Sashe 25
Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ikram tace,, ai anty indai wannan ne banida, matsala " Allah yakaimu lokacin bikin, wani kallon ta aikawa ikram tace,, to munafuka " makira,, kunnukus,, lunbu lunbu wutar kaikayi,, to bari kiji in fada miki " duk bin bokayanki,,da malaman ki bakifi uwar,, wannan yarinya dan "" haka kashinki yabushe ,,a gidan nan,, yar mutsiyata,,,yar talakawa, ,, to wllh ashir dinki kuma bazan "" tafi ba sai gobe zamu tafi ,, sai yazo,, shi Abubakar din yaga,, sabuwar matar sa ba guzuma ba ,, irin ki,,
Ameera da fatima sunfa shaka sosai ran ameera,, a bace yake "" ganin hakan yasa ikram tace baby kuje daki ganinan zuwa,, badan tasoba suka"" tafi nan anty haleema tagama yinwa" ikram rashin mutumci son ranta,,, ita kuma yarinyar sai wani yauki takeyi,,, wai zata auro babban mutum"" sai wani iyayi take,, koda Abubakar yazo "" yaji haushin zuwa yayar tashi,, yasan kullin ba alkhairi,, yake kawota ba,, amma ikram ta bashi baki,,
Da dare su ameera sunkasa " bacci ameera ta tashi "" tace Fatima wllh zuciya ta zafi takemin,, saboda cin mutumcin da akayiwa,,, momsy na,,mikewa fatima tayi " tace koni bacci ma ya gagare ni,, ameera tace gaskiya inba,, ramawa,, momsy nayi bazan iya " bacci ba,, ashe haka rashin haihuwa yake mutane,, aketa cinmaka "mutumci babu,, abinda kayi,, Fatima ta dago,, ltace Allah yabamu da,, rashin haihuwa,, Ameera tace amen nan ameera tace,, kawo kunnan ki,, jiki " tana mikawa,, dariya Fatima tayi,, tace " yau zamu more,,nan sukayi falo
Wata wayar,, tv suka,, samu nan suka nufi kitchen suka,, shafa fulawa,,a fuskar su,, tukun suka saka fararen kaya,, sukayi dakin dasu anty haleema suke,,
Ahankali suka shiga ganinsu sukayi suna ta sharar bacci,, Ameera kuwa,,wani karfi taji yazo mata "jikin labulaye,, suka boye da karfi suka ,, zabga musu wannan wayar,, afirgice suka tashi,, a tare to dama duhu,,ne da dakin,, aikuwa sukayi ta jibgar su,,, gashi " kofar tasu idan aka rufe,, baa jin mai naciki yake fada " ga tsoro da sukeji, shi yahana su koda motsine,, , saida,, suka gaji dan kansu tukun saikayi lallab suka bar,, dakin dariya ameera take sosai yau ta tuna da kauyensu,, nan suka kwanta,, da farin ciki,, tinda sun ramawa ikram cin zarafin da aka mata
Comments and share,, comments dinku shine kwarin gwiwar mu fan,,
[27/10, 22:20] MRS. MU'UTASIM: 🌟𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑 𝐃𝐀 𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑𝐀 🌟
𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮 𝙖𝙣𝙙 𝙬𝙧𝙞𝙩𝙞𝙣𝙜 𝙗𝙮
𝐌𝐀𝐌𝐀𝐍 𝐍𝐔𝐒𝐀𝐈𝐁𝐀 𝐂𝐄 ✍️
💫💫JARUMAI WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️
MARUBUTA MASU AIKI DA JARUMTA DOMIN WA'AZANTARWA ILIMANTARWA NISHAD'ANTARWA TARE DA FAD'AKARWA DA JAMA'A BISA HARSHEN HAUSA 💪
💫(J.W.A.)💫
39—40
Yau ikram ta, riga, kowa tashi , agidan dakin " su ameera ta nufa,, da sallama ta shiga ganinsu "tayi a jikin madubi suna kwalliya,, bama kamar " ameera tayi wata zabgegiyar,, gira kamar kura " ga digon da tayi afuska "" dariya ikram tayi tace kai haba baby yau,,, kuma kauye kika tuna "
Juyowa ameera tayi tana kunbura,,, baki tace " momsy yanzu banyi kyau ba,,
Dariya fatima tayi tace, tab kalleki kamar wata kura wllh irin,, kurayen nan masu neman abin nan ko sunga nama,,
Hade rai ameera tayi, tace " momsy kinga fatima ko dariya itama ikram keyi dan ameera kwalliyar datayi "" ko a kauyen ma sai ita,, Ikram tace kyaleta baby, wasa take miki Fatima tace Allah momsy bata, iya kwalliya ba koni nafita iyawa,, kalleta " kamar inna idan tana masifar nan,, dariya ikram takuma "" yi tana cewa yaran nan koda, mutum nada hawan jini,, idan kuna tare dashi,, zai sauka,,
Ita kuwa ameera tacika taci fam kamar fulawa,, sai huci takeyi,,Fatima tace,, "" waima ahaka yaya ke cewa babu wata sai ke to wllh nizan,, mishi budurwa " kima kama kanki,, yarinya,,kafin ikram tayi,, magana, tuni ameera tayo kan Fatima
Aguje, suka fito falo mijin ikram abubakar na zaman jiransu suzo, ayi break amma yagansu suna tsere,, dayake fatima jiki gareta,, amma ba sosai ba,, nan da nan ameera tacin mata,, ta shaketa,, shidai Abubakar yana ganin ikon Allah yace tab lalle yaran, nan basa rabuwa da rigima
, dambe suka kamayi "ameera nakai duka,, amma kuka takeyi " tana cewa uban waye zakiyiwa,, kishiyar kinma " isa mu biyu kadai zamuyi rayuwar mu,, Fatima tace sai anyi din ,, masifaffiya,, kawai,, sake binta tayi, suka kama zagaye,, a falon
Ikram ce tafito tana dariya,, ganin har yanzu suna "" fadan yasa,, tayo wajansu "" da sauri takama hannu ameera tace haba baby,, meye haka kefa babba " aike yayar tace,, tinda kin auri,, yayanta,,jikin ikram tafada ' ta saki kuka, tace momsy wai kinji tace,, wai zata min kishiya "" dariyar ta ta danne tace " babu wanda "" zai miki kishiya,,Fatima tace ba dole ba mata hudu, yaya zaiyi "" aikuwa ameera tabar jikin,, ikram tabi fatima " da sauri fatima taje bayan Abubakar ta boye tace,, please 'uncle kada, kabari tadakeni "" masifa gareta,, irin ta inna,, da sauri takaraso,, inda suke tace,, ni kika cewa masifaffiya to saina fadama yaya,, saita kuma sakin kukan "tana so ta kamo,, Fatima Abubakar yace haba,, baby ki kyaleta ai kinfita ita, da bata da mijin,, ma
Jin haka yasa ameera, dena kuka tace da gaske uncle nafita,, murmishi yayi yace sosai makuwa kinfita,, wajan ikram tadawo " da daura kanta a kafadar ikram tace momsy,,, aidai nafi Fatima ko,, tinda ina da miji"" shafa kanta ikram tayi tace eh mana kidena kukan,," fitowa fatima tayi "daga bayan Abubakar taje wajan ameera,, itama daura,, kanta tayi a kafadar ikram dayar "" dadi ikram takeji sai ta kallesu takuma kalli mijin,, nata, shima murmishi yayi, mata, fatima tace kiyi hakuri anty ameera,,nifa tsokanar kifa ' nakeyi yama,, zanso ayima " yar uwata kishiya,, dayake,,, Ameera bata rike fushi sakin fuskar ta tayi nan suka rungume ikram,, tace yauwa ko kufa amma kuna ta fada kamar kaji,, dariya sukayi,, Abubakar yace to kuzo muci abinci,,
Bayan sun zauna,, ne Abubakar yace waiko su anty haleema sunfito kuwa,,, ameera tace uncle kila basu tashi ba,, nan yace jeki kirasu,, kinji baby,, Ameer tace to mintsinin Fatima tayi,, nan ta kalleta "a kunnen ta ta rada mata,, cewa ke bakiga wannan kwalliyar zanje nasake tsoratasu,, Fatima tace to jeki,, nan tamike,, babu wanda yajisu, daga ikram har Abubakar
Tana zuwa kofar ta buga nan taji ,, shuru turawa tayi, shiga ganinsu tayi acure a waje daya,, ,, dariya tayi ta rufo kofar, nan ta yo wajansu,,, anty haleema ce tafara daga kai,, ganin mace kamar,, aljana yasata " bakale yarinyar data kawo,,
Kusa dasu,, ameera takaraso tace" wato ke gaki mai kani ko to wllh kika kuskura,,kika ce zakiyiwa, uncle aure,,abinda yasameki,, jiya saikinga ninkishi idan baki janye,, wannan maganar ba ,, ko harara kika yiwa momsy na "'zakiji a jikinki,, da sauri anty haleema tace ai daga yau ma bazan sake zuwa ba,, nadena
Ameera tace takidai ta ragemiki,, tace uncle na nemanku,, idan kukace kinga wani abu " to zan karya miki wannan kafar nan ta fice a dakin
Basu jimaba suka zo nan Abubakar da ikram sukace anty ina kwana antashi,, lfy da sauri tace lfy Abubakar yakuke suka ce Alhamdulillah,,,kallon ta yayi yace anty yamaganar aure,, da sauri,,anty haleema tace,, ina ai nafasa baka ita, nayi bincike, naga yarinyar " batada kamun kai,, murmishi Abubakar yayi,, yace to shikenan,, nan suka ce gida zasu tafi,, ikram tace dawuri ,, anty haleema tace eh da abinda zanyi nan suka musu sallama,,bandir din budu guda biyu yabasu nan suka mishi godiya suka bar gidan,,
Ameer na zaune yana,,,duba wasu takardu wayarshi,, ce tayi kara sunan, bilal yagani dauka,, yayi,,nan suka gaisa ameera yace friend please muje kakaini wajan ta wllh jiya banyi bacci ba,,murmishi ameer yayi yace wai gidan suwa,
Tsoki bilal,, yayi yace,, jamila muje na gabatar, dakaina,, dariya ameer yayi yace iye lalle,, wani yakamu da ciwon so,,, haushi ne, yakama, bilal yace, eh anji din,, nidai kakaini,,, Ameer yace ok to shikenan saikazo mutafi ko, nan sukayi sallama
Yana saukowa kasa yagansu,, zaune kusada inna,, yazauna yace granny andena" tafiya kauyen,, ko kallon sa batayi,, tace kaga ameeru ka kiyayeni,, meye kuma grady,, dariya ce ta subcewa ameer,,
Yace kai inna bafa haka ake cewa,, ba ,, cen kuma yace kinga inna da ina da,, aboki bature,, zan kawo miki shi nan yagaisheki ,,, Inna kuwa kallon tara saura kwata tayiwa "Ameer ta kunto goron ta,, ajikin zaninta,, ta rabashi a biyu, ta saka daya,, a baki ta maida,,dayan ta daure abinta,, duk suna kallon ta hade kira inna tayi tace
Kace zaka kawomin,,, abokinka ? Ameer yace eh inna,, Harara ta banka mishi tace,,
Postom ma yaci ubanshi,, shine ai shugabansu " ja"iri mai tsayi kamar nakumi,, sakaran hanza to kafita,, harka ta konama " wankin babban bargo,, ni zaka kalla kace wai abokin ka bature,, sangangamin banza mai kirar samudawa,, mai hankalin mutanen farko,, kallon ta yayi tace,, dena kallona "" hanci kamar karass,, shiyasa nace,, daga kai har ameera babu wani mai hankali,, ka maidata "" irinka,, takai karshen maganar tana hararar shi
Dariya ameer yayi aikuwa inna,, tace kayiwa ubanka dariya gashinan,, a zaune " yasake wata dariya,, tace wannan " kuma uwarka fadila kayiwa,,, gata nan a zaune,, kai bari kaji,,, idanfa " kadameni,, saina nakada maka dan banzan duka agidan nan na karya kafar,, naga ta yawon ,
,Ameer yace Allah yabaki hakuri,,
Inna tace da hakurin yamutu sadakar nawa kabada,,
kyaleta yayi " yamike saboda tin dazun Bilal yashigo inna,, nata masifa " gaishe dasu mom yayi tukun,, suka bar gidan inna "' na rakasu da zagi
Unguwar jan bilo
Gidansu jamila suka,,nufa " sai dariyar inna sukayi suna tunano ba"ar da takewa,, ameer,, har suka isa ameer yakira jamila yace sunkaraso,, nan tafito,, daga gidan zuwa inda suke da sallama ta iso amsawa,, sukayi " nan tagaisu,, tukun tamusu jagorar shiga ciki,,
Gidan su jamila yatsaru sosai,, part hudu ne agidan,,daya ba mamanta,, daya nata daya na baki,, daya na dr. kabeer,, nan tayi,, dakin baki dasu " suka zauna,, kara gaisawa sukayi,, Jamila duk sai sadde kai takeyi sbd kallon da,, bilal ke mata,, " nan ameer yace kanwata bari,, nabaku guri " kudan zanta "" nan yafice a room din