Sashe 29
Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuka tasa amma yayi banza da ita,, saida yaki ta kara sautin kukan ,, tukun ya rabu da ita,, janyota yayi jikinsa " yace sorry habibty na,,, idan ina tare dake bana sanin komai,,, yace muje kasa an kawo abinci muci " ahankali take tafiyar,, danba karamin zozi takeji ba a kasan ta,, harta dan rame saboda wahalar,, data ci yace zai kira ameer yaturo mishi nosee ta dubata,,
Ameer suna zaune suna hira ameera ta sauko daga sama,, cikin shiri tace yaya muje " Fatima tace ina zakije kibarni tace gidan,, momsy da sauri tace zanje shine baki fada minba,, da gudu Fatima, , tashiga dakinsu ta dauko mayafinta,
Mom tace,, kema zuwan zakiyi ni kadai zaku bari agidan " Fatima tace please mana mom,, bazamu dade ba zamu dawo,,, mom tace Allah yakiyaye hanya ku gaishemin da. Ikram din,, sukace to,
Ji sukayi,, ance la'ilaha ilallahu muhammad rasulullahi, (s .a .w .)
Juyawa sukayi,, Ameera tace, menene inna ' tagumi,, inna tayi tace " ku yanzu inbanda Allah yahadaku, da galtalallen,, yaya ace kullin kuna yawo to nidai ", babu ruwana idan aka sace kuma,, uwar ita tayi,, badai kun biyewa,,Ameeru ba to saiya saidaku" dariya sukayi , ameera tace kai kedai baki rabuwa da neman fada menene na siyarmu,, gidan momsy zamuje fa
Inna tace ingo nan ameera juyawa ameera tayi dakuwa,, ta mata tace uwarki,, Sadiya itace mai,, fadan sa ahamedu " ni zakicewa,, wai ina neman fada ai nasan dama bayin,, kanki bane,,wannan mai tsayin ne kamar bishiya "" yamiki asiri,, kuma saina karshi haba shiyasa ,, kike fitsara,, ashe asirin bai karye ba
Tace kai kuma,,mai kama da buzaye ko fulani,, karka sake,, na kama ka, a hannun dama "
Dariya ameer yayi yace,, Allah yabaki hakuri hajiya inna ikon Allah kenan ta baffa kakar *AMEER DA AMEERA* pilo ta dauka ta jefa mishi,, tace kaci kan uban ka,, kenan ku kadai ne jikoki na,, dan duk sauran bandasu,, sai kuma tayi murmishi ta maida dan kwalinta gefe daya, ta daura,, kafa daya kan daya " tace,, amma tinda ka kira sunan mijina,, ai shikenan kutafi abinku tana karkada kafa tana murmishi *(ni kuwa nace a su inna ciwon so yatashi kenan anki sunan baffa)*
Mom ta danne dariyar ta tace son, maza kuje nan suka tafi
Suna hanya sai surutu suke,, zuba mishi yana dariya " karar wayashi ne ya tsaida shi daga dariyar da yakeyi,, sunan bilal yagani,, faking yayi yace hello,,daga cen bilal yace aboki yakake dariya,, Ameer yayi yace ina lfy kaga gidan anty ikram zamuje,, murmishi bilal yayi yace please to katuro,, min nosee taduba, min habibty,, Ameer yace dan iska kardai ka illata min, kanwa,,, Bilal yace to indai wannan ne iskanci,, ai kai kafara yi " munafiki ko ji kake bansani,, wannan fresh din dakayi,,Ameer yace banza kawai ni banida lokacin ka muna hanya bari na kira maka nosee din, nan yakashe wayashi suka karasa,, gidan ikram "
Hon suka yi mai gadin,, yazo da sauri yana ganin su da yabude musu,, suka shigo ko faking kirki bai yiba,, suka yi saurin " fitowa da gudu shiga ciki,,
Ikram ta fito daga part dinta,,, da cikinta yazama babba masha Allah kamar yanzu zata haihu sallama taji anayi kafin,, ta kara taku saiganin,, su ameera " tayi da mamaki tace baby Fatima,, kune sukace eh, , kissing din ta suka yi dan babu damar rumguma,,
Tace waya kawo ku sukace yaya ne yace agaisheki,, anjima zaizo daukarmu " tace maiyasa bazai shigoba " Ameera tayi saurin kama zancen tace hospital zaije, tace to Allah yakawoshi,, lfy anjima din,
Zama sukayi suna mata,, hira tana murmishi ameera momsy idan kika haifi mace kisa mata,,, sunana Fatima ma tace nima idan biyu,, asa nawa sunan yar dariya ikram tayi tace to insha Allah nan suka ringa matsa mata kafafuwan ta sai lumshe ido takeyi,,saboda dama sun mata nauyi ga shi Abubakar baya nan haka suka yini har bayan isha"i tukun ameer yaje,, daukosu
Shiga yayi suka, gaisa da ikram tukun suka nufo gida
Lokacin bikin Fatima,, yayi sai gyara sukesha sosai ita da ameera,, anyi musu kitso da kunshi,, kamar basu ba
*anan zan dakata*
*ngd da comments dimku sosai ina yinku over*
[27/10, 23:35] MRS. MU'UTASIM: *🌟AMEER DA AMEERA 🌟*
*RUBUTAWA DA TSARAWA*
*MAMAN NUSAIBA CE ✍️*
*💫💫JARUMAI WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️*
*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantarwa ilimantarwa nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*
*💫(J.W.A.)💫*
*47—48*
Yaufa mutanen, kauye matan bakinsu daya manya da yara duka suka tafo , dan daddy yace kada awage kowa agidan mota biyu akayi manya mota daya yara, mota daya , suna tafiya ahanya hajara ta raka guda har uku, dan ita akwai hancin guda har, zuwa ake ana kiran ta tazo tayi guda , Rashida ta kalleta, tace" haba hajara duk kin cika mana mota ihu ,, murguda mata baki tayi,, tace to ina ruwanki ince dai nice kawar amarya ,, dariya rashida tayi tace hmmm,, kece kawar amarya lalle "" Hajara tace eh ai finkafin bikin yaya safiyan ya kira daddy da aka bani wayar tacemin nice kawar, amarya da to rashida ta amsa dan batason kara magana yanzu saita mata rashin kunya ba karamin aikin tabane "
Gidan biki yacika da mutane sosai dangin mom dana daddy hadda autar daddy mufeeda tazo wajan bikin " da yaran ta biyar inna kamar ta goya ta dan murna sosai takajin dadin ganin autar ta,,, ta rabonta da ita yanzu shekara goma kenan ,, sai murna take yau gata ga mufeeda dinta,, itama mufeeda taji dadin samun family nata lfy lau babu wata matsala ga inna tadawo birni dazama
Hon sukayi,, mai gadi yabude musu " nan motar su hajara tashigo ana budewa da sauri suka sauka ", hajara ciki tayi da gudun dan jiya ameera tace ,, mata diyar inna ta Dubai tazo,,,, tana shiga taga mufeeda a falo wajan ta tayi,, tace ummi ,, mufeeda ta rungume hajara tace,, kaga hajara har kunzo be tace eh ummi inasu umar ne da jalal,, mufeeda tace suna wajan ameer ne ,, tace to ina auta ne tace tana cen wajan yara ,,, haka tayi tayiwa mufeeda ita kuma sai murmishi take, tace kinga inda,, su ameera suke maza jeki ,, da dauri " ta mike tace to nan ta tafi abinta ita kuma mufeeda tace gaskiya idan angama bikin nan zan tambaya yaya yabani hajara dan yarinyar ,, akwai wayo
Su ameera na daki angama wa,, ameera itama fatima ankusa gama mata sallamar hajara sukaji,, da sauri ta karaso tace kawata " amarya kitso ne ake miki murmishi ,, fatima tayi tace eh yanzu kukazo, tace, eh kusa da ameera taje ta kwanta a ciyar ameera,,, tana rungume ta " dariya ameera tayi tace ,,,masifatu " yaushe kikazo fuskar tausayi tayi tace haba,, anty ameera ", nafa yi kewarki yaushe rabon dana ganki " shine yanzu kike cemin masifatu """ shafa kanta ameera tayi tace wasa fa nake miki yar umma ,, yakike inasu rashida su Ibrahim da usman duk kunzo duka,, da sauri ta mike zaune" tace anty albishirinki, Ameera tace goro " Hajara tace to bani,, dariya ameera tayi tace to bari inna tazo saina amsa nabaki "", tace da khadija mukazo fa umma tace naje gidansu,,, ta hada kayanta muzo biki dan taganki
Sa sauri ameera ta mike tace da gaske kanwata " tace eh anty ,,, bata gama maganar ba saiga khadija tayi,, sallama da sauri ,, ameera takarasa ta rungume khadija suna dariya,, Fatima tace to masu kawa " harara ta aikawa Fatima tace to kema baga taki nan ba hadda wani nuna iyayi,, murmishi " Fatima tayi tace eh anji din
Karasowa sukayi suka zauna,, basu jima ba saiga ikram tashigo dakin da sallama ,, mikewa fatima tayi ta karasa wajan ikram ta amshi "" kayan hannun ta tace hannu momsy ki kadai kika riko,, wannan kaya danki wahala harara ikram tayi wa , Fatima tace,, wannan tambayar fa kinma bari na zauna ko " murmishi fatima tayi tace Allah yabaki momsy yan kannena,, Ikram tace suwaye kannanki cikinta fatima ta nuna tace gasu nan " banza ta mata tasamu waje ta zauna
Ameera tace momsy na sannu da zuwa ikram tace yauwa baby wannan fa wacece mai kamarki,, tin kafin ameera tabada amsa hajara tace ,, iyee tab lalle ma ,, nidin ce baki sani ba harma tambaya,, kike to kanwar,,, Ameera ce buge mata baki ameera tayi ,, tace ke wllh kada ki mata " rashin kunya futsararriya,,, masifatu " kuka hajara tasaki tace, to ai bance mata komai ba
Ikram ta shafa kan hajara tace yi hakuri zan rama miki kinji dagowa yayi tayi tace to ,, nan sukaci gaba da hira har dare ikram tana nan sai magani take basu ko basaso,, hade rai takeyi dole susha,, koda zasuyi kuka ne shesunsha,
Washe , tinda ameer yafita,, baidawo yana cen gidansu anass dagashi, har bilal sai bayan magarib,, yabaro gidansu,,, Anass kafin yakaraso, ya ji ana kiran sallar isha"i " nan yatsaya,, yagabatar da sallar shi tukun ya ,, nufi gida bai wuce dakinsa ba sai wajan goma yana,, cen ' su yaya safiyan sun tsareshi ga yara sai hira sukeyi,, gwanin ba sha'awa
Yana shiga sama ya batare, da kowa yaganshi ba ya shiga dakinshi wanka yayi " yayi nafila tukun yazauna wayar shi yadauka,, yakira ameera
Lokacin itama tafito daga wankan,, tana goge jikinta taji wayarta na neman agajin gaggawa,, dauka tayi ganin mijin nata yasa,, tayi murmishi tace assalam alaikum, saida ya lumshe kafin ya amsa da amin wa'alaikum salam wife na
Duk kin yadani kindena kula dani yaufa kwana hudu bangan ki maiyasa bazaa tausayawa bawan Allah ba,, ajiyar zuciya tasauke tace am so sorry yaya,, " wllh mom ta hanani zuwa wajanka tace harsai angama bikin fatima saimu koma cen gidan mu baki daya "
Ameer yace to yanzu saboda Allah harsai jibi fa kinga gobe,, daurin aure da dinner jibi kuma walima,, tukun akai amarya , sake bashi hakuri tayi,, tace nima banajin dadin kwana anan ,, nakeyi ba duk atakure nake,, kwana