Sashe 24
Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gidan ikram suka, nufa ,, da murna ikram ta taresu,, ta fito daga,, cikin gidan zuwa inda motar su, take yana faking da gudu sukayo wajan ikram,, ita kuwa tana cewa oyoyo,, yarana ,,hannu ta bude musu suna zuwa suka rungume ta a tare,, yar dariya tayi tace iye yaran nawa ashe sun girma haka ,, dariya sukayi ameer ne ya karaso "" yace to maguna kardai ku gajiyar ta harara ameera ta aika mishi tace lalle ma yaya mune,, kuma maguna,, momsy kina jin yaya,, ko yana ce mana,, maguna"" murmishi tayi tace , kyalesa ai dai ba jikinsa,, suka taba ba " dariya sukayi tukun,, ikram ta musu izinin shiga ciki
Suna zuwa zama sukayi" nan takira yar aikin ta tace takai kayansu ameera ciki dakin da aka gyara musu ,, tare suka tafi,, Ameer sai kallon ameera yakeyi cike da so da kauna ga kuma ,, yana bukatar " kasancewa da ita saidai babu dama " ajiyar zuciya ya sauke , duk abinda yakeyi ikram na lura dashi yace to anty zan wuce kallon sa tayi tace yadai kanina kanshi ya saddar kasa,, dan bazai iya kallon " taba
Tsab ta ganosa tace kodai kewar baby kake ne,, murmishi yayi yashafa sajansa wanda yake , kara masa " kyau da kwarjini,, yace aikuwa "" anty kamar,, kinsani, murmishi "tayi tace kada kadamu idan kanason ganinta, kullin sai,, kake zuwa sosa kansa yayi,, yace ai anty zan iya jurewa " dariya tayi tace to bari akira maka ita kuyi,, sallama, mai aikin gidan ta kira tace takai ,, Ameer masaukin baki taje sashenta takira ameera,, nan suka fice,,
Da sallama tashiga,,, dagowa yayi yana kallon ta hannu yabude mata "" noke kafada,, tayi kira daya ya daga mata,,, da hannu yamata,, alama da tazo " hade rai tayi wai ita ala dole,, yabata mata rai,, dariya ma taso bashi " yace wife please mana kizo,, ahankali,, ta karaso"" inda yake janyota, yayi jikinsa,, a tare suka yi ajiyar zuciya,, yace yau kuma,, babyn momsy ni,, kike gudu
Murguda baki tayi tasake shigewa,, jikinsa tace ,, bakai bane " ta shagwabe fuskar kamar zatayi kuka, kiss yamata,, a koshi,, lumshe ido saboda,,, yadda taji kiss din yasheta "" murmishi yayi yace
Wai bazaayi min magana, ba turo baki gaba tayi tace ,,,ai maguna kace mana dazu "" murmishi yayi yace to shikenan sorry bazan,, kuma ba kallon sa,,, tayi " taga yadan rame kuma kamar yana cikin damuwa,,, saidai yarinta tahanata,, tagane ita yake bukata, tace yaya ,, amsawa yayi tace"" bakada lfy ne
Girgiza mata, kai yayi sbd bazai iya magana ba ,, a wannan time din,, kara rungume ta, yayi yace " wife please ki dan barni,, na rage zafi "" kallon sa tayi tace yaya menene shi rage zafin,, rauni kayine" ko zafi kakeji a karawa AC gudu,, kallon ta yayi yace ,,lalle bata fashimci komai ba tace "" eh yay..... Bata kai karshen, sunan ba , ya hade bakinsu " yana kissing din ta sosai,, kamar zai maida ta ciki " sai nunfarfashi yake saukewa,,, kamar Wanda yadawo daga,, gasar tsere, jin yana neman " wuce gona da yasa ameera,, tureshi,,, " amma takasa kuka tasa amma yayi banza da ita
Da karfi ta tureshi dayake yakai gabar rashi karfi saita kwace,, idonshi a lunshe yace, no wife,, babu abinda zan miki fa inason nasamu "' yar nutsuwa ne zanyi iya aiki yau,, tausayi yabata saita,, matsa kusan shi, ta kwanta ajikinsa, saida yasaita kanshi,, tukun ya saketa,, luf tayi a jikinsa,, kamar wata jaririya"" tace yaya rage,, zafin,, naka akwai dadi,,ba kamar irin na gida ba "" tace yaya menene sunan na gida wanda. kakemin,, amma wannan yafi dadi,,, mamaki yakama,shi ,yace tab lalle wife " da sauran ta ashe wato duk wannan abubuwan da mukeyi batasan sunan su ba,, ajiyar zuciya ya sauke,, yace shi waccen mai sunanshi,,,akwai wahala,, " wannan kuma,, sunan shi rage,, zafi,,
Murmishi tayi tace yaya idan mukaje gida zakake minshi kullin yace mai,, zai hana, hira sukayi sosai ameera na ta zuba shirman zance,, wata maganar ma shi sai ya rasa " daga ina take antayota,, yana bata labari saijin 'saukar numfashin ta,, yayi " yace bacci kikayi daukar yayi yafito falon nan yaga ikram na zaune tana ganinsu,, tace ""kaga ,AMEER AND AMEERA,, murmishi yayi yana sadde kanshi kasa , ikram tace to bacci ne tayi yace eh muna hira kawai naga,, tayi bacci,, Ikram tace kawota "" nanya kwantar da ameera a kujerar da ikram take kai,, kanta "ta saura, akan ciyar ikram,, ta turo baki gaba,, tace,, ihimm yaya bacci,, dariya ikram tayi tace lalle wannan kauna haka
Murmishi,, Ameer yayi yace, anty ai ameera tin tana jaririya nake sonta""itama da sona ta tashi, saboda kaunar " damukewa juna,, tin tana yar 12years zuwa 13years,, aka mana, aure da mamaki ikram take kallon shi, tace eh lalle gaskiya soyayyar ku,, acikin jininku "" take ba a zuciya ba yar dariya,,,Ameer yayi yace to nidai bari na wuce nan,, sukayi sallama"" yabar gidan,,
Yauma,, kamar kullin yana zaune yasaka yaranshi gaba,,, yashiga duniyar tunani ,, yana tunano,, maganar da,, jenifer ta fada mishi,, yanzu kenan abun bautarsu "" shine ya yasauke masa matarsa,,ake tunanin ta mutu,, yanzu dai tana,, cen ita ba rayayya ba ita ba gawa,, ba "" wani ,, irin ciwo, yakeji,, a zuciyar sa; bazai iya jure rashin,, jenifer ba,, " yana so yaga ranar da zata dawo agaresa,,,ajiyar zuciya yasauke,, mai nauyi tare da fitar da iska daga bakinsa mai zafi,, juyawa " yayi ya kalli mahaifiyar tashi,,
Cike da tausayi take kallon dan nata,, zama tayi,, tace joshow wai,,yanzu kai bazaka,, dena wannan tunanin ba,,,why kake haka ne,, kanshi,, yadaura akan kafadar,, shi yace,,
Mama ya zanyi,, nakasa dena tunanin " daurewa itama takeyi tace kayi aure kasamu wadda zatake,, rike maka yaran nan girgiza kai,, yayi yace " yace bazan iya aure ba mama,, please kidena,, wannan " maganar bana bukatar ta,,, shafa kanshi ""tayi tace,,, to shikenan nadena,,, amma kadena yace to,, mama tana tafiya, yasoma hawaye taya ma, zaa ce wai yadena,, tunanin matar shi " wannan ma ai bazai yiyuba,, haka kullin yake fama da,, kuka da tunanin,,idan kasanshi,,abaya bazakace shi bane, ,, saboda bashida komai,, sai tunanin damuwa "" tahanashi,, sukoni ga baya cin abin,, sai kuka,,
Ameer ne zaune office dinsa,, yana rubuce rubuce,, kofar aka yi noking,, izini yabada,, aka turo, kofar ganin jamila yayi,, da sallama tashiga,,amsa mata "" yayi yace barka da zuwa,,, yau kece agidan namu "' murmishi jamila tayi tace eh nice fa ainaga kirkin nakune yayi yawa, shyasa nima nazo da kaina,, murmishi ameer yayi nan yakawo mata ruwa,,
Bayan tasha ruwan,, tace waini ina kanwata,,, naga daga bada hutu nadena "" ganinta,, shiyasa nazo na ganta,, Ameer yace ayya ai kanwarki wllh nima kewarta nakeyi,,, sunje visit ne,, murmishi tayi tace to,, Allah yakawo su lfy yace ameen nan, sukaji ana,, noking,,Ameer yace yes come in,, ,, shigowa,, yayi da sallama amsa mishi sukayi,, idanshi, ne yasauka akan jamila,, wadda takewa,, Ameer murmishi ""
Shi kuwa ameer,, abokin nashi yake, kallo dan dama yanason yayi wannan hadin saigashi,, Allah yahadasu 'gyaran murya ameer yayi yace to kashigo,, mana, gemunsa,, Bilal yashafa yana,, murmishi ya karasa ciki,, gaisawa ""sukayi jamila ta gaishe sa tukun,, tamike tace " to kabani,, nember wayar "" Ameer yace to ba matsala nan yasa mata,,a wayarta tukun tace masa,,, sallama,, har taje bakin kofa taji sautin murya bilal nacewa,,bari,, nazo nakaiki gidan " ,, girgiza kai tayi tace no ka,, barshi ngd "' nan ta fita a office din ajiyar zuciya Bilal ya sauke,,,
Dariya sosai ameer keyi, harara bilal ya aikawa,, Ameer yace kai kuma,, lfy , cikin dariya yace "" a wani dai ya kamu,,murmishi yayi, yace wllh kuwa abokina,, yarinyar ta hadu,, murmishi ameer yayi,, yace to kake kirana " da yaya, kayi kamun kafa dani,, dariya shima bilal din yayi yace,, please friend wllh inason ta,,, ka gabatar dani " awajan ta ameer yace to shikenan ba damuwa,, dama " kaina yiwa kamunta,, , sai gashi yau,, kun hadu,, murmishi yayi yace Allah yabar mu tare,
Yace wai shi anass har yanzu bashida,, budurwa ne,, saida,, Ameer yayi dariya sosai kafin yace "" ai wannan tuni ya gabatar da kanshi,, a wajena,, Bilal yace ban ganeba ,, dariya yasake yi yace Fatima yakeso "' shima Bilal din dariyar yayi, yace eh lalle kace mun kusa shan biki,, ashe " Ameer yace sosai makuwa, haka suke ci gaba da hira tukun bilal ya yiwa, ameer sallama,, yatafi cike,, da kewar " Jamila
Su ameera, ansamu,, waje sai " katobarar su sukeyi son,, babu mai hanasu idan ikram zatayi" girki haka take jansu, suje suna, ta mata surutu, "tana koya musu girki da dubara,, Ikram kullin tana gyara,, Ameera saboda taga mijin nata ba sauki,, shiyasa take gyareta,, ciki da waje,, wani lokacin ma sai tana kuka ikram ke,, bata maguguna wanda ita take hadawa,, da kanta,, shiyasa yanzu,, Ameera tayi kyau kamar kasaceta,, ka gudu tayi qiba ta haska masha Allah,,da ita,,
Yau ma suna,, zaune saiga wata mata,, ta shigo tare " da wata budurwa na binta "" a baya da sallama suka shigo,, da fara'a ikram " ta taresu,, amma sai matar nan take bankawa, ikram harara ""murmishi tayi tace anty haleema barka,, da zuwa ya gida,,, ko ci kanki bata ceba "" bare tasa ran zata amsa,, sudai su ameera na kallon ikon Allah,, "
Anty haleema tace wllh ko mutum zai mutu,,dan uwana dai saina masa, aure,, da wannan tsaleliyar budurwar da,, kike gani " yar kawata ce,,, ita zata haifawa, kanina abubakar,, yara, ba irin kiba " juya shekara goma sha shida,, amma " shuru kamar an aiki bawa garinsu " saidai kici kisha kiyi mika,, ki kwanta, kiyi kashi,, " shine abinda kika iya "baki iya haihuwa,, itadai ikram murmishi,,, takeyi da Allah yabata ciki kuma zataci gaba da addu'ar da ameer,, yabata "