Sashe 35
Amir Da Amira Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ummi mufeeda da farko bataji labarin ba daddy bai fada mata ba,, ganin dai ameera bata fito ba yasa yafada mata komai " tashin hankali data shiga baya faduwa,,, ko bacci kasa yi tayi saboda tuna halin da ameer zai shiga da kyer tayi bacci
Hajara ma dataji kwana tayi tana kuka sosai saboda ina son yayar ta kuma tana tausayawa ameer
Da safe da wuri suka zo airport suka shiga jirgin Nigeria suna,, sauka dama ', daddy yaturo musu dureba nan suka shiga sai gida
Suna isowa suka fito da sallama suka shiga cikin falon mikewa ameer yayi saboda ganin hajara dayayi,, saiyake ganin ameera ce tadawo ganin yadda suke kama sak da ameera gashi takara kyau da jiki kamar ba ita ba shiyasa ya kasa tantance ameera da hajara,
Ita kuwa hajara ganin yana kallon ta yasa tasoma hawaye yabata tausayi taga duk ya rame sosai kamar ba shiba
Suma su mom tausayi yanasu da sukaga hajara yadda kamannin ta da ameera yafito sosai
Ummi mufeeda tace wa hajara daughter ameera fa kallon ameera yake miki jeki wajanshi hajara na hawaye takara jin tausayin ameer
Wajan sa ta nufa ta saki jakar ta bude mata hannu yayi ta sauri ta fada jikinsa ta saki kuka shima ameer hawayen yakeyi ja da baya yayi suka zauna a kan kujerar sai kara rungume ta yayi ke ya lumshe idonshi yana murmishi
Baki asake suke kallon su mom tacewa ummi mufeeda wannan ba a hankalin shi yake ciba shi yanzu a ,, haukan shi " Ameera ce tadawo ummi mufeeda tace ,, mu bari muhuta nasan zai gane ba ameera bace
Ameer yace wife ina kikaje, kika barni ni kadai nazama maraya barar gata,, yanzu dama dubai aka kaiki da bakida lfy shine yasa baa fadamin aka kawomin ke,, da bazata
Hajara tace yaya hajara cefa ba anty ameera ba nice fa ko ka manta lokacin bayan binkinku muka tafi nida ummi mufeeda
Idonshi a rufe,, yace naki wayon
Kallon su mom tayi tace mom kumishi bayani,, ummi mufeeda tace daughter kyaleshi anjima zai gane yanzu bacci zaiyi ki rakashi dakinshi saiki dawa
Badan ranta yasoba tace yaya tashi muje daki kayi bacci idonshi arufe asaketa hannu ya mika mata takama sukayi sama
Ajiyar zuciya suka sauke daddy yace ,, idan yatashi daga bacci zai gane ba ameera bace mom tace insha Allah nan suka soma hira
Suna shiga gado yakaishi tace kwanta to girgiza mata kai yayi yace no kizo muyi bacci anjima saimu sauka,
Zaro ido hajara tayi gashi yaki bude idon shi batayi aune ba taji ya janyota,, jikinsa runtse ido tayi,, tana hawaye
Shi kuwa ko a jikinsa ya rungume ta ajikinsa yace please wife bacci ,, shuru hajara tayi tana kallon ikon Allah
Tana haka addu'ar Allah yasa yayi bacci da wuri tana ta tunanin ko wani hali ,, yar uwar ta ke ciki gashi mijin yayar ta ta tana mata kallon yayar ta jin yasaki jiki yasa ,, tagane " bacci yayi gaba dashi ,, ahankali ta zare jikin ta tayi saurin saka mishi pilow rungume wa yayi ,, kallon take cike da tausayin dan uwan nata nan ta sauko kasa,,
Ummi mufeeda tace yayi bacci ne tace eh,,, nan tashiga dakin su fatima tana goge hawayen fuskar ta
Mayafi take yafawa,,, tace my boy ina beauty kallon ta yayi yace mommy ,, beauty tana wajan daddy tace to je kace tazo mutafi gidan granny da gudun sa yayi dakin baban nashi
Yana shiga suna fitowa karo sukayi yadafe goshi yace ash daddy da zafi, kallon joshow yayi yace ina zakaje , yace mommy " tace na kira beauty mutafi gidan granny yace to muje " nan suka fito falon
Tin kan ya karaso,, yake binta da kallon so da kauna " ita kuma beauty take kallon wadda take mika mata ", hannu karasowa sukayi " sauke ta yayi
Ameera ta ce gidan mama zamuje ,, murmishi yamata yace jenifer ai bakida matsala da wannan kuje abinku nima zan wuce wajan aiki itama murmishin tamishi tace to shikenan ,, saika dawo
Hannun ta yarike yace jenifer nima kike tausayi na mana ,, kina kulawa dani ,, baki kula dani she yaranki "" kika wa komai ni baki min nifa mijin kine
Kallon shi tayi ,, tace to naji zanyi sakeni mutafi,, rana yayi
Joshow yace to shikenan kiss me
Zaro ido tayi tace menene kuma kiss me
Dariya tabashi yace bakisan shiba
Tace eh bansan shiba
Hannun ta yakai kusan bakin sa zai mata kiss beauty tayi kara da sauri suka juya
Ameera ta rungume ta tace beauty menene turo baki tayi tace mommy nima kiss me ,, dariya tabasu ameera tace ban iya shiba
Marus yace mommy , tsaya na koya miki ,, tace to kusa da ita ya matsa ya mata kiss a kumatu daya a goshi daya bakin ta hadda su ido hanci ko ina ba fuskar ameera,, saida marus yamata kiss ita kuwa sai dariya takeyi tace wannan ne ,, shima yana dariya yace eh mommy nima ,, rama min
Beauty tace a a ni mommy zakiwa,, yimata tayi tukun tawa,, Marus
Shi kuwa kallon su yake yi cike da farin ciki yace nifa
Ameera tace kai daddy ne kayi babba dayawa dariya yayi yace to shikenan muje kar rana tayi nan suka fita
A nesa da gidan yasauke su,, nan suka fito yabasu kudin dazasu,, dawo yace musu bazai samu damar " zuwa daukar suba " nan suka mishi beyy beyy ya tafi
Wasu yan mata ne guda biyu ke tafowa , daya tace ke Rihanna kalli jenifer yanzu joshow yadauke ta ,, wadda aka kira rihanna ta kalli "inda kawar ta mata nuni
Aikuwa gata cen mayyar sainaga bayanta,, da dade ina mugun son joshow amma shi baya sona ita yake mai za'ayi ,, sainaga bayanta ance ta mutu ,, amma saida yadawo da ita kinsan risa na tsani jenifer saboda,, ta auran min wanda nake so
Risa tace nidai babu ruwana ,, ke wai wata irin mutum ce ina ruwanki,, dasu haka kawai,,, tinda yace baya sonki ki kyaleshi " mana tinda baya sonki
Suna haka jenifer tazo kusa dasu tareta rohanna tayi tace ,,, ke mayya banza ameera ta mata baka kalle taba bare tasa ran zata tanka,, mata
Risa tace rohanna wai meye haka,, kibata waje ta fice rohanna tace bata isaba,, kafin ameera tayi magana rohanna ta ,, wanke ameera " da mari
A razane ameera take kallon ta,, tace mena miki kike marina ni banma sanki ba meye hadina dake kike marina
Rohanna tace kema kin sani munafuka sainaga bayanki,, batakai karshen maganar ba,, taji an kifeta da maruka har biyu ,, tasake dagowa " taga mai marin ta aka sake kifa mata wasu marukan har uku
Gigicewa rohanna tayi sai cen ra bude idon ta taga waye
Kanin anty karima ne yafito yaga rohanna ta marar masa yaya shine yama mata mari har biyar
Yace jenifer zo mutafi yakama hannun ta yajuyo yace koda wasa nake ganin kin tabamin yayata saina karya miki hannu sukayi gaba
Risa tace kinga abinda,, nake fada miki ko yanzu kinjawa kanki mari har biyar,, akan kinyi daya "" ta fice ta barta anan
Ita kuwa rohanna tayi alwashin saita rama abinda kanin anty karima,, yamata nan tayi gaba abinta
Ameer sai da yatashi daga bacci yaga ,, shi daya kasa yasauko " duk suna falon " cen ya hango hajara kwance a kusa da ummi mufeeda ,, wajansu yazo ya zaune yace ummi bacci ne tayi
Da kallo suke binshi na tausayi ummi mufeeda tace,, eh bacci takeyi yace to bari nakaita daki
Ummi mufeeda tace kabari anjima zata tashi,,, idan ka taba ta tashi zata " Ameer yace to shikenan
Fuskar ta ya juyo ta taba murmishi yayi ganin ta turo baki gaba , sai kuma ta yatsina fuska
Su daddy dai suna ganin ikon Allah kowa tunani yakeyi kodai ameer ya yasamu tabin kwakwalwa ne basu sani ba
Tana nan kusa,, da ita har ta bude idonta akanshi,, ta sauke da sauri ta koma jikin , ummi mufeeda tayi,,kasa murya " tace ummi kiboyeni,, karya matse ni irin na dazu ummi mufeeda tace babu abinda zai miki,, kinji " baya cikin hankalin shine shiyasa yakasa gane ki
Matsowa yayi yace babyn momsy ,, zakije nakaiki anjima " da ido ummi mufeeda ta mata alama tace sai gobe yanzu ,, nagaji " yace to shikenan kihuta
Sai kuma yace muje na nuna miki wani abu ,, kuka hajara tasoma tace ummi nidai tsoro nakeji , tace mata kada kiji tsoro babu abinda zaimiki
Tashi tayi tace yaya kabari yanzu jikina,, ciwo yakeyi,, gobe saika nunamin "" idan kuma kanason nayi fushi dakai to
Da sauri yakama hannun ta yace na bari wife tinda bakiso daddy ne yace gaskiya yaron nan inaga yasamu tabuwa a kwakwalwa shi mom tace nima haka nek gani,, Inna tace to amaidashi yadubashi nan sukace nan da kwana, biyu idan mai gane hajara " ba zasu maidashi da haka sukabar maganar
Yau ameera sunfito daga gidan maman anty karima,, kanin anty karima yace anty jenifer ,, yaushe zaki sake dawowa " murmishi ameera tayi tace sai nan da kwana biyu yace to shikenan " nima bari na wuce nan suka tafi sun hango joshow a dan nesa dasu,,
Suna tafiya ameera batayi aune ba taji an rufe mata ido kafin tajuya aka rufeta da duka, tako ina duka aka mata aciki wani gigitaccen kara,, tasaki da sauri joshow yadago da kanshi saboda shi yasunkuya ne kuma yana cikin mota
Da gudu ya tafo yana jenifer! Jenifer kafin , yakaraso mutanen da suka daketa sun gudu,, yana zuwa ya dago ameera yana fadin no no jenifer kitashi jin,, yataba " damshi kamar ruwa yasashi kallon hannun shi,, ihu yayi saboda ganin jinin dake ta kwarara a jikinta,, da sauri yadauke ta ya kaita mota,, yaran suan suna ta kuka jansu yayi yasaka su a mota sai asibiti.....
*to yaya ameera take ko cikin yazube ko yana nan*
*Ko ameer da gaske ne yasamu tabin hankali tinda yakasa banbance tsakanin ameera da hajara (duk wannan amsa kiniyoni agobe insha Allah domin muji yadda zata kaya)*