← Book details Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 65

Sashe 45

Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Joshow yace yauwa dama so nake kuzo,,, munason " nida mama da yarana zamu musulinta,, mu zama irin ku ,, zaman ameera agidan nan idan naji tana karanta wannan littafin naku sainaji nutsuwa ,, tazo min ina sha"awar shiga musulinci ,, da zuciya daya " kuma inason annabi Muhammad s.a.w. da zuciya daya duk muna sonshi nida family na ,, yakai karshen maganar yana kashewa " da kuka saboda ubangiji ,, ya saka mishi tsoron sa a ranshi

Mama tace nima nayi imani da ubangiji daya , inason,, son annabi Muhammad s.a.w munason ,, musulinta nida dana da jikoki na

Marus ma yace nima inason nashiga nakeyin irin na mommy na "

Kabbara su ameera sukayi ,, Ameera tazo ta rungume mama tana hawayen , samun karuwar da musulinci yayi

Muhammed yace,, Alhamdulillah masha Allah ,,Allah yabin godiya ,, munji dadi, sosai da Allah yasa kuna da rabon musulinci a duniya lalle ubangiji yana sonku da rahamar sa,, yanzu zan ke fadin kalmar shiga musulinci ,, duk abin na fada mu fada ,,, sukace to

Zama Muhammed yayi yace soma ,, fada musu kalmar shahada da guda ,, guda har suka fadi " a daidai muhammed na murmishi namikawa,, joshow hannu yace assalam alaikum .

Shima joshow yana dariya mai hade da kuka ya mikawa ,, Muhammed hannu yace amin wa'alaikum salam sukayi musabaha,, dama ya iya kalmar sallama shiyasa baiji wuyar amsawa, Muhammed sallamar " shiba

Muhammed yasake mikawa marus hannu yace assalam alaikum ,, Marus yace amin wa'alaikum salam , nan sukayi musabaha

Doctor aisha ma tacewa mama assalam alaikum ,, amsawa itama tayi kamar yadda taji sunayi

Ameera sujjada tayi na godiya ga Allah tana yima Allah kirari

Nutsuwa sukayi suna sauraron,, abinda muhammed yake fada musu akan musulinci ,, ya nuna musu yadda zasuyi wankan shiga musulinci ,, da yadda , zasuyi kuka tsarki da alwala da salla ,, nan yacewa yabishi gidansu ,, zaike koya mishi karatu acen zaiyi sati " danya koyi abubu ,, shida marus

Ameera tace yauwa yanzu kowa ya zabi ,, sunan da yakeso asaka ", mishi

Mama tace tana son sunan , zainab , Ameera tace masha Allah suna mai dadi

Beauty tace mommy ,, ni kuma mufeeda nakeso,, Ameera na dariyar farin ciki tace sunan kanwar abbana ,, masha Allah mufeeda mai babban suna

Marus yace ni kuma inason asakamin Abubakar sadeeq " suka masha Allah sunan sahabin annabi s a w kuma surukinsa

Joshow yace ni kuma umar nake so ,, Muhammed yace masha Allah shima sunan sahabin innaba s a w

Nan su doctor aisha suka yini har bayan isha"i muhammed yana munawa joshow da marus yadda ake salla wanda yanzu suka dawo umar da abubakar sadeeq

Su ameera kuwa na nunawa su mama da beauty ,

Farin ciki sosai sukeyi ba kamar ameera ma haka ta kwana tana nafilfili,, na godiya ga Allah tana , addu'ar Allah ya taimaketa " akan wannan jahadin dake gabanta ,, da tana ganin ita kadai yanzu su bakwai ne,, dan haka ta kasa bacci daboda farin ciki

Yau tinda wuri , Anass ya hirya fatima sukaje asibiti dan jiya kwana tayi ,, tana sheka mishi amai ajiki da tayi saita ce ,, mishi ruwa shikuwa " kawai saiya bata,, tana sha daga amjima zata maidoshi ", ya kamar , duk tayi laushi tafiyar ma bata iya yi

Shi kuma duk yarude ganin fatima a wannan halin,,

Suna zuwa babu bata lokaci aka kaisu dakin gwaji nan aka cemusu ciki ne da fatima harna wata uku,, amma yana bata,,wahala sosai dan haka ruwa za'a saka mata

Farin ciki awajan anass kamar yazuba ruwa a kasa yasha fadi yake Alhamdulillah , nima nagirma zan zama baba

Bayan awa daya ruwan,, yakare aka sallamesu " suka yo gidan maman anass. Yakira " ameer yafada mishi ,, sosai ameer ya tayashi farin ciki

Saida yatuno lokacin shima haka yaji, yanzu gashi basa garesa, hawaye ne yazubo mishi yana , sharewa wasu na zubowa

*thank you sosai masoya ina godiya da addu'o'i ku*🥰🥰
[28/10, 14:29] MRS. MU'UTASIM: *🌟AMEER DA AMEERA 🌟*

*RUBUTAWA DA TSARAWA*

*MAMAN NUSAIBA CE ✍️*

*wannan shafin na sadaukar gareku .JARUMAI WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️* ina alfahari daku

💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*

*67—68*

Gidan , mama suka je,, da murnan mama ta taresu, tana fadin oyoyo yarana

Yar dariya anass yayi ganin mama ta rungume fatima, yace kai mama " ni baki ganni bane " kin wani shareni , sai fatima kika rungume

Buge mishi baki mama " tana dariya tace anki a ayi hogging dinka mai zakayi ni ta ya' ta nake ba kaiba , q'ato dakai,, har kake wani ,, andena kulaka wai yaushe zaka girma,, ne anass

Fatima tamishi gwalo tana boyewa ,, a bayan mama

Mama taji jikin fatima da zafi da sauri ta juya ta riko ffatima takaita kan kujerar falon ta zaunar ta,, tana fadin yarinya ta maiyasa meki naji jikinki ,, zafi

Boye fuskar ta fatima tayi tana yar dariya ,, dan kunyar mama takeji bataso a fada wa tana da ciki

Dariya anass ,, yace mama ai , wannan zafin jikin nata jikanki ne yasata haka bakiga " duk ta rame ba ,, jiya ko bacci bamuyi " kwana tayi tana kwararamin,, ajikina bakiji duk karnin amai muke " yana kallon fatima data ,, kara shigewa bayan mama

Da farin ciki kwance afuska mama tace , wai anass kana nufin kace fatima ciki da ita kai Alhamdulillah ,, Allah abin godiya " sannu fatima Allah yaraba, lfy kinji

Shi kam anass ko a kwalar rigarshi " sai kallon fatima yake " yana lumshe ido , saboda rajabar tashi ta motsa, so da yake mama ta tafi ,, ya dauke matar shi su shiga ,,daga ciki ya rage zafi

Fatima kam kuka tasa,, jin anass na zaro zancen,, kamar an jonashi ga kunyar mama da takeji " ga anass na tona mata asiri

Juyota mama tayi tace , a a fatima menene " na kuka keda zakiyi godiya ga Allah daya baki ,, kyauta " amma kike kuka

Cusa kanta tayi a cinyar mama tana kara sautin kuka tace mama,, ba yaya bane take cewa wai najikashi da amai " kuma wai " ina karnin amai

Shafa kanta mama tayi tace to shikenan kiyi hakuri kinji,, zan rama miki ne yanzu " mai kikeso kici na dafa miki

Dagowa tayi tana , kallon anass suna hada ido,, ya aika mata da kyakkyawan murmishi ,, mai sakata a wata duniyar, ta kara kallon shi ,, a karo na biyu " taga har idonshi ya cenja,, dage mata gira daya yayi " da hannu yake rokonta ta tafi dakinsa ta kwanta

Ba yadda ta iya haka , ta kalli mama tace,, mama bacci nakeji " idan natashi zanci , tuwo da miyar kuka yaji daddawa ,, da barkono shi bakeso "

Murmishi mama tayi tace to yarinya ta kije dakina ki kwanta

Kallon anass fatima tayi

Fuskar tausayi yayi kamar zaiyi kuka,

Duk abinda sukeyi " mama na kallon su tana danne dariyar ta , tana fadin wato yaran nan ,, basuda dama wai magana suke da ido , a ni zulaihat ,, Allah dai yamuku albarka , tana sauke ajiyar zuciya ,, saboda maganar da takeyi , a zuciyar tane takeyi

Fatima kwanciya tayi,, kan cinyar mama,

Kallon anass mama tayi tace son ka kaita tayi bacci gaji kuma karka ,, tashe ta ba"a son ana tashin mai ciki daga bacci ka gane,, sauran naji ka sakata kuka

Murmishin jin dadi anass yayi yace to mama, nan ya dauki , Fatima yayi dakinshi da ita

Mama tamike,, tayi kitchen dan daurawa,, Fatima tuwon da miya

Dakin yakaita suna shiga ta bude " idon ta

Dariya sukayi a tare

Fatima tace wllh sweetheart ka iya, bariki kaji yadda kasani baccin karya ", dan mu gudo

Murmishi ya mata , ta kaita,, gadon ya kwantar, ya cire kayanshi itama " yacire mata nata, dukaja kofar nan suka kwanta,, *(nima na dawo wajan su ameera)*

Yau tin ,, safe umar yafita , wato joshow wajan muhammed yatafi daukar karatu, dan yanzu , sosai yakejin nutsuwa a jikinsa " da sanyin zuciya idan yaje baya dawowa,, sai bayan isha"i yake dawowa

Ameera ma na koyawa,, su mama kuma sosai suka maida hankalin su " suna daukar duk abinda take koya musu,, kama daga kan, alqur"ani ka'ida kawa'idi ahalari, hadisi da dai sauransu " kuma suna fashimta hakan yasa ameera ke kara kaiminta " wajan ganin sun haddace komai ,, saboda zasu gina islamiya ,, a bakin gidansu

Yauma kamar kullin, maman anty karima ce ,, sukazo ita da danta

Da murna mama ,, take musu oyoyo nan suka karaso , cikin falon suka zauna

Maman anty karima ikram ta dauka , tana mamakin girman yaran kamar , yan shekara , da haihu

Beauty tazo ta gudu " tana fadin mommy !! Mommy !!, ina kike , kizo ki karamin karatuna " na rike wanda kika koya min

Ameera tace tafito tasha kyau , sosai kamannin ta da anty karima ,, sun bayyana , inba kayi mata kallon ,, sani ba ", da kuma ita batakai karima ,, shekaru ba to bazaka ce ba karima bace ba

Kallon ta maman anty karima take , tana share hawayen tausayin,, su, Abubakar sadeeq wato marus dan babu wanda zaice ba, jenifer dinta bace

Karasowa ameera tayi,, tana fadin oyoyo mamana , yaushe kukazo " bangan ji maganar kuba

Murmishi tayi tace daughter ,, yanzu muka zo ina muhammed ne naga sai ikram " a falon

Zama ameera tayi kusan maman nata tace mamana , ai muhammed yanzu bamai tabashi sai Abubakar

Umar da Abubakar, ne suka shigo , wato joshow da marus,, ga muhammed " a hannun shi a tare suka ce , assalam alaikum mutan gidan nan ,

Mama da ameera da beauty suka amsa da :Amin wa'alaikum salam sanunku da zuwa

Baki asake su maman anty karima ke kallon su joshow da suka kara kyau da kwarjini,

Ameera tace abubakar maza ,, kawoshi ka huta yaya umar na hada muku ruwan wanka ,, idan kun gama kuzo muci abinci , tana murmishi
Chapter 45 · 0% Book details