Sashe 53
Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shafa kanta yayi , yace daddy dama , yaya safiyan ne , yace yana son fauziya ,, yanzu zai dawo nan kano da zama " saboda yasamu aiki
Cike da farin ciki daddy yace Alhamdulillah kai wannan abu yayi kyau son Allah yamuku albarka, ,,gaskiya naji dadi sosai , yanzu zamuyi magana dasu yaya Ahmed da Abubakar , sai mu saka ranar bikin ,
Mom ma tace hakan yayi kyau gaskiya , Allah yakara dankon zuminci ,,,suka amsa da ameen
Daddy yajuya yana kallon inna yace " Inna kinji wani abin farin ciki yasamu
Gyara zama inna tayi , tace naji , Muhammadu kuma naji dadi sosai ", da kuke hada yaranku aure dan kara karkin zuminci Allah ya albarkaci rayuwar ku da yaranku
Ameen sukace , nan akaci gaba da hira
Ameer yayi dariya ganin inna tayi shuru kamar tunanin takeyi , yace hajiya inna mai duniya , koda ana tuna baffa ne,, dan yau naga " a soyayya kike
Wani irin kallo " Inna tawa ameer tace , a a kakan uban ubanka nake tunawa " kaifa dama bakasan a shake nake dakai ba
Ameer yace to nikuwa mai nayi ake min wannan dogon zagin ,
Inna tace kai ameeru , kafita harka ta kona cin maka mutumci ,, nifa banason futsara , antuna baffan , sai me fitinanne, marar kunya ,
Dariya sukayi kafin ameer yatashi ya nufi sama dakinsa , haka kawai yakejin farin ciki ,
Sau, tinda ameera tashirya,, zataje ganin anty karima ,, dafarko umar yace bazata jeba " tinda kuka take kotaje rokonshi tayi , hadda dan kukanta, yabar taje takara gano karima " saida su mama sukasa baki tukun yabarta , yace amma kina zuwa karki jima, , maza kidawo gida " bana son kike fita ke kadai,
Da sauri ameera tashirya cikin farin ciki , doguwar riga tasaka , yellow da, hijab din ta shima yellow " sai jaka da takalminta farare,,, tayi kyau sosai , nan tafito
Umar naganin ta fito yaga tayi kwalliya , daure fuska yayi , yace wato harma da kwalliya ,, ko saboda kin samu nabarki " zaki fita to maza jeki wanke , wannan kwalliyar ki kuma saka niqab ,, idan kuma ba haka ba ,, bazaki jeba " yana komawa yazauna
Ameera kamar zatayi kuka ta kalli mama,,tace mama kice yaya umar yabarni naje haka , Mama tace kinga , daughter kije kiyi abinda yace ,, ai ni bana shiga tsakanin ku kunfi kusa,
Ajiye Jakarta tayi , ta koma dakin ta ta goge ta , dauko niqab din tukun,, ta fito tana turo baki , ita wai an bata mata rai
Umar danne dariyar shi yayi ,, yana kallon ta ,,amma dole saida ya dara , yace yauwa ,, jikar inna maza muje
Jin ankira inna ameera saita , saki ranta nan suka tafi sai asibiti
Tinda ameer yatashi sallar asuba , bai koma ,, bacci , kayanshi ,, dama tin jiya ya hada , yana shiryawa yafito , a falo yasamu " su mommy suna jira fitowarshi " ayi break
Gaishesu ,, yayi kafin su fatima suka gaishe shi,, ya amsa yana fadin ,, matar anass ina iman , ne kobata tshiba
Kallon fatima tayi tace kai yaya hadda wani cewa matar anass ,, , Iman na bacci , bata tashiba ,
Murmishi ,, yayi yace to a ce mata uncle ,, zaiyi tafiya sai jibi zan dawo , , suna gama cin abinci , yamike "
Hajara ta mike tace,, zamuyi rakiya zuwa airport , muje , kace jirgin , karfe 11:00 am , zakabi , yanzu kuwa 10: 30 am
Kallon agogon ,, hannun yayi yace, eh hakane to muje
Masu rakiya hajara da fauziya sai daddy , , Fatima ma nason zuwa amma ,, Inna ta hanata ,
Nan suka tafi
Airport suka ,, sauka , suna zuwa ko minti goma basuyi ba ,, jirginsu ameer yasauka ,
Kallon su yayi yaga hajara harta soma kuka ,, murmishi yayi yace kaji mai arhar kuka,, ke baki gajiya da kukane ko to zo muyi sallama
Da sauri hajara ta rungume ameer tana , kuka
Bubbuga bayanta , yayi yana fadin to kukan ya isa haka , jeku shiga mota ,
Fauziya itama tazo ta rungume shi tace yaya Allah yakiyaye, hanya adawo lfy , , yace ameen ,
Wajan mommy yace yamata kiss a goshinta da kumatun ta, yace saina dawo ,, mommy na "" murmishi tayi ta sumbaceshi tace adawo lfy ,, nan yajuya yashiga jirgen , suna nan tsaye har suka tashi tukun suka shiga mota suka tafi gida
Jirgin su yasauka a legos,, motar taxi yafauka drob " har zuwa garin
Su ameera na zuwa hospital din , dakin da karima take ciki " suka shiga , aikuwa kamar jira ameera takeyi " tasoma gadon nata kuka,, kusan karima taje tana rungume ta , kamar daga sama taji karima ta damke hannun ta
Da sauri ta kalli hannun ,tace anty karima " please kibude idonki ki ganni ameera ce
Motse karima tasoma yi ,, amma bata mude idonta ba , Umar yakaraso yana murmishi ,, yace karima ,, bude idonki nine mijinki ,
Bata mude idonba amma tana jinsu
Da gudu ameera tafita tana, fadin momma kizo kiga antyna tasoma motsi , biyota doctor aisha tayi tana ,, fadin Alhamdulillah ,,, nan suka shiga taga , karima na motse hannun ta
Murmishi tayi tace to kiyi hakuri mana ameera ki kyale ,, muje waje doctor dazaizo yana hanya inaga aikin dare ma zaa mata ,
Fita zukayi , waje suka zauna amma ameera taki dena kukan ,, kallon umar keyi ,, cike da tausayi " yace muje gida idan tasamu sauki saiki zo ", dama saida nace bazakizo ba saboda , wannan kukan naki maza shige muje gida yana mikewa
Doctor aisha ce tafito tana kallon su tace ,, to bata dena kukan ba , umar yace inafa gida zan kaita " da dare zan dawo
Kin binshi tayi , juyowa yayi yace wai ameera ina wasa dake ne nace kishige muje gida ,, yanzu saboda wannan kukan saiki jawa kanki ciwo , to muje
Binshi tayi suka tafi suna , , fitowa daga hospital din motar su ameer na sayo kai ,
Ameera taji gabanta ya fadi kallon motar tayi , har suka shiga ciki ,, su kuma sukayi gida
Ana sauke ameer ,, ya fito yabiya mai motar kudin shi , kafin yayi cikin hospital din
Da farin ciki doctor aisha ta ,, tareshi tana fadin oyoyo jikana , gaskiya kunyi sauri
Murmishi yayi yana gaishe ta , amsawa tayi nan sukayi office din ta
Saida yadan huta tukun,, yace muje naga marar lfyr , nan sukayo dakin da karima ke ciki
Shiga suka , baki sake ameer ke kallon fuskar karima " yace kakata ,, kinga abinda nagani kuwa
Kallon shi tayi kafin ta kalli karima , itama sai yanzu taga yadda suke tsananin kama da karima , tace ikon Allah wllh kamar ku daya Allah buwayi gagara musali ,
Ameer yace gaskiya , Allah mai iko , nan yadauki kayan aiki yaduba ta nan yaga dai sanyi ne ya tsayar mata daduk wasu abubuwan dake mutsi ajikin dan adam, , kallon doctor aisha yayi yace gaskiya wannan akaita dakin da ake gashin basu shanyayyen ,, jiki a mata gashi kuma yau da dare saboda sanyi yashigeta , sosai , yanzu zanje hotel , na huta bayan sallar isha"i " sainazo muyi aikin
Doctor aisha tace to shikenan ,, Allah yakaimu daren lfy nan suka fita
Ameer ya wuce hotel nan yakama daki ya shiga wanka yafara yi kafin yabatar da sallar isha"i karfe 9:00 PM dai dai tamishi a cikin hospital ,, dama tuni doctor aisha tazo shi take jira ,, nan aka turo karima zuwa dakin da za'a mata aiki
Koda su ameera sukaje gida sai tunanin motar data gani takeyi , ganin abin zai bata wahala yasa tayi watsi da tunanin ,, ta dauko alqur"ani mai girma taringa karantawa,, saida tasoma jin bacci tukun ta ajiye , tayi addu'a ta kwanta ,
Su ameer nashiga,, nan aka zonawa karima kayan aiki tukun suka soma ,, aikinsu ,
Umar da muhammed na waje ,, sai zarya sukeyi suna addu'ar Allah yasa ayi a sa'a
Bayan awa uku aka bude kofar,, da sauri suka kalli kofar ameer ne yafito , doctor aisha na biye , dashi ,, tsayawa sukayi a wajansu umar
Umar ko kallon ameer yakeyi kamar yasamu tv , yace doctor wllh kana kama da matata
Murmishi ameer yayi yace ,,haka ne nima nagani wllh haka Allah yake mutane ,, masu kama daya
Umar yace hakane ya jikin ,, doctor aisha tace Alhamdulillah munyi nasara ", insha Allah tana tashi nomal zata tashi
Cike da murna ,, sosai umar ke musu godiya , hadda dan kukan shi ,
Ameer yace tinda angama aikin,, ni gobe insha Allah zan koma kano idan ta tashi saiki ,, dubata " doctor aisha tace ,, ok amma gobe zaka tafi baka barin zuwa jibi sai ka tafi
Ameer yace no inada aiyukane sosai agabana barinsu nayi nazo to tinda angama ,, saina koma gida ko
Doctor aisha tace to shikenan Allah yakaimu goben , amma kabiyo tanan kafin katafi ,,,Ameer yace to insha Allah nan ya tafi zuwa hotel din daya kama mamakin " wannan kamanni daya gani sunayi shida karima ,, ahaka har bacci yayi gaba dashi
Umar ko cike yake da farin ciki yana dawowa yafadawa mama da ameera ,,anyi aikin lfy gobe zata tashi ,,dan haka da karfe goma sutafi su duka asibitin ,
Ameera ko kan murna har sujjada tayi na mika godiyar ,, ta ga Allah sosai taji dadi zata ga anty karima dinta
Doctor aisha ma tayi farin cikin samun nasarar ,, dasukayi na aikin nasu
Washe gari tin karfe 8:30 am , ameer yabar hotel din yaje hospital din ,, yana zuwa yaga muhammed ,, a zaune wata yarinya na kuka a gaban shi yana , rarrashin " ta amma taki dena kukan
Sallama yawa muhammed ,, ya amsa nan suka gaisa
Kallon " yarinyar yayi yace, Muhammed wannan mai kama dani , dinfa