaban gadon nashi, har yanzu bai ko tanka ma abokin nashi ba,baya so ne ya kai shi ga faÉ—in dukkan Abunda ke cikin zuciyar shi a fili, shi yafi so saidai kawai aga yana aikatawa.
"Kanajina malam kayi mani banza, wato baka ma da lokaci na ko? To inaso ka sani dukkan Abunda ya taso kar a ƙasa ran zaka tunkaro ni ka samu mafita, maganin kar ayi to fa kar a soma"
Bilal É—in ya faÉ—a sannan ya juya da niyyar barin É—akin.
Al'ameen ɗin da yake ta ƙoƙarin cire kayan nashi domin ya watsa ruwa, barin cire kayan nashi yayi sannan ya juyo a hankali yana faɗin "Dakata Malam"
Dakatawa bilal É—in yayi ga barin É—akin da yayi niyya.
A hankali Al'ameen ya shiga ta kowa kaman mai jin tausayin ƙasa, har zuwa inda bilal ɗin yake tsaye, a hankali ya sanya dukkan hannuwan shi ya dafa ka faɗar bilal ɗin, sannan ya shiga faɗin
"Ni Moh'd Al'ameen nine mazinaci, fasiƙi mai neman yarinya da lalata har cikin ɗaki na, ni take tallata ma kanta ni kuma nake biye mata alhali ina cikin hankali na...."
Bilal É—inne ya dakatar dashi ta hanyar sauke dukkanin hannuwan da yayi amfani dasu wajen dafa kafaÉ—ar bilal É—in
" Dakata Friend, kana cikin hankalina kuwa? Kasan me kake faÉ—a? Ya zaka dinga jifar kanka da waÉ—annan mugayen kalaman? Ko dai ka fara shaye shaye ne ban sani ba?"
Bilal ɗin ya faɗa cikin ɗaga murya, ga dukkan alamu kalaman abokin nashi sun ɓata mashi rayuwa gabaɗaya.
" Na sani Bilal, na san me nake faÉ—a, kuma waÉ—annan magangannn ba daga bakina suka fito ba, daga bakin mahaifiya ta suka fito, and kuma bansan wanene ya faÉ—a ba, shine naga tinda har neman yarinyar akeso inyi to zan fa nema É—in Amman ba ta hanyar da su suke nemana da ita ba, ta hanyar da shari'a tazo mana da ita, watauta hanyar *Aure*"
Ya faɗa shima cikin ɗan ɗaga murya kaɗan, saidai Sam na bakin ƙofa ko na cikin falon ba lallai ne ya iya jiyo Abunda yake faɗa ba.
" Huh"