← Book details Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 65

Sashe 47

Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tashi hajara tayi dama tana son kuka ta rike ne saboda , babu mai rarrashin ta akusa ,, yanzu data samu da sauri ta fada jikinsa,, tana sakin kuka

Ameer yace haba mana hajara wanene,, yataba min ke ne agidan nan yau na karya,, mishi kafa

Dagowa tayi tace ba kaine ba ka koreni jiya

Murmishi yayi yace to am sorry bazan,, kuma ba kinji kanwata,

Sake kallon shi tayi tace yaya what happened in room,,, jiya kake karota ,, na ganka da computer

Ameer yace ,, jiya am no happy ne kuma ina busy ne ,, shiyasa dan kar kizo ki hanani nace,, kifita ,, amma kiyi hakuri

Sake cewa tayi yaya what happened , ka fadamin

Inna tayi caraf tace ke jaruruwa (wato hajara) kankanbobo,, mai gashin baki da turanci naci kan ubanshi, baturen ma daya,, kirkiro, turancin buhun,, ubanshi " dan uwaki kema yanzu ameeru yakoya mishi ", yaran arna ko to wllh bada niba a , gidan nan a to idan ma zagina kuke " yanzu sai inyi tsukiya,, mu fidda reni ", futsararrun banza da wofi,, wllh ni lokacin ina yarinya kamar ku,, bakuga yadda nakeba jaruma ce ni nan tacigaba da ruwan masifar , har kunfar baki takeyi ,,, su kuwa na mata dariya

*nima nace bari na fece na huta da masifar inna*
[28/10, 14:30] MRS. MU'UTASIM: *🌟AMEER DA AMEERA🌟*

*STORY AND WRITER BY*

*MAMAN NUSAIBA CE ✍️*

*wannan shafin na sadaukar gareku masoyana fans din ,AMEER AND AMEERA*

💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*

*69—70*

Ameer ,, ya kalli inna yace kefa tsohuwar ,, nan kin cika masifa " naga kwana biyu bakiyiba, shiyasa duk yau kika damemu da ,, fada da wannan farar safiyar

Harara inna ta banka " mishi tace ubanka, Muhammadu shine mai masifar kai nifa " idan kadameni " saina maka dukar kawo wuka " wllh kafita idona " dogon banza dogon wufi,, mai kirar " samudawa " wllh wannan da a mutanen ,, farko kazo to bazaka ganu ba " futsararren banza,, ni zakake " yiwa turanci uban postom ma shugaban,, krista dan uwarshi " kai nifa banki mu bugu ma marar mutumci,, wllh da ba a hannuna aka haifeka ka " sai nace musanya ka ,, akayi a asibiti dan iska to tashi katafi " kona canja maka kamanni , hanci kamar karass ,,

Dariya ummi mufeeda takeyi ,, harda rike ciki tana fadin wai dama inna,, masifar nan ta inna tana nan ashe,, saima karuwa datayi

Ameer yace,, kanwata tashi mutafi kar inna,, ta zanemu wllh

Mikewa hajara tayi tana, dariya tace to su inna masifatu " bari mubar miki gidan kicinye duka

Flow inna ta dauka to jefa musu tace kuje, sallamenmu,,, wllh idan kuka dawo,, ko sannu da zuwa bazan muku ba yan kan uba kai

Ummi mufeeda , ce tace son daughter maza kutafi,,

Hajara tace, yaya please mana

Kallon ta yayi yace please for what,

Tace inason ,, na dauko hijab dina ne

Yace to maza ki dauko, yar lukutar,, ummi mufeeda,, dariya tayi tace, to nadaiji tinda yau anyi gadon inna " bari nadauko nan ta dauko tafito sukayiwa, yan gidan sallama suka fita

Inna tarakasu da zagi,

Su ameera sungina ,, islamiya, su da kansu ,sukeyin karatun alqur"ani mai girma da hadisai da sauran litattafan,, addini yan ajin sune

Maman joshow wato a yanzu

Maman anty karima wato maryam a yanzu

Kanin anty karima wato nazeer a yanzu

Marus wato abubakar sadeeq , a yanzu

Beauty wato mufeeda a yanzu

Baban anty karima usman a yanzu

Joshow wato umar a yanzu

Da ameera da

muhammed,, shike koyar dasu,, kuma Alhamdulillah suna dauka sosai ,, ba kamar abubakar sadeeq ma akwai kokari sosai ,, Ameera nason yaron saboda yana da basira

Yauma suna,, karatu kamar yadda suka saba wani,, magidanci ne yashigo " shida matar shi da yaransu bakwai ,

Da kallo suka bisu tsayawa namijin yayi yace am so na katseku

Muhammed yace ba komai meke tafe daku ne "

Yace tin ba ,, yau ba mukejin wannan karatun naku yana mana dadin sauraro nida matata ,, wannan yar autar muce,, tinda aka haifeta ,, batada lfy " amma jin wani karatu da kuka dauki lokaci mai tsayi kunayi " yasa aljanun ,, jikin ta magana ,, suna ce mata ai tin ' tana ciki suke sonta mun kasa ganewa,, shine nacewa matata idan mu fara saimuzo,, ko kuna da maganin ciwon wannan yarinyar dawa,

Murmishi muhammed ,, yayi yace sosai makuwa ai mukeda magani " insha Allah indai aljani ne yau saiya barta" koshi waye,, kawota mugani,,

Janyota yayi tana tirjewa,, tinda sukazo take boyewa , abayan maman ta suna hada ido da muhammed " ta firgice shiyasa yanzu ,, takiya saida babanta ya dauketa cak ya ,, direta gaban muhammed

Kallon ta yayi da sunne kai,, yar dariya yayi yace dago ki kalleni " inkin isa , banza munafukai , mugaye ki dago mana ki kalleni ,, kunzo kun zauna ,, ajikin yarinya ,, kuna bata wahala

Kin dagowa tayi tace kaidai babu ruwanka damu,, katafi wajan musulmai yan uwanka " kabar mana gari

Murmishi muhammed yayi yace " kanwata to nan

Tashi ameera tayi ta zo nuna mata,, yarinyar yayi yace rikemin ita ki danne ta karki bari ta kwace,, Ameera tace to yaya ,, nan yamike yadauko alqur"ani da ruwa acikin " kwano yadawo ya zauna

Ita kuwa yarinyar sai mutsu mutsu takeyi,, amma takasa " kwacewa shyasa tayi shuru tana kallon mamanta,, tana girgiza kai,, share hawaye maman " nata tayi tana kaucewa daga kallon ta

Addu'o'I yayi sosai ya matso kusanta " yace ingo sha wannan kinji

Banka mishi harara tayi tace bamusha,, ni kasakeni natafi gida,,

Ganin tasoma fin karfin ameera yasa muhammed ,cewa baban yarinyar yazo yarike ta " nan ya matso ya riketa sosai

Ruwan ya watsa mata a fuska yana kara kafin karatunsa,, cikin suratul yaseen

Ihu ta ringa yi tana fadin zanyi,, magana adakata karku kasheni zanyi magana

Dakatawa,, yayi yana fadin,, daga ina kuka shige jikin ta

Tace mu daga school , muka hadu saboda shigar da takeyi yasa,, muka shiga jikinta,, kuma ni inasonta " har munyi aure yanzu haka yaranmu biyu

A razane baban yarinyar yake kallon diyar,, tashi wadda batafi shekara 14 ba amma wai ta haifi yara biyu,, to ta ina " wannan abu yafaru,

Mamanta da yan uwanta ma haka suka kallon ta,,, sabanin su ameera ta sunan akwai junnul ashaq mai wannan aikin

Muhammed yace ashaq,,, wai kai wani irin junnu ne mai bakar zuciya da mugunta,, yanzu wannan yarinyar " itace abin aure to ko kafita kona konaka ,, shashasha kawai "

Dariya tayi tace bazan fita ba ai matata ce kuma ga yaranmu nan " awajena

Muhammed yace ka rike " kayanka ni kuma zan kashe ka inyaso,, yaran naku saikabar iyayenka,

Ashaq dai yace , bazai fita ajikin matar shiba "

Aikuwa " Muhammed yasoma karanto suratul yassen tana bude sautin muryasa, , ya rike kanta,

Bisgewa tasonyi,, tagudu amma baban nata ya rike ta gam

Bayan wani lokaci " tasoma jera atishawa,, saida tayi biyar,, kafin ta koma jikin baban ta tayi lakwas kamar ta mutu

Da sauri baban nata yace, yadai tayi,, haka " kota mutu ne

Murmishi muhammed , yayi yace aljanun sun fitane " wannan bacin gajiya ne zatayi kada kutashe ta saita farka da kanta " zata tashi rass ba ciwon komai ajikinta,,

Da sauri mamanta tazo ta zube agaban muhammed yana fadin " thank you very much thank you yaron kirki muna godiya fa,, da hausar ta wanda bata iyaba sosai

Muhammed yace ba komai mu , addinin mu babu cutar da batada magani " saidai cutar mutuwa itace batada magani ,,Allah shine abin bauta ba wanin saba,, shiya bani ikon karanta littafin sa mai tsarki " yarinyar ta warke

Kallon shi sukayi, kafin suce to shi littafin ,, naku yaya ake karanta shi " kuma wanne abune ake bautawa ,

Murmishi yayi yace ubangiji daya shi,, muke bautawa " har makocinka da surukansa " duk shi muke bautawa, kuma baa karanta littafin Allah,, har sai ana cikin addininsa "

Baban yace to nawa ake biya ashiga

Muhammed yace baa miyan komai, idan zaa shiga cikin sa,, saidai afada maka kalmar shahada shikenan kashiga,,musulinci

Wani nutsuwa tashigesu,, sosai suka aminta da wannan " addini yace munason musulinta mukoma ,, irinku muke karatu tare daku,

Cike da farin ciki, Ameera da muhammed ke kallon su " su mama suma sunji " dadi sosai suna karuwa

Kamar shahada yabasu, nan kowa yazabi sunan da yake so

Muhammed yace suke zuwa kullin, kuma matan ", sudena irin wannan shigar su saka irin na ameera kayan

Sosai suke murna saboda sun musulinta " kuma sunji dadi sosai nan sukace to kafin suka tafi

Muhammed, ya kalli ameera tace kanwata kinga ikon Allah ko kai Alhamdulillah

Ameera tace gaskiya munji,, dadi sosai nan sukayi addu'a suka tafi gida

Bilal ne yafito da sauri, yana gyaran glass din dake manne a fuskar shi yasha kyau sosai sai zuba kamshi yakeyi, sosai ,, jamila ce ta fito, duk tayi sanyi amma takara cika tazama babbar mace,

hogging dinka yayi yace,, to ni zan fita ko ", akwai abinda ke damunki ne,

Murmishi tamishi tace no kawai banajin " karfin jikina ne janyota yayi jikinsa yana kara shigar da ita jikinsa " ita kuma jin tasamu jikin ta kara menne miki,

Shafa bayanta ,, yayi yace,, koda, nazama dad ne " naga sai girma kikeyi wai meye sirrin ne

Tana daga jikinsa,, tace kaine sirri mijina,, abin alfahari na "

Yar dariya yayi yace eh ashe hakane,, kina samuna ,, komai zam zam " yake shiyasa kike Channing,, ko

Rufe mishi baki tayi tace ,,ina zuwa nan ta nufi daki , wata takarda " mika mishi tace ingo habiby

Amsa yayi yaduba , waro ido yayi,, yana karanta abinda yagani yace habibty wai abinda nake gani gaske ne " kina ciki two months,,

Rufe fuska tayi tana murmishi
Chapter 47 · 0% Book details