Sashe 54
Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallon shi yayi ya kalli ikram yace , gaskiya kuna tsananin kama ,, wllh wannan diyar sister din karima ce
Ameer yace , eh gashima suna kama da karima din , yace zo nan baby tana mikawa ikram hannu
Dena kukan tayi ta dago tana , kallon ameer dake mata murmishi sai kuma ta kalli muhammed ,, tace daddy mommy tana nuna dakin da doctor aisha tashiga,,
Dagota muhammed yayi yace , to kiyi shuru mommy yanzu zata fito kije uncle na kiranki , yana nuna mata ameer
Sauka tayi daga jikin shi ta nufi ameer , tana bata fuska kamar zatayi kuka ,, ,hannu ameer ya bude mata , tana zuwa ta shige jikin sa , ta kuka tace daddy
Wani sanyi ameer yaji na ratse shi daya rungume ikram , yana jin yadda sonta ke shigar shi,, wai shine ake kira da daddy ,, yanzu da ameera , na nan tashima ta haifa mishi ,, masu cemishi daddy ,, jin takara saka kuka ,, ya ce yi shuru baby yanzu zatazo " suna a haka saiga doctor aisha ta fito , tana nufosu ,
Murmishi tayi tace , yarinya ta ce zo inji waya taba min ke
Makale kafada tayi tana kara kwanciya jikin ameer
Dariya doctor aisha tayi tace ,, to kai ameer kasamu diya , takizuwa
Murmishi ameer yayi yace dan Allah kibani ita yarinya tashiga raina ,, doctor tace tab , aikuwa bazaka samu ba " muma rikonta aka bani , mamanta ", kanwar wannan marar lfy ce
Ameer yace eh muhammed ya fadamin to ni zan wuce ,, sai kuma wani lokacin yana ,, mike ganin ikram ta sauka akanshi
Ikram ko na ganin yamike ", takama hannun shi tana fadin daddy , daddy , daddy
Dariya sukayi jin tana kiranshi kamar waka , doctor aisha , tace to anturo kudin zan turama ta account bank dinka ,,
Ameer yace no basai anbiyani , kyauta na mata nizan wuce, kar jirgin mu , ya sauka banje ba
Da kyer aka raba ameer da ikram tana kuka tana mika mishi hannu fadi take daddy ,,Ameer ko ji yayi kamar ya sace yarinyar sutafo yadda take, kuka har cikin zuciyar shi yakejin kukan nata haka dai yatafi gida
Ikram ko tana kuka har tayi bacci , rungume ta muhammed ,, yayi yace kaji yarinya yar nema ,, kamar ta taba ganinshi ta ringa kuka irin wannan ,
Su ameera ne suka shigo ,, zama sukayi aka gaisa suna jira karima ta tashi
Wata nosee tafito tana fadin ranki yadade ,, marar lfyr mu ta tashi
Da sauri suka shiga ciki , ameera ta rigasu shiga tana son karima ta fara tozali ta ita , ganin karima ,, a zaune da sauri ta isa " tace anty na tana rungume ta
Itama karima sai kuka takeyi tana fadin kanwata ,, kece dagowa ameera , tayi tace eh anty nice gani
Zama tayi kusanta tana fadin kin gani ,, mafarkin naki danakeyi gashi yazama ,, gaskiya nazo garinku danginki sun musulinta ,, ga kuma yaranmu
Da sauri karima ta kalli ameera jinjina , kai ameera tayi alamar , da gaske take
Abubakar da mufeeda , ko wajan su suka matso , Abubakar " yace mommy wannan wacece mai kamarki , ko sister dinki ce " mufeeda ma kallon Karima tayi sai kuma ta kalli ameera ,, tace to mommy wannan tana kama dake , sister kine ko
Karima ko kallon su take sosai tana hawaye tace nima mommy dinkuce kuzo
Makale kafada abubakar , yayi yace a a ga mommy nan " saidai muce miki anty ,, mommy kinji tace itama mother , dinmu , ne wai
Murmishi ameera tayi tace eh mommy dinku ce ,, ita ta haifeku , kuje inda take
Zuwa sukayi ta rungume su sosai , take kuka umar ne yakaraso , shima rungume shi tayi tana godiya ga Allah daya kawota ahalinta ,
Su mama ma rungume ta sukayi sosai suke farin ciki ,, doctor ko tasha godiya sosai wajan su mama da umar har ameera , nan aka basu sallama sukayo gida
Sosai mutanen garin ke al"ajabin wannan lamari ,,wai ashe yan gidan abin bauta ne suka dauke karima sosai ake zuwa ganin karima,,
Yanxu karima na samun sauki sosai , Dan haka suka shirya tafiya kano kai ameera gida
Doctor aisha ma tace itama zataje nan sukaje kasuwa akaiwa su ameera sayayya sosai sai yamma suka dawo gida , da dare ko kusan kwana sukayi suna hira dan gobe zasubi jirgin safiya zuwa kano
Washe gari da wuri kowa yashirya ,, aka shiga mota zuwa legos ,, nan da nan sukaje ,, basu jimaba jirgin kano yazo nan suka shiga, babu bata lokaci jirginsu yadaga ,, zuwa kano ta dabo tumbin giwa ,
* *nima nace bari muje taro ameera 💃🏻💃🏻💃🏻inda mai zuwa fans saikunzo*
[30/10, 19:18] MRS. MU'UTASIM: *🌟AMEER DA AMEERA 🌟*
*STORY AND WRITER*
*BY*
*MAMAN NUSAIBA CE ✍️*
💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*
https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl
_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_
*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*
Wannan shafin na sadaukar gareku yan amana :::*MRS. SADEEQ KAWAS KIJI DADINKI*
*QUEEN FARIDA* *KIHUTA ABINKI*
ina jin dadin sharhin ku sosai inayinku💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
*79—80*
tinda jirgin , su ameera yatashi "Ameera take jin farin ciki na ziyar tata , shekara uku ba kadan ràbonta da kano , wajan ahalinta ,, sosai take jin dadi ,
Karima ma haka ta kasance agareta tanawa Allah godiya , tanawa ameera godiya lalle , ita haske ce agaresu ,
Babu jimawa jirgin su yasauka a kano , fitowa suka " fara yi daya bayan daya , har suka gama fito
Wani sassanyan iska ameera ,, tashaka lumshe ido tayi " tana murmishi ,,, Karima ta taba ameera tace my kanwaty na abin alfahari ,, yau dai gashi Allah yayi munzo kano
Hannun ta ta daura a kafadar karima tace gaskiya ne antyna ,, ai inason nayi zuwan bazata ,,
Motar haya suka shiga , ameera ta fada mishi anguwar 'J.R.A. zai kaisu nan suka kama hanya , kwantace ameera taringa wa , direban har sukazo kofar gidan
Zazzaune , suke sai hira sukeyi " ana labarin auren fauziya sa yaya safiyan kowa na zancen watan da yakeso asa na bikin
Ameer dabai jima da dawowa daga ,, aiki ba yana kallon su sosai gabanshi ke faduwa " sai kuma yakejin farin ciki ,, haka kawai yake murmishi
Sosai suka cika gidan da sautin murya su ba kamar fatima da hajara ma ,,sunfi kowa zakewa,,
Ameera ta sauko ta buga kofar ,, baba mai gadi ya leko yace waye , Ameera tace bakine ' baba bai ganeta ba saboda niqaf din dake fuskar ta
Budewa baba mai gadi yayi yaga suna da dama ,, yace bayin Allah daga ina haka
Mama tace kafadawa , basu gidan sunyi baki ,, baba mai gadi yace to nan suka , shigo ,, yace kutsaya naje na sanar damasu , gidan "", sukace to nan yatafi
Da sallama yashiga , amsawa sukayi , nan ya rusuna yace alhaji kunyi , baki su dayawa ne sunce nafada maka
Daddy yace cesu shigo ,nan yafita ,, wajansu yaje yace ance kushiga nan sukayi bakin kofar shiga
Tsayawa ameera tayi tace anty karima ta fara shiga ita dasu ,, ikram ,, nan suka tsaya waje
Kowa na cike da farin ciki so suke suga yadda family ameera zasuyi , idan suka ganta
Da sallama karima ,, tashiga cikin falon da yaran su hudu , amsa mata sukayi
Ai kowa mikewa yayi ,, tsaye suna kallon ta , Fatima tace yaya tashi kaga mai kama da ameera ",
Da sauri yabude idonshi , ya sauke shi akan karima ,,da sauri ya mike yace karima kice " masha Allah lfy tasamu ashe
Murmishi karima tayi tace, nice a ina kasanni ,ne ,,, Ameer yace nine namiki aiki ,, baccin dakikayi shiyasa baki ganni ba
Mommy tace ikon Allah kaga kamanni ,, Allah kenan ,
Inna tsura wa karima ido tayi tace ,, gaskiya yarinyar nan kina kama da ameera ta ,
Ameer yace kunaji wannan itace wadda naje jahar legos nawa aiki ,, kunganta harta samu lfy " takawo mana ziyara m...
Mai karasaa maganar da yake son idarwa ba, , Ikram da dan gudun , ta tace oyoyo daddy daddy tana tsalle ya dauketa
Kowa na falon kallon yarinyar sukeyi ,, Hajara ce ta karasa wajan ameera ,, tana fadin heyy baby zo nan
Kallon ta ,, Ikram tayi saba baki tayi tana daga kai ta kalli ameer ,, hannu ta daga tana fadin daddy sai tasa kuka , ,, da sauri ya dauketa ya rungume ,, sosai yakejin farin ciki " daya dauke ta
Karima tace doctor ameer ,, a ina ikram tasanka haka har takema kuka ,, da sauri ameer yajuyo yana kallon , Karima yace kina nufin kicemin ,, baby sunan ta ikram "
Jinjina kai karima tayi tace kwarai kuwa , haka sunan ta yake ,
Ameer yace ranar dazan dawo na ganta a wajan , Muhammed da kyer muka rabu tana kuka , shiyasa kikaga tagane ni
Murmishi , karima tayi tace am ina tare da mama na ta baba da miji wannan , biyun yarana ne wannan kuma na kanwata , ne suna waje
Inna tace haba yar nan zaki bar mutane , awaje ai saiki bayani kinzo da mutane ,, ce su shugo
Lekowa tayi tace ,,ku shigo ,, nan suka tafo , ameera ce agaba nazeer na binta maman umar a bayanshi ,sai umar , bayanshi baban anty karima ,, nan suka shiga da sallama
Ameera na ganin ameer yanawa ikram wasa , daga bakin kofar take kallon su ,, hawaye ne ke bin kuncinta
Su mommy kam kallon ikon Allah suke mace tashigo tana zubar da hawaye ,, wajan ameer sukaga ta nufa da gudu
Baki asake , su mommy ke kallon ta , ta nufi ameer
Ameer ko, yadaiji sallamar su amma ,, baiji dahowar ameera ba sai ji yayi ,an rungume ,,da karfi
Kuka ameera tasa tana fadin yaya