← Book details Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 65

Sashe 43

Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ameer yace eh mana kedai ba ruwanki ki kyalemu " nida kanwata

Banza inna ta musu kafin tace kuje kuyi wanka kuzo muyi magana mai " mahimmanci " kunji diyan albarka

Hajara ta fara, tashi tace yauwa inna bari naje nayi wanka Allah yasa,, muji alkhairi

Shima ameer mikewa yayi yafice

Inna tace kunga wannan bazasuyi,, mana muso ba daga gani suna son juna,

Ummi mufeeda tace ,, hakane,, inna mubari suzo

Su raju ne zaune shida , shugaban shi sai tsafe tsafe ,, sukeyi " Joe wanne idonshi arufe yake suna zano wasu yaruka

Cen suka bude " idonsu a tare

Raju yace shugaba wannan yarinyar fa sun kasa tsuko mana jinin ta kuma sa alama,, jinin nata irin, mai kawo kudi sosai amma sun kasa tun gubar,, dasuka " zuba mata " basu sake nasara a jikin taba " wannan kalaman da take fada,, su suke hanasu " zuwa gareta

Shugaba yace ,, nima haka nake gani amma bari, mu roki,, yar mairo " ta karo mana tawagar aljanu dansu,, kawo mana,, jinin ta

Raju yace , yauwa shugaba wannan yayi kyau ,, mubari sai bayan sati biyu saboda yanzu yar mairo fushi,, takeyi damu

Shugaba yace hakane to shikenan balbu ya taimake mu

Nan suka koma wajan zama,, suna dariya

Ameera na kwance,, mama na kusa da ita tana yima su ikram wasa suna dariya

Wayar ameera ce tayi ringing , mama ta dauka tana , fadin hello '

Daga cen bangaren doctor aisha , tace hello ameera yau " kwana biyu ina ta kiran member ki baki dauka Allah yasa dai lfy

Kuka mama ta saki tana fadin doctor ce ameera bata da lfy,, kinganta nan kamar gawa a kwance ,, please kizo ki ganta

Hankali a tashe doctor aisha tace turomin addres din gidan " gani nan zuwa

Mama tace to nan ta kashe ta tura mata address din

Babu jimawa doctor aisha tace ita da muhammed ", duk hankalin su a tashe yake

Joshow yamusu izinin ,, shiga nan suka shiga

Turass doctor aisha tayi ganin yadda ameera tadawo kamar ba cutar H.I.V. nan ta karasa inda take,, tace ameera kece kika koma haka

Maiya faru dake ne haka , bamusani tana dagota

Muhammed ya karaso yana karewa,, ameera kallon yace asaka mata,, mayafi

Tashi mama tayi,, ta dauko ta saka mata

Muhammed yace , mommy wannan fa aljanu bakake a jikinta ,, Alhamdulillah tinda nazo da alqur"ani mai girma ,, zanyu zan toya ", yan iska idan sukayi min taurin kai

Mama tace babu inda bamu jeba wajan magana amma ko ina cewa sukeyi " yafi karfinzu ""

Muhammed , yace to ni basufi , karfina ba da izinin Allah

Doctor Aisha ts rike ameera sosai

Bude alqur"ani yayi yacewa mama ta kawo ruwa a kwano

Da sauri mama takawo,,

Addu'a sosai yayi kafin ya dauki ruwan ,, ya watsa a fuskar ameera

Wani uban ihu , Ameera tayi zata kwace daga jikin doctor aisha ,, dayake doctor aisha,, tana da jiki sosai yasa " ta saka ameera a tsakanin kafafunta,, ta matse ta

Ruwan ya kara watsa mata yace daga ina aka turo ku , kuka zo zaku kashe " ta alhalin bata muku komai ba,,

Ameera tace mu turomu akayi,, kuma ance mu zuke jinin ta,, mukai

Muhammed yace to waya ,, turo ku

Sukace daga majami'a ne shugaban majami'a ya turomu ",

Muhammed yace to ku fita a jikin tin kafin na kashe ku,, na kashe banza ,, ku yanzu baku tausayawa " iyalanku idan aka kashe ku wani hali zasu shiga ", amma kunzo jikin baiwar Allah kuna azabtar da ita " banzaye kararkaru,, da bakusan ciwon kanku ba " to kufita kafin na shuka muku rashin mutumci

Baki na rawa wani yace,, nidai ban jima da aure ba zanso na mutu ba na fita sauran ma sukace sun fita,, baza su sake ,zuwan mata ba

Muhammed yace ta hanci """ nakeson kufita bata wani wajeba

Nan ameera ta kama atishawa,, har sau bakwai , Kafin,, tayi lub sai bacci

Sauran ruwan aka shafe mata jiki dashi,, kafin aka kwantar da ita

Sallama sukayiwa,, su mama sukace gobe zasu dawo

Su mama kuwa tsananin mamaki ne ,, yakamasu duk yawon da sukayi ,, basu daceba,, amma gashi lokacin daya ameera tasamu lfy

Kowa ya zauna su ameer suna sauraran maganar da za'a fada musu sun kashe kunne

Daddy yace yauwa yarana dama maganar ", itace munason "" zamu hadaku aure nan da shekara daya insha Allah

A razane suka dago suna kallon su mom girgiza kai ameer yasoma ,, yi

Hajara kuwa mikewa tayi,, ta isa wajan ameer

Ameer ganin yadda hajara tafishi shiga tashin,, hankali kuma,, tayo wajan shi " bude mata hannu yayi da sauri ta fada jikinsa t saki kuka mai tsuma zuciya

Shuru su mom sukayi,, suna kallon ikon Allah

Hajara ta kara shigewa,, jikin ameer tana kuka harda shidewa

Bubbuga bayanta ameer yake yace kiyi shuru mana kinji

Dagowa tayi tana kallon su tace ,, kuyi hakuri daddy ,, bana ki bin umarnin ku ba , ne gaskiya bazan iya zama da yaya a matsayin mijin naba " hakan idan nayi naci amanar ameera ta ,

Mom tace babu cin amana hajara ai dan uwanki ne kuma koda ameera ta mutu zaa iya aura miki ameer

Ameera tace ,, haba mom taya zan zauna da yaya a matsayin mijin aure ni kallon yaya safiyan nake mishi ,, bana sonshi irin na aure a zuciya ta,, son yan uwantaka,, nake mishi bana aure ba

Please yaya dan Allah kada,, kabari su hadamu auren na wllh mutuwa " zanyi idan akayi

Janyota yayi ya rungume tace to ya isa haka hajara ba mai miki dole kinji gyada kai ,, tayi takoma ta kwanta " a jikinsa

Ameer yace daddy wai kun manta ,, da cewa,, hajara tasha nonon mommy ne ko kun manta " ne babu aure a tsakanin mu fa,, kuma koda bata shaba ni hajara kallon fatima,, nake mata

Rike kai daddy yayi shi sai yanzu ma ya tuna da hajara tasha nonon mommy,,

Su mom ma sai yanzu suka tuna

*ina godiya da addu'o'i ku agareni Allah yabar kauna*
[28/10, 14:26] MRS. MU'UTASIM: *🌟AMEER DA AMEERA 🌟*

*RUBUTAWA DA TSARAWA*

*MAMAN NUSAIBA CE ✍️*

💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*

*Wannan shafin na sadaukar gareki dear sister 🥰🥰zee sardorna*

Kada kubari abarku a baya novel's din mu kamar haka

*IKHLAS* :; BY LOVELY MOMMA

*NAJMAT ABIY*::by MISS HAJO

*DIYYA AND MURADI* : BY ZEE SARDORNEE

My anty's:*UMMU MASAD AND UMMA SHUKHURA* Allah yabar kauna

*65—66*

Ajiyar zuciya mommy tasauke , tace kai Allah " mungode maka , da ka bayyana mana ,, wannan lamarin " da muka manta yanzu damun aikata haramun " son Allah yamaka albarka daka tunatar damu

Ummi mufeeda tace wllh kaga ,, yaya sai yanzu natuna ' ashe hajara , babu aure tsakanin ta da ameer

Inna tace gaskiya duk sai ,, yanzu muka tuna "Alhamdulillah da ameeru ka tuna mana damun tabka kuskure, a rayuwa

Fuziya kam tayi shuru saboda damuwar dake cin , mata rai sosai tinda aka soma maganar ,, aure tayi tagumi ,, ganin an aurar da kannuwan,, nata amma ita har yanzu ko mashinhini bata dashi , yanzu , tana 26years ace bata da aure "abin na damun ta

Ummi mufeeda ce ,, ta fashimci hakan tace fuziya lafiya kikayi ,, tagumi ' maike damunki ne

Kusan ta fuziya ta matso, tasa kuka sosai

Rungume ta ummi mufeeda tayi ,, tana mamakin maiya,, sameta haka

Suma su mom kallon ta sukeyi " dan su basuga dalilin kuka ba , dan basuyi " maganar da zata sa mutum kuka,

Inna tace faziya meya faru,, kike kuka ko mun fadi abinda ranki baya sone

Dagowa " tayi tana kallon su,, tace ummi inna, mommy daddy yaya ameer shin , ku baku tausayi " ne agidan nan ko

Kallon ta sukayi suna hada baki,, wajan fadin " memuka miki,, ne fuziya

Fuziya ,, tace ni ban taba ji kunyi ,, zancen aure naba babu wanda ya tambaye ni ko in ,, da saurayi " ko banida,, babu wanda,, taba zuwa yace tana sona " koda wasa ne, shin bazan damu ba, gashi duk kanne na ,, anyi musu " aure amma ni ko zancen,, ku hadani da wani bakuyi " sai ta su fatima kukeyi,, maiyasa bazan damuba iyee,, ku fada, min ummi,, ta karashe maganar , tana kara saka wani,, kukan

Tausayin tane yakama,, su mommy sosai ta taba musu zuciya, , dan sai yanzu,, abin suna ya dawo musu

Ameer,, yace zo nan " Fuziya

Tashi tayi ta zo kusanshi, janyota, yayi ta daura kanta a kafadar shi,,

Rarrashin ta yayi sosai yace fauziya, kisani cewa shi aure nufine na Allah , insha Allah ,, mijin ki yakusa zuwa kinji yar kanwata " kisa aranki lokacin auren nakine baizoba ,, kiyi addu'a kawai Allah yanuna miki lokacin auren ki,, kinji tashi,, kije ki kwanta kihuta, karki kuma zaka ranki a damuwa " komai zaizo cikin sauki insha Allah

Wani sanyi fauziya taji ,, tace " thank you yaya ina godiya agareka , dan uwana mai "bani shawara ta gari Allah yacika maka burinka na alkhairi

Murmishi ameer yayi yace ameen yar ,, kanwata

Nan ta mike tayi dakinta

Da kallon tausayi suna bita, dukkansu

Daddy sauke ajiyar zuciya , yana fadin ,, Alhamdulillah nasan " ko kasa ta rufe idona,, Ameer zai kulla da yan uwan shi, ya zame musu " garkuwa

Tashi sukayi , suka bar falon kowa,, ya nufi dakinshi aka bar ameer da hajara, a falon

Bubbuga bayanta yayi yace ,, kanwata tashi muje ki kwanta

Bude idon ta tayi cikin magagin" bacci dan baccin yamata dadi, turo baki gaba tayi tace yaya please bacci

Murmishi yayi ya mike,, da sauri ta koma jikin sa ta lafe,

Ameer yace cutie nima bacci nakeji,, ki bari nakai ki kaanta,, nima naje na kwanta

Fuskar tausayi ,, tayi tace yaya nidai ,

Kyaleta yayi saiya dauketa, sukayi sama " dakinsa yakaita ta kwanta, a dauko " mata filow,, yasa mata " ta rungume ,, da sauri
Chapter 43 · 0% Book details