Sashe 36
Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Ina godiya da addu'o'i ku agareni Allah yasaka da alkhairi*
*please fans yakamata kuke karfafamin gwiwa ta hanyar comments sisters idan bakuyin comments sayaya mana gwiwa kuke*
[28/10, 14:01] MRS. MU'UTASIM: *🌟AMEER DA AMEERA 🌟*
*RUBUTAWA DA TSARAWA*
*MAMAN NUSAIBA CE*
💫💫
*JARUMAI WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️*
*MARUBUTA MASU AIKI DA JARUMTA DOMIN WA'AZANTARWA ILIMANTARWA NISHAD'ANTARWA TARE DA FAD'AKARWA DA JAMA'A BISA HARSHEN HAUSA 💪*
*💫(J.W.A.)💫*
Sakon gaisuwa ta agareku yan uwa kuma masoya ina jinjina muku,, sosai ina yinku, Allah yabar mu tare
*Ummu shukhura* *antyn mu kenan ina yinki*
*Umma amsad* *addarmu ikon Allah Allah yabar mana ke*
*zee sardonar yar uwa ta gari kihuta abinki*
*miss Haja my daughter Allah ya albarkace ki*
*55—56*
Da mugun gudu yake ,, dravin , kamar motar zata kifa " cikin tashin hankali lokacin ,, daya isa " asibitin da sauri ,, ya daukota,, yana kiran doctor " wata nosee ce takawo,, gadon daukar ,, marassa lfy ,, aka daura ameera suka shiga " emergency room da ita
Lokacin da ameera tayi ,, wannan karar, ameer yana,, bacci " a razane ya mike yana " kalle kalle ,, yace ameera dubawa yasoma,, yi baiganta ba,, nan yasauka kasa
Su mom na zaune ,, suna zancen gobe zasu kai, Ameer hospital a duba mishi ,,, kwakwalwa shi koya,, samu matsala ne
Ganinshi sukayi yafito kamar wanda aka tsorata,, wajan mom yazo yace mommy ,, ina wife take ne baku barta ta fita ba ko,, ina jin ajikina akwai,, abinda yasame ta
Kallon shi sukeyi mom ce tayi kafin,, halin fadin eh son tana nan
Ameer yace , to ina take
Mommy tace gata cen tana nuna mishi hajara ,, data juya musu,, baya tana waya " da auta dasu jalal
Da sauri yazo kusan ta ,, yace wife babu" binda yasameki ko yana,, taba hannun ta da " wuyan ta
Saurin kashe wayar tayi ,,, tana juyawa,, ganinshi tayi,, a firgice " kamar mai tsoro tace eh, yaya babu abinda yasameni "" murmishi yayi mata,, yaja kuncin ta yace yauwa,, zomu je mu zauna da,, ido take binshi tace to cikani,, mana " samu tafi sakin hannun ta yayi suka jera ,, suna tafiya
Kallon su yan falon keyi ita kuma sai share hawayen fuskar ta takeyi saboda,, karya soma tambayar ta
Zama sukayi zai,, rungume ta ,, tace please yaya kalli,, fa su mommy bakajin kunyarsu ne
Dagowa yayi yana murmishi yace to ni,, ina ruwana dasu " ba matata bace na kama
Shuru hajara tayi,, tana kallon shi,, ya zauna kusanta sai wani shigewa yakeyi,, jikin ta , ita kuma tana nokewa
Acen asibiti kuwa ,, likitoci ne,, suka rufu akan ameera,, suna kokarin " tsada cikin jikinta ga jinin,, yaki tsayawa ,, sunyi nasarar " tsada cikin amma jinin yaki tsayawa , gashi jinin jikinta,, yakare "" she suma take suma mata karin numfashi
Wani doctor ne yafito,, yana sharce zufar take karyo mishi " da sauri joshow yakarasa " inda yake ,, yace doctor ya jikin matata
Kallon sa doctor din yayi yace,, munason jini nata yakare saboda zubar dayake yi,, joshow yace to muje ka gwada nawa ,, kozaiyi dai dai doctor din yace ok muje nan suka yi wajan daukar " jini
Suna gwada nashi baiyi,, daidai dana ameera ba doctor yace jinin gaggawa mukeso dan idan ba'a saka mata ba zata iya rasa ranta
Da sauri joshow yace zan kiran yan uwanta nan yafita da sauri
Bai wuce ko ina ba sai wajan motashi,, ya dauko wayar,, yaran yagani sunyi baccin wahala ,, kallon su yayi ya kunna musu A C cikin motar ya gyara musu kwanciya, nan ya fice
Kiran mama yayi yafada mata komai,, nan takira kanin anty karima yafada mishi , hankali atashe,, yake cewa gamunan nan yakashe wayar
Suna zuwa aka soma , musu gwajin jini aka dauka ana ,, jikin kanin anty karima mai suna babayo nan suka shiga aka saka, mata shi suka ci gaba da kokarin tsada,, jinin
Da kyer suka tsaidashi,,, sunfi awa biyu suna fama da abu daya, tukun suka ci nasara,, fitowa sukayi, dunkansu
Nan sukayi gareshi suna doctor ya jikin
Kallon yayi kafin yace, where is husband?
Da sauri ,, joshow yace I am husband jenifer
Doctor yace ok come in my office
Joshow yace ok doctor
Nan suka tafi da mama yace sauran su tsaya,, nan suka zauna
Ciki suka shiga zama sukayi,, nan yaduba wasu takardu kafin ya,, kallesu yace ", friend ,, dawa tayi fada har ya taka mata ciki saura,, kadan cikin jikin ta yazube
Da mamaki suke,, kallon shi joshow yace ciki,, doctor yace yes bakasan bada ciki ba harna tsayon, 4 months
Joshow ya kalli mama,, da alamar tambaya
Ganin doctor namusu kallon tuhuma yasa,, Joshow yayi control din kanshi
Yace bana gari ne shiyasa ban gane ba,, doctor yace akiyaye,, Joshow yace ok doctor zamu kiyaye
Nan ya rubuta musu magani yace ko yanzu inta farka " zaku iya tafiya , godiya suka mishi suka fito,, jiki a sanyaye
Maman anty karima ce ta taresu,,, tace maman joshow " ina dai babu wata matsala ko, murmishin yake ,, tayi tace babu matsala komai,, munsamu k'aruwa,, cikine da jenifer
Washe baki ,, mama tayi,, tace abin bauta balbu ya albarkace ku,, nan suka karasa,, ciki dakin da aka kwantar "" Ameera
Sai yanzu joshow ya tuna yaranshi,,, da sauri yafita bude motar ' yayi lokacin har suntashi,, beauty tasoma kuka,, nan yadauko su yashigo cikin " dakin
Sauke su yayi yana murmishi ganin , ameera ta farka tana zaune, da gudu murus yatafi wajan ta,, yana gwab'e fuska kamar,, zaiyi kuka
Yace mommy na , kallon shi ameera tayi murmishi tamishi " ya karasa yahau kan gadon,,
Ita kuwa beauty kuka tasaka tana mikawa ameera hannu,, tace mommy,, kallon ta ameera tayi tace beauty " menene zo gani maza kizo
Da gudun ta,,, ta karasa,, wajan gado mama ce ta daurata,, Ameera na murmishi
Rungume ta sukayi suna kuka,, shafa kansu takeyi tace to kuyi shuru mana gani fa babu inda naje ,, marus ya dago yace mommy kifada wa daddy yarama miki ,, dukanki da ta miki
Cike da mamaki suke kallon shi joshow ya matso kusa dasu yace my boy wacece ta takata,,, Marus ya kallon baban nashi yace daddy rohanna ce ita da kanwarta " da sauri joshow ,, yace da gaske son kakeyi,,, itace ta daki jenifer marus eh daddy kaje ka rama mata ,
Idan kuma bazaka, rama mata ba ni zanje ,,, na ramawa mommy " yana bata rai kamar wani babba
Joshow kuwa ranshi yayi mugun baci ,, wato wannan yarinyar ta addabeshi ,, zai dauki mataki " tinda har take taba mishi, lafiyar mata,,
Ita dai ameera batace komai ba,, sai kara, rungume ,, beauty tayi " joshow yace sutafi gida,, nan suka fito aka basu,, sallama " suka nufi gida
Koda ya ajiyesu,, bai zauna ba ya wuce police station ,, yakai karar rohanna,, da yar uwarta " babu bata lokaci aka kamosu,,,
Nan aka fara tambayar su amma,, rohanna tace batasan,,, maganar ba shikuwa joshow yasan d'anshi bazai fada,, mishi abinda bai gani ba ,,
Aka soma dukansu,, shegasu sunce sune,, nan aka tambayesu " meye yasa suka dukan mishi mata
Kanwar rohanna tace,, saboda tana sonshi, ,, shi kuma baya sonta,, matar shi yakeso, dan sanda " yace to dan baya sonta shine kuka dakar mishi ,, mata ko shuru sukayi,, nan aka daura musu tarar " dubu dari da hamsin,,, akan dukan da suka,, mata " har takai ga kusan zubewar ,, cikinta suna kuka sukace basu, dashi kudi,, aka ce musu saii anbiya zasu fita nan ,aka kaisu sel
Yau ankai ameer hospital,, din kabeer anduba,, ance babu abinda yake, damunshi " amma kadan yarage, kwakwalwa shi ta tabu,, amma tinda sukawo shi zata daura, Ameer akan magani amma ,, ake miahi abinda yakeso " kada ake yawan bata mishi,, rai
Da to suka amsa shi suna godiya ga Allah da Allah ya taimakesu,, bai kamu da ciwon " hauka ba nan suka koma gida aka ci gaba da bashi,, magani "
Ummi mufeeda tace,, baza su tafiba,, shesunga yadda jikin,, ameer yake tukun nan suka yi zaman su
Haka rayuwar bangaren biyu taci gaba da,, wasu na cikin,, farin ciki wasu "na cikin damuwa
Ahankali ameera ,, yasoma gane wannan ba,, Ameera shi bace inda,, itace " tana saurin kuka kuma baya iya fita ba tare,, da ita ba baya bacci batare,, da ita ba"" sai yaga wannan baya mishi duk wannan abubuwan ,, shiyasa yagane ba ameera bace har yadawo nomal,, saidai "' yana cikin damuwa marar musaltuwa,, haka yake yini kallon photon, Ameera,, idan yanaso yaga,, motsinta,, " video da yake mata shi yake kunna wa yayi kallon yana murmishi,, wani wajan yayi kuka,, yazama kamar,,, kurma baya son magana,, dama dama ma yana yiwa " Hajara sbd idan ya kalle ta,, yana jin sanyi
Su ameera ma haka suka kasance,, cikin farin ciki , ga kulawar,,,da su mama ke bata sosai take jin dadin saidai tana,, jin kamar ta taba " zama a wani wajan,,
Idan ta kalli kanta ta kalli ,, saitaga ' wai wannan ita haifesu,, harda wani cikin ajikin ta to yaushe duk hakan ta,, kasance " babu mai bata amsa saita rungumi yaranta tana kula dasu,
*bayan wata biyar*
Ameera ce ta fito,, da tantsamemen cikin ta ,, ya kereta ' sosai yakai,, lokacin haihuwa, da kyer take tashi,,
Shikuwa,, Marus murna yakeyi ankusa haifa musu baby
Yace mommy inkika,, haifa mana baby sai,, muzama mu uku ko,,murmishi ameera tayi tace eh boy beauty tace mommy sai muke zuwa school tare ko, tace eh, nan suka fita gidan mama sukaji ,, Joshow yace sai anjima zai zo daukar su nan yabarsu,,
Su mommy da daddy sun gaji,, da neman ameera, nan sukace,,, gara , ayi mata sadaka " kar aje kota mutu ,, basu sani ba tinda daji ne,, ta fada,,, Ameer kuwa badan yasoba,, yarda shidai yana jin ajikinsa "" Ameera bata mutu ba
Yasan komai daren dadewa,,, zata dawo garesu, insha Allah kullin addu'a yake sadaka yake , akan Allah yakare mishi ameera dinshi sa babyn shi a duk inda suke,,