← Book details Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 65

Sashe 37

Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da abba yafadawa,, umma batace,, komai ba itama sai addu'a tayiwa ameera amma itadai tana jin ajikinta,, Ameera bata mutu ba

Su ameera ne zasu dawo,, gida sun tsaya abakin " hanya kafin joshow yakaraso,, basu jima ba,, yazo suka nufo gida,,

Suna isa gida je wajan mama,, ta zauna,, duk ranta babu,, dadi dakinta takoma,, tana, zama

Tunanuka takeyi barkatai,, ita ta rasa,, wani irin yanayi ne yasameta,, yau din nan, sai takeji kamar ta taba zama a wani wajan ba nan ba tana,, tunanin kamar,, ba anan tayi wayo,, idan ta kalli,,su marus da beauty,, sai taga tayi yarinya,,, data haifesu " haka kasance tana abu daya,, ta rasa mai bata amsar tambayoyin dake ranta,

*to fans ga dai,,, ameera ko zaku iya bata amsar tambayar da takeyiwa kanta??*

*thank you very much for comments fans Allah yabar kauna ina godiya*

*yau zanje ziyara ban sani ba ko gobe zanyi babu tabbas gaskiya*
[28/10, 14:05] MRS. MU'UTASIM: *🌟AMEER DA AMEERA 🌟*

*RUBUTAWA DA TSARAWA*

*MAMAN NUSAIBA CE ✍️*

💫💫
*JARUMAI WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️*

*MARUBUTA MASU AIKI DA JARUMTA DOMIN WA'AZANTARWA ILIMANTARWA NISHAD'ANTARWA TARE DA FAD'AKARWA DA JAMA'A BISA HARSHEN HAUSA 💪*

*💫(J.W.A.)💫*

Dubun gaisuwa da fatan alkhairi agareku fans masoya na Allah yabar kauna 🥰🥰🥰

Masoya ina mai gaiyataku da kuje ku karanta , novel's din marubuta masu,, aiki da jaruma,,

*umma ammara by maman julaibibi* kada kubari abaku labari

*Najmat abiy by miss hajo*

Ina muku fatan alkhairi my antys dina

*Ummu shukhura antyn mu*🥰🥰

*Umma amsad addana* ina yinki

*57—58*

Haka dai ameera ,, ta karashi tunanin ta,, amma bata samu amsa ba " saita koma ta kwanta

Nafeesa ce tashigo,, gidan su ameera hannun ta biyu aka tana rusa kuka " kamar an aiko mata mutuwa,,

Saboda bata, nan duk wannan abubuwan ke faruwa idan takira,, member ameera sai taki shiga, shiyasa,, tace saitazo taji,, mom dinta bata taba fada mata ba gudun karta tashin hankali " sai bayan tazo gida ,, tacewa mom dinta zataje wajan ameera,, nan aka fada mata komai,, shine tashigo tana kuka

Da sauri fuziya ta " tareta tana fadin,, Nafee lfy daiko

Kallon ta nafeesa tayi tace ,, sai kin tambaye nima ashe ameera,, ta kusa shekara da bata amma babu Wanda ya fadamin ,, banji lfy ba ko kadan,, sai yanzu waiyo Allah ni nafeesa na shiga uku besty na ina kike ya Allah ka bayyana " mana ita

Ameer ne yasauko shida hajara

Mom ma tafito,, daga dakinta tana fadin ke fuziya waye " yake kuke haka tin daga daki nakejin kukan

Nafeesa ta karasa wajan ta tana kuka rungume ta mom ,, tayi tace a a kunta nafee,, yaushe kikazo "

Cikin kuka nafeesa tace dazun nazo " yanzu mom besty na saita,, bata amma akasa fadamin"" ko a waya ne ina cen ina ta siyayya kaya,, nida ameera,, ashe takusa shekara bata nan

Dagota " mom tayi tace kiyi hakuri nafeesa ko wani bawa,, da kallar tashi kaddarar ,, mudai basan ameera tana raye " kota mutu Allah masanin gaibu

Runtse ido ameer yayi jin kalaman,, mommy " sai yaji kamar ta tarwatsa mishi rayuwa,,

Hajara tana ganin hakan " saita kama hannun shi " suka zauna tana kuka itama saboda,, anfama mata ciwon dake ranta

Zama sukayi anan nafeesa ta yini sai wajan magarib aka dauketa " aka madaita gida tana tausayawa " ameer matuka

Maman anty karima ce ta kawowa,, Ameera ziyara saboda cikin nata yanzu baya barin ta rayi yawo shiyasa bata fita " zama intayi sai maman ta taimaka mata ta mike

Mama ta kalli ameera tace jenifer wannan cikin naki yakamata muje amiki scanning agani wannan kamar,, yafi daya cikin nan

Da mamaki take kallon mama tace menene kuma scanning din idan aka yi mai ake gani

Murmishi mama tayi tace scanning yana mufin aduba abinda yake cikin ki agani baby nawane, idan ma,, kwanciyar su baa dai dai take ba zaa gyara shi

Murmishi itama ameera ,, din tayi tace " to shikenan bari baban beauty yazo samu tafi bata rufe bakin taba yashigo gidan yana kada key din motarshi "

Kallon su yayi yace what happened,, mama

Mama tace muje hospital ayi scanning aga cikin nan

Joshow yace nima ina tunanin hakan,, nan suka mike aka tashi " Ameera suka fita waje motar suka nufa nan suka shiga " sai asibiti

Babu bata lokaci suka isa,, asibitin nan suka kai ameera sashen masu ciki,, mutanen wajan sai kallon ta suke cike da tausayi

Zama sukayi " har layin yazo kansu nan suka shiga ciki

Doctor din suka,, gani mace ce ba namiji ba " nan suka zaunar a ameera

Kallon ameera tayi tace ,, sannu madam tana kallon ta cike da tausayi

Kuka ameera tasaka " dama tin daga gida takejin kukan , dama so takeyi a mata magana , ta yisa

Da sauri joshow ,, ya matso kusan,, ta " yana rike hannun ta yace Jenifer lfy ko wani wajan ke miki ciwone

Duk yajera,,, mata wannan tambayoyin,,

Zai rungume ta saita kwace hannun ta ta rufe fuska taci gaba,, da kuka

Duk joshow ya rude sosai ganin ameera yana kara sautin kukan ta,,

Doctor din tace,, karka damu babu wata matsala yanayin ciki haka yake

Mama ce tashigo " tana fadin son lfy take kuka

Hannun ameera ta mikawa mama da sauri mama ta karaso insa ameera take,,

Rungume ta mama,, tayi tana shafa kanta " tace comedown mana jenifer " waye yabata miki rai

Turo baki gaba tayi tace mama,, ba wannan bace take cemin madam ta nuna doctor din

Dariya tabasu doctor din tace to yo hakuri

Nan ameera ta share hawayen fuskar ta ta gyara zama

Gado aka nuna mata,, nan suka taimaka mata tahau nan aka mata scanning nan kuwa akaga yan biyu ba daya ba murna wajan su joshow kamar me

Ikram ce zaune tayi tagumi" sai hawaye takeyi , Abubakar ne yashigo ,, ganin bata amsa mishi sallamar ba yakaraso ciki

Cire hannun ta yayi ya janyota jikinsa ,, yana bubuga bayanta .
Ajiyar take saukewa tana kara lafewa ,, ajikin sa

Kallon ta yayi yace haba mana ikram wannan kukan ya,, isa haka kike addu'a Allah yafiddo ,, ta lfy amma ba kuka za kike yi ba" kinji

Dagowa tayi tana kallon shi,, sosai kafin tace kayi hakuri wllh na kasa dena kukan ne ,,, saboda yanzu bansan wani hali " baby take ciki ba

Rarrashin ta yasoma yi juyawa yayi bayanshi,,, yadauko alqur"ani mai yabata yace kike karanta,, wannan harsai " kinji zuciyar ki tadena zaki

Karba tayi " tasoma karanta wa tin batajin dadin karatun har taji " zuciyar ta tadena zafi

Shikuwa kallon ta yakeyi sosai yana tausaya mata

Yanzu ameer yakara,, nutsuwa sosai " yagane dai hajara ce wannan ba ameera ba " tuni yadawo gida da zama yabar gidansu " haka yakoma,, bakin aikin shi duk yazama,, wanii iri

Hankali komai,, ke tafiya na rayuwa wani lokacin da dadi wani " lokacin da wahala

Yau ameera na zaune a falo yana cenja " channel dan kallo takeson yi yau tasha freedom radio

Tazo sunn kare nuna photon ta sai dai taj sunce

Ga duk wanda yaga ameera Ahmed to yatintibe mu ta wannan nember koya yaji labarinta

Shuru tayi lokacin data fice tashar tade a ko wacece wannan ta bata

Ameer ne , a asibiti an kawo emergency,, na wata mata da ciki, alamar dai haihuwa ce sai tausayin ta yakama shi, ya tuna da ameera shi yanzu yasan,, a duk inda take itama cikin,,ta yakai haihuwa sai ya share hawayen fuskar shi

Tin dazun aka,, kawota amma " matan sun kasa saboda ,, bazata iya haihu ba" da kanta sai an mata c s amma " Ameer yakasa tashi saboda mugun sanyin da jikinsa yayi " ganin wannan,,, na nakuda

Hajara dake kusan shi,, tasan maiya ji dayaga wannan mai cikin dafa kafadar shi tayi " tace yaya kazama jarumi " kada kazama ragon namji " nasan abinda kakeji,, amma ka daure ko ni injin " yar uwa ta bata mutu " ba kuma insha Allah , sai ta dawo garemu kaidai kake mata addu'a Allah " yakare mana ita aduk inda take ,, da abinda yake cikinta,, dan haka katashi " kaje ka taimaki wannan matar

Kaji sunce su,, sunkasa kaine zaka iya dan haka ka taimaka mata ,, saboda darajan manzon Allah (s. a.w.) dan soyayyar da kake mishi da ta yar uwa ta kaje,

Wani karfi,, ne yaxowa ameer jin an hadashi ,, da manzon Allah ( S.A.W) da ,, kuma matar shi mikewa yayi ya zo kusan hajara tana " zaune tana kallon shi

Ji tayi ja rungume ta ,, yace thank you kanwata ,, ina godiya da karfafamin,, gwiwa da kikeyi,, shiyasa nake zuwa hospital dake,, dan kina taimaka min da kalaman ", ki masu ma'ana bari nayi sauri " naje

Murmishi tayi mishi tace Allah yabada saa nan yafice daga office din nashi

Hajara sai godiya take wa Allah dayasa,, Ameer yanzu, yagane itaba ameera bace

Wannan lamari,, na damun ameera " wannan suna dataji a tv ta kasa manta wa sai taji kamar tasan sunan , ganin ba sarki sai Allah yasa tayi watsi da wannan tunanin taci gaba da kula da yaranta,, amma a kasan " ranta tana jin babu dadi " duk tabi ta takurawa " kanta da tunanin

Yauma kamar kullin tana " zaune tayi tagumi " tana aikin nata

Beauty ce tashigo,, ganin mahaifiyar "ta a haka kuma,, sai surutu " takewa maman nata,,, amma shuru hannun nata " tacire daga tagumin datayi " share mata hawayen "" tayi tace mommy, na

A sanyaye ameera ta dago tana kallon yarta , ta iska ta fesar daga bakinta,, mai zafi ,, murmishin yake tayi mata tace beauty na maiyasa faru

Fuskar tausayi " Beauty tayi tace, mommy ina miki magana shine,, kika kyaleni

Janyota tayi , jikinta tace to yi hakuri ,, ban jikiba ne

Joshow ne yashigo yana wakar turanci kallon su yayi yace maman beauty " kuna zaune

Murmishi ameera tayi mishi tace eh muna zaune
Chapter 37 · 0% Book details