← Book details Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 65

Sashe 10

Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ita kuwa ameera kuka ta saki tana zuwa wajan sa ,,ta rungume shi,,

Da kallon mom tabisu da mamaki tace meye kuma na kuka bana rama miki ba,,

Ameera na kuka tace,,mommy ai bance ki jamai nashi ba kinga fa yaji zafi,,

Baki asake mom take kallon su

shikuwa ameer dadi ne ya ziyarce shi yasan matar shi na tausayin sa,, duk da shirmen ta amma batason,,wani abu ya tabashi,

Mom kuwa wajan ta bar musu dan idan "tabiya su shesu saka mata ciwon kai

Ameera tace am so sorry yaya, kaji,

Dagota yayi daga jikinsa,,yace ba komai ai kici abincin

cewa tayi nifa kai zaka bani,,tana turo baki gaba

Dariya yayi yace to oya rigimanma,,

dariya tayi Ta zauna

yace "ha,, ta daga bakin nan yaci gaba da bata,, harta koshi

Duk abinda suke yi mom da dad na kallon su abin,, burgewa mom tace daddyn su,,wllh yaran nan suna bani sha'awa,,

Murmushi yayi yace nima haka Allah dai yamusu albarka,,,tace ameen

Yau weekend ne duk suna gida kowa yana zaune ,,( sukuwa mutanen naku suna nan a waje daya)

Fatima ce tace hmm su yaya manya kennan

Kallon ta kowa yayi ,,Harara ameer ya aika mata yace ke ina wasa, dake ne,

Ameera tace ina ruwanki,,yar sa'ido,,"

Fatima tace kuyi hakuri,,fa gani nayi kuna wani dunkule,,da juna kamar wani maggi,,dunkule ,

,Dariya fauziya tayi tace ,fatima kennan kaidai ba'a, rabaki da tsokana

Mommy tace kundai jidashi,,duk kubi kudami mutane, da shegen surutun tsiya

Murmushi ameer yayi yace to mom ai kawai kibarsu, suyi wata rana zasu dena

fauziya tace hakane fa

Ameera tace sai munyi wata ashirin da goma zamu zama manya kamar anty fauziya ko,mom??

Mommy tace eh ameera

Fatima tace
Idan nazama babba zakuga yadda ake daukar wanka dariya tabasu,, wato ke daukar wanka ma ya dameki,,tace a a 'idan nayi aure fa "

Ameera tayi caraf tace,,tab wama zai aure ki da bakiyin wanka kullin,,,jiya fa ina matsawa,, kusan ki naji kina,,warin daud'a ,,

Ameer ne ya kwashe da dariya yace kai, amma kin iya wulakanci

,Fauziya ma dariya take dan yau, tasan akwai dambe a gidan nan

Ita kuwa fatima ta shaka dayawa,, sai hura hanci sama,,takeyi tana kunbura baki,,tace yarinya inba tsoro ba zo mu fidda reni mana raguwa kawai, sai cika baki ai nasan yanzu ke raguwa ce,,

Aikuwa ameera taji ciwon ce mata raguwa da, akayi ta mike daga jikin ameer,,

Ameer da fuziya babu abinda suke sai dariya dan yau zasusha, "" kallon a falon nan

Fatima ma tashi tayi ta ,nade kafar wandon ta,

Ameera ma ta nade ,nata nan aka kama ,,

Dama mom ta jima da ficewa "'ita da dad!dambe aka kamayi dama fatima cika baki ne tayi, da taga ameera zata fi karfin ta kawai ta fisge, rikon da ta mata ta saya ata kare,,suka soma, zagaje falon

,,fuziya na dariya hadda rike ciki take ganin yadda yanzu fatima take cika baki amma taji riko,,irin na ameera,,kawai ta ware,,suke zagaye,,

Ameer ma dariyar yake ya maidasukamar,,tom and Jerry,,

Waje Fatima tayi ameera ta bita, suka ringa zagaya gidan

Mai gadi. ne yagansu shima dariyar yayi dan yasan ,idan suka hadu duk week sai anyi wannan damben,,

Fatima ce tagaji ta tsaya tace please antyna nagaji haka

Ameera kuwa damkar rigar fatima tayi,, suka soma dukan juna,,,

Mai gadi ganin bazasu dena ba ga kuma fatima ta gaji yasa yaje inda suke yace,,haba ameera ta ameer kubari mana

Ameer ne yafito yace wai ku baku gama fadan ba ne

Su anass ne da Bilal suka sayo motar su cikin gidan ,,,tsayawa sukayi da,,fada,

,Fatima ganin ansake ta yasa ta koma bayan ameer tana haki,

fitowa su anass sukayi suna kallon su anas yace

Wai lafiya na ganku a tsaye dariya Bilal yayi yaji dadi zuciyar shi ganin ameera kuma ba dan kwali gashin ,,kanta yayi baja baja,,sai zufa take tana hura hanci

,Ameer yace babu komai ai kasan agidan nan muna da yan dambe

Dariya Bilal yayi yace kai gaskiya zanke zuwa gidan nan ina kallon tom and Jerry

Harara ameera ta banka mishi ta koma bayan ameer

Fatima kuwa tuni abar wajan,,

Ameer yace to kumuje,,

Ameera ta makale

Ameer yace my wife cika ni mana muje ciki, kiyi wanka,,

Ameera tace to nan,,suka tafi

'"Bilal ko duk hankalin sa akan ta, yake ,,yana so yasamu,,,hanyar mallakar ", Ameera dan ba hakuri zaiyi ba,,( kai jama'a kunji fa karfin hali awajan,,Bilal wai barawo da salla ma)

Suna shiga suka gaishe,,da mom ta fito zata yi kitchen nan sukayi sama ',,

A falon sama suka zauna,, dakinsa ameera ce take wanka,, suna hira,,ta fito ta sunkuya,,,tace ina yininku ""suka amsa da lafiya lau,,,nan sukayi ci gaba da hirar su

Yau da wuri suka tafi school suna zuwa, suka hadu da nafeesa, da Salim suka gaisa da su,,

ya fice " office dinsa suma suka shiga

.Bayan sun tashi ne sun fito ameer suka gani fuska dauke da damuwa,,

Ameera takarasa garesa,,tace yaya lfy,

yace yau zan bar wannan school din,

Ameera tace sbd mai yaya

yace nagama dama saves ne nake kuma lokacin da aka dibamun yacika yanzu sai aiki zan soma,

,Cikin murna tace alhamdulillah yaya Allah yakawo maka aiki mai anfani yace ameen ,,

Su nafeesa suka musu sallama suka tafi suma gidan suka nufa,

Bayan sun huta ne yake cewa,,su mom yagama saves din sa, yanzu sai aiki, zan fara suka mishi fatan alkhairi da addu'a,,,

Goje ne yake waya yana cewa, oga,,yaron nan fa yau yabar school din

Daga cikin,,wayar,,yace very good yanzu kunsamu damar daukota ,,,goje yace eh oga yace to kubari,,kuga ina zai koma "da aiki yace to oga,,saika jimu,,nan suka aje waya

Bilal ne zaune,,yanzu ameer yakira shi yake ce mishi yagama,,saves sai aikin sa zai kama,,,nan ya mishi,,fatan alkhairi yanxu kuma yanason yadda zai kulla alaka da ameera, saboda tasaki jiki dashi murmushi yayi saboda yasamo solution,,,yace "yes yauwa wannan hanyar tayi,,

FAN'S bafa Bilal bane yake bibiyar ameera yake so akamo mishi ita ,,,shi yanzu,,baima soma neman hanyar dazai kamata,,ba

Da Dare su ameer sun kwanta ameera ce,, cikin baccin ta,,tasoma mafarki,,,

Ganinta tayi acikin,,wani "daji mai yawan bishiyo murya ameer,,takeji yana kiranta inda muryar take magana ,tabi tana bin gindin bishiyoyin,,

Ameer tagani wasu mutane sun rikeshi yana cewa please ameera kada kibari,,,su rabamu

cikin kuka tace,babu wanda ya isa ya rabamu yaya ameer!Bata idar ba wasu mutanen sukayi baya da ita, tana ihu tana cewa,,yayaaaaa???karka bari su rabamu please banason ,rabuwadakai

Ameer cikin bacci yaji muryar ameera tana cewa,,kada yabari a rabasu,,cikin kidima,, ya tashi yaga har ta fado daga gadon,,tana tirje tirje sunkuyawa ,yayi ya sunkuce ta yayi kan Bed da ita iska yasoma hura mata nan ta bude idon ta,, tana ganinsa,,ta shige jikinsa,,,ta fashe da kuka mai tsuma,,zuciya,,

Bayan ta yasoma bugawa saida tayi, mai isar ta, san nan tace yaya

Dagota yayi yace na'am,,,

Tace babu abinda yasameka ko

,,yace, babu 'komai, maiya faru, nan tafada mishi abinda tagani a mafarkin ta

Murmushi yayi yace ai mafarki ba gaskiya bane , kinyi addu'a dazaki kwanta,,

Tace nayi yace to muje ,, kiyo alwala muyi nafila kinga ankusa asuba,,,tace to nan sukayi toilet,,

THANK YOU SO MUCH FOR COMMENTS AND SHARE muhadu a gobe insha
[26/10, 19:34] MRS. MU'UTASIM: https://chat.whatsapp.com/Gu2Mxr0SRlx8Da4tv0J2AR

🌟𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑 𝐃𝐀 𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑𝐀🌟

𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮 𝙖𝙣𝙙 𝙬𝙧𝙞𝙩𝙞𝙣𝙜 𝙗𝙮

𝐌𝐀𝐌𝐀𝐍 𝐍𝐔𝐒𝐀𝐈𝐁𝐀 𝐂𝐄✍🏻

*13—14*

Basu,jima ba sukq fito, tayar da nafila sukayi "suna gamawa,,aka kira "'salatul fajir ""nan ameer yace,,Ameera bari naje masallaci,, fuskar tausayi tayi tace,,nidai yaya banaso,, kafita ""wani abu yasameka,,,

Zama yayi akusa da ita hannun ta yakama yace ,My wife ki kwantar da hankalin ki babu abinda zai sameni kinji,,bana son, kina saka damuwa a ranki,,,

Kallon sa tayi

Murmushi ya saka mata mai saka nutsuwa,,,

Itama ta mayar masa"" tace to insha Allah ya Allah ga bawanka,,, Allah dan sunayenka,, tsarkaka ya rabbi ka kiyaye min shi,,, duk inda yaje,

Dadi ne yakama ameer yace amin ya Allah my heart dina,,,nan ya fice daga dakin,,, yayi kasa daddy ne yafito,,suka tafi

7AM su Fatima suka fito daga dakinsu suka gaishe da su mom amsawa sukayi,,cike da kulawa murmushi daddy yayi ya kalli Fatima yace,, auta abokiyar dramar taki bata tashiba""

Murmushi tayi tace daddy kila suntashi,,saukowa ce basuyi ba mom tace gasu nan ma

Karasowa sukayi cikin falon,,,Ameera tace good morning daddy and mom ""amsawa sukayi da morning my daughter,,

Ameer ma ya gaishe su shima suka,, amsa mishi nan aka soma cin abinci ""

satar kallon juna sukeyi,,

mom na murmushi tace to kuyi sauri kuci abincin mana

Kunya ce takama ameer ya juya,

Ita kuwa ameera so take yabata da kanshi , tayi kicin kicin,, da fuska kamar zatayi "'kuka

Daddy ya kula da hakan,, yace " daughter yadai ?

Kallon ameer tayi

Daddy yace,,, to kai ameer mai ka mata,?

Da mamaki yake kallon daddy yace wllh babu abinda namata ,,,

Ita kuwa ameera jin yace haka ,,,aikuwa sai hawaye suka soma zarya kan fuskar ta,,

Cikin damuwa mom tace ameera lfy ?

kuka ta saka

Ameer ya janyota jikinsa bako kunyar su dad da mom
saida tagama

Mom tasake tambayar ta wajan mommy takoma tana kwanciya kan kafadar mom bubuga bayanta ,,, take har ta dena kukan

dagowa tayi tace mom "amsawa tace da na'am daughter

,,Ameera tace bana son, surabani da yaya,,cikin kuka take maganar,

,ita kuwa abokiyar dramarta wato Fatima ,,itama tuni tasoma kuka,,saboda tana son ameera,, shiyasa data soma kuka itama tasoma nata kukan

Mommy tace waye zai rabaku nan ameera ta fada mata mafarkin da takeyi harda motar da take binsu kwana biyun nan,

Salati mom da dad suke,,kallon su suka maida ga ameer,

Dad yace son da gaske ne ana binku,,idan kunfita

Ameer yace eh daddy ,, amma bansan waye ba

Daddy yace,,,zankai,,report,,wajan yan sanda suke "' saka ido akanku,,, nan suka tashi ameera tayi sama

Anass ne ya kira abokin nasa ,,yace hello my friend

Dariya ameer yayi yace na'am ,yakake yace alhamdulillah,,, Ameer yace aboki inason ganinku inason muyi magana,,"wata matsala ce ta taso

Anass yace to shikenan,,nan sukayi sallama,,, haka yakira , Bilal yace zasuyi, magana "shima yace to ,,su hadu a gidan, su ameer
Chapter 10 · 0% Book details