Sashe 52
Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dariya sukayi , Nazeer yace oho dai yarinya ai nima zanyi auren na huta da gorin dakike min ,,, nan suka fita daga dakin
Yau ne ake bikin ,sunan babyn fatima , sosai aka cika gidan maman anass da dangin mommy hadda yan kauye sunzo
Umma tacewa khadija tabiyosu , amma tace bazata zoba tin babu ameera , haka ta hakura ta kyaleta
Yarinya taci sunan mommy fadila za ana kiranta da ,Iman , masha Allah anyi suna abin burgewa, anyi taro lfy , (*cen* *nagano* *fans din ameer da ameera* *musamman* *ma* *mrs*. *Sadeeq *wato kawas 💃🏻da ,Queen farida su asna maman sudes ,dadai sauran fans kowa na cashewa*)
Haka akayi taro lfy kowa yatafi gidanshi , aka bar mai jego da baby iman ,mama tacewa anass fatima gida zataje wanka
Aikuwa takafe shi babu inda za'a kai mishi mata ta tsare gida yahana , ganin abun da anass yake gaske ne yasa mama hade rai
Tace anass ,, jin takira sunanshi ful yasan babu wasa , saiya zauna
Kallon shi tayi tace wannan tafiyar dole, Fatima taje gidansu wanka haihuwar fari haka akeyi tin asali,, kai dan kaine shugaban marassa kunya kace , bazata tafiba " naji kara fadin bazata tafiba saika hadu da fushina , haba yaran zamani sai shegen rashin kunya tana, rankwashin sa aka
Dafe kanshi yayi yace ,washh mama wllh akwai ciwo sosai ,, shikenan naji sutafi
Inna dake jinsu tin dazun tace,, ka anaru kake ko anu , to ka kiyaye wllh " in banda ma ku futsararru ne,, hadda cewa bazata jeba " ni yanzu saina hada maka jini da majina dan butar uwa kake wani sunne kai kamar tsohon munafiki,,, kai nifa baa kawomin reni ko rashin kunya yanzu saina saita maka hanya " dan kwal uba , uwar taka na maka magana , kana tankawa, yo inbanda ma karfina yadan ragu da tuni na dauki sandar nan " na mammake ka da , ai dakai da ameeru ,,duk tafiyarku daya,,, dogayen banza kawai masu hankalin,, rakuma duk wanda yake rashin kunya acikin ku , dukanku zan bubbuge ja'irai ,, tana kai karshen maganar tana , gyara daurin dan kwalinta ,, ta turoshi gaba
Mama na dariya tace yauwa inna , ai gyara ki mana maganin su wllh basuda kunya
Anass ma dariyar yake yace yi hakuri inna nadena ,, kutafi
Inna na aika mishi kallon tara saura kwata tace, kobaka fadaba tafiya zamuyi dan kan uba ,baki kamar tukunyar daddawa,
Dariya sukayi mama tace inna , kyaleshi muje muhada kayan , nan suka shiga dakin fatima,, aka hada kayan suka fito dan tuni direba yazo daukarsu
Fatima na kallon anass saidai ba damar tamishi magana ,, inna ta balbale ta da masifa yasa ta daga mai hannu fuskar ta cike da damuwa, na rashin barinta da inna takiyi tayi sallama da mijinta ,
Da hannu anass ke mata nuni zasuyi waya ta kula mishi da iman , nan sukatafi har mama
Yau su raju suka shigo cikin
Majami'ar , da farin ciki suka shiga nan suka yi dakin kasa wajan akwatin suka nufa,, budewa sukayi amma me???
Shesuka ga babu karima aciki da sauri raju yafito yana kiran masy tsaron dakin
Tambayar su yayi ina ajiyarsu ta cikin akwati ,, amma kowa yace bai gani ba , cike da tashin hankali suke zarya shugaba yace ,shikenan karyar mu takare , lalle bana tantama,, wannan yarinyar ce tagano inda take shiyasa tazo ta dauketa
Amma taya zata iya zuwa nan ,, babu mai basu amsa nan suka fita sai wajan bokansu dan yar mairo ta koresu
Yau saura kwana daya afara wa karima aiki,, amma matsalar tata tafi karfin doctor aisha ,,
Nan takira umar da muhammed ta fada musu , cewa bazata iya aikin nan ba yafi karfin ta , amma akwai wani doctor ,,kwararren likita ne ana kiranshi da doctor ameer , shi zata kira yanzu ta fada mishi ,, yazo suyi aikin tare,, Umar yace ba matsala kirashi muji, nan ta dauki wayar t......
*anan zan dakata dan Allah kukeyin comments fans*
*idan kinsan bazakiyi min comments ko sharhi ba karki karanta min littafi*
[30/10, 19:17] MRS. MU'UTASIM: *🌟AMEER DA AMEERA 🌟*
*STORY AND WRITER BY:*
*MAMAN NUSAIBA CE ✍️*
💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*
https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl
_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_
*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*
*wannan shafin na sadaukar gareki my daughter na , miss hajo* ina yinki over Allah yayiwa rayuwar ki albarka
*77—78*
Doctor aisha , tasoma duba contact din wayarta , sai cen tukun taga nember din ameer , Kira ta danna , nan tasoma ringing
Lokacin ameer , yana tsokanar inna tana sauke mishi ruwan masifa , shi kuma sai dariya yake "jin ana kiran shi ya ciro wayar daga " aljihunsa da mamaki yake kallon mai ", yace ikon Allah doctor aisha kuma , bari nadaga nan tayi faking, yace assalam alaikum ,
Daga cen bangaren doctor aisha , taji ajiyar zuciya , tana abdallah da , yadauki kiran "tace amin wa'alaikum salam doctor ameer likitoci bokan turai , barka da warhaka
Murmishi ameer yayi yace , yau kuma " harda tsokana lfy lau yagida ya aikin yasu mai sunan daddy na
Doctor aisha tace kaga da yana nan a zaune , amma yanzu ya tashi ta kun gaisa ,, yau ameer dan Allah wani taimako ,konace alfarma nake nema , agareka " Allah yasa zaka amince
Ameer yace haba dai, kakata kodan mai sunan daddy , zan miki komai " barema kinfi karfin haka agareni ki fadi " bukatar ki insha Allah indai baifi karfina ba , zan miki shi komai " wahalar shi
Murmishin , jin dadi doctor , aisha tayi tace gaskiya jikallena " yauwa ameer dama inason , kazo inda nake aiki akwai wata , zaa yi mata aiki ne to ni bazan iya aikin ni daya ba shiyasa na kira , ka taimaka kaxo muyi tare
Ameer yace ok to ba damuwa gobe insha Allah zanbi jirgin zuwa legos , daga legos din " saina karasa cikin garin da kike
Doctor aisha tace, gaskiya na gode sosai Allah yabar zuminci
Ameer yace ameen ya bari naje ina da aiyuka zan gama, su yau saboda batafi da wuri, kinsan inda kike akwai nisa sosai
Doctor aisha tace to shikenan , sai anjima ka gaishemin , da inna ta
Dariya ameer yayi yace , kinganta nan sai masifa takemin "kamar nayi lefi
Doctor aisha tace rashin kunya dai kake mata shiyasa , to sai anjima beyy ,, nan sukayi sallama
Umar ya kalleta yace momma dafatan dai , anyi nasara zaizo ko
Murmishi tayi tace , eh yacema gobe insha Allah zaizo dan haka kufara shiri , ku tanadi kudin aikinku , indai har yazo ba jan rai zaiyi abinda yakawo shine,
Cike da farin ciki umar yace , ai indai kudi bakuda matsala momma fatanmu " dai Allah yabawa karima lfy ,, suka amsa da ameen " nan yamata sallama yafita zuwa gida
Saina yabiya yaga karima,, sosai yake tausaya mata " saboda yadda sanyi ya ratsa mata jijiyoyin jiki sa kwakwalwa , shiyasa bata ko motsi duk komai najikinta sanyi yagama kashe mishi karfi ,, girgiza kai yayi yafita , ya tafi gida
Ameera ko karin , mutane tasamu , wanda suka musulinta " shiyasa batajeba hospital duba karima " to dama idan tajema saidai tayi ta kuka , har sai taji kanta yana ciwo , tukun tabari , shiyasa , umar yace karta kuma zuwa hospital " tinda babu abinda takeyi sai kuka , tazauna take koyawa , yan islamiyar su karatu harsai ,, Karima ta warke , tabude idonta ,, tinda bataso ta ganta kamar gawa
Ameera ko badan ranta yaso ba , sai dan tabi umarnin yayan nata , wanda yanzu take musu kallon wani , bangare na rayuwar ta ,
Zaune suke a falo " ana ta hira sosai ameer ne tashigo " gidan da sallama amsa mishi sukayi nan yasamu guri ya zauna
Kallon shi fuziya tayi " tace yaya sannu da zuwa " yanaga kamar kana cikin nishadi tana karasawa wajansa ta zauna ta kama hannun shi
Murmishi yayi yace , yarinya gobe zanje jahar legos , cikin wani gari dake kewayan ,, legos din wani aiki zai kaini ,, kuma haka kawai nakejin farin ciki ,
Yar dariya fauziya tayi tace to , yaya ko bayerabiya ,zaka samo mana , ne
Dukan wasa yakai , mata yace kefa kina da matsala wllh , toko a matan hausa fulanin Nigeria , banga matar datamin ba bare " yarabawa tab kinma renani dayawa ,, to kafin ki aurar dani , ni na miki miji
Da sauri ta kalleshi tace, da gaske yaya ,
Banza ya mata , ya kalli mommy da daddy yace gobe insha " zanje jahar legos , wani gari nama manta sunan garin ,, to akwai wata doctor ana kiranta " da doctor aisha , ta kirani da safe tace , naje zamuyi wani aiki nida ita , jibi zaayi aikin ni kuma gobe nakeson " xuwa danna huta kafin muje ,
Mommy tace Allah yakaimu lokacin insha Allah , Allah yakaika lfy yadawo dakai lfy , Allah yasa ayi nasara , ita kuma mai ciwon Allah yabata lfy
Ameen ameer yace , yana jin dadi addu'ar mahaifiyar tashi
Daddy ma haka yamishi ,, addu'o'i sosai , kafin yace , naji kana cewa kasamowa fauziya miji " da gaske ne ko karya kake
Yar dariya ameer yayi yace , to kaji daddy amma dama , jira kuke mijin yazo
Daddy yace amshi nan , naci gidanku, yana mishi dak'uwa , yace nasan dai akwai bayani kafada mana kawai muji
Kallon yan falon yayi , yace to kutashi kubamu , waje magulmata,, yana dangware, kan hajara da fatima,,
Inna ko dama a shake take dashi,, yau yace mata wai kanta duk furfura kamar gashin tinkiya " shiyasa ko magana batawa , Ameer ba
Tashi sukayi ,,Hajara da fatima na k'unk'uni fauziya ko, faduwar gaba taringa , ji tin lokacin da ameer yace , yamata miji ,
Daddy yace to fada mana, tinda ka koresu