Sashe 57
Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mama tace babu wanda yataba " ba kawai rigima ce irin ta ta ,,kamar wanda zamu cinyeta danye ,,, kana tafi sallar isha"i tin lokacin take kuka ,, sai da taganka tadena yi wannan rigimar ta ,ai saikai
Daukarta yayi yace haba dai mama kodai kun Mata ,, abinda bata sone shiyasa take wannan kukan , nasan yar mommy akwai rigima amma ,, wannan kuka haka
Hararar shi inna tayi tace ,, kai Muhammed yo mizamu mata ne , yarinya sai shegen kuka to kutafiyar kuma kubar mana gida duk ta ishemu , da kukan ta
Ameer yace haba inna kiyi hakuri dama gidan zasu tafi basai kin fadaba
Banza inna tayi mishi batako kalleshiba ,tayi gaba abinta
Muhammed na ganin inna zata shiga daki yace saida safe inna idan muka tafi sai abbu yadawo zamu zo da ikram dina yaganta ,, yar tsohuwa mai ran karfe
Juyowa inna tayi tace kai dai kazama sallamanme , yanzu dakin ma dazanje bazaka barni natafiba ,, to ina ruwana ma da tafiyar ku dan butar ubanka idan kunje karku dawo ko Abubakar dinma yace ni kaga tafiya ta ,, hutawa zanyi duk kun hanani wali yara kamar haihuwar rana to bazan dauka ba na wuce ,, ta shige dakinta
Dariya suakyi ,ameer yace inna badai masifa ba ,, ai Allah Allah nake abbu yadawo cikin satin nan ,, dan naji story din inna nasan zamusha dariya sosai
Muhammed yace to Allah yakawo shi lfy mu zamu wuce gida
Ameera ta taso tazo inda suke hannu tamika tace yar momma zomuyi sallama ma ,,, mak'alewa ikram tayi ajikin muhammed tace daddy mommy
Murmishi yayi yace to tace bazata zoba ko ana dole ne mayya
Dariya ameera tayi tace ,, asauka lfy ni dama , bandeba tana dangware wa ikram kai
Hannun ta ameer yabuge yace iyee hadda duka haka wife aikuwa zaku bata da kaka wllh ba ruwana
Muhammed ko dariya yayi yace , kunga saida safe , karku sakamin kanwa kuka , nan tafi
A hanya yaga hajara ta labe , fitowa tayi tabi bayanshi saida yace har bayan mota " tukun tace yaya muhammed ,,, bani ikram nagani
Da sauri yajuyo yana kallon ta badan ba ,, yasanta to zaice ameera ce ,, saidai tafi ameera jiki kuma bata kai su ameera farin fataba ,,
Hajara ko ganin ya tsura mata ido ko k'iftawa babu , yasa ta murguda mishi baki tace ,, hala kai baka taba ganina ba kake wani kallona kamar wani tsohon maye ,, tana aika mishi harara
Ajiyar zuciya yasauke yace , a Allah yabaki hakuri sarki fada naga kinmin kyaune fa,
Rufe fuska hajara tayi tana dariya wai taji kunya ance tana da kyau
Murmishi yayi yace to ikram bacci take kibari sai abbu yazo zan kawota insha Allah kwana ma zatayi
Hajara ta leka motar tawa ikram kiss a goshinta tukun ta mishi sallama tayi ciki , shima ya shiga motarshi " yana murmishi sai tuna rashin kunya da hajara tamishi yake yana dariya yace kai wannan fa tayo gadon inna , amma fa ta hadu gaskiya
Basu jima ba suna hira kowa yayi makwancinsa ,, ameer da ameera ma sama suka yi dakin ameer
Shiga sukayi ameera tace a Allah sarki yaya rabona da dakin nan shekara uku ba kadan
Janyota yayi jikinsa yace ,, ai lokacin kullin a kusan zaune nake kwana har ciwon hauka yaso samuna ,to Allah yataimaka akwai hajara sai nake ganinta kamar ke ,, shiyasa damuwar batayi yawa sosai ,, amma duk lokacin dazaki shiga damuwa nida hajara mukanji ajikinmu ,ne,, muka shaku sosai har aure akaso hadani da hajara
A razane ameera tadago tana kallon ameer tace to ya akayi aka fasa ashe su daddy zasu iya aura maka hajara dan bana nan , sun dauka na mutu neko ,, takai karshen maganar da tamabaya
Murmishi ameer yayi yace haba ai bazai yiyuba ke kadaice , a fadar ameer , nan yabata labarin komai ,duk abinda yafaru bata nan sai ikram data kwanta ciwo
Kuka ameera keyi ,, tace Allah sarki nima ina cen ina kukan rashinku ,, danma nasamu kulawa sosai ,, ina sonka mijina ina kaunarka , yaya Allah Allah yabarmu har aljanna
Ameen yace yana sakinta yace muje muyi salla ko ,,nan sukayi toilet bayan sun gama salla suka dawo gado , kunsan basai nayi bayani ba , masoyan sunyi missing din juna
A daren nan ameer saida ya fanshe duk wani missing din dayayi na kwanciya da matarshi ,, dan ba wasa
Kwance tashi ba wuya wajan Allah yaudai abbu ya iso , kano bayan an gaisa ya , huta kowa ya hallara a falo manya da yara
Inna ta kallesu tace yau zanbaku labarina nida baffan ku
A shekarun da suka gabata n...
*Anan zan dakata*
[30/10, 19:22] MRS. MU'UTASIM: *🌟AMEER DA AMEERA🌟*
*STORY AND WRITER BY*
*MAMAN NUSAIBA CE ✍️*
💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*
https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl
_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_
*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*
*83—84*
Inna ta gyara zama tukun tayi gyaran murya , tace a shekarun da suka gabata ,,cen baya , nida baffan ku mun kasance ya'yan makotan juna , kuma iyayen mu abokai ne daga mazan har matan ,, mahaifina ya kasance ,, shine father ,, na gidan abin bautar balbu , shi kuma mahaifin shareef , shine mataimakin babana , suna da kusanci sosai a tsakanin su bamai jin kansu ,shiyasa muma muke jin dadin zaman mu
Lokacin da papa ya auri mamana sunfi shekara goma , basu haihu ba kullin mamana kuka take koda yaushe na rashin haihuwa , papa kuma yana kokarin kwantar mata da hankali , yana ce mata , haba anisha , wannan fa ba abin damuwa bane ,,kike hakuri abin bauta zai bamu haihuwa ,, idan yamata dadin baki sai taji dadi takama harkokin gabanta
A haka rayuwa taci gaba da tafiya har abokin papa yayi aure , watan matar sa goma da yin aurensu , ta haifi danta namiji kyakkyawa dashi ,, mamana ta dauki son duniya tadaurawa ,,wannan yaro
Ranar sunanshi aka samishi suna yohun ,, sosai yake samun kulawa daga mutane hudu papa da mama da iyayensa ,a kwana a tashi har yohun yakai shekara shida , amma mamana bata samu haihuwa ba , a lokacin ta cire rai da samun haihuwa
Wata rana anisha ta tashi da zazzabi sosai papa yashiga tashin hankali. Ganin yadda takeyin amai ba sauki hakan yasa aka kaita hospital , suna zuwa bayan an gama gwaji aka basu result ,,doctor yace anisha nada ciki harna wata uku
Sosai papa da anisha sukayi farin ciki barar musaltuwa dan har party papa ya hadawa anisha na murna , aka gaiyato abokai da yan uwa akasha shagali ,har dare tukun kowa yatafi gidanshi
Haka sukaci gaba da renon cikin cike da so da kauna ,, shi kuma yohun yana jin ance anisha zata haifi baby saboda ,murnar zaa haifamishi sister ko brother yakoma cen da zama
Kayan jarirai tu kafin cikin yakai lokacin haihuwa ake cika daki da kayan baby da kayan wasa wani kayan ma har jaririn ko yaririyar tagama rayuwar yarinta bazai kareba , kullin sai papa yasiyo kayan wasa duk inda sukaje taron su na masu mukami , idan yaga kayan yara tofa saiya siyo yakawo
Idan yazo gida sai anisha tayi ta fada tana cewa , yacika gida da kayan yara wannan ma sun isa
Ida anisha ta fadi haka kamar ta kara zuga " papa ne danshi farin cikin da yakeji da kaunar babyn a ganinshi babu abinda bazai siya mata ba saidai inbai zoba , kasuwa ,, koda a kasar wajene saiya sanya an kawo mishi
Anisha ta kasance masifaffiyar mace ,, amma tana da dadin kai bata iya rike mutum a rai koda kuwa yabata mata rai , idan mutum ya bata mata rai takan rufeshi da masifa bata barin bashi ko daya ,, shiyasa papa yake lallaba ta , idan yamata lefi ko har zukewa take tace kawai suba hamata iska itada papa
Shi kuwa papa idan ta fadi hakan saidai yayi ta dariya , ita kuma ita taga haka sai tayi ta fada , ko tace zata bar mishi gidan ,in yaki tanka mata tana fada
Sai tagama sai ya zaunar da ita yabata ruwa mai sanyi saboda zufar da take hadawa intasha , sai yace kinsan idan kina yin wannan fadan mugun burgeni kike wani sishirtaccen kyau kike kamar yar shabakwai haka kike koma gaskiya ina sonki
Idan papa ya fada mata haka sai tayi ta dariya daga nan ,,shesu shirya haka suke rayuwar mai tsabta
Wata lahadi anisha ta tashi da nakuda , nan sukayi asibiti tasha wahala kafin ta haifi yarta mace kyakkyawa ,, kamar babanta
Ana fitowa da babyn papa ya masa shida baban yohun har shima yohun din da mamanshi , sosai sukayi murna ,, na samun karuwa , tinda yohu yaga babyn din nan ya dauki son duniya ya daura mata ,, a hospital din ma shi ya rungume ta har aka fito da anisha zuwa dakin hutu
Kwanan anisha daya aka sallamesu ,, suka koma gida ,sosai ake taya papa da anisha murna kullin gidan , nasu a cike yake da dangi sosai , duk da cika mutanen dake gidan amma yohun yana makale da jaririyar nan baya zuwa nan da nan ko yan , barka ma insunzo baya bari abasu sai yace , bazai bada sister dinshi ba a tafin mishi a ita
Idan yafadi haka saidai anisha da mamansa su mishi dariya a haka har aka zo suna ,
Papa yace a saka mata maryame wato dai ,sunan mahaifiyar , annabii isa a.s.m.wanda ake kira da jesius ,saboda su papa littafin suke aiki dashi da kuma balbu gunkinsu ,
Haka aka saka mata sunan maryame wanda musulmai , suke Kira da (nana maryam , ko maryama) ba kowa bace wannan jaririyar nice , wannan yaron kuma shine baffan ku ,
Ameera na dariya tace iyee ashe inna gado mukayi granny din su daddy akwai fada
Inna tace ai bakiji komai ba kiyi shuru na gama
Inna tacigaba da fadin