Sashe 36
Ban Fi Karfinta Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Muna cikin shafar ne Naji waya ta tayi ƙara a hankali na jawo gami da dubawa, saƙon nihal ne take sanar dani wai inje in gyara ma yaya ameen ɗakin shi, in turo hafsat ta amsar mani makulli.
Cikin tsantsar mamaki na kai kallo na kan umma ta, aiko ta ƙure ni da idanu alamar tana neman ƙarin bayani.
Sanar da ita nayi saƙon, sannan na ƙara da cewa, umma ina ce an dakatar damu aikin gidan, me zai sanya ba zata sanya maree taje tayi mashi ba?" kuma umma........, shiiiit🤫 ta dakatar dani, gami da cewa" Suhan bana son Abunda zai kawo tashin hankali, Hafsat je ki amso makullin ki kawo mata, kije ki taya ta ku gyara mashi ɗakin, ai ba wani abu bane don kin gyara mashi, yaron da yake mana alkhairi ai ba zamu ji kyashin kyautata mashi ba"
"Haka ne umma" cewar Hafsat da ta miƙe tana ficewa zuwa Amso makullin.
Umman tawa ce ta maida kallon ta gareni, sadda kaina nayi ƙasa, ni fa har ga Allah bana son Abunda zai ke haɗa ni dashi, masalan ma yanzu da afnan ta rubuta mashi wannan text ɗin, umman ce ta katse man tinanin da nake yi gami da cewa
"Suhan ki kula fa, kinga Hafsat Æ´ar'uwarsu ce ba zata ji daÉ—i ba idan taga kaman bama son kyautata masu, ita ba lallai ta fahimci komai ba, ki saki ranki, kije ki gyara mashi, yafi gaban nan a wajen mu, shine ya zame mana kaman uba yanzu, ni na san Alfarmar shi ce ko zaman da mukeyi a gidan nan"
Jikina yayi sanyi ƙalau, lallai gaskiyar umma ta kuma, dole zan ajiye kunyar in gyara mashi ɗakin nashi, wannan ne kawai Abunda zanyi in faranta ranshi ko dan in biya kaɗan daga cikin Abunda yake yi mana.
Shigowar Hafsat ce ta katse mana maganar da muke, miƙewa nayi gami da zira hijabina. Tare muka ɗunguma zuwa sashen Ya Ameen ɗin muna tafe muna firar mu gwanin sha'awa kaman wasu ƴan uwa ko ƙawaye.
Santin sashen Hafsat ta shiga yi, lallai ya ameen ɗin daban yake, watau sashen ma ko datti baiyi ba sosai, ba don ma shi ɗin mai tsafta bane, kaman yanda sauran maza suke, ai da ba sai ma an tsaya ɓata lokacin gyaran ɗakin ba, komai tsaf yake a ajiye a muhalli shi, kaman Wancen gyaran da na taɓa yi mashi, da alama dai ya kula da mazaunin komai ne ya sanya yanzu yake kula wajen misplacement ɗinshi.
Hafsat na bari ta gyara falon, yayin da ni kuma na shige bedroom na shiga gyara, hai bathroom duk saida na gyara, na kwal kwale komai tsaf, ko kafin in fito har ta gyaro har kitchen komai tsaf, room freshner na fesa, gami da sakin Ac a hankali a hankali.
Jawo ɗakin muka yi, har yanzu Hafsat bata dena santi ba, ga dukkan alamu Ya ameen ɗin mutumenta ne, sai yaba kirki da halin kwarae nashi take yi, anan ne take faɗa man irin taimakon da yake yi masu cen gidan nasu, dama duka mutanen garin kankiya, duk mai buƙata shi yake nema kai tsaye, kuma baya gazawa wajen taimaka masu bil haƙƙi da gaskiya.
*************
Tsaye yake tsakiyar ɗakin hannuwa shi duka biyu soke a aljihun farin yadin da yake jikin shi an yi mashi ɗinkin osimbanjo, yayi matuƙar kyau, masalan yau da ya kafa hular dara a bisa kanshi, saboda ja ce sai ta ƙara ƙawata fuskar tashi, ko ina na sashen yake bi a hankali, a hankali. Tabbas wannan gyaran ya san ba na Nihal bane.
"Suhan" zuciyar shi ta raya mashi, Amman As How? Ya tambayi kanshi cikin zuciya, "Huh, any way" ya faÉ—a a fili, yana sauke ajiyar zuciya, gami da kaÉ—a kai a hankali ya nufi bedroom É—in.
Mamaki ya kama shi, kanshi ya kulle, a hankali ya isa ga gadon da yaji bedsheet yayi limui, zama yayi gefen gadon yana mai mamakin irin gyaran da yarinyar ta iya, kaman inji, Alwala yake son yi, hakan ce ta sanya shi miƙewa gami da isa toilet ɗin.
Alwala ya ɗaura, ji yake kaman kada ya fita a toilet ɗin, ɗan ƙaramin showel ya ɗauko yana mai tsane fuskar shi hannuwa shi da suke lulluɓe da gashi luf luf dasu. Idanun shi ne suka kai kan wani abu dake cen gefe yade yana ta ɗaukar idanu.
Hannu ya sanya gami da ɗauko wa, ɗan kunne ne mai matuƙar kyau da tsada, tsohon abun kunne ne, da ko wajen siyar dashi yake da daraja, mai ruwan gold, sai sheƙi yake yi, ɗan murmushi yayi na gefen baki, kallo ɗaya yayi mashi ya gane ba gold bane, saboda yana da katafaren shagon siyar da gold da changin kuɗaɗen ƙetare.
"Nata ne" yaji wani ɓari na zuciyar shi yana sanar dashi, saidai tayaya zai bata ɗan kunnen ta? Fitowa yayi dashi a hannun shi riƙe yana mai jujjuya shi, a aljihun wandon shi ya saka shi, da niyyar idan ya fito ya haɗu da ita a harabar gidan ya bata ko ya tura mudi ya kai mata, sallar da yaji an tada ce ta sanya shi hanzari ficewa daga gidan baki ɗaya zuwa masallacin f
Ban tashi gane É—an kunnen baya kunne na ba, har saida naje cire wa zanyi wankan rana, sake laluba wa nayi, still dai baya kunnen, bayan na fito ne a wankan na dudduba É—akin baya nan, sai lokacin na tambayi Hafsat da take zaune tana cin abinci, Abunda ke bani mamaki har kawo yanzu babu wanda ya damu da zaman hafsat É—in sashen namu kaman yanda aka yi ma afnan lokacin da tazo.
"Ban ganshi ba kuwa Suhan gsky, Amman tin lokacin da kika cire hijab É—inki naga ba É—an kunnen a kunnen ki, anya kuwa kin sanya shi kafin mu fita?"
Hafsat ɗin ta bani amsa, ta ƙara she da jefo man tambaya,
"Aikuwa tabbas na sanya shi a kunne na, Allah dai ya sanya ba cen sashen na yaddo shi ba, kinsan kuwa wannan ɗan kunnen ya daɗe, umma ta tace tin irin na da ɗin nan ne, itama gadon shi tayi. Shiyasa ma bana fidda shi a kunne na, sai in zanyi bacci kawai" na ƙara she ina mai dafe ƙirji alamar ƙirjina ya faɗi.
Shigowar umma ce ta sanya na wayance tare da yima Hafsat alama da tayi shiru, aiko ta ja bakin ta ta tsuke, saidai da umman tawa ta kula zata gane alamun rashin gaskiya a tare damu.
Tinani na shiga yi ta yanda zan bi in samu É—an kunnen ya dawo gareni ba tare da umma ta kula ba, gashi an mayar ma Nihal É—in da makullin, kenan ba damar in koma ba tare da kowa ya kula ba in É—auka, kuma ko ba haka ba ma ina zullumi zuwa ya kasance yana sashen nashi.
Hafsat ce take sanar dani in shirya zan raka ta siyayya anjima idan anyi sallar la'asar, da to na bita a zahiri, cen kau cikin zuciya ina ta laluben hanyar da zan bi abun kunne na umma ya dawo gareni.
Daga masallaci bai dawo gidan ba wuce wa yayi wajen harkokin shi, ya manta da bai kulle É—akin ba shaf, abu ne mai muhimmanci ya taso mashi.
Ganin ana ta salla a masallacin gidan namu, ya sanya ni tinanin zuwa É—akin nashi, da yanzu nake tunanin ma mallakin É—akin baya ciki in ma har yana gidan to lallai yana masallaci.
Fakaitar idanun kowa nayi, da hafsat muka shirya ko zata kula da umma kada ta gane bana nan, zata É—auke hankalin ta.
Cikin sa'a kuwa na tadda part É—in a buÉ—e É—an murÉ—awa nayi a hankali na tura na shiga ina É—an waige waige.
Fara dubawa nayi ko ina ban gan shi ba, dama na san bani ce nayi aikin falon ba, ya sanya kaÉ—an kaÉ—an na duba falon na wuce kai tsaye zuwa bedroom É—in.
Sai dai me duka ko ina na duba bangani ba, har toilet, bashi ba alamar shi, hankali na in yayi dubu ya tashi, Sam duk na firgice ko ganin kirki bana yi nice leƙa hada ƙarƙashin gado.
Gadon na haye baki ɗaya, gami da yaye zanen gadon🤣🤣 duk cikin nema ne, ina tinanin ko ya faɗa ta bayan gadon, nan ma ban ganshi ba, jawo gadon na shiga yi, da yake gado ne irin mai tayoyin nan, aiko ba wahala na jawo shi, katifar na shiga ɗagawa cikin hanzari, gudu nake mai ɗakin ya dawo ya iske ni.
Al'ameen da yake bakin ƙofa tsaye tin bayan shigar ta ɗakin nata ya shigo, da mamaki sama fuskar shi lokacin da ya jiyo motsi a ta bedroom ɗin nashi, a hankali ya shiga takawa har zuwa buɗe ƙofar.
Da yake bata da ƙara ya sanya Sam bata ji ba, duk ta haɗa zufa sai aikin janyo gado take yi, ɗakin nan fa tayi mashi watsa watsa, hatta da bedsheet ɗin bisa side drower ta ɗora shi, filaluwan kuwa da katifar duk ta jingina su jikin wardroop ɗin tana ta faman leƙawa cen ƙasa gadon ko zata hango shi, da yake da zata gyara har gadon ta ɗaga ta sharo, sai tayi tinanin ko cen ya faɗa.
Gyaran murya yayi a hankali, cak na ja na tsay, in ba kunne na bane yake man gizo, kaman gyaran muryar Yaya Al'ameen É—in nake iya jiyowa.
Kasa juyowa nayi, kurkusa nake jin shi, kaman ma ya shigo É—akin, a slow na juyo, aiko idanuna suka faÉ—a cikin nashi, kasa É—auke idanuna nayi akan shi, aiko kafe ni yayi da mayatattun idanun shi, wani irin kallo ya shiga bina dashi a hankali ya shiga takowa zuwa inda nake tsaye.
Ja na shiga yi da baya ina yarfe hannu, na shiga uku kada fa ya É—auka sata na shigo yi mashi, buÉ—e baki na shiga yi da niyyar kare kaina.
Hannu ya É—aga man alamar inyi shiru baya son jin komai, kuma har yanzu bai daina matsowa ta inda nake tsaye ba.......
~Oum-Deedat ce~
[9/15, 7:53 AM] Aminatu Hassan: https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
🌹 *BAN FI ƘARFIN TA BA* 🌹
🌺🌺🌺🌺🌺
*~âœðŸ½âœðŸ½GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONâœðŸ½âœðŸ½~*