Sashe 65
Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Kamar hajara zatayi kuka ta amsa tana runtse ido tashanye ta mikawa ameera kofin , murmishi ameera tayi tace ko kufa wannan fa gata nake muku amma kuna min wulakanci irin na amare , dariya sukayi tukun tafita ta rufo musu kofar
Da misalin karfe 2:00 pm na ranar asabar aka daura auren *hajara ahmed da muhammed usama sai na khadija hambali da aliyu alhaji hashim* akan sadaki naira dubu dari biyu biyu , sosai anguwar tacika da mutane
Anan aka fadawa yan gidan an daura auren hajara ko kuka takama yi , ita kuma khadija tagumi tayi tana kallon ta tace kefa garace hajara maimakon kiyi addu'a sai kike kuka
Hajara tace kukan farin ciki ne nakeyi ,Khadija tace kinga ni banyi kukanba
Hajara tace zakiyi aiba sosai kukayiba shiyasa bakiyi kukaba
Shuru khadija tayi tana jin maganar hajara
Da yamma aka shirya amare sunsha ado ga kyau kamar kasacesu ka gudu , fitowa sukayi a aka soma daukar kawayen amarya
Ni kuma ina tsaye ina dube dube naga wata mota zan shiga sai naga tawagar *fans din ameer da ameera* ansha anko kowacce takashe nan aka shiga mota sai wajan diner
Sai kusan magarib aka tashi kowa yayo gida
Washe gari akayi walima da da dare aka kai amare gidansu nasiha sosai aka musu tukun kowacce aka barta da mijinta (to hajara da khadija Allah yabada zaman lfy)
Bayan biki ameera da ameer hadda su umma duka dai family sukaje garinsu inna sosai ameera taga canji duk sun musulinta anyi masallaci da islamiya kowa kagani a garin abin burgewa hakan yakara faranta ran ameera da family ta
Kwana su goma tukun suka dawo gida aka cigaba da rayuwa mai dadi
BAYAN SHEKARA GOMA SHA BIYAR
Wata na gano tana saurin fitowa daga wani part da bulala a hannun ta tana bin wata karamar yarinya
Ita kuma yarinya taki tsayawa sai gudu takeyi
Shigowa akayi da gidan ya tifo da sauri ya tareta ta dauke yace haba wifey wai ummin nawace zaki daka har kika sauri haka kuna tsare , hararar shi tayi tana fadin dama aikai kake daure mata gindi tana rashin ji to bazan daukaba
Tajuya tashiga ciki binta yayi a falo yasameta tana kwashe kayan wasan data tara
Sunkuyawa yayi suka kwashe kafin yazauna yace mamana mai kikawa mommy naki
Yarinyar tace daddy wannan abun ne fa na zubar shine zata dakeni
Shafa kanta yayi yace to shikenan kidena kinji ,da to ta amsa yace ina yayanki yake tace yana gidan granny dukansu dai kadai ce banje ba ,Ameer yace to jekiyi wasa zanyi wanka idan nadawo saimuje cen din ko
Tana fadin ameer ya janyo ameera jikinsa yace duk fushin ne wifey na kefa yanzu kinzama babba kidena fushi
Dukan wasa takai mishi tace amma ai duk girmana a wajan ka ni yarinya ce
Kuncinta yaja yace hakane baby na muje kiyimin wanka ko , tasukayi , sukayi daki zan shiga ameer yace koma ki huta maman nusy
Nace to
Tammat bihamdulillah anan na kawo karshen littafin *ameer da ameera* Allah yasa muyi anfani da darasin dake cikinsa , kuskuren dana yi Allah ka yafemin
Shin acikin wannan littafin wani guri yafi baki dariya
Wani waje yafi burgeki
Wani waje yafi baki haushi
Wani waje yafi baki tuasayi
Ina jiran amsar ku fans 💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼
Muhadu daku a sabon novel dina mai sunan *hafsat*
*Takuce har kullin maman nusaiba ✍🏻*
*Nan zan tsaya*