← Book details Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 65

Sashe 14

Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

,kallon,, ta mommy tayi itama hawaye,, ne ke bin "fuskar ta

Fatima,, tace, mom dan Allah idan ameera mutuwa , tayi kifada mana

"bayanta ""mom take bubbuga wa alamar rarrashi,, tace auta ameera ba mutuwa,, tayiba " saceta akayi kuma yanzu haka su Anass, suntafi " su daukota ""kinji kidena kukan ,

, share hawayen ta tayi tace,, to shikenan ""mom nadena"'Allah,, yatsare ta daga sherin,,, mugaye""

" Mom tace ameen auta kowa na wajan,, tausayi tabasu ""

Dr. Ne yafito wajan su daddy da su abbu yayo,, yace " ranka,, yadade"" Ameer ya farka,, amma yaki bude,, idonsa nayi ta"" fama yacemin,, shifa inba ameera ba,, bazai bude idoba"nan su,, mom,, suka je dakin,,

Mom tafara"" zuwa, wajansa tace son kabude,, idonka,, nice, ""idon yabude ya sauke su akan mom dinsa,,, yinkurin, tashi yayi saiya kasa,, rikeshi "mom tayi tace zauna son,

Kuka ya fashe da shi,,, harda ja numfashi,, kanshi mom tace shafawa,,,

yace " mommy ina ameera ta ina suka,, kaimin"" ita mom,, kuce subar min matata,,, mom idan wani abu yasame ta,, nima mutuwa,, zanyi"" kowa, na wajan hawaye,, yake,

Inna kuwa duk kukan da take dataga,,, Ameer sai yabata tausayi tadena,, kukan,, tazo,, kusa dashi tace,,, ameeru'"" kayi shuru, insha Allah, zata, dawo ""kaga yanzu takira,, ka ba"asan ta kiraba,,

zabura,, yayi yatashi"" yace",, a ina tace, muku take

Inna tace su abokin ka suntafi,, sukawo "" maka ita ,, sai alokacin,,ya zauna,, yasoma ""sauke ajiyar zuciya,,

dr. Yace abashi,, ruwa" mai sanyi "" nan aka bashi ,,allura dr. Yamishi,, bai jimaba yana ambaton sunan ameera,, bacci yayi gaba dashi,,

Ameera kuwa,,, ta gaji iya,, gajiya,,,amma saboda,, karfin, hali yasa take,, gudu tana zagaye ""dakin,, cikin sa'a ya cafkota,, kokowa,,, suka somayi"" yacire mata hijab din ,, kuka take tana zaginsa,, amma shi ko jikinsa,, rigar ta yakeson,,, cirewa,, yakasa cizonsa,, tayi amma. Dan jaraba irin tashi,, yayi banza da ita,,

Su Anass sunzo gidan da aka kawo,, ameera,, suka,, rarrabu,, wasu,, tabaya wasu,, tagaba wasu kuma,, ciki, suka kutsa" kansu anass, ne da, Bilal sai ishaq, "' suka shiga, cikin gidan daret, Suna, masu saita, bundigarsu,,

Ita kuwa ameera,,, ta saddakar,, wannan mugun mutumci ta zai keta,, ya yaga,, mata riga , Allah ma yasa tana da wata daga ciki karama,, wadda take hawadawa"' da kayan school,, yanason ya taba na fulanin ta amma,, yakasa,, saboda kaucewar datakeyi shiyasa,, har yanzu ""bai taba jikin. Taba illa hannun ta, kokowa,, suke sosai inda,, shiyakeson"" rungume ta itakuwa ta kiya,,, yanzu har tagaji,, da kukan,,, ma karfin hali,, kawai take tana anbaton sunan Allah

Su, Anass da sukazo shiga ciki fadane ya kaure,, a tsakanin su sosai saboda yaran majiya karfi ,, ne saida suka dauki kunsan minti shabiyar, tukun Anass yayi. Nasarar zare bindigarsa"' ya harbe su nan suka suma yan bayansu,,, suka kaisu mota suka shiga. Ciki ,, daki daki suke bi ,,

Bilal ne yayi,, wani lungu, nan yaji,,muryar ameera tana kuka,, da gudu,,yaje bakin kofar,, bankawa "'yayi da karfi nan kofar ta bude aikuwa.

zare. ido yayi. Ganin wanda yake kokarin raba ameera ,, da kayan jikinta,, tana, jin 'an banko kofar,, , tayi,, saurin kwacewa daga rikon daya mata ganin, Bilal yasa tayi wajansa,, da gudu ,, tana cewa "" yaya bilal please ka taimakeni zai,, ketamin haddi

Bilal. kuwa runtse idansa yayi jin ta saki kara. Yasa yayi,, saurin" bude,, idonsa, ganin shi yayi, ya riko, ameera yana son tabata,, wani irin,, bacin. Rai ne yaji aikuwa, yakai mishi naushi, suka,, kacame""da dambe bilal yayi saurin,, zaro bindigar,, yace wait,, ,munafuki,, ashe kaine " kasace ameera dan,, iska ,

Itakuwa, ameera da gudu,, taje ta fada, jikin bilal,, ta saki,, kuka runtse, idonsa,, yayi sai,, kuma ' yayi saurin,, bude idonsa ,, yana kokarin bugawa,, bilal wani karfe. yayi. saurin harbinsa,, a kafa kara yasaki ita kuwa,, ameera ta kankame,, shi "" sai kuka takeyi ""janyeta,, yakeson "yi amma takiya yace,, meera,, please mana dagowa tayi,, tace yaya Bilal please ka, kaini gida tasake rungume shi

zaro ido,, yayi yana jin bugun zuciyar sa na,, karuwa ""sai kuma yaji,, nadama tazo mishi yasoma,, cewa ', astagafurullah,, yana maimaita,, wa janye,, yayi zata koma ""yace please ameera kinga fa,, ni abokin mijinki ne karki sake,, tabani,, tsayawa tayi tace to sorry

,,Anass ne yashigo yaga ameera Bilal kuma,, ya dauko mata,, hijab da jakar ta yabata tasaka,, nan aka dauke wannan saurayin,,

Da mamaki,, Anass yake kallon shi yace duniya batada,, tabbas yanzu "kai,,Aliyu saboda rashin tsoron Allah ashe kai ne. Kasace. Ameera me, suka,, tsare maka ""zakayi bayani,, mugun aboki ,, kawai,, nan suka fice agidan,, waya Anass yayiwa daddy yace sunkama wanda, yasace "ameera,, aikuwa daddy,, yaringa saka musu albarka,,

Mommy ce ta tambaye ,,, shi yace, ansamo,, ameera nan suka kama murna,, ba kamar inna ma ,, har sujjada,,, yayi. ta godiyar Allah suka zauna zaman jiransu,,,

Ba'afi minti ashirin,,ba ameer ya farka,, nan sukayi dakin,, dukkansu,, suna shiga,, "su anass suka,, shigo cikin,, dakin "" suka shiga, ciki,,

Wajan,, inna, ameera "" tayi ta rungume ta tana kuka duk jikinta ,a" kukkuje,, yake saboda,, kokowar dasukayi,,, itada,, Aliyu ,, sosai inna taji,, dadi"" ganin,, jikar tata,, nan,, tasake ta tayo kan mom

,, tace mommy,, ina yayana shikuwa,, ameer sai murmushi,, yakeyi ganin matar tasa,, , ganin mom takiyi,, mata magana

Aikuwa,,Ameera tayi kasa,, zaman yan bori,, tayi tana daura hannun ta, akai""tasaki. sabon kuka,, mai. tsuma zuciya tace,,

Waiyo Allah na ni ameera,,, nashiga uku,, waiyo yaya ameer please,, ina kake kardai "ace sun daukeshi, kamar 'yadda suka, saceni mommy dan Allah ina yaya ameer dina,, dan Allah kada kicemin,, mutuwa,, yayi ""idan kuwa,, hakane mina,, mutuwa. Zanyi

Sariya tabasu,, harda shi ogan,, yanajin zafin,, zuciyar shi,, nasauka sosai,,, mom ce ta mike,,daga inda take,, zaune tazo wajan,,, ameera, tace daughter,,kalli cen,, "dagowa tayi aikuwa,, wa zata gani ""yayan ta mijin ta, ai,,da " sauri tamike,,, wajan sa, taje ta fada,, jikinsa,, tace alhamdulillah "'yaya kana lfy daiko,,,

dagota,,, yayi yasakar mata,,, kiss a mukatu "" murmushi tayi mishi ,,

Fatima ce ta turo baki gaba,, tana bankawa"' ameera,, harara tace iyeee sannunku,, masoyan,, duniyar Nigeria wato,,,ma har mu,, baki ganmu ba ko ameera,

,Dariya sukayi har ameera,,, tace" haba dai tom dina,, taya zan manta dake

Kara daure fuska,,,tayi tace,,,, baga shi, nan,, ba kinyi hogging din yaya,,amma ni kinki ko kallona, sauka ameera tayi tazo ta rungume,, ta tana cewa,, haba dai abokiyar,, fada na ai kinsan,, kema nayi kewarki""

Sai lokacin ameera ta lura dasu abba da abbu da daddy tsalle,, tayi,, tace, waiyo abbu abba daddy,, wllh bansan kuna nan ba,,

Abbu ne yayi dariya. Yace,, ina kuwa zakisan,,, muna nan sbd ga,,, mijinki rufe fuska tayi,, tana dariya,, tace "nifa ba haka,, bane abbu, na
Kuma fa abokinsa ne yasace,, ni

Ameer ne yace" zo nan, ameera wajan shi taje tkwantawa,, tayi akafadar,,shi yace,, my princess wanne abokina,,

tace,, abokinka aliyu, mana shine yasa aka saceni,,, suka kaini,, wani,, gida a wajan gari

Cike da mamaki yake kallon ta. Yace yanzu,, aliyu ne ya dauke ki maina masa ,,, haka,, da zafi""

Anass da Bilal,, sukace,, ai wllh muma,, kanmu abin yabamu,, mamaki"" sosai sbd,, wani lokacin dashi ""muke aikin nan,, ashe shine,, yasace"" Ameera,, nan kowa yashiga,, jajanta,, wannan mugun aboki,, ,,

Ameera tace yaya kaga,,, duk ""yajimin ciwo", har rigata,, ya yagamin, ,wai zai ketamin,, mutumci,

,Zare,, ido. Yayi,, yace "what shi aliyu,, din ne yake neman,, taba min mutumci ki,, kokarin tashi,, yayi, daddy yace,, comedown ,, mana yanzu ai yana,, hannun, su Anass,, yanzu zasu,, mishi hukunci daidai,, da abinda,, ya aikata"' komawa yayi. Yazauna"" yana huci

SHIN WAYE ALIYU???

Kubiyo maman Nusaiba domin sanin waye aliyu
[26/10, 21:42] MRS. MU'UTASIM: 🌟𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑 𝐃𝐀 𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑𝐀 🌟

𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮 𝙖𝙣𝙙 𝙬𝙧𝙞𝙩𝙞𝙣𝙜 𝙗𝙮

𝐌𝐀𝐌𝐀𝐍 𝐍𝐔𝐒𝐀𝐈𝐁𝐀 𝐂𝐄✍🏻

JARUMAI WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️

𝙈𝙖𝙧𝙪𝙗𝙪𝙩𝙖 𝙢𝙖𝙨𝙪 𝙖𝙞𝙠𝙞 𝙙𝙖 𝙟𝙖𝙧𝙪𝙢𝙩𝙖 𝙙𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙛𝙖𝙙𝙖𝙠𝙖𝙧𝙬𝙖 𝙞𝙡𝙞𝙢𝙖𝙣𝙩𝙖𝙧𝙬𝙖 𝙣𝙞𝙨𝙝𝙖𝙙𝙖𝙣𝙩𝙖𝙧𝙬𝙖 𝙩𝙖𝙧𝙚 𝙙𝙖 𝙬𝙖'𝙖𝙯𝙖𝙣𝙩𝙖𝙧𝙬𝙖 𝙜𝙖 𝙟𝙖𝙢𝙖'𝙖 𝙗𝙞𝙨𝙖 𝙝𝙖𝙧𝙨𝙝𝙚𝙣 𝙝𝙖𝙪𝙨𝙖💪🏻

💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫

21—22

𝙒𝙖𝙣𝙚𝙣𝙚 𝙖𝙡𝙞𝙮𝙪 ?

Aliyu haidar alhaji hashim,, da' ne ga alhaji hashim dan gata mai jida kai, ga kudi, ga izza saidai bashida,, mutumci saboda ""shikadai ne namiji, a yaran Alhaji hashim, shiyasa yake kafta rashin, mutumcin son ransa", babansa, yadaure, masa gindi ,, saboda ""shi aganinsa, gata ne yakewa aliyu haidar dansa saidai kuma, ita mahaifiyarsa, batason wannan dabi'ar dayakeyi, irin ta azzalumai,, ko yan aikin,, gidan ma bai bariba, duk wadda, yadaga ido yagani acikin yan aikin gidansu, indai, yaganta, kyakkyawa ce komai , nata yaji, to saidai fa a ganta da cikinsa, idan kuma tace"shine sai a wulakanta ta itada, iyayenta" abata, musu suna ko a ina,, suke koda basa kasar ne sai anbinciko' su mom dinsa, kullin, cikin yimasa" addu'a take tana , neman masa shiriya, wajan, ubangijinsa""yanzu haka tana dauke, da hawan"" jini duk ta dalilin aliyu, ne sbd in ta kawo yan aiki shike keta musu, mutumci, idan tayi magana Alhaji hashim shima yamata rashin mutumci kullin cikin damuwa take da zubar, hawaye, akan aliyu yanzu haka basu, jimaba"" da kashe wani kees , yayiwa yar aikin su ciki ita kuma tayi, alwashin insha Allah saiya wulakanta, aduniya,,,

Dalilin, zaman su abokai, shida ameer da anass da Bilal, a wata school suka hadu, ta kasar London, wadda gwamnati, tadauki nauyi, karatun" su sbd sune, wanda aka, dauki nauyin karatun su zuwa London anan, suka daura Friend su hudu, suke komai tare har suka dawo gida Nigeria, to bayan" sun dawone , gida wata rana bayan auren, 𝘼𝙢𝙚𝙚𝙧 𝙙𝙖 𝙖𝙢𝙚𝙚𝙧𝙖 , ne sunje wani ,, wajan shakatawa, anan suka hadu, da aliyu suka gaisa suna hira ne,

Ameera tazo da gudu, ta haye cinyar, Ameer tace, washh" yaya nagaji kanta yasha6 yace my ameera to zauna, kihuta. ta lafe ajikin shi tana shakar,,, kamshin jikinsa,, ,

Tinda tazo,, Aliyu yake kallon ta yaga,, sunyi mugun kama, da ameer,yace friend wannan fa. beautiful baby girl. dinfa

murmushi, Ameer yayi yace, she is my princess wife

,zaro ido yayi yace, kai friend bafa nason iskanci, wannan yarinya, yar shekara 14 zuwa 15years zakace, matarka,

Ameer yace, sosai makuwa, kanwata ce diyar, yayan daddy dina, tinda tazo duniya, nake kaunar ta to yanzu zancen danake maka,, shekarar mu biyu da aure, tin tana, 13years aka daura, mana, aure ,
Chapter 14 · 0% Book details