← Book details Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 65

Sashe 20

Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Lokacin dana haihu ne bana salla alokacin sukaci galaba akaina,,suka kasheni ta hanyar shanyemin jinin jikina,,miji na yaji haihu ta kafin yazo ciwon mutuwa yamani na mutu,, , hauka ne baiyiba saboda tsananin kaunata dayakeyi,, inason zuwa, masa a mafarki amma banason ya zauce ne,,kece hasken garinmu ameera kece zaki yi jahadin musulintar da ahalina,, amma sai kaddara ta rabaki,, da mijin ki na dan wani lokaci ,, ,tana kaiwa karshen magana idonta yayo ja saboda kukan da takeyi,,

Numfasawa ameera tayi,, tace to anty ta wani hanya zan je garin

karima tace nima ban sani amma zaki je garinmu tabbas amma ina rokon kada kifadawa koda mijin ne wannan maganar kinji,, zatayi magana taga karima ta bace nan tafarka tana tunanin labarin Karima,, tamike tayi toilet ta dauro alwala tafara jera nafila,

Thank you for comments and share ina yinku
[27/10, 19:29] MRS. MU'UTASIM: 🌟𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑 𝐃𝐀 𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑𝐀🌟

𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮 𝙖𝙣𝙙 𝙬𝙧𝙞𝙩𝙞𝙣𝙜 𝙗𝙮

𝐌𝐀𝐌𝐀𝐍 𝐍𝐔𝐒𝐀𝐈𝐁𝐀 𝐂𝐄✍

💫💫JARUMAI WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️

MARUBUTA MASU AIKI DA JARUMTA DOMIN WA'AZANTARWA ILIMANTARWA, NISHADA'ANTARWA TARE DA FAD'AKARWA DA JAMA'A BISA HARSHEN HAUSA 💪

💫(J.W.A.)💫

29—30

Tana idarwa,, aka kira sallar, asuba nan,, Ameer shima yatashi, , ganin ameera yayi tana,, jan tasbaha, murmishi yayi, saboda yasan matar tashi,, badai ibada, ba da bayan ta "" ya kwanto murmishi tayi ta shafo kanshi tana,, cewa katashi,, yace eh my wife,, natashi,, nan yatafi toilet yayo alwala,, yagabatar da nafila tukun yasauko,, kasa suka fice shida daddy,

Ita kuwa ameera tashiga tunanin taya zataje,, garin su anty karima, kuma wata irin kaddara ce zata rabata da mijinta,, haka dai takari tunanin ta bata gano komai ba nan tashiga wanka dan tana da lecture karfe 10:00 AM, da sauri take shiryawa ta gama shiryawa,, Ameer yashigo, da sallama,,"amsawa tayi ""bata dago ta kalle shiba,, tace yaya Fatima tafito,, yace eh ke suke jira nan ta mike,, daga "balla takalmin da take,, tace to muje ""

Kallon ta ya tsaya yi, tasha kyau sosai kayan sun amsheta kamar asaceta agudu,, hannun shi ta kama jin shuru yasa ta shige jikinsa tana, cewa yaya nidai, "" muje "sai alokacin yadawo daga,, duniyar tunanin yace to muje nan sukayo kasa

A falo suka samu inna ameera tazo wajan,, ta tace inna ta ya kike kin tashi lfy saita kwanta a cinyar ta shafa, kanta " Inna tayi tace, lfy ameera ameer yace antashi lfy inna saida ta banka mishi, harara tukun tace daban kwana ba zaka ganni,, jin haka yasa ameera tace kai inna yaya ne fa ,, ta mike daga " jikin inna ta koma ta rungume ameer tace yaya muje,,

Muhammad rasulullahi (s .a.w.) a ni maryama,, wannan yara wllh kun isheni,, Ameer yace to kice daddy yabani matata saimu koma,, gidanmu ""tagumi inna tayi, tace, hmm, dariya "" su Fatima sukayi,, nan subar inna tana fada,,

Nafeesa ce tafito itada ameer har da salim suna hira,, saiga jamila, tazo wajansu,, tace musu assalam alaikum,, juyowa sukayi a tare suka amsa mata,, wajan ameera tazo,, daure fuska,, murmishi tayi tace haba kanwata "" lefin me namiki, murguda baki ameera tayi tace,, ba ruwana,, dake ,, Jamila tace to kiyi hakuri,, bazan kuma ba "" sakin fuska tayi suka gaisa da jamila,, tace tabata member wayar ta shesuke gaisawa,, nan tabata, suna nan zaune saiga ameer yazo,, yana baking da gudu ameera tayo wajanshi,

Mude mata hannu yayi tashige,, dariya sukayi tace yaya i miss you dagota yayi yace,, sure tace yes su salim ne,, suka ""karaso wajan jamila tace kaga,, masoyan asali,,da sauri ya kalleta,, sai ya daure"" fuska yace lfy murmishi tayi tace ba komai ya kawoni ba nima anan nake koyarwa,, kuma sainaga ameera,, shine muka gaisa,, tace"" kayi hakuri, da waccen lokacin, sai a lokacin yasaki ranshi yace,, shikenan nafice,, nan suka musu sallama,, suka tafi gida""

Yau ameer duk murna yakeyi yakosa dare yayi dan yadda yakajin sa babu abinda hanasa amsar hakkinsa,,, a falo yasamesu,, ganinsu yayi duk cikin shiri. Da mamaki,, yake kallosu "yace to mom ina zakuje,, Fatima tace wai kauye zasuje,

Inna ce tace kozaka hanamu zuwane gatalalle,, murmishi yayi na jin dadi wato yau zaiyi bidirinsa ba babba agidan,,, yace,, haba inna nina isa, nace zan hanaku tafiya kauye" Inna tace da ameera zamu tafi maza,, jeka kira min ita "" tana zancen ameera tafito,, tace gaskiya babu inda zanje sai anbamu hutu,, baki sake;;; inna take kallon ameera tace dama ai nace ya asircemin ke amma baku dauki,, zancena " da muhimman ciba,, kowa shuru yayi ya kyaleta,,

Mikewa sukayi nan su ameer suka musu,, rakiya" har bakin mota anbar Fatima da ameera da ameer banyan suntafi su kuma suka dawo ciki,

Bayan isha"i suna zaune fatima da ameera suna jikinsa fatima ce ta soma bacci,, tashin,, ameera yayi yace zaikai Fatima dakin su nan ta zauna bayan,, yadawo yace mata my wife, kije kidauko hijab dinki muje wajen shakatawa, kafin goma tayi,, da gudun tayi sama sai murna takeyi,, yana nan zaune har tadawo tsalle tayi ta haye, bayanshi"" suka fita

Wajan yatsaru sosai ya birge ameera,, sai dariya take " yi yana zagaya,, ameer shikuwa yana zaune,, sai murmishi yake,, tana haka,,, a hango "" Jamila ai da sauri tayi wajansu,,ita kuwa jamila bata ganta ba,, saiji tayi " an rungume ta tabaya,, da sauri "ta juya,, wazata gani ameera "' itama da murna da rungume ta tace,, iyee kaga yar gatan ameera,, kedawa""kukazo tace nida yaya ne,, da hannu ta nuna mata shi,, ameer kuwa jin shuru,, yasa yayi saurin "" juyawa amma baiganta ba,, hankali "" atashe yake ,, kiran sunan ya hango yayi, itada, Jamila "" murmishi yayi kawai,

Su kuwa kawayen,, ameera wata mai gajen hakuri ,, tace kai amma anyi kyakyawa anan,, masha Allah, dayar, tace,"" wannan fa matar wanda jamila keso ce amma kalli yadda suka,,, rungume juna "' daya tace jamila fa yanzu ta hakura da, waccen gayen,, suna haka,, ameer yakaraso,, da sallama "" barin jikin, Jamila tayi ta isa ga ameer ta shige cikinsa,, shafa kanta yayi yace,,, har kinsa hankalina yatashi,, ashe keda "' antyn nakine, baki a sake suke kallon su ameera, daya tace kai gaskiya wannan soyayya tasu "" tana burgeni sosai, dayar tace,, wllh kuwa,, "" murmishi jamila tayi tace ayya Allah sarki,, ai ganoni,, tayi shiyasa,, tazo, murmishin shima ya mata, yace to muzamu koma, gida

Jamila tace da wuri haka haba dai yace eh, kinsan, kanwar taki "" shegen bacci ne da ita da wuri, turo baki gaba,,tayi"" tace anty jamila kina jinsa ko dariya tayi tace,,ai dama " nasan bakiyin , bacci da wuri. Gyada kai tayi,, Ameer yace to beyy da sauri,, Jamila tace dan tsaya kadan chocolate,, ta dauko"" a leda dayawa tabawa "" Ameera tace kanwata ga wannan da,,, murna ta amsa,, yana jin dadi "" nan suka musu sallama,,, Ameera na dagawa jamila hannu itama tana daga mata hannu,

Saida sukayi nisa tukun,, kawar jamila tace,, ikon Allah,, kinga yarinya kamar kun shekara,,goma,, murmishi tayi,, tace"" ai yarinyar akwai shiga rai

Tin kafin sukai gida ya siya musu kaji " guda uku nan , sukayo,, gida;; bacci tayi sai daukota,,, yayi suka shiga"" ciki bai tsaya ko ina da itaba,, sai a kan gado, saida yaje yahada musu ruwa mai dumi tukun yadawo,, tashinta,, yasoma "" turo baki tayi tace plus yaya bacci murmishi yayi,, yace zanyi maganin bakin wannan,, daukarta yayi ya kai toilet

Jinta tayi,, a ruwa bude,, idonta "' tayi, kamar zatayi kuka tace,, yaya ruwan akwai , zafi " yace am sorry ahaka suka yi wankan cikin,, wayo yake shafeta,,bayan sungama,, sukayo ' alwala bayan "" sun fito, suka tada salla,, ,

Suna idarwa da kyer ameer sukaci kazar,, wanke hannun su sukayi sukayo brush,, suna hawa gado,, ya janyota jikinsa,,, ita kuwa sarkin son jiki ,, tashige abinta,,

Kiss yasoma ,, bata mai rikita tunanin ta,, ji tayi abun yana neman,, wuce tunanin ta " kuka tasaka,, amma ameer baima San tanayiba,,, dan yafita daga haiyacinsa,,,Ameera kuwa duk dangin ta babu wanda bata kira ba har,, da,, kakansu"" baffa, nalahirashima,,,yasha kira,,, Inna kuwa da umma kiransu,, da ameera. ,, take,, yafi sau dari ,( ni kuwa ina ganin wannan lamari na dauki takalmina a hannu,, ya fita )

Duk wata soyayyar da yake mata tin,, daga" jaririyar " ta har,, zuwa yanzu " saida yasauke,, mata ita ,, su ameera fa baki yamutu,, ko magana takasa"" sai hawaye da takeyi,, har azabar " da takeji yasa tayi suma ""yafi sau biyar,, saboda azabar da ameer yake gana mata,,

Sai bayan awa ,, daya da rabi,, nagano su ameera,,, kamar gawa "" da sauri ameer ya janyota,, jikinsa,, yana saka "mata albarka,, yana shafa kanta,, jin shuru "" yasa,, yadagata yakira,, sunan ta amma yaji shuru,, saurin mude ido yayi,""yaga ameera kamar gawa,, nan ya rikice kamar wani mahaukaci "" ya rasa,, inda zaibi shi yama manta shi doctor ne,,

Da gudu yayi toile yahada ruwan zafi ya dauko ta,, jin ta tayi zafi yana ratsa ta wani kara tasaki ,, tana son" mikewa amma,, ya riketa ""saida ya mata ruwa yafi sau biyar,, yana gasata "" har bacci yadauke ta,, a cikin ruwa tukun,, yamata "wanka tsaki ya nadauta a,, towel kamar wata jaririya"" ita kuwa tuni tayi bacci,, abinta

Shikuwa ameer kasa komawa,, bacci yayi farin cikin, da yake ' ciki bazai musalta shiba, yana tunanin wai yau shine ameera ta dauke nauyinsa,, ya sauke duk wani abinda ke damunsa,, ,, tin yana dan 20years yake bama,,, da ciwon mara amma dake Allah ya tsiratar,,, dashi;; har yayi rayuwar london bai taba tunanin kasancewa,,, da mace ba inba,, Ameera saba,

Da asuba da wuri,, ameer ya farka kasa yaje,, yatashi "" Fatima,, tayi salla,,, nan, yadawo "" kusa da ita, yadawo " soma tashinta yasoma yi,, ahankali tasoma bude, ganin shine yasa,, ta saki kuku,, dan bata manta abinda yamata ""ba rungume ta yayi yana bubbuga bayan ta,, yace am so sorry my wife Allah"" yamiki albarka,,, yadda kika faranta min rai Allah ya faranta,, miki, Allah yabarmu,, tare, yasa fada,, mata ""zafafan kalaman soyayya,,
Chapter 20 · 0% Book details