← Book details Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 65

Sashe 12

Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ameer yace, hello mom sai kuma yace, batayi ba,,, yace ok gamunan,, sauka,, nan yakashe "" kallon shi tayi tace yaya wanene,, yake kiran ka ,, kumatun,, ta yaja yace "my wife mom tace mu sauka zata mana albishir, mai dadi da sauri ta mike tace to muje yaya nan suka sauka

Anass ne zaune,, a office yana tunanin ""ta ina zai fara wannan bincike,, kofar ce aka,, buga "" nan yace yes come in ,, wani dan sanda,,, ne yashigo"" yace good morning sir,, amsawa yayi da morning "

Anass ya tsuke fuska kamar bai taba dariya ba yace ;,, ishaq, ina son ka binciko min sashen Camara bakin babban titin,, dazai sadaka da unguwar nasarawa J. R.A. yace yes sir ya kame,, tukun yabar wajan

Hajiya inna ikon kennan,,kakar, *AMEER DA AMEERA*,,, ankaraso kano""ta dabo ,, sai raba ido take,, tace kai "" Rabe to amma,, dai baka kaine gidan Muhammadu,, din ba ko

Murmushi ,, rabe yayi yace kai inda kin ,, cika surutu,, ai gamu a anguwa,, mun zo gidan ne "' dai bamu karasowa,

caraf inna ta,, amshe zancen,, da cewa ""saidai in uwarka ce ladidi,, mai surutu,, gaka nan kagirma "kazama gardi ba ,, aure ai wllh su ladidin su suka kyaleka,, yoto,, dama wacce '" yarinya zata soka a haka garjejen basamude,, ai dole ""mata suke tsoronka,,, dan iska,, marar mutumci,,,wllh yanzu ""sai infita,, in kakkarya maka,, kafafu,, hadda cewa,, wai nacika,, surutu,,,

Shikuwa ""dariya yakewa inna wai shi, zata karya,, hadda kiransa,, da basamude, kai tsohuwan,, tacika neman masifa,,

Suna zuwa wajan,, mom suka zauna a falo ""nan mom take sheda musu,, cewa inna tana hanya ""dan har ta saka mai aikinsu tayi Mata,,tuwo da miya ,, aikuwa ameera kamar tayi waje ta taro inna haka take ji

Shikuwa ameer bata fuska yayi sbd yasan halin inna yanzu nan zata ce ameera awajan ta zatake kwana shikuma bazai iya kwana a daki ba batare da ameera

Karar mota ne yasa,,Fatima da ameera fitowa,,, da gudu domin tarbar inna,,,ita kuwa inna fitowa tayi tana karewa gidan kallo nan sukayo kanta, suna oyoyo granny,, kallon su tayi taga Fatima da ameera ,, itama murna tayi ""na ganin ameera nan sukayi cikin gidan da sallama suka shiga ciki,,

Mom ce ta tashi tana yiwa inna sannu dazuwa nan aka kai kayan inna dakinsu,, fatima ta hada mata ruwan wanka

Bayan tayi wanka ne ta zo falo daddy yafito yana,,murnar ganin inna,,""Inna tace ai nadauka siyar min da jika kukayi,,ashe tana nan lfy

Dariya sukayi"'ita kuwa ameera tana zaune kusa da inna sai dariya take tace kai inna nafa ce miki,, babu wanda yasiyar dani ina nan

Ameer ne yashigo yace ,, kaka sannu da zuwa tace yauwa ameeru

Bata,, fuska yayi yace haba inna ""meye kuma ameeru

Harara ta aika mishi"" tace bansani ba dan butar uwa,,

Dariya yayi yace su kaka anga birni filo ta jefa mishi,, tace ""eh angani din ai dai gidan danane,, dariya sukayi dukkansu

Ameera ta baro kusa da inna tadawo ga ameer,, shikuwa ya janyo ta jikinsa,, ko a gwalar rigar yana mata zance da rada

Inna kuwa salati tasaka,, tasanarwa""Allah tace a ni maryama,,wannan lalacewa har haka takai wato ka koya mata iskanci ko

Dariya sukayi ameera tace inna aiba komai

Inna, tasoma,, fada tashi sukayi "'asace suka gudu sama

Binciken da ishaq yayi ne ya shigo office din,,yace sir,,

Anass ya kallesa yace yaya andace ,,, ishaq yace sir gashi "'nan yaduba computer yaga,,wasu mutane ne guda hudu har wajan da suke biyosu ameera,, amma abun damuwar shine,, basuga fuskokin suba

Anass yayi iya kokarin sa dan gano "fuskokin mutanen,,,nan yace jeka zan nemeka nan yayi gaba abinsa

Su bilal kuwa masu ciwon son hauka yau a zaune yake ya rike waya a hannun shi da alama,, bai jima da gaba waya,, ba,, Ammin sa,, ce tashigo tasameshi ya juyo tace magana zamuyi,,

Ganin ba wasa ""a fuskar ta yasa ya tattaro hankalin shi baki daya,, akanta""

tace son yakamata,, kayi aure nan ya tsuke,,fuska ""yace haba ammi na "',nifa yanzu ina cikin,,tashin hankali ""

Ammi tace maiya faru,, nan yafada mata,, matsalar su ameera da ameer "'ya kai karshen zancen da cewa, ammi wai kinsan"'ma meye abin daure kan , tace a a saika fada yace ankasa gano ,, ko suwaye ke bibiyar 'su ameer musamman ma ,, ameera narasa maita,, tsare musu suke binta har school ammi

Ajiyar zuciya ta sauke tace ,,, lalle abin nan akwai rikitar wa to kun tambayi shi ameer din bashida abokin fada,, Bilal yace gaskiya babu,, mun tambaye sa yace shi bashida abokin fada,,

Ammi tace Allah yakiyaye su daga shirrin ko waye da ameen Bilal ya duk,, ranshi babu dadi sbd ganin abinda ke faruwa ,, da abokin nasa,,, nan ammi ta fito daga sashen sa

Wani gari ne babba amma ba sosai,, ba (wani babban gida na shiga dan kawo muku rahoto ) mutane ne sosai a wani daki,, baka jin komai sai kukan,, mutanen dake "" wajan kutsawa nayi wata mace nagani matashiya wadda batafi 22years ba a, kwance ga jaririya,, a gefen ta sai wani namiji da dan karamin yaro sun,, rungume,, matar suna kuka,, mai ""sosa zuciya wato, da alama mutuwa tayi ,, yaron ne yace mommy please kitashi,,, yana kuka duk wajan yabasu tausayi sosai ""namiji dake rungume da ita yace haba jenifer maiyasa zaki tafi kibarmu please ki taimake ni ki tashi kiga yaran mu gasu nan a kusa dake ,,, amma ko motsi bata yiba wata tsohuwa ce tace my son,, comedown mana please,, itama kukan take dan ba karamin rashin suruka tayi ba ,,,

Dagowa yayi yace mama kice mata ta shi karta barni janyeshi tayi tace jesus,, ya albarkace ki jenifer ,, nan aka dauke ta sai aka sakata a cikin akwatin karfe sukayi wajan botarsu da gawar ta suna ta surutai irin nasu kai da gani kasan ba musulmai,, bane

shikuwa mijin nata,,babyn dake kwance ya dauka tana kallon sa yanzu tadena kukan sai kalle kalle da takeyi hawaye,, yashare yace little baby,,, ni nasan maman ki bata mutu ba wata rana zata dawo garemu,,, shiyasa suka hanani,, tafiya ya kara goge hawayen fuskar shi akaro,, na ba ""adadi abin gwanin ban tausayi

Inna ansamu hutu tace aikuwa,,, bazata koma kauye ameer yace,, dama ai ""kece gardama,, saida daddy yace kidawo,,, nan amma kika,,, kiyarda"

'tace to ina ruwanka,, ka shigo maganar daba taka ba

yace Allah yabaki hakuri nan yabar falon yayi sama

yau ameera,,,cikin fargaba take shiryawa gabanta sai faduwa yakeyi sosai ta rasa nutsuwar ta,, ahaka ameer yabata baki yace babu abinda zai sameshi hakuri kawai tayi ta danne zuciyar ta tafito,,, shi da kanshi yaja su zuwa school din daga cen zaikai,, takardun sa na neman ""aikin likita dan shine abinda ya karanta kennan

Suna isowa school din su nafeesa suka taresu suka gaisa

Salim yace yayan mu yanzu,, kuma kabar school "dinmu

Dariya ameer yayi ,,, yace,, eh mana dan kanina"" yanzu ma zanje,, yin aikin ne nan sukayi sallama ameera taje tamiki kiss a mukatu yace mutane fa na kallon mu dariya,,, tayi tace to shikenan Allah yabada saa yaya ameer yace ameen wife na nan yafice

Yaron goje ne yaga,,, fitar "" ameer yace oga yaran nan fa yanzu yakawo ameera school,,, din kuma yatafi "" ogan yace to ka tsaya a tashi idan ta fito kafin yazo ku dauko min ita,, yace to oga angama yau ai nasara tamuce nan ya kashe wayar yakoma kauye yazauna

Anass ne ,, yasamu ameer a waya yace frend idan ba damuwa kadawo daga internet din kazo inason baka wani abu yace to ,,, bai jima ba sai gashi yazo nan,, yanuna masa mutanen ""daya saka akamishi bincike amma ankasa gano fuskar su

Cikin damuwa ameer yace to yanxu menene abin yi ameera na school,,

Da sauri Anass yace what?
Ameer kana da hankali kuwa maiyasa kabari taje school

Cikin kidima yace aboki da matsala ne

yace babba makuwa ai yanzu ishaq yacemin yaga wani daga cikinsu a bakin get din school

cikin tashin hankali,,Ameer yace to bari nayi saurin zuwa daukota yanzu saura minti 10 su tashi da sauri anass yadauki bindigar sa yasaka a cikin aljuhunsa da alburusai yace let's go nan sukayi waje shima ishaq binsu yayi suka fita su uku

Bilal kuwa yana zaune agida kawai saiya kejin kamar akwai abinda zai faru da abokin nasa bai gama zancen zuciya ba,,, Anass yakira cikin sauri yadauka,, yace frend tell me naji kamar akwai matsala,, Anass yace babba makuwa ,, kabar komai kataho school din su,, ameera tinda kafi kusa da school din yace to

Ita kuwa ameera bayan sun fito da frend din nata yau she suka rigata tafiya ga kuma ta kashe wayar ta ameer na kira amma a kashe kamar zaiyi hauka yace wayar a kashe take

Tana nan zauna da school back din ta a bayan ta sai cika take tana batsewa saboda yunwa da takeji fitowa tayi waje tana waige waige a tsorace take batayi auneba aka shafa mata wani dan kyelle a fuska nan take ta zubai a kasa shikuwa yana ganin haka yayi maza ya dauketa yasaka ta a mota babu wanda ya lura dashi ya fice abinshi

Yana barin layin su Anass a tare suka iso da bilal school din suka gani har anrufe babbar kofar

Ameer yazube a kasa yasaki wani kara yace,, no ameera no no kada kibarni

Anass ne ya tashe sa yace bari mu tambayi mai gadin ko tana ciki bacci take ne

MUHADU a gobe insha and kuyi comments da share din labarin mu
[26/10, 20:37] MRS. MU'UTASIM: 🌟𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑 𝐃𝐀 𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑𝐀 🌟

𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮 𝙖𝙣𝙙 𝙬𝙧𝙞𝙣𝙩𝙞𝙣𝙜 𝙗𝙮

𝐌𝐀𝐌𝐀𝐍 𝐍𝐔𝐒𝐀𝐈𝐁𝐀 𝐂𝐄 ✍

17—18

Ciki,suka shiga suka tambayi, " mai gadin ,, cewa baiga ameera ba ,,,

Yace gaskiya yallabai"" Ameera tajima da fita ita da kawarta,, da wani namiji ,,,

Anass yace baba bakaga ko ta dawo ba yace a a gaskiya nan suka yi mishi sallama. Suka tafi gida,,

Suna tafiya dukkan su,, bamai magana acikinsu,, kowa da abinda, yake sakawa aransa ga tashin hankalin. Dasuka shiga. suna shiga daddy,, ya tarosu"" yana tambayar su,,ko sunganta,, ne sukace bamu ganta ba gaskiya
Chapter 12 · 0% Book details