← Book details Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 65

Sashe 44

Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dariya yace wannan kinfi wife na son jiki,, sai iyayi

Kayan jikinsa yacire ya hayo kan, gadon,, tana bismilla dan kar ,, Hajara ta matso kusanshi,, kafin ma ya ida kwanciya ta mirgino ,, ta kwanta jikinsa,,

Shuru yayi yana kallon ta ,, yana maganar,, zuciya yace to wannan yarinyar " ko shekara zatayi ajikina babu abinda ,, zanji " dan bana jin feeling akan ta ko,, daya

Sake rungume shi tayi,, tana yatsina fuska kallon ta yayi yana murmishi ,, shafa kanta yasoma yi , ahankali

Ita kuwa tayi luf dan itama ba baya bace indai son jikine,, shiyasa , take likewa ameer don baya hanata " kwanciya a jikinsa ,

Suna a haka bacci ya dauke hajara ,, gyara mata kwanciyar ,, yayi ya daure mata gashin kanta,, daya rufe mata fuska nan shima ya gyara , babu jimawa bacci yayi gaba dashi

Yau ameera ta bude idon ta,, har magana tasoma "" amma ta rame sosai

Joshow ne yashigo dauke da ikram muhammed yana,, hannun marus " suka shigo a tare

Murmishi ameera , tayi musu saboda,, ganin yadda suke kaunar yaran nata sosai taji dadi

Marus ne ,, yace yauwa brother sauko ga mommy , tabaka abinci , sai nama wanka " ko muyi bacci yana daukesa

Muhammed ,, ana saukeshi yasaka kuka yana mikawa marus hannu

Dariya marus yayi yace mommy kinga brother yafi,, kowa sona agidan nan shiyasa baya son rabuwa dani, , yana daukar shi

Ameera tace eh ai naga alama,, kawoshi " namishi wanka sai " kuyi baccin, ko

Ikram kuwa hannun take mikawa ameera kamar zatayi kuka

Joshow na dariya yace maman ikram wannan yarinyar,, ta ganeki sosai ba kamar muhammed, ba ,, da sai boy yakeso ya tabashi ,

Ameera tace aiko ni ,, baya so kamar boy shiyasa kosun fita bana damuwa nan ta karbi ikram ,,, ita kuwa ikram ganin tazo wajan maman ta sai tasoma ,,, dariya " tana janyo rigar ameera , alama yunwa takeji ,, dariya ameera tayi tace kaji ja'iran yarinya,, da kanki ,, zaki fiddo ko

Murmishi joshow yayi yafita a dakin, dan ameera tace " mishi haramun ne a addinin su yaga nonon ta ,, koda ace shima din " musulmi ne , ba kristan ba ,, shiyasa idan " yaga hakan yake fita

Su raju ne zaune sunje " wajan yar mairo suna durkushe,, sai kikari sukeyi " mata sosai suna mata bayanin , abinda sukeso

Wani mitsiyacin,,, kallon yar mairo take musu ,, tana kara zare idon ta kamar mujiya,, sai kuma ta kwashe da wani mahaukaciyar dariya

Kallon ta su raju sukayi ,, da mamaki dan bata taba musu haka , ba idan suna mata bayanin abinda sukeso tabasu

Shugaba ne yakasa,, daurewa yace ,, yar mairo ya muna miki bayani " kuma kinki yin magana kina,, dariya , ko akwai matsala ne

Harara yar mairo ta watsa mishi tace, sai yanzu nagane kai dakiki ne,, marar hankali " ance maka wannan yarinyar kamar jenifer take ne

To bari kaji wannan yarinyar ,, iyayen ta da mijin da yar uwar ta aduk family ,, dinta, " suna nema ,, mata kariya daga sherin masu sherin ,, shiyasa baku cin nasara akan ta kuma tafi karfin,, gaba daya ma takusa kawo tsafinku,,, karshe don yanzu maganar da nake muku " ta samu lfy aljanun da kuka tura mata,, har ansoma toyasu " sosai ajikinsu, dan ma basuyi taurin kai ba suka tafi daga,, jikin ta da kuma sai an karya ,, abinda kuke takama dashi

Dan haka ni bazan iya komai ba,, akan wannan lamarin dakun nemi shawara ta ,, danace karkuje " dan tafi karfin ku domin ita Allah daya take bautawa""ba gunki ba , dan haka mutashi " ku bacemin da waje tinda har kuka hukunci,, baku nemeni ba gashi yanzu , an toya aljanuna ,, tana kai karshen maganar tana banka musu harara,, alamar ranta yayi mugun baci

Raju ne yace haba yar,, mairo mudake ai bata baci , kimana uziri kinji

Tsawa ta daka musu babu shiri suka fita da sauri dan ba karamin,, tsoro sukaji ba nan suka dawo gari

Shugaba sai safa da marwa ,, yakeyi saboda yanaganin abu karami,, zai zame musu babba

Raju yace shugaba ,, kada kadamu muke nafani da tsafin wajan mu tinda,, yar mairo tace,,, bazata kara taimaka mana ba,,sai muyi da namu

Girgiza kai shugaba yayi yace, , da matsala raju idan yar mairo ta dauke mana bakaken aljanun da,, muke anfani dasu " to fa,, wannan yarinyar zataci galaba akanmu

Raju yace to shikenan shugaba yanzu sai mukeyi ,,, da namu shikenan kafin ta huce

Shugaba yace to shikenan nan , sukayi wajan tukunyar tsafinsu,,

Fatima, kwance,, a falo sai numfashi take sauke wa one by one " ga duk tarame " sosai sai kuka take amma bamai sauti ba ,, danko hawaye ne ke bin kuncinta,, tana rawar sanyi ,sosai takejin zazzabin na kara ruruwa " ajikin ta ga anass,,baya nan yau tin asuba yafita bai dawo ba gashi har anyi sallar isha"i ,

Da sallama yashigo,, sai yaji shuru ga kuma an kashe wutar falon,, yana karasowa kunna wutar yayi kafin yasoma fafin , Fatima!! Fatima!!! Ina kike zo yau nakawo miki , chocolaty din ki

Sai yaji shuru mamaki ne yakama ,, Anass yace to ina Fatima tajene hakan dare yasoma

Ita kuwa fatima maganar ce ta gagare ta,, sai hawaye takeyi shiyasa tayi shuru taga ya juya baya , a hankali ta mike tana tafiya

Ji yayi an rungume shi ta baya , ansaka kuka "

Da sauri yajuya jin,, jikin fatima da zafi sosai , kallon tayayi yaga wunin daya dabai ganta ba ta rame sosai

Tace fatima bakida ,, lfy ne kuma kasa kirana " bazo nakai ki asibiti a duba ki

Da gudu fatima tayi dakinsu na bacci ,tana rufe bakinta kar aman da,, takeji ya fito

Da sauri yabita ciki jiyo aman ta yayi a toilet cike da tausayi ya riketa,, kamar zaiyi kuka

Ita kuwa karfintane ta kare bata ita nishin aman sai durkushe tayi tana sonyin amai amma ,, babu karfin dazai fito , ida sulalewa tayi

Da sauri anass ya dauko ya kawota kan gado,,,

Da kyer fatima tace yaya kacire min kayana zafi nakeji " sosai

Da sauri yacire mata doguwar rigar yabar ta daga ita sai fant finta dan ko breziya batada shi

Shima cire kakin shi yayi , ya hauro kan gadon ya janyota jikinsa , yana jin yadda zafin jikinta ke shigar shi sosai kuma yana mishi dadi

Itama da sauri ta shige jikin mijin nata tana lumshe ido

Anass yace fatima , wai maiyasa meki haka yau daya kika rame sosai

Saman shi takoma ta kwanta akanshi , kafin tace ba kaine ba

Da mamaki yake kallon ta , ya nuna kanshi yace ni kuma,, maina yine haka

Turo baki tayi tace ba kaine,, katafi ka barni ba kuma dama yau kwana uku kenan,, kullin sainayi,, zazzabi da amai mai wahala ,, shiyasa na rame gashi kai kuma inkazo,, baka tausaya min ", saika rufemu a bargo,, tana rufe fuskar ta saboda tayi,, kunya,, ita dai Allah yana gani,,Anass irin mazan ne da basa barin matan su , suhuta,, ko wanka , yayi idan yaga fatima " ta tube zatayi wanka tofa saidai tayi biyu

Shiyasa har yanzu takasa sabawa,, da nacin anass baya barinta tayi bacci da dare,, amma bata nuna mishi ta gajiya duk da , tana da karancin ,, shekaru amma , jurewa takeyi saboda ", nasihar da ikram ke mata ,, shiyasa bata korafi koda kuwa yaushe zasukai yaune ma bakinta ya subuce mata ta fada,,, shima bata so ya fito ba

Shafa bayan ta yayi yace,, kiyi hakuri dani matata,, kedin ce kike rikita ne da salon ki, nasan kina kokari amma ki kara akan wanda,, kikeyi haka Allah yayini " nasan kema wata rana zaki zama irina " am so sorry shiyasa kike zazzabi ko dan kwanan nan na takura miki,, to zan rage

Dagowa tayi tana kallon shi tace da gaske , sweetheart, amma,, yau ninake nemanka " kaji yadda cikina ke motsi da kazo

Dariya anass yayi yace to ikon Allah , yau kuma har nemana kikeyi to ai gani duk abinda kikeso,, zan miki

Fatima tace nagode sweetheart,, dina " ta koma jikin shi

Shafa cikin, nata yayi yace , wai anya kuwa banyi ajiya ba a wannan shafaffan cikin,, kilama,, baby nane keson ganawa " da babanshi

Baki , da hanci fatima ta saki tana kallon mijin nata,, tace , menene kuma ajiya har kake wai baby ina yake babyn

Hancinta yaja yace to bari na fito miki a mutum , ina nufin, nabaki ciki nayi ajiyar baby na anan yana,, shafo ,, marar ta

Wani yanayi,, Fatima taji jin yadda yaje yawo da hanun shi,, a kan marar ta,,

Shima haka yakeji danshi,, abu kadan yake daurashi akan hanya

Da sauri fatima ta koma jikin sa tana sauke numfashi ,, tace sweetheart please mana

Bude idon shi yayi yana saukesu,, akan ta,, harya soma cenja launi saboda tsabar jaraba irin ta anass ,, murya cen kasa yace menene mai kikeso namiki
Fatima tace yunwa nakeji kuma banyi girki ba please kaje ka siyomin kaji

Janyota yayi yace,, yanzu zan baki " zaki dena jin yunwa

Kallon shi tayi tace to ina abincin ,,,, kanshi yanuna mata , yaja bargo ya rufesu

Misalin karfe 1:00PM doctor aisha tazo gidan su ameera ita da, Muhammed

Da murna ameera ta taresu tana oyoyo momma ,

Itama doctor aisha taji dadin ganin yadda jikin ameera ya warware sosai

Nan suka zauna sosai suke hira doctor aisha tace kunga bamuzo ba sai yau wllh aiki ne yayi min yawa shiyasa kukajimu shuru

Ameera tace ba komai momma ai irin aikin ku baa samun lokaci sosai , mama tace hakane daughter
Chapter 44 · 0% Book details