Sashe 60
Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sosai naji tsoro saida akaga babu shatin hannun mu ajikinta tukun suka yadda bamu bane ,muka kashe ma ,, ga kukan da mukeyi nan akayi station damu
Gari na wayewa aka kai ma gidanta na gaskiya nayi kuka tamkar ruwan idona zai kare kullin ina dakinta ina kuka ,
Anyi ta bincike amma ankasa gano wannan yan fashin hakan yasa shareef yace kawai abar maganar Allah zai isar mana
Kullin ina cikin damuwa da kuka duk na rame nafita hayyacina ,,haka yasa shima yashiga damuwar halin danake ciki
Ganin yashiga damuwa saina rage tawa ina danne ta haka mukaci gaba da rayuwa agidan ma har Allah ya azirtamu da samun ciki sosai mukayi murna ,
Shareef ko kullin hirarshi babyn dake cikina hakan ba karamin dadi yaminba muma zamu karu nace idan na haifi mace zan saka mata sunan ma , Shareef yace to nan mukaci gaba da renon cikin
Cikina yanada wata biyar cikin dare wannan yan fashin suka sake dawowa gidanmu
Inda ma ta boyemu nan muka shiga muka kulle daga ciki kamar ba kowa
Shigowa dakinmu sukayi sunata dibe dibe
Daya daga cikinsu yace oga nan gidan fa ba mutane nafada maka
Ogan yace injiwa akwai yaran ta shiyasa taki bamu kudin ta duka kila sun tafi wani wajan mukoma falo mujira zuwansu ,,nan suka koma falo suka zauna kamar sun samu gidansu
Shareef yafito yadauko wayarshi yakoma inda nake ina kyerma rikeni yayi ya kiran police ,, yace inda suka kashe ma sunzo zasu kashemu nan sukace gasunan zuwa
Babu jimawa saiga kiransu yashigo wayar shareef , sukace kada mufito zasu shigo ahankali shesu kamasu ,, mukace to nan ya kashe wayar
Muna nan cen sai muji ana harbe harben bindigu sosai na tsorata , bayan wani lokaci muka ji shuru bude kofar dakinmu dan sandan yayi ya kira wayar shareef ,, nan muka fito yana rike dani
Barayin ankamasu nan nayi arba da wannan wanda sukayi fada da ma da sauri nace shine azzalimi ya kashemin mahaifiya ta dama kullin saiyazo yaci abinci yahanata kudi nan nabasu labarin fadansu ,, aka tasa keyarsu zuwa mota ,,ni kuma aka kaini asibiti saboda tsoron dana ji
Wasa wasa saida nayi sati a asibiti , ina jinya nice harda karin jini
Bayan an sallamemu ne ,, mukaje zaman kotu saida akayi sati ana shari'a tukun aka gama yanke musu hukuncin kisa ta hanyar harbi
Sosai mukaji dadin wannan hukuncin ,, bayan mun fito mukaje mukawa loyanmu godiya shareef yabiyashi kudinsa amma yaki karba ,, yace ma tana da kima a wajan sa dan haka bazai amshi kudinmu ba nan muka mishi godiya zamu tafi
Yace am shareef dazakuji shawara ta dakun siyar da gidan nan kubarma garin gaba daya saboda ,,wannan mutanen suna da diya zasu iya koma muku
Godiya muka sake mishi nan muka dawo gida
Bayan kwana biyu muka samu malamin anguwar mu muka cemishi zamu siyar da gidan , shima yace zai tashine yakoma kauyensu nan mukace zamu bishi cen kauyensu
Sosai yaji dadi yace muje inda ake siyar da gidaje , nan suka tafi da shareef ni kuma nakoma gida
Bayan kwana uku aka siyar da gidan million daya saboda wulakanci a haka ma wai mai siyan yace sai an rage mishi ,, mlm yace sam kawai yasiya ahaka , tukun yabda milion daya
Haka muka tattara kayanmu na siyarwa muka siyar wanda zamu iya dauka muka dauko nan muka hau mutar katsina
Musha tafiya sosai nagaji kafin azo katsina tinda sassafe muke tafiya har dare tukun mukazo katsina
Shareef yakama bama dakin biyu a hotel din garin muka kwana
Da safe yabiya kudin mukaci abinci tukun muka kama hayar k'ankara babu dadewa mukaje garin mai kyau da tsari
Gidan malam Ahmed muka je matarshi ta tarbemu da murna ,,sosai ta nuna mana karamci ,hakan yamana dadi harda malam kanshi
Ana mukaci gaba da renon cikin jikina har na haifi namiji sosai shareef yayi farin ciki da matar mlm ranar suna aka sakawa yaron ,Ahmad sunan mlm ne
Malam yayi farin ciki da takwaran da aka mishi dan haka koda yaushe yana wajanshi bacci kawai ke rabasu
Bayan shekara uku nasake haihuwa wani namiji yaci sunan muhammed , shima ansha biki sosai bayan wata shekara hudu nasake haifo namiji yaci sunan Abubakar sadeeq ,, amma ake kiransa da , Abubakar ko ace sadeeq amma Abubakar din yafi karfi
Bayan haihuwar abubakar da shekara biyu na haifi mace ,, nasha murna dan sai wannan lokacin na haifi mace , nan na saka mata sunan ma wato mufeeda , tin daga kanta haihuwa ta tsaya min
Haka muke rayuwar mu amma fadana yana nan yanzu nazama yar gari duk wanda ya tabamin mufeeda sai anyi fada dani sosai kowa na garin yagane halina
Ahmed yana da shekara goma mlm ya rasu shida matar dalilin wata tafiya sukabar yaransu mata biyu sadiya da nana
Mukaci gaba da zaman mu dukanku a wajena kuka taso
Haka muke rayuwar har kowa ya girma a cikin ku
Da kuka girma dagin matar mlm suka dauke su sadiya
Banso hakan ba amma ba yadda na iya suka tafi
Da suka girma bayan kun gama karatu aka aurawa Ahmed sadiya abubakar ya auri nana
Hakan yayimin dadi sosai Muhammad kuma ya auri fadila diyar abokin baffan ku
Wannan shine tarishinmu nida baffan ku
Inna ta kalli maman anty karima tace kanwata ,, bayan muntafi wani hali kuka shiga
Maman anty karima tace ,zan fada muku amma muje muyi salla mudawo aci abinci tukun
Nan kowa yatashi yatafi salla
Ameera ko bataso ta tashiba so take taji yadda kakan su daddy yayi lokacin daya kori su inna,,, amma akace sai anjima
*Nima nace bari naje na huta kafin sudawo*
[30/10, 19:24] MRS. MU'UTASIM: *🌟𝘼𝙈𝙀𝙀𝙍 𝘿𝘼 𝘼𝙈𝙀𝙀𝙍𝘼 🌟*
*𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮 𝙖𝙣𝙙 𝙬𝙧𝙞𝙩𝙞𝙣𝙜 𝙗𝙮*
*𝙈𝙖𝙢𝙖𝙣 𝙣𝙪𝙨𝙖𝙞𝙗𝙖*
💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*
https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl
_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_
*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*
𝐰𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐬𝐡𝐚𝐟𝐢𝐧 𝐧𝐚 𝐬𝐚𝐝𝐚𝐮𝐤𝐚𝐫 𝐠𝐚𝐫𝐞𝐤𝐢 𝐚𝐝𝐝𝐚𝐧𝐚 🥰🥰💃🏼💃🏼𝐧𝐢𝐤𝐚𝐝𝐚𝐢 𝐛𝐚𝐝𝐚 𝐤𝐨𝐰𝐚 𝐛𝐚:::ummu amsad 𝐤𝐢𝐣𝐢 𝐝𝐚𝐝𝐢𝐧𝐤𝐢 𝐝𝐚 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐟𝐚𝐠𝐞 🌺🌺🌺🌺🌺🌺
*87—88*
Suna tashi daga falon kowa ya nufi inda masaukinsa yake ameera ta nufi dakin su ita da ameer ta kyer take tafiya saboda ciwon da jikinta har wani jiri takeji saboda yayan nata jiya bai bari tayi bacci ba shiyasa yake take dafe kai
Suna shiga ameer ya rikota yana shinhina wuyar ta da gashinta wanda yasha gyara sosai
Ganin yana neman zufe mata jib din rigarta tayi sauri rike hannun shi tace , yaya cikani salla fa
Idonshi a rufe yace wifey yunwa nakeji fa jiyama ban goshiba
Kura mishi ido tayi wani tausayin shine yakama ta amma ta danne dan itadai ko ba zata koma wajan jin karashen labarin su inna ba tofa bazai yiyuba ta kuma hayeta saboda ko ina na jikinta ciwo yake mata
Tace yaya please kayi hakuri wllh duk jikina ciwo yakeyi kasan bayana kamar zai fita bazan iya daukar nauyinka koda na yadda bazaka samu abinda kakeso ba kayi hakuri kuma kaga zamu ida jin labarin su mama dan haka kabari sai dare kafin lokacin nayi bacci na ware
Rungume ta yayi yace shikenan na hakura muje muyi salla idan angama jin labarin saikiyi bacci
Tashi sukayi toilet suka nufa da yin alwala bayan sun gama salla suka sauko
Kowa yadawo nan baba laraba ta gabatar musu da abinci mazan suka tafi dakin baki matan ko suka zauna a falo nan aka soma cin abinci
Ikram karama ce ta tashi daga bacci , waigawa tayi ko ina taga ba muhammed aikuwa ta soma kuka iya karfinta
Da sauri suka juya ameera tace kai wllh yarinyar anyi ja'ira wllh fice kibamu waje duk kin damemu da ihun kuka tafiyar wajan uban naki
Fatima tace to ke ina ruwanki ,, yar iya bata tafiya nandin gidankine , bare amata gori kema tafi gidanki
Hajara tace kedai bari wai hadda ta tafi to bata zuwa zonan ikram
Ikram ko nufar hajara tayi tana fadin daddy mommy daddy
Dariya sukayi mommy tace wannan yarinyar tayo gadon uwarta wllh
Mama tace da alama kuwa
Umma tace tashi hajara ki kaita wajanshi wannan ba shuru zatayi ba inbata Ganshi ba
Mikewa hajara tayi tana fadin to umma nan ta dauketa suka nufi dakin baki
Takusa isa shima muhammed ya fito dan yana tunanin kar ikram ta tashi take nemanshi yasan halin rigimar ta
Karo suka kusanyi da hajara ta tsaya tace a tureni zakayi
Zaro ido yayi sai kuma yayi murmishi yace banganki bane yar kanwata
Ikram na ganinshi ta soma dariya tana daddy daddy
Hannu yamika mata yace yar kanwata dama yanzu nake tunanin kintashi ashe hakane
Mika mishi ita hajara tayi tace yanzufa da anty ameera ta zaneta kamar zata daketa
Da sauri yace tab yar mommy din ce zata daka lalle data ga police a gidanta dan bamai tabamin kanwa ta
Murmishi tamishi tace to shikenan nina tafi
Muhammed yace am sai kuma yayi shuru
Hajara tace magana kakeyi ne ,, da sauri yace a a ba komai nan tayi gaba abinta
Muhammed yace kash maiyasa ban fada mata ba ,amma ba komai wani lokacin zan fada
Ameer ne yafito yace to yar mommy harta tashi daga bacci ne
Muhammed yace eh yanzu hajara takawota wajena
Ameer yace lalle wannan anyo gadon su yar inna ,,,dariya sukayi tukun sauran suka fito nan aka nufi falo
Matan ma sungama cin abinci har an gyara wajan tsaf
Zama kowa yayi aka nutsu ana sauraron mama maryam
Mama ta gyara murya tace ,, lokacin da papa ya koreku munsha kuka sosai nida yan uwana sosai muka shiga damuwa maman mu tafi sati a hospital tana kwance ba lafiya
Maman yohun itama haka abin yadameta kowa na family mu yashiga damuwa harma su papa da daddy haka suka shiga damuwa
Sosai granny mu tayiwa papa fada tace akan me zai kore ku ba gyara a kori headmaster din ba yakoma garinsu amma yanzu anyi biyu babu ba ku din ba headmaster din duk kowa baya garin
Haka muka kasance muna jin kewarku maman mu ko abin ciwo yazame mata sosai ciwon zuciya yakama maman mu