Sashe 8
Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da safe ameer ya tashi ameera tayi salla shikuwa ya fita masallaci bayan an gama yadawo,,
Ameera tace ina kwana yaya ya amsa dauke da murmushi akan fuskar shi
,,tace yaya "dagowa yayi yace na'am tace wai ya sunan wannan abin daka min jiya da dare
,,kallan ta yayi saboda tabashi dariya dama yasan zaa rina,,,yace wannan sirri ne daga ni sai ke ko inna da mommy karki fada musu""
tace shikenan yaya bazan fada
yace good girl nan tafita..
...satinsu daya a kauye suka shirya komawa,,,aikuwa anyi drama da inna dan cewa tayi babu wanda zai maida mata jikarta wani wajan saida abbu yazo ya lallashe ta,,,
yace haba inna wai ko kin manta ameera yanzu an mata aure kinga kuwa saiki barta ta bi mijin ta,,kuma nan da wani lokaci zata zama likita "
' Jin ance haka yasa tace to shikenan amma take zuwa ganin ta abbu yace to inna nan,,su ameera suka bar kauyen ko digon hawaye ameera batayiba,
,shi ameer har mamaki ma take bashi dan bata da damuwa,,sun iso gida lafiya mommy ta taresu da murna
suka yi wanka sukaci abinci aka zauna zaman hirar kwana biyu anyi kewar juna......
MUHADU A FAGE NA GABA kuyi comments da ra'ayoyinku da share
[25/10, 23:01] MRS. MU'UTASIM: 🌟𝑨𝑴𝑬𝑬𝑹 𝑫𝑨 𝑨𝑴𝑬𝑬𝑹𝑨 🌟
𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮 𝙖𝙣𝙙 𝙬𝙧𝙞𝙩𝙞𝙣𝙜 𝙗𝙮
𝐌𝐀𝐌𝐀𝐍 𝐍𝐔𝐒𝐀𝐈𝐁𝐀 𝐂𝐄✍🏻
9/ 10
Fatima tace, a gaskiya mommy kauye akwai dadi kayi yawo son ranka""
Dariya ameera tayi tace ai birni ba dadi kullin kana gida kamar wata wuka
''Ameer yace zaku soma ko ni wllh yaran nan bansan yaushe zasuyi hankali ba!!,
Ameera tace nan da wata ashirin da goma ai lokacin mun zama manya sai muyi hankali ko mommy
,,,Murmushi mommy tayi tace sosai makuwa yarana ai lokacin kun zama manya ""
Fatima tace "idan nazama babba police zan zama, amma ta fararen kaya wato jami'an sirri,,
Ameer yace tab wayaga D.S.P.,,Fatima
Ita kuwa ,Ameera tace likita zan zama idan kika je kama mutane aka jibgeki saina miki magani da allura
Harara ta banka mata tace to baki isa ba wllh kennan ma mugun fata kike min "
Ameera tace a a fa ai naga haka suke yi masu aikin irin wannan
Ameer yace kunga yanzu dai kuje ku kwanta ku huta da dare zaku rakani wajan abokina,,
Ameera tace tab wannan mai askin yan iskan
Hade rai ameera yayi yace bana hanaki ce mishi dan iska ba
Ameera tace yi hakuri yaya na manta ne,,
Mommy da taka bazata iya wannan labaran ba tayi sashenta "
'Fauziya ce tashigo da sallama ganin su ameera yasa tayo wajan su da sauri tace a a yaya ameer yaushe kukazo
Yana murmushi yace tin dazun mukazo ina kikaje ?
ya tambaye ta
tace gidan su kawata kasan ta kusa yin aure ,,
Ameer yace to saura naki, zamuyi nan da wani lokacin,
Rufe fuska tayi tana dariya tayi dakinsu,,
Ameera tayo wajan ameer ta zauna kusa da shi tana kwanciya kan kafadar shi numfashi yaja ya shaki iska,, shafa fuskar ta yayi yace yadai yan mata na
kallon Fatima ameera tayi tace
Yaya nima yaushe za'ayi nawa bikin muyi anko muyi wake
,,dariya tabashi yace sai kun girma tace to
Su kamal da haneefa kuwa tin lokacin da su ameera suka musu dukan tsiya da sukaje gida cewa suka aljanu ne suka taresu sukayita, jibgarsu
Maman kamal tace waiyo Allah na shiga uku ni talatu
Kamal yace mama aljanun fa sunce idan muka, kara cewa, zamu rama "abinda ameera tayi mana to zasu kashemu hada ke
Maman kamal na zare ido tace wllh mun yafe karsu kashemu ""nan aka gasa musu jikin su
kwana shida sukayi suna jinya kafin suka dawo nomal,,
Baban kamal ne yaji labarin ai. ,kwana ki ameera tazo kauye kuma jiya takoma,,aikuwa yace shi bai yadda ba sai yaje yakaiwa inna kashe
Yana zuwa aka mishi sallama da inna tafito tana wani yatsina fuska ganin baban kamal yasa ta tsaya agabansa ,ta warware dan kwalinta ta daura ta turoshi gaba, ta gyara saurin zaninta "duk yana kallon ta da mamaki ta kunto goron ta a jikin zanin ta tasaka abaki tana ci,,
kallon tara saura kwata tayiwa baban Kamal tace,,mlm lafiya dai ko ?
Baban kamal yayi karfin hali yace ance ameera tazo harta koma jiya
Inna tace eh wani abune ko kazo ne kayimin rashin kunya bayan wadda matarka tazo ya gida tayimin
Baban kamal yace a a inna ko daya,,ameera ce tasake dukarmin yara shine nazo nafada miki dan Allah karta kuma,,
Inna tana hura hanci tamai kallon sama da kasa tace, uban waye yacema ameera ce ta dakarma yara iyee nace waye yagaya maka, tinda tazo sau daya ta fita shima itada khadija ne, amma saboda Sharri irinn naka kazo kace wai ta dakar maka yara
Baban kamal yace haba inna meye na fada nifa bada fada nazoba
Inna ta dauko
goron ta tasake gutsira ta kalle shi tace, to mai kazo yi in dai yarinyar nan masifar ku kuka sa aka dauke min ita to ka tafi kabarmin gida
Kowa so kake na karya maka wannan kafar naka mai kama dana zabuwa ta zabga miki harara
Baban kamal yaga inna taki tsaya wa suyi magana kawai ya koma gida,,
Inna kuwa taci gaba da masifar ta dan dama kwana biyu bata yi ba neman soba takeyi ,sai gashi baban kamal yakawo kanshi haka dai takoma ciki ,,,wannan kenan
Su ameera yan school yanzu karatu suke yi babu kama hannun yaro dan exam suke yi wannan shirmen duk tadena wasu dai amma surutu yana nan ,babu abinda ya ragu saima karuwa yau daga school suka dawo ameera da ameer agajiye suka isa gida nan sukaga wata mota ameer yace to bilal ne yau agidan mu,,
Abokinsa ne su uku ne da bilal da ameer da Anass abokan juna suna mutumta juna saidai banbancin halayya
Shi ameer miskili ne na gaske dan yan mata kowacce
Sai binsa takeyi dan ya hutu da ita ko suyi soyayya amma shi baya ganin kowa sai ameera sa da tin yana cikin tsumma yake kaunarta baya son reni
Shikuwa Anass yana son soyayya sosai ya iya yaudarar yan mata da kalaman sa na karya sai yarinya tace yafito ya gudu amma yana hakar lalacewa
Shikuwa bilal dan iska duniya kennan manemin mata mace ke ko wacece indai Bilal yace yana sonki to sunan ki sorry ko baki yadda ba fady zai miki kuma babu wanda ya isa yayi magana, sbd babanshi, mai kudi ne saidai shi baban nasa baisan yana wannan harka banzar,,ba sbd yayi karatu a turai
Wannan kennan
Suna shiga falon suka ga bilal a zaune yana murmushi ya amsa sallamar su,,yace abokina baka da kirki shiyasa nazo gidan ku ni naganka "
Dariya ameer yayi yace to shikenan na yadda nan suka gaisa,
,Ameera ita kuwa tinda tayima Bilal kallo daya taji ta tsaneshi ,,,a bayan ameer ta labe tana daura kanta a bayansa yana jinta,,sai kuma yace "' my ameera juyo ku gaisa da abokina mak'e kafada tayi
Murmushi Bilal yayi yace beauty zomu gaisa haba amaryar mu
Harara ta banka mishi,,tace niba amaryar ku bace nidai "amaryar yaya ameer ce
Dariya suka saka yace, to amaryar ameer zo mu gaisa "
' Jin haka yasa ta saki fuska ta fito daga bayan sa ta durkusa tace ina yini abokin yaya
Yana murmushi yana kare mata kallo yace lafiya lau ameera ya school ?
tace alhamdulillah nan ta mike ta shagwabe fuska kamar zatayi kuka tace yaya
dagowa sukayi a, tare suka zuba mata ido
Harara tayiwa Bilal
shikuwa bai damuba,,dan yarinya daga kallon ta yaji ta shiga ransa sosai,
Ameer yace ya akayi tace yunwa, bacci, wanka,,bitar karatu duk tajero mishi su a lokacin daya tana gwabe fuska
Dariya yayi yace to sarkin rigima yanzu duk wannan abinda kika zano min lokaci daya zanyi miki
Dariya tayi wanda kyanta ya kara fito wa da hakoran ta masu kyau tace to afara, da abinci
"shidai Bilal kallon ta yake da sha'awa dan tayi mugun ,,tafiya da imanin shi,,
Ameera tasoma dura kafa tana kuka tace nidai yunwa
Dariya bilal yayi yace abokina katashi ka bata abincin mana
Tashi yayi yace to bari
na dauko miki ko tinda mom bata nan yau naga takaina
Dariya tayi tace to ba kaine miji ba
Yace kindai ji dashi,
Abincin yakawo mata ya zauna kusa da ita yakawo ruwa ya ajiye,,yace wanke hannu "ta wanke yace to kici ko
Kuka ta saka tace nidai, bazan iya ba,,"hannu na ciwo yakeyi
Dariya bilal ya kwashe da ita yace kaga MIJIN KWAILA
Harara ameer ya aika mishi yace ina ruwanka ai matata ce dan sa ido
Dariya yasake yi yace bari na zauna nadau, darasi yadda ake kula da mata,,,
Banza ya mikishi yace kadai jidashi dan iska kawai,,,nan yaci gaba da bata abinci harta koshi yace taje tayi wanka,,nan ma tace ita fa tagaji yace tayi hakuri bako yayi taje ta yi wanka zai shigo gashinan, ""
Sama tayi
Shikuwa Bilal yace abokina kaga kuwa yadda kuke mugun kama da matarka,
Dariya ameer yayi yace to jini daya lafiya ne,
"Bilal yace a a gaskiya basu jima sosai ba bilal yace zaikoma
Ameer ya mishi rakiya yabar gidan shikuwa,,yakoma ciki,,
Yana shiga yaga bata cikin room din yayi,,toilet, yaganta ta tara ruwa sai wasa takeyi jin karar rufe kofa yasa,,tayi saurin dagowa
Ganin ameer yasa tace yauwa yi sauri kayimin yace to ,,,ya wanke ta suka fito,,ya shafa mata mai da gyara mata gashin kanta ya daure mata yana yaba,,bakin gashi irin nata ,,
Juyawa yayi yadauko mata kaya marar zauyi tasaka,,nan suka koma kan gado ta dauko,,kayan karatunta, ta zubesu, a gadon.
Zama ya gyara yasoma koya mata tana binshi har suka gama,,,
Suna hira yaji shuru dama tana kafadanshi
Juyota yayi yaga tayi bacci ,janyeta yayi daga jikinsa ya shinfide ta,,shima ya kwanta...
Bilal kuwa tinda ya kama hanya tunanin ameera yakeyi yana tunano fuskar ta mai kyau da haske, yace she is a beautiful girl gaskiya dole na d'ana da yarinyar nan idan ta girma,,dan wannan idan ta kai 20 years gaskiya,,za'ayi babbar mace ahaka dai yana karatun jaki harya kai gidansu,,