Sashe 23
Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yace muje ki gaishe da bilal,, bashida, lfy "nan suka fita zuwa dakin,, inda aka kwantar da Bilal,, da sallama suka shiga,, da sauri ameera tayo wajen ammi tace ammi na,, kwana biyu,,murmishi , ammi tayi tace, Alhamdulillah ameera yau,, dake akazo aikin,
Murmishi ameer yayi yace,, Ammi rigimar tadai,, turo baki gaba tayi tace,, nidai bana rigima,,Ammi kinji yaya, ko dariya tayi tace,, kada kasake fada mata,, ,, ameera ta kalle bilal, tana turo baki tace""yaya bilal sannu ya jikin, murmishi yayi yace Alhamdulillah ,, tace Allah yakara sauki,, basu jima ba,, suka fita,,
Ganin ikram sukayi da, mamaki suke kallon ta,, ameera tace,, momsy baki tafiba,, hannu ta mikawa,, Aneera tace zo baby, nan ta karasa " wata leda ' tabata tace baby wa wannan kinji, bani member ki, Ameera waya ta fiddo ta bata, nan suka tafi itama, tashiga motar ta ta fice a wajan
Kullin su ameera ke zuwa,, ganin bilal har aka sallamesu ,, Ammi tace wa, Ameer idan,,, su Fatima sunyi hutu akai mata su ita da ameera,,
Sosai, Ameera ta saba da, Ikram suna waya, kullin " kuma tana aiko mata da kayan dadi,, ita kuwa dama ameera abinda take so , kenan,, yau ma ta, kira ta tace ,, hello baby ga direba nan a waje kito, gashi nan dayar,,, ledar kibawa" fatima da murna ameera tace,, yauwa momsy na,,, ina sonki,, daga wayar,, itama Ikram " tace nima ina sonki baby maza,, jeki, nan ta kashe wayar,,
Tana, fitowa nan yabata, da sauri, tayo gidan tace,,Fatima zo ki amsa, da sauri, Fatima ta zo wajan ameera,, ta amshi ledar " tsalle ameera tayi tace yauwa nawa dayawa,, ne ledar ameera bude nan , taga " dambun nama, ne dayawa" nan sukayi ta murna
Itama,,, Ikram tace wa ameer idan ameera,,, tayi hutu,, akai mata ita,, to shidai "" Ameer ya rasa wazai kawai,,, sai yafadawa mom,
Mom tace to tinda haka ne suje, ko ina suyi sati nan ameer ya mince da shawarar mom "" su Fatima murna sukeyi zasuje week har,, gida biyu, yau saura"" kwana hudu,, abasu hutun;;
Suna kwance ,, yace ni sai wani shareni kikeyi, ,, tayi tace haba dai yaya ni na isa,, na shareka, ai bazan iyaba " yace to meyasa yau kusan sati kin,, hanani jin dadi,, boye fuskar tayi,, tace, to na hana kane bare kace ma,, nice da lefi kallon ta yayi yana yana zancen zuciya, yace kaji wai bata; hanani ba kamar ba ita bace kullin take kwana da zazzabi idan,,, yasauka "" saidai tayi ta juyi akanshi, tofa yau,, hakurin shi' ya kare
Fuskar shi ta shafa tace,,, yaya kallon ta yayi,, yace to yau nace abani hakkina,, turo baki gaba tayi tana son yin korafi, saita " tuna da maganar karima,, tace kada kikewa mijin ki korafi idan yana bukatar ki,, shigewa tayi,, jikinsa " tace yaya kayi duk abinda, kakeso ni takace,, da sauri ya rufesu da bargo,,
Yana zaune yaran,, nasa sunyi bacci ajikinsa,, ajiyar zuciya " yasauke,, yace jenifer"" yaushe zaki dawo ne yaranki na bukatar ganinki,, , ta bayansa yaji " ance masoyi da sauri ya juya jin muryar jenifer,, amma baiga kowa ba,, ita kuwa karima tana ganinsa,, sai kuka take,, ganin baby girl dinta " ta warware,,, sosai ga yaron ta,, duka bacci sukeyi ajikin,, baban nasu,
Joshow yace jenifer kece dama ai nace baki mutu ba,, amma " suna daukata a mahaukaci,,,, kusa dashi tazo,,, ta sha kan yaran nata tana musu addu'a sosai,,,
Tace masoyi ka kara,,, hakuri mai ceton ku na nan zuwa,, ina jin ajikina,, kamar zan kuma yin,, rayuwar irin tabaya,, , ko kasan cewa baa binne ni ba,, masu gidan abin bauta suka,, shanye,, jini na lokacin da akace na mutu,, suka dauke ni,, suka kaini wani waje mai,, duhu " anan suka ajiye ni amma sun hanani,,, komai ruhina ne " kawai basuyi,,nasarar daukewa ba,, saboda karfin addu'a
Cikin kuka take masa bayani shima,, kukan " take saboda yana ganin ta hannu tasa ta shafi fuskar shi tace ina jin ajikina,,, nakusa dawowa gareku,, insha Allah sai hasken musulinci,, ya bayyana "" agareku tukun hannu joshow ya mikawa karima yace please jenifer,, kada kitafi kibarmu "" yana kuka mai taba zuciya dan ba karamin so yake mata ba,, kai ta girgiza tace kayi hakuri mijina,,, sai wani lokacin zan dawo gareku,, tana fadin hakan ta face,, kuka yaje sosai yana,, cewa no jenifer no please come in kada ki barmu "" haka yayi ta kuka kamar yanzu yake ganin jenifer a kwance
Yau fa su,, Ameera za a tafi visitation,, sun hada kayansu ,, sallama sukayiwa mom da inna fuziya kuwa itama ta tafi,, gidan kawar su daddy, Mufeeda,
Suna zuwa,, ammi ta taresu sosai taji dadin zuwansu bayan sun huta,, ameer yatafi gida,, " yabarsu cike da kewar,, matar sa,,
Thank you for comments fans
[27/10, 20:45] MRS. MU'UTASIM: 🌟𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑 𝐃𝐀 𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑𝐀🌟
𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮 𝙖𝙣𝙙 𝙬𝙧𝙞𝙩𝙞𝙣𝙜 𝙗𝙮
𝐌𝐀𝐌𝐀𝐍 𝐍𝐔𝐒𝐀𝐈𝐁𝐀 𝐂𝐄✍🏻
35—36
Tinda sukazo,, suke ta wa ammi surutu,, kamar aku "" itadai ammi sai dariya take yi tace to kuje kuyi wanka kuzo muci abinci tinda yayan naku yaki zuwa da to suka amsa suka nufi dakin da aka saukesu wanka sukayi suka lokacin,, ana kiran sallar azuhar " saida sukay salla,, kafin suka dawo,, lokacin bilal ma yadawo,, yace a a kaga yaran,,mom yaushe kuka zo,, Fatima tace yaya munjima , da zuwa nan suka koma wajan cin abinci
Shi kuwa ameer duk yazama abin tausayi yak'i sakewa saboda babu sahibar tashi a kusa dashi,, dayaje aikin ma bai wani jimaba, yadawo gida har dare yana,, nan ko abinci yakasa ci,, kiran ta yayi
Itama ameera sai,, yanzu takijin kewar mijin nata duk ta kasa bacci ,, karar wayar ta ne,, ya katse mata tunanin da takeyi,
Dauka tayi tace assalam alaikum ya yaya,, amsawa yayi da amin wa'alaikum salam wife,, wllh nakasa bacci,, kuka tasaka mishi,, da sauri yace " maiya faru ne tace yaya,, nima nakasa bacci murmishin jin dadi yayi ashe matar tashi,, tana kewarshi "" yace to ko naje gobe na daukoku ne,, a hankali tace a a hira sukasha, sosai kafin,, bacci yayi gaba da ameera "" saida yaji saukar numfashin ta tukun yakashe wayar, yatashi yadauro alwala ya soma jero nafila "" bayan,,ya gama ne yadauki alqur"ani mai girma,, yasoma karatu,, har kusan, harfe ukun dare tukun bacci yadauke shi
Yau suna fitowa ammi tace zasuje shan iska da yamma rungume juna sukayi ameera da Fatima sukace, yauwa ummi mu ,, dariya tayi tace kudai bakuda dama,,
Ikram ce tafito daga,, sashenta kitchen ta nufa,, ko karasa wa, batayi ba warin abinda ake dafawa tacika mata hanci,, da gudu tayi toilet din falon tasoma kwara amai,, tin daga, nesa mijin nata yakeji,, karar nishinta " da sauri yashigo toilet din yace, subhanallah ikram maiyasa meki,, bata masa magana ba wanke mata jikinta,, yayi suka dawo,, falo " kwantowa tayi a jikinsa tana lumshe ido tace,,dear banason,, warin wannan abincin da sauri ya kira yar aikin yace ta dena girkin,, ,, family doctor dinsu, yakira ba'afi minti goma ba sai gashi yazo nan yasoma dubata,, da murmishi ya dago yace albishirinku,, a tare sukace goro yace sai anbani tukun nan mijin Ikram yaciro kudi yabshi
Doctor yace congratulation sir madam tana da juna biyu harna wata,, uku, " baki abude yake kallon doctor din yace ka tabbata yace sosai makuwa nan, yajuya ya kalli, Ikram wadda itama shi take kallo,, farin cikin da suka shiga baa musaltashi , Ikram tace batason yafada wa mutane abari sugani da kansu badan yasoba ya hakura sai nan nan yakeyi da ita ,, ita kuwa godiya takewa Allah har sujjadar godiya ga ubangiji sukayi, nan take fadawa mijin nata,, ai wani doctor ne yabata addu'o'i takeyi safe da dare, yace koda sihiri ajikinta zata rabu dashi,, kuma insha Allah zata haihu,
Da sauri yace kinga kuwa duk neman maganin damukeyi, bamu nemi ilimin alqur"ani ba amma,, yanzu gashi da taimakon Allah da addu'ar da bawan Allah nan yabaki yanzu gashi Allah yaji rokon mu kai, gaskiya ina cikin farin ciki murmishi tayi tace na manta ban fadaa ma ba saura kwana biyu baby zatazo hutu yace to shikenan Allah yakaimu,,
Ikram tace dear ko kasan babyn danake fada matar wannan likitan ce,, yarinya ce yar karama gata da shiga rai sosai,, murmishi yayi yace to ashe bakuwar ta mu ta musamman ce, tace sosai makuwa,,
Ameer ta kira tafada miki tasamu ciki,, farin ciki shima ya nuna sosai dan yaji dadi yace congratulation anty Ikram,, Allah yaraba lfy tace to ameen kanina,, ni harna kagu ka kawomin, baby murmishi yayi tace,, baby ko rigima yanzu tagama yimin kuka wai bazan kaita gidan momsy ba,, nace saura kwana biyu,, saida nasha fama tukun "" tabari sai jibin dariya,, Ikram tayi tace oh ni baby,, gaskiya kana shagwaba ta murmishi yayi yace ba dole,, ba
Tace ga mijina,, ku gaisa nan" mijinta ya amsa yanayi wa ameer godiya yace bakomai nan sukayi sallama ""
Yau su ameera zasuje gidan,, Ikram ammi ta musu tsaraba mai yawa " hadda Bilal ma yasuyo musu kayan sakawa,, harda takalmi da jaka " sosai suke murna " suna nan zaune suna yima ammi surutu,, Ameer yayi sallama,, agidan " da sauri sukazo a tare suka rungume,, suna cewa oyoyo yaya shima hadasu,, yayi ya rungume yana shan numfashi
Ciki yakarasa,, yace ammi sannu da hutawa murmishi tayi, tace yauwa son kazo,, ka daukemin yarana "" dariya yayi yace to ammi ayi hakuri, nan suka taba yar hira,, tukun suka musu rakiya har bakin muta
*Anan zan dakata*
[27/10, 21:01] MRS. MU'UTASIM: 🌟𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑 𝐃𝐀 𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑𝐀🌟
𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮 𝙖𝙣𝙙 𝙬𝙧𝙞𝙩𝙞𝙣𝙜 𝙗𝙮
𝐌𝐀𝐌𝐀𝐍 𝐍𝐔𝐒𝐀𝐈𝐁𝐀 𝐂𝐄 ✍️
💫💫JARUMAI WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️
MARUBUTA MASU AIKI DA JARUMTA DOMIN WA'AZANTARWA ILIMANTARWA NISHAD'ANTARWA TARE DA FAD'AKARWA DA JAMA'A BISA HARSHEN HAUSA 💪
💫(J.W.A.)
follow this link to join me my WhatsApp group:https://chat.whatsapp.com/KMuyxRBLx5iI93EEYIGlVX
37—38