Sashe 19
Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ameer yabishi, suka biya kudin da, aka rubuta "" musu tukun yadawo , suka fita zasu,, shiga mota wayar ameer tayi kara yana dubawa yaga, Bilal yadauka yace assalam alaikum,, ameer ya amsa da amin wa'alaikum salam, suka gaisa,, ameer yake sheda mishi suna asibiti,, cikin damuwa yace, wanene ba lfy yace ameera,, amma yanzu mundawo gida Bilal yace Allah yakara sauki,, Ameer yace ameen frend, nan suka aje waya suma suka tafi gida,
Acen gida kuwa inna ce tafito bataga daddy yadawo,, daga salla ba, yaje gaisheta kamar yadda,, yasaba mata tana nan zaune, tana,, cewa kai wannan ai renin hankali ne kila ba Matar tashiba tahanshi , zuwa gaisheni, ga wannan futsararrun yaran nan na gidan nan,, tana haka su fatima suka, fito, suna gaishe da inna kallon su tayi tsab kafin ta turo dan kwalinta, gaba ta kunto goron ta tasaka abaki kafin, tace da bankwana ba zaku,, ganni ne wai ina, iyayen naku ne,
Fatima, tace to inna muma ina muka sani su a haka suka shigo, gidan da sallama,,
Da ido suke binsu, nan suka zauna ameera kuwa na kwance jikin ameer sai damke baki take saboda ciwon da takeji suka gaishe da inna,
Harara ta aika musu tace ina kuka je banganku ba
mom tace inna, kusan asuba mukabar gidan nan,, saboda ameera ta farka, da ciwon ciki mai tsanani,,
Da sauri inna tamike tace shine, baku tasheni, ba yanxu da mutuwa"" tayi saidai naga gawarta, kunkawo min, ita ,, tace zo nan ameera,
, Itakuwa batajin zata iya barin jikin ameer saboda dumi takeji tayi lamo sai lumshe ido, tayi , tace inna bacci nakeji,, Idan natashi zanzo dakinki, mukwana, baki a washe tace to,
Mom tace wai laraba bata gama, breakfast ba,,
Fatima tace kila tana kichen ta kuya tana kallon ameera tace tom Jerry yajikin naki,
murmushi, ameera tayi tace zan kamaki ne yarinya, dariya fatima tayi tace kiyi,, mugani mana,, hade rai ameera tayi tace yaya bacci nakeji,, dago kanshi yayi yaga mom da dad basa nan mikewa yayi ganin yamike , zai fice ameera tasaka kuka kallon ta duka sukayi, inna tace ke kuma lfy
Dagoda kanta tayi taga ameer yajuya mata baya sai danne dariyar sa yakeyi,,,
Ameera tace, yaya please daukeni shuru yayi aikuwa tasake sakin sabon kuka
Fatima da fauziya dariya suka kwashe dashi
A hankali, ta mike tana runtse ido , kusa dashi ta karasa a bayansa ta kwanta tace, please yaya
Salati inna tasaka tana cewa kai wannan yara Allah yashirye ku ban taba ganin tantirai sallamenmu irin kuba , dariya fatima da fauziya sukayi fatima tace kefa, inna bakisan soyayya, ba ashe,,
Kuka , Inna tasoma tace yanzu fadima ni kika zaga wai bansan soyayya to soyayyar ma taci ubanta
juyowa,, Ameer yayi yana share mata hawaye yace sorry abinci fa zan dauko mana shine na tashi
Shagwabe fuska tayi tace please kaje dani yace to, nan ya sunkuce ta sukayi kictchen inna sai zazzaga masifa take, fadan nata dai yana da manufa yunwa takeji sosai shiyasa , masifa ke cinta,
Suna shiga suka gaishe da laraba,, cikin kulawa take amsawa tace a a yar, lelen ameer waya tabaki, kike kuka murmushi ameer yayi yace baba laraba,, rigima ce takeji,, shafa kanta laraba tayi tace wai hakane yar lele,, turo baki gaba tayi tace baba laraba ba haka, bane ' banida lfy,, bana iya tafiya "" shine yaki daukana,, dariya baba laraba tayi tace to kiyi hakuri kinji yar lele,, Ameera tace to shikenan na hakura kara shafa kanta,, tayi saboda itadai,, tana son kasancewar,,*AMEER DA AMEERA* nan suka fice da abinci sama goyata "yayi suka yi sama inna na zaginsu amma basu kula taba
Suna zuwa ya sauke ya yakaita toilet ya wanke mata jikinta suka fito yashiga bata,, abinci tana ci sai mita take mishi shikuwa yana rarrashinta haka suka kasance kafin ya kwantar da ita nan bacci yayi gaba da ita
Washe gari da yamma Bilal ne da anass sukazo duba jikin ameera,, suka gaisa da yan gidan,, Bilal ne yasaci kallon ameera sai kuma yace istagafurullah,, ya kauda shedan basu jima ba suka bar gidan
BAYAN SHEKARA DAYA
Yanxu su ameera angirma sosai,, idan ka ganta bazaka ce 16years gareta ba, tayi saukar alqur'ani mai girma yanxu tana Jss 2 saboda ilinminta,, sosai take maida hankalin ta kan karatun ta ga kuma kulawar da take samu awajan yayan nata dakuma, yan uwan nata, kuma har yanzu babu abinda yashiga tsakanin su saidai,, idan ameer yajin bukatar mace zai rage zafi da ameera saboda tausayinta yakeji , sosai,,
Jamila kuwa, tayi bincike an tabbatar mata da ameer da ameera miji da mata, ne kuma yan" uwane, amma bata hakura ba kawayen ta na bata shawarar zasu kaita wajan,, boka a kashe ameera daga nan ai dole ya aureta,, da suka fada mata "" haka tamusu rashin mutumci tace saboda soyayya bazan kai kaina wuta ba,, nasabawa Allah,, saboda da son zuciya ta bazan taba aikata sab'o ba dan wani biyan bukata naba,,, ko kinsan cewa idan kuka je wajan boka ,, sallar ku takwana arba'in da kukayi,, bakuda ladanta,,kuma sai kunyi kwana arba'in kuna salla, Allah bai karba ba,, ta wannan hanyar kuke tunanin,, sakani ashe ku ba kawayen,, gaskiya bane "" badan Allah kukeso na ba dan kudi kukeso na,, kowa shuru yayi sai daya daga cikinsu, ""tace ai dama na fada miki badan Allah suke, sonki ba
Jamila tace ai sai yau nagane,, samira ke kadai ke fadamin maganar gaskiya,, nan ta koresu tace ko a hanya kada su nuna sun santa,, hakuri suka,, soma bata amma ta kiya nan suka bar wajan
Wani sabon mlm ne aka kawo school dinsu ameera tinda ya daura idonshi akan ameera yaji yana sonta yana tambayar wani dalibi yace gaskiya ameera tana da aure kuma mijinta likita ne,,bai yarda ba saida wata rana ameer yazo daukar ameera,, da gudu tayo wajan ameer,, "bude mata hannu yayi tana zuwa ta shige jikinsa shafa kanta yayi yana yar, dariya yace babyn yayan ta,, ya karatun dagowa, tayi tace alhamdulillah yaya muna shan karatu,, yace to naji dadin hakan sosai my wife,,
Duk abinda sukeyi bashir malamin su ameera yana kallon su,,amma bai yarda ba saboda yadda yaga suna kama sosai ""bai gama tunanin ba yaga ameer yana sumbatar kumatun ta da koshim ta itama mayar masa tayi nan ya dauke ta cak yasaka,,a motarshi, nafeesa ce ta karaso tace yaya barka da warhaka da "" murmushi ya kalli,, nafeesa yace, yauwa feena yakike, tace alhamdulillah "yace to masha Allah nan ta leka tace meera beyy saimunyi waya nan su ameer suka fita daga school din,,
Nafeesa na komawa yakira ta yace wai da gaske wannan shine mijin ameera,, , murmushi nafeesa
tayi tace,, eh mijin tane jinjina kai yayi'" yace to shikenan jeki,,
Yau ma kamar, kullin bacci tasoma,, kawai saita ganta a inda suke, haduwa ' da anty karima,,tana nan tsaye taji tace assalam alaikum yake kanwata,, da sauri mike tana murmushi ta rungume ta tace anty karima kwana biyu tace alhamdulillah ai naga kina busy ne shiyasa,, banzo ba nan suka zauna tace anty kince zaki fadamin sunan garinku da kuma taimakon na kike so na yiwa ahalinki anty karima tace yanzu kuwa
WACECE KARIMA
ni yar cikin wani daji ne wanda yake cikin jahar legos,,, garinmu ba musulmai bane suna bautawa gunki ne wanda ake kira da, balbu,, ni sunana jenifer kafin nakoma karima kullin ake zuwa wajan bautar,, amma ni haka, kawai bana son, zuwa,, kullin idan anje Wanjan bautar ni banayi, haka kawai naji na tsani balbu abin bautar mu,,, ahaka har muka kalla soyayya da joshow yana mugun sona kamar mai nima naji ""ina kaunarshi,,, dan uwana ne ahaka har mukakai,,, lokacin "'aure bayan aurenmu da shekara uku,, nasamu ciki murna,, wajan joshow kamar yamaidani cikinsa shida,, danginsa"" suna sona,, sosai ""ranar dana haihu,, kamar, a danginsu baa taba haihuwa ba,, haka suka ringa farin ciki, sosai nake samun kuluwa,,, saboda kawai na kasa samun nutsuwa da abin bautar mu,,kullin ina tunanin bayan addininmu,,akwai wani addini mai tsaki,, haka kullin naketa tunani ahaka har yarona ya shekara uku ,,ina kokarin komawa school ne aka kawo mana wani malamin karanta wanda na lura ba irin addinin mu yake ba
Wata rana na ganshi yana kai fuskar shi kasa,, naji yana zano wasu yare "wanda ban sanshi ba haka kawai, naji ina samun nutsuwa da wannan yaren nashi,, kullin nake rabewa idan muntashi daga school saina je inda yake,, wannan yaren nashi,, ina karatun nasamu ciki na biyu,, , shima mijina yasha murna da yan uwan sa,, inason tambayar malamin nan namu nako sunanshi nakasa rikewa amma ina tsoro wata rana nace zanje namishi tambayar
Ina zuwa nasameshi da wani,, littafi yana karantawa,,inaji naji duk nutsuwa tazomin saida yagama kafin na tambaye shi shin wani addini yakeyi,, yace min jenifer kennan addinin gaskiya nake mai tsaki mai tsabta mai cike da farin ciki da nutsuwar zuciya dama duniya da lahira nace,, menene ita lahirar yace lahira gari ne wanda idan aka je ba'a dawowa nan ne inda ake auna aiki dan adam inda zaa saka,, mutum ""awuta ne ko aljanna,,cike da tsoro nace dama,, bayan"" wannan rayuwar akwai wata idan mutum ya mutu,, yace sosai makuwa,, rayuwa ce wanda ba tsufa ba mutuwa a cikinta
Dana koma gida kullin cikin tunani da damuwa nake akan nima wutan zaa sakani, haka na kasance kullin sainaje yana ta yimin nasiha har wata Rana nace,, inason musulinta,, cikin farin ciki yabani kalamar shahada na amsa yafada min,, yadda zanyi komai a haka yake kowa min karatu kuma idan zanyi salla boyewa nakeyi sbd kar mijina yagani wata rana yayi tafiya,,nasamu,,damar ci gaba da addini na mlm na koyamin addu'a,in kare kaina,, kuma cikin ikon Allah nake haddacewa,, tinda na musulinta na tsabi sunan karima dashi yake kirana,,,, wata rana ashe abin bautar garin sungano ina bautawa Allah daya,,shine suketa aikamin da aljanu da abubuwan tsoro,,amma ina addu'a bazasu iya cutar daniba