← Book details Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 65

Sashe 22

Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

An soma kiran salla ameer yace suje suyi salla shima,, yafita bayan yadawo ne,, yake ce musu,, su mom gobe zasu dawo,,, aikuwa suka kama murna,,, sosai basu jimaba yace suje suyi,, bacci saida yakai fatima, daki,, yace tayo alwala tayo bayan tafito,, ta kwanta yamata,, addu'a "" sosai yaja mata barko tafita,,

Yana fitowa bai samu ameera a falo ba sama, shima ya haura,, , yana shiga room din yaji karar,, ruwa,, shima yacire kayansa,,, yashiga, toilet din,, tana wanka "" ji tayi an rungume ta murmishi tayi,, tace yaya, kissing din ta yayi,, nan sukayo wanka suka,, fito ,, nafila suka gabata kafin,, suka koma gado, ita dai
Ameera tana shan wahala,, awajan ameer baya raga mata,, da tanayin,, kuka amma,, tinda karima ta karfafa mata gwiwa,, jurewa, takeyi, koda kuwa wani lokaci zasu dauka

Tinda asuba ,, basu komaba " bacci saboda murnar,, su inna zasu dawo ameer ne yake shirya ameera,, sai mita,, take mishi wai bai iyaba,, murmishi yayi,, yace ai zan koya;; nan suka sauko,, Fatima itama cikin doguwar riga,, take, ta atamfa blue da mayafinta,, shima haka,, ita kuwa ameera riga da sket ne,, ajikinya nan suka fita,,

Suna nan jirgin su,, inna yasauka,, a felin,, girjin,, ,daddy yafara fitowa sai inna da mom,, fauziya ce karshe nan sukazo wajan su,, ameer ,,,

Ameera taje wajan daddy da gudu ta rungume shi,, tace oyoyo daddy,, shafa,,, kanta, yayi yace my daughter munsame ku lfy,, tace lfy lau,

Wajan mom tazo itama ta mata welcome back,, tukun inna,

,ameera tace oyoyo inna ta,, nayi kewar ki murmishi inna tayi,,, tace nima haka yar albarka,,

Ameer ne ya zo wajan,, su inna yace welcome back inna,, shima rungume shi tayi tace yauwa ameeru,,, nan suka "" rankaya,, sai gida

Bayan sun hutane,, aka soma raba,, tsaraba,, sarka mom tasiyowa,, ameera mai kyau,,murna kuwa wajan ameera baa magana,, shikuwa daddy, lefenta, ya hado mata,,Inna kuwa,, dogayen riguna,, tasiyo wa su,,, ameera da darduma,, hadda ta karmi,, sosai gidan ya kacame da surutu,, ajiyar zuciya ameer yasauke,, yace lalle "" jama'a ma rahama ne

Yau su inna kwana nansu,, goma,,da dawowa "" sosai mom taga cenji daga ameera,, bata yawan, shirmen magana,, ita har mamaki,,, takeyi,,

Yauma suna zaune a falo sai hira akeyi,

,Inna tace yar albarka,, ai insha Allah asirin da wannan,, gantalallen,,, yamiki,, namiki addu'a sosai,, kinma rabu da sihirin,, daya miki,, dariyar su suka danne,, dan kar inna asoma,, masifa,

Da dare suna zaune basu wani jima ba

ameer yace musu saida safe nan ameera ta,,mike suka tafi,, inna kuwa cewa tayi andai ji kunya

Thank you for comments
[27/10, 20:35] MRS. MU'UTASIM: 🌟𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑 𝐃𝐀 𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑𝐀🌟

𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮 𝙖𝙣𝙙 𝙬𝙧𝙞𝙩𝙞𝙣𝙜 𝙗𝙮

𝐌𝐀𝐌𝐀𝐍 𝐍𝐔𝐒𝐀𝐈 𝐁𝐀 𝐂𝐄✍🏻

33—34

Suna zuwa,, tin kafin su, karasa" cikin room din ameera,, tasoma tafiya ' a hankali saboda muguwar "" gajiyar datayi,, suna zuwa, ta zube akan bed din,

Tace wash yaya wllh nagaji jikina ciwo yake, kusa, da ita yadawo ya kalleta, da tausayawa yace ayya sannu wife,, murmishi tamishi " saboda maganar ma bazata iyaba

Janyota yayi zuwa jikinsa,, yaji zafi sosai zazzabi ne ajikin ta,,, ita kuwa ameera dama,, abinda takeso kenan " ta kara rungume shi,, murmishi yayi tace,, wife badai son jiki ba itama murmishin tayi,, tace yaya Allah kwanciya ajikinka,, akwai dadi sosai,, ina jin dadin baccina idan na kwanta,, ajikinka "" gashin kanta, ya shafa, yace nima haka wife,, na

Ina samun nutsuwa idan ina tare dake,, yace yanzu dai " tashi muje muyi nafila sai mu kwanta,, tashi tayi daga jikinsa,, suka, shiga toilet "sosai takejin zazzabin,, amma haka ta daure suka yi nafila,,

Bayan sun gama ne,,, suka koma gado" da sauri,, ta shige jikin ameer shi dariya ma tabashi,, yace kai ameera kamar kinajin,, tsoro, kasa da murya tayi tace sanyi ne,, nakeji,,

Kallon ta yayi, yaga yadda take fitar da numfashi,, mai zafi, dagota yayi yatashi wani waje abude acikin,, dakin inda kayan sa na hospital ,yake aciki allura yadauko,, yazo " idonta a rufe bata budeba,, janyota yayi ya matseta,,

Batayi aune ba , taji an cira mata,, allura,, kuka ta saki,,, tanason " ta gudu,, amma ya rike ta,, sosai, kuka tasoma yi,, rarrashin ta yayi,, yace wife dago kai tayi,, yace please kiji dani, mana kallonsa tayi tace da mai,, yace yau a dan,, barni huta " kozan samu nutsuwa "" murmishi tayi, taboye fuskar ta,, wai taji"" dariya yayi,, yace please,,, mana wife wllh ina cutuwa, kwana biyun,, bai gama ba yaji,, saukar numfashin ta,,, yace to har bacci ne haka ya hakura,, amma yaji ciwon mara ya soma taso mishi,, saboda ameera da take yamutsa shi,, tana bacci

Afalo,, kuwa, , Inna sai masifa takeyi tace,, wannan yara,, nidai bansan "" wasu aljanune suka shigesu,, ba a to nidai baruwana, "badai na fada muku gaskiya ba kunki to shikenan,,,, ai dama "" baku daukeni a matsayin babba ba,,, tana fadan,, batasan duk sun barta,, a falo ba,, saida ta juya taga ba kowa,,, daki nufa itama,

Yau da sauri,, yake shiryawa,, ya, sauko kasaa ko break bai yiba,, ya fice agidan,, saboda ankira shi da asuba,, akan akwai emergency"" wadda take,,, bukatar taimakon gaggawa,, a hospital dinshi,,, yana zuwa,, da sauri wata nosee "" tace good morning sir,, amsawa yayi,, yace maza kije,, kihada kayan aiki ganinan zuwa "" da to,, ta amsa, shima yayi office dinsa,,, " bai jima ba,, ya shigo emergency room din turus yayi ganin marar lfy

A hankali ya karasa,,, baki na rawa yace,, Bilal,, dagowa bilal yayi yana murmishi,, saboda tsananin ciwon , dayake" ji da sauri ameer,, ya hada,, kayan " aiki suka soma masa "" allurar, kashe ciwo , sosai yake mamakin,,, to minene,, yasa abokin nasa accident,, haryaji,, raunika haka,, "" saida suka gama,, yadawo,, kuda dashi, yazauna "" akan kujera,

Yace abokina,,, maiya saka yin accident, ahankali bilal yadago yace,,, wllh kawai " da fito daga,, wajan aiki ne, zanje,,, gida da acen zan kwana ma kawai sainaji "" bazan iya ba shine fa nataho,, ahanya, mukayi karo,, da wata mota,, shine naji,, raunika "

Numfashi ameer,, yasauke " yace Allah yakiyaye gaba bari na kira,, Ammi nafada mata,, nan yakira hankali,, tashe ammi tace gata nan zuwa

Yana fita office dinsa,, ya nufa"" wata,, mata,, yagani, a zaune da, alama"" shi take jira,, tana ganinsa tace welcome back doctor ameer,, kallon ta,, yayi yace yauwa suka gaisa yace mata,, meke damunta murmishi tayi,, tace rashin,, haihuwa,, dagowa "yayi ya kalleta,, yace kamar yaya,,

Kallon sa,, tayi idonta,, ya kawo ruwa,, tana "' hawaye tace yau shekara,, goma sha shida,,, Keenan da aurena,,,amma ban,, haihuba ba dangin mijina duk sun tsaneni,,, mijina kadai kesona" yanzu haka,, auren dayayi,,, yafi goma amma "" baa dace,, ba kuma lafiya lau muke,,, kawai ,, haihuwa ce,, taki zuwa "" nima inason,, na haihu "" nasamu yara,, jinina,, babu likitocin da bamuje ba amma sunce,,, bamu da matsala,, komai,, amma dangin,, mijina,,, sunkasa ganewa,, lokacin haihuwar ne bai zoba,,tana, kaiwa nan ta rushe da kuka wanda,, kanajinsa"' kasan daga zuciyar ta yake fitowa dan kana ganinta,,, kasan tana cikin damuwa,, marar,, musaltuwa,

Abin goge fuska,, yabata ta goge, hawayen ta""

Ameer yace kiyi hakuri hajiya su,, mutane dama,, haka " suke ba'a iya musu sai Allah,, yanzu da ace duk shekara za kike haihuwa cewa,, zasuyi "" kincika gida da diya, amma ki sharesu,,, kawai kiyi " harka gabanki,, tinda mijinki,, nasonki,

Dagowa,, tayi ta kalle shi tace,, kanina bakasan "" irin ciwon danake jiba,, idan anamin gorin haihuwar nan,, yace kiyi hakuri,, yanzu ya sunanki,, tace "" sunana,, Ikram sulaiman,, ni matar,, dan majalisa ce, Alhaji Abubakar Abdullah,, da mamaki ya,, kalle ta yace kece,,, matarshi,,eh tace,, dan Allah kanina,, ka taimake ni koda kasan wani malami,,, na addini "" mai aiki da alqur"ani, kozai bani wata addu'a,,

Dagowa yayi,, ya kalleta,, yace "" eh gaskiya wannan lamarin naki,, yakamata,, ki gwada " addu'o'i buga kofar,, akayi, a hankali yace, yes come in,,,

Da sauri, Ameera ta turo kofar,, da sallama,, juyawa,, Ikram tayi tana kallon ameera,,, wanda ta kwabe fuska kamar,, zatayi, kuka tsayawa,, tayi a bakin,, kofar,, mamaki ne,, yakama Ikram, saboda ganin taki karasowa,,,, kuma tana kuka yanzu ,, murmishi taga ameer yayi "" sauka yayi daga,, kan kujerar,, yakoma wajan hutu,, ya zaune,, kuka ameera ta rushe dashi,, ita dai ikram tana ganin ikon,, Allah

Hannu,, ya bude mata da sauri ameera,, taje wajan sa fadawa,, jikinsa,, tana kuka bayanta yake bubbugawa, yana murmishi,, dagota,, yayi yace""haba wife kefa kincika rigima,, kinga fa bakuwa nayi,,, ko gaisawa bakuyi,,, tace, yaya kallon ta yayi,, yace na'am waya taba,, min yar lelen yaya,, turo baki tayi" tace ba kaine ba,,

Baki ya, rike yace, to ni kuma,, menayi,, kwanciya tayi,, ya gyara mata kwanciyar,,, ajikinsa,, tace ina,, bacci katafi kabarni, ko school baka,, kaini ba"" kuma yunwa nakeji,, murmishi yayi yace to kiyi hakuri aikin gaggawa, ne yasa" nazo da wuri,, tace to shikenan,

Ita dai, Ikram yau tana kallon ikon Allah,, sai taji suna,, burgeta"" taji yace wife matarsa,, ce ita kuma,, daga gani auren gida ne aka musu,,

Ameer yace to tashi ku gaisa da bakuwa dagowa tayi,,, tasauka daga jikinsa"" taje inda ikram take,, tace hajiya barka da warhaka,, murmishi ikram tayi. tace,,, yauwa ya'ta ykk tace Alhamdulillah,, kafin tadawo,, wajan ameer,,

Ammi ce tazo,, hospital din ta kira, ameer tace ina ne dakin da,, Bilal yake nan ya fada,, mata ta kashe wayar ta shiga ciki,,

Kallon ikram,, Ameer yayi yace,,, zan baki addu'a yanzu kike yinta zaki,,, kwanta ki shafe jikinki,,idan kintashi da safe haka zaki sake yi,,, cikin farin ciki tace to kanina,,,nan yabata, yace, ga member wayarshi,, idan bata haddaceba,, zai mata voice ta,, WhatsApp godiya take mishi,,,, sosai hadda hawayen ta,,, zata tafi tace ameera,, babu,, bey bey "" kusa da ita ameera tazo ta rungume ta,, itama ikram rungume ameera tayi sosai tana kara jin dadi,, kafin,, ameera tace ""bey bey momsy,, wani dadi ne ya ziyarci, Ikram jin ance mata momsy,, kissing din, ameera tayi tace beyy baby sai anjima,,, kici abincin kinji,, to ameera tace kafin,, ta fice a office din,, Ameera tace yaya,, itama bayada lfy,, ne yace eh
Chapter 22 · 0% Book details