Sashe 38
Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Karasowa,, yayi yazauna a kusan,, Ameera yana murmishi yace haba jenifer kalli yadda kika dawo fa duk kin hana ,, kanki sukoni " wai tunanin mai kike
Kuka ameera tasaka,, kamar dama ,, jira yi
A rude joshow yake kallon ta yace my jeny lfy yana kama hannun ta ,, so yake ya rungume ta ya rarrashe ta,, kozaiji dadi a ranshi " saboda wannan kukan nata har kasan ranshi, yakejinsa
Beauty ce ta shiga tsakanin su,, tace daddy ka bari na rarrashe ta da kaina
Dariya taso bashi saiya matsa ta zauna akusan ameera tace,, mommy kidena kuka ko wani ne ya miki wani abun
Kallon ta ameera tayi ,, saita rungume beauty kuwa na ta bata hakuri kamar wata,, babba
Shikuwa joshow mamaki,, ne yakama shi ganin yadda beauty ke ta bawa " ameera baki akan tayi shuru,
Ameera ta dago tana kallon joshow ,, tace kayi hakuri baban beauty ,, nima bansan meke damuna ba,, na kasa nutsuwa
Ina jin ajikina kamar na,, taba yin rayuwar a wasu " mutanen bayan ku amma nakasa,, tuna komai,, da nayi watsi da kamai, amma a kasan raina na kasa mantawa , ina jin ajikina kamar badaku,,, nayi rayuwa ba abaya ina kuma mamakin,, yadda akayi harna "haifi wannan yaran har gani da cikin na uku, abin nabani mamaki " akan hakan
Murmishi joshow yayi yace haba jenifer,, menene yasa " kike damun kanki da wannan tunanikan haka,, nine mijinki
Munyi aure shekaru,, takwas da suka fice,, marus ne babban danmu bayan auren mu da shekara daya kika haifa min shi,, bayan haihuwar shi da shekara uku kika haifi beauty ,, to daga nan kikayi,, doguwar " suma wanda aka ce kin mutu ni kuma ban yadda ba ,, shiyasa kullin nake cikin damuwa
Shekara uku na dauka ni kadai,, sai yaranmu tin beauty na jaririya kika tafi ban sake ganin kiba kullin ina,, kuka da irin halin da nake ciki gashi kullin marus cewa yakeyi na kaishi wajan mommy sa tinda yagane mama ba ita haifeshi,, ba bakuma maman ki ta haifeshi ba
Sai wannan lokacin naje kogi naganki,, a cikin ruwa shine nafiddo ki naga,, kece tuni,, nakaiki asibiti, nan ake cemin kin manta komai na rayuwar ki da kikayi,, abaya saboda,, buguwa da kikayi akanki,, na, shiga tashin hankali saboda,, baki ganeni ba,, komai saida aka koya miki , magana " tafiya " cin abinci wanka, saka kaya, da dai sauransu, amma nasan wani, lokacin zaki tuna rayuwar damukayi,, abaya
Da mamaki ameera ke kallon shi tace yanzu, duk ni nayi wannan " abubuwan kuma
Yar dariya yayi yace sosai makuwa, jenifer kedai idan kika dawo nomal zaki gane mai nake nufi daga haka ya mike yashiga dakinsa
Baki sake ameera ke binshi da kallon harya shige dakinsa da girgiza kai tace kai nidai bansan komai, ba inason na dawo nomal din daya fada,, nagane komai
Yau ,, Ameer baya jin zai je asibiti ya zauna yana,, harya soma tunanin ameera sai,, kuma yamike " yadauko alqur"ani mai girma yasoma karanta wa,
Hajara ce tafito, cikin shigar ta na riga da sket tayi kyau sosai da saka,, hijab dinta har wucin gwiwar ta ta rataya, Jakarta ,, tana jiran ameer yafito,, su tafi hospital ,, dan kullin ita ke rakashi tana debe mishi kewa"
Ganin shuru bai fito ba,, ta gaji da jira " saita mike,, ta hau sama don taga meya hana " ameer fitowa da wuri tura kofar " tayi da sallama tashiga tsayawa,, tayi tana kallon shi
Shikuwa ameer karatun shi yakeyi,, a nutse abin sha"awa yana bawa ko wani harafi hakkinsa,
Murmishi hajara keyi, tana kallon shi sai taji sanyi sosai a ranta,, ganin yayan nata,, yana karanta alqur"ani mai girma,, ga dadin saurare
Saida yagama,, kafin ya shafa fatiha ya juyo yana kallon ta da murmishi akan fuskashi
Yace kanwata, yadai naganki kamar zakije biki
Kunbura baki, tayi tana kallon shi tace to yaya " na shirya naga kai ko wanka bakayi ba
Ameer yace,, yau bazan je hospital ba hutawa zanyi kuma inason komawa hadda,, so nake nakara,,, hadda ne kinga kuwa sai nake samun lokacin zuwa wajan malami na nake hadda
Cikin jin dadi hajara ta sauko kasa,, kuda da ameer ta dafa kafadar shi
Tace yaya ina goyon bayanka,, dari bisa dari,, kaje ka kara, hadda " gaskiya naji dadin wannan shawarar, daka yanke " Allah ya taimaka
Hannun ta yakama ya dawo da ita gabanshi ta zauna suna fuskantan juna,, kissing din ta yayi ,, a goshi yace, nagode kanwata da kike karfafamin gwiwa " ina alfahari dake Allah yabaki miji nagari,, mai kaunar ki
Rufe fuska tayi tana, dariya tace a a nidai yaya ai nidin yarinya ce saina girma
Yar dariya shima yayi yace to shikenan Allah yasa muga girman naki " lfy
Tace ameeen yaya Allah yafiddo mana da ameera
Yace ameen kafin sukaci gaba da hira
Yau maman anty karima ,, tazo gidan su ameera " tace wa mama tanason,, ta tafi da jenifer gida don ta haihu acen " saboda ta kula da ita
Mama tace haba maman jenifer yanzu kina ganin ni bazan iya kula da jenifer ba kenan,, kinason nunamin ke kika haifi ta,, ba niba kinsan kuwa yadda nake son jenifer a raina,, kuwa
Maman anty karima ,, tace kiyi hakuri maman joshow ,, ba haka nake nufi ba inason dai mutafi
Mama tace shikenan,, nan suka fito da kayan ameera domin tafiya gida,,
Su mama da joshow ne suka fito har bakin titi saboda doctor yace,, take mutso jiki shiyasa suka taka har bakin hanya
Wasu mutoci ne ke tseren gudu , dayar tazo da gudu ta kari dayar
Ita kuwa ameera ganin haka duk sai ta rude ji tayi,, kanta yayi mata " wani mugun sarawa , kafafunta ne ya kasa dauke ta,, durkusawa tayi kafin su mama su juyo har ya kai kasa a sume
Cikin tashin hankali ,, sukayo kanta suna kiran, sunan ta daukar ta sukayi sai gida suka koma ,, nan aka shinfide ta,, a falo aka kunna A c ruwa mama ta dauko aka shafa,, mata a fuska ,
Numfashi taja,, da karfi kafin ta soma fadin,, yaya kalli gabanka " zamuyi accident ga mota nan gaban mu
Waiyo Allah yaya innalillahi wa inna ilaihin raju'un , shikenan mun mutu inna ta
Cike da mamaki suke kallon ta kuma taki bude idon ta,, sai sunbatu take yi,
Joshow yace,, Jenifer
Bude idon ta ameera tayi kallon su take yi daya bayan daya,, amma bataga su mom ba ko Fatima, tace bayin Allah a ina nake ku su wanene,, maiya kawoni wajanku
*to wannan lamari dai gashi nan ,, ameera tadawo nomal , gashi dukkansu bamai gane kalaman ta , shin ko zaku bata amsa*
Ina godiya da karfafamin gwiwa takuke da comments dinku fans , Allah yabarmu tare Allah yabar kauna
[28/10, 14:07] MRS. MU'UTASIM: *🌟AMEER DA AMEERA 🌟*
*RUBUTAWA DA TSARAWA*
*MAMAN NUSAIBA CE✍️*
💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*
https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl
_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_
*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*
Fatan alkhairi agareku anty's dina
*Ummu shukhura* antyn mu mai kara mana kwarin gwiwa 💃🏻💃🏻💃🏻Allah yabar mana ke
*umma amsad* addana ni kadai ki dade kiyi q'arko irin na dabino
*miss hajo* my daughter Allah Allah yabar kauna
*Umma julaididi* ina yinki
*Fatima A. A* kiji dadinki sister
Kada ku bari abaku labari novel's din mu
*NAJMAT ABIY* BY miss hajo
*59—60*
Cike da mamaki,, suke kallon ta don su a tunanin su idan ta dawo nomal , zata rungume su ta nemi diyan ta da mijin " amma she sukaga sabanin,, hakan " abin yayi matukar girgiza su musamman,, ma joshow , dan yaji tace su din suwaye,
Ahankali joshow ya matso kunsan ,, Ameera yace my jenifer yaya mukaji kina irin wata magana wacece inna yana,, kama hannun ta
Sake bude idonta tayi taga,, yakama mata hannu da sauri ta kwace,, kayanta tana kokarin tashi,, za taimaka mata ta tashi ,, da dan karfi ta stop mana please
Mama ce ta karaso inda ,, suke ta kamata ta zauna
A razane ameera take kallon cikin ta tace kai ,, yaushe ciki na ya girma haka kodai banida lfy , tana shafa cikin tace please tin yaushe nake tare daku
Mama tace,, 8 mother Keenan hadda wasu , kwana kin kika dawo garemu jenifer , ashe dama ba " mutuwa kikayi ba ina kike tsayin shekara uku bamu " ganki ba
Baki a sake ameera take kallon ,, mama tace amma wani abu yasame ni ko shiyasa bansan inda ,, nake ba
Mama tace kinyi luzing din memory din ki ne shiyasa baki gane muba " amma gashi kindawo nomal,, kina cewa mu suwaye haba jenifer manta mu kikayi ne
Ameera tace mama,, niba jenifer bace sunana ameera ,, ba jenifer ba
A razane mama da joshow ,, suke kallon ta saboda tsabar kidima,, har neman faduwa joshow yakeyi yana zare ido
Maman anty karima tace ,, my jeny yanzu nima baki gane niba nice fa maman ki tana kama hannun ameera
Ameera tace kuyi hakuri mama diba jenifer bace ameera sunana, muna tafiya a mota ne,, mukayi,, accident nida mijina " wata mota tazo ta bugi tamu,, shine muka gangara " gefen dajin hanya ashe ni mun ramu da mijina nasan dai lokacin " da na bigi wata mishi kaina yayi wani irin juyamin,, to daga nan bansan " inda nake ba sai yanzu
Tace amma ya akayi kuka tsinto ni,, nan naga kamar ku " ba hausawa bane , yarabawa ne da inyamurai , amma wannan tayi kama dani kuma " kuma bakiyi kama da yarabawa ba ko inyamurai ,, tana nuna maman anty karima
Joshow ne yace wata rana ina zaune ,, sainaji kamar ana kirana " da sauri natashi na fita " naje bakin kogi anan naganki,, shine na kawoki " asibiti nan yabata ,, labarin komai har izuwa yanzu ,
Rike kai ameera tayi tace ,, waiyo Allah yaya yanzu ko awani hali yake,, ciki ko yana raye ko ya mutu Allah masanin gaibu ya Allah ka kareni daga shirin,, masu sheri
Su kan yau sunaga ikon,, Allah a nan