Sashe 33
Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri jamila tace innalillahi mom nan suka juya ,, gareta ,, zaunar da ita sukayi " ruwan sanyi bilal ya shafa mata afuska ko gizo batayi,,, saida ya zube mata suka ruwan tukun tasauke,, nannauyar ,, ajiyar zuciya,, bude idon tayi, ta kallesu tace ina son dina "" Anass kafada mun gaskiya ,, ina yake
Anass yace comedown mom,, yana ciki ana,, dubashi
Mom tace to ina ameera take,, sai lokacin ma suka tuna da ita,, fatima na kuka tace tare suka tafi,, sunce gidanki zasuje daga nan suje gidan momsy, ta karashe maganar tana fashewa da kuka mai taba zuciya
Babu abinda kakeji a wajan,, sai furta kalamar innalillahi wa inna ilaihin raju'un kawai sukeyi
Jamila tace to ita ameera ina take ne baa kawosu ,, tare bane ki kuwa wannan,, bakar rana itama ta saki kuka
Bilal yace anass kara nosee din ka tambaya mana ita ,, bataga ankawo su su biyu ba
Numfashi anass yaja ya kirata tazo yace sister wai ameer kadai kika ga sunakawo,, babu wani tace gaskiya shi daya ne suka zo dashi , yace to zaki kaine inda sukayi accident din tace eh muje,, nan suka cewa daddy,, zasuje su duba " Ameera acen nan suka tafi
Da sauri yakaraso,, bakin kogin yazauna kamar mai jiran wani abu cen yaga wani jan abu kamar mutum da farko tsoro yaji ganin,, abin ba nacewa yayi yasashi,, tashi yashiga ruwan " yana karasawa ya dauke ta ya sabata a kafadar shi yafito, ya kwantar da ita a gefen kogin suman zaune yayi ganin fuskar ta
Da sauri yace je ' je jenifer ,, Dama ai nace, baki mutu ba ,, danna cikinta yasoma yi amma shuru kirjinta ya danna nan,, ta ja numfashi " mai karfi sai kuma tasoma mai din,, ruwan data shaka yana rungume da ita, idon ta a rufe yake bata budeba,, tace yaya !
Kallon ta yayi yace jenifer na,, sannu dama nace ai kina raye muje gida kiga babynki ta girma komawa tayi jikinsa ta kara suma,, da sauri ya dauketa yayi hanyar hospital ta ita yana kisan a taimaka mishi matarshi,, karta mutu,, nan suka amsheta suka kanta domin ceto ranta
Shi kuwa sai safa da marwa,,, yakeyi yama rasa mai , zaiyi farin cikin ganin matarshi ko halin datake,, ciki nan yakira mamanshi,, yace yagafa jenifer tace joshow bakada,, hankali ", wanda ya mutu yana dawowa ne, joshow yace da gaske kizo asibiti zaki ganta mama please kizo dasu baby nan yakashe wayar
Su anass ya isa,, wajan da su ameera sukayi accident dubawa suka ringayi "" amma babu ameera babu labarin ta ,, nember dinta suka kira,, nan sukaji karar wayar, a cikin motar , dauko ta bilal,, yayi ko ina sun suba amma babu ko alamar ameera haka suka koma jiki a sanyaye gidan radio suka fice,, nan suka bada cigiyar ameera suka,, koma asibitin
Ikram ce take kiran,, ameera amma baa dauka ta mata kira yakai,, biyar sai ana,, shida " bilal ya lura duba wayar yayi nan yaga suna momsy na"" kallon su yayi mom tace wanene , bilal yace anty ikram ce tin dazun " take kira mom tace daga muji nan ya dauka
Ikram tace , haba baby ina kika je ina ta kiran ki baki dauka, kinga, ,, Ameer da ameera kuka suke yimin,, na rasa yazanyi,, so suke kizo ko zasuyi shuru,, jin shuru yasa tace baby wai lfy kika yin magana ina ta zuba
Ajiyar zuciya yasauke,, dama yabude sautin wayar,, Fatima ce ta amshe wayar daga hannun bilal tace momsy cikin kuka
Da sauri ikram ta dafe kirji tace fatima,, maiya faru da baby menene yake damunta data kasa yin magana
Sautin kuka fatima ta kara cikin kuka tace momsy kizo asibitin yayan anty jamila " muna nan,, su yaya sunyi accident takai karshen maganar tana fadawa , jikin anass rungume, ta yayi ,, babu kunyar su mom ya zauna ,, yana rarrashin ta
Ikram kuwa ,, tana wannan mummunan labarin,, sakin wayar tayi,, Abubakar dake kusanta yayi saurin ,, riketa yana cewa lfy dai maman ameera ,, Ikram tace babu lfy abban ameera su ameer ne da baby sukayi accident ,, suna asibiti da sauri Abubakar , yace to maza dauko ameera mu tafi cen din nan ta dauki ameera shi,, yadauki ameer suka tafi asibitin ,,
Joshow na zaune yama rasa,, mai zaiyi kuka zaiyi na halin da jenifer shi ke ciki,, ko kuwa farin ciki zaiyi da ganin jenifer dinshi
Yana haka maman shi takaraso,, tace joshow are you ok kallon ta yayi kawai saiya ,, rungume ta yace mama dama nace,, miki jenifer ta bata mutu ba ,, amma kuna min kallon mahaukaci " to yaudai na samo ta jenifer tana ciki ana dubata
Da sauri mama tace my son da gaske kakeyi jenifer mu yana cikin nan joshow yace eh mama suna haka dr. Din yafito, da sauri joshow yakara wajan doctor din yace dr. Ya jikin matata
Dr. Yacire glass din idonshi,, ya kalleshi, yace kubiyo ni office nan suka rankawa zuwa office din dr din
Ikram ce suka karaso,, inda su mom suke,, ta nufa tana kallon su tuni taci kuka idon yayi ja kamar gauta,, saboda kuka tana zuwa wajan taje jamila ta amshi ameera
Ikram tace mom yanzu ina su baby suke ne ,, wani hali suke ciki
Mom ta rike hannun ikram zatayi magana aka bude kofar dakin da aka saka ameer,, da sauri suka karasa " kowa sai tambayar shi yake likita yajikin nashi
Kallon su kabeer yayi shesuka bashi tausayi yace muje office ko nan ikram da bilal da anass da mom suka bishi office dinsa
Daddy kuwa yakasa,, magana saboda tsananin tashin hankalin da yake ciki
Inna ce tace wai kuna ta magana nifa ban ganeba ina ameera take sai maganar ameer kukeyi,
Fatima tadawo kunsan inna,, tace inna kiyi hakuri ameer tare sukayi accident da yaya amma ita baa ganta ba anduba ko ina bata nan
Da sauri inna tamike tana fadin innalillahi wa inna ilaihin raju'un ni maryama,, ina ameera tashige " yanzu a wani hali take tana fadin hakan ta zube a sume , da sauri daddy ya dagota " ruwa suka yayyafa mata,,, ta sauke ajiyar zuciya ,, sai kuma ta soma kuka tana fadin kuje ku nemo min ameera ta wllh bazan yadda ba idan ma mutuwa tayi kuka boyemin,, kufada min zan iya jurewa tinda,, dama ba dauwama ba zamuyi a duniya dukan mai rai ,, mamaci ne ta kara rushewa sa sabon kuka,,
Daddy ne yace kiyi hakuri inna mubada cigiyar ta insha Allah zaa sameta karki damu,, haka inna ta zauna tana kuka gwanin ban tausayi idan ka kalleta kaima saika yi kuka
Suna shiga cikin office din ,, Ikram tace doctor wani hali suke cikine,, kallon ikram yayi da duk ta rude tafita haiyacin ta ,, yace kuyi hakuri
Da sauri anass ya kalle shi yace kamar yaya kabeer yace yayi doguwar suma ne gaskiya kozai tashi sai nan da sati biyu,, saboda raunikan daya ji ga kuma zuciyar data buga,, a lokaci da da karfin gaske da kyer muka saita mishi numfashin sa dan haka bazai tashi da wuri ba sai nan da sati biyu
Ikram tace to ita ameera dinba,, kallon ta yayi yace a a nan shi kadai aka kawo ma,, hajiya da alamar tambaya take kallon su bilal t mike tace ,, anass kada kayimin,, karya ina baby " take
Sunkuyar da kai anass yayi yace am so sorry anty wllh ameera munje har inda,, sukayi accident din amma bamu ganta ba ko ina mun duba amma babu ita amma munje gidan radio mun fada cigiyar ta
Tin kafin ya karasa,, Ikram ta sume da sauri mom tayo kanta, tana kiran sunan ta kabeer ne yakira nosee suka zo suka fito da ikram domin bata taimakon gaggawa
Su daddy ganin ikram a shimfide kamar , gawa yasa suka yo kanta su Bilal ma fitowa sukayi nan suka fadawa su daddy ikram suma ne tayi jin ance,, an rasa ameera ,, nan suka kara shiga halin damuwa
Acen bangaren su joshow kuwa dr din suka bi,, suna sonjin maizai,, ce musu
Joshow yace doctor what happened kallon shi doctor din yayi yace gaskiya yarinyar nan ta bugu sosai a kanta dalilin haka yasa ta manta komai na rayuwar na baya yanzu komai saikun kowa mata ,, magana, yadda zataci , abinci sunayen mutane
Ajiyar zuciya suka sauke,, a tare mama tace thank you yanzu,, zamu iya ganinta doctor yace kushiga,, ku ganta amma zatayi kamar sati haka anan saboda , rauninkan na kanta suka mishi godiya suka fita zuwa room din da ameera take ciki
Suna shiga,, da sauri sukayo, wajan ta,, mama tace ashe son da gaske kake jenifer dinmu ce tana matsowa kuda ameera ta shafa fuskar ta
Shima joshow kunsan ameera ya matsa yana rike hannun ta,, yace please jenifer fa kitashi,, gani mijinki ga kuma yaranmu da kullin " suke neman ki
Motsa hannun ta ameera tayi da sauri joshow yace mama ta motsa hannun ta
Bude idon ta tayi tarr akan joshow kallon shi take kamar wani TV,, yana mata murmishi yace kingane ni batace mishi komai ba sai juyawa tayi tana kallon mama,,
Da sauri joshow yatafi yakira doctor sai gasu sunzo nan aka dubata,, yace bata da matsalar komai sai wannan raunin da kanta, yasamu shima nan da kwana biyu ko hudu zata warke
Joshow matso yace jenifer nine mijin ki Wanda kika aura muna yara biyu murmishi ,, ameera tamishi tace mijin yaranmu,, da murna joshow ya yace eh
Mama tace daughter nice maman ki surukanki,, maman ki agaba zatazo,, kallon mama, ameera tayi tana turo baki gaba tace mama
Amsawa mama tayi tana shafa fuskar ta rumguma ta mama ta tayi tana darin cikin ganin jenifer tadawo garesu
Anan kuwa kano taimako aka shiga,, baiwa ikram nan tadawo nomal fitowa sukayi, nan su suakce likita yajikin nata,, yace ba matsalar komai nan sukayi dakin,,