Sashe 7
Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Helloo." Rumana ta ce, "Didi ce."
aya bangaren Leseerh ta ce, "Didin yaya Junaid, Kin wuni lafiya?"
Rumana ta amsa da, "Lafiya lau."
Ta ce, "Ki bani aron yayanki mana."
Rumana kanta tsaye ta ce, "Ina game da wayar idan na gama zai kira."
"Alright then
ar gatan yayanta," Leeserh ta ce ta tsinke kiran.
Hajara
awar Leeserh da suke tare ta ce, "Kutuma, wacce mai karfin halin ce kika kira wanda zaki aura ta yi maki haka."
Leeserh ta murmusa ta ce, "Laa kee
anwarsa ce fa."
"Shine har take da karfin halin da za ta yi maki haka, ni fa har shi sai naji ya ba ni haushi, matar da zaka aura ta kira
anwarka ta hana."
"Hajara kenan, Junaid shine wanda zan aura, yana sona ina sonshi, yana yin haka ne saboda ya damu da
anwarsa, amma mutum ne mai tausayi, mai hakuri, mai fahimta, ma'abocin ilimin addini, ba zan iya ce maki ga wani halinsa na banza ba, mutum tara yake bai cika goma ba, shi a nan weakness dinsa yake, Rumana ce weakness dinsa ni kuma na saka a raina don kawai ya damu da
anwarsa ba zan ce zan rabu da shi ba, idan na rabu da shi akan wannan abun guda
aya ban san waye zan fa
amawa ba, kinga kenan nayi kamun kafiyar Baidu, sakin na hannu kamun na dawa."
Hajara ta jinjina kai tace, "Hakane kuma, abinci wani gubar wani, koda yake idan Allah ya yi Zaki zaici gatari sai a siyar da gatarin a sayi akuya."
******
A bangarensu Rumana, sai da ya kaita ta yi shopping ya siya mata ice cream sannan ya dawo da ita gida, da daddare bayan sun gama dinner kowa ya wuce bedroom dinsa.
Umma tana lissafi, Rumana ta sameta, duk da Junaid ya ce zai tafi da ita amma ta san abun ba mai yiyu ba ne idan Umma ta hana.
Kamar mai tsoron magana ta ce, "Umma."
Umma ta dubeta ta ce, "Ya aka yi autata?" Jin haka ta turo baki ta ce, "Bake ba ce ba kika yi min tsawa." Umma ta yi dariya ta ce, "Ayyerh torh yi hakuri autata na daina."
Jin haka ta ce, "Katsina..." Tun kafin ta
arasa maganar Umma ta sakar mata tsawar da ya sakata fashewa da kuka irin na yara sangartattu, Umma ta murtuke fuska ta ce, "Na ce ba ki zuwa katsina, idan hutu kike son zuwa ki shirya gobe ki bi flight ko train Abuja wajen Hajiya Maamaah, ko kuma ki tattara ki koma London dama a can kika saba rayuwa."
Rumana ta turo baki cike shagwa
a ta ce, "Ni katsina nike son zuwa."
Umma ta nunata da hannu, da kakkausar murya ta ce, "Ki
ace min daga gani!" Rumana ta fara kukan shagwa
a tana bubbuga kafafu, da tsawa Umma ta ce, "Za ki fita ne ko kuma sai na mareki." Kalmar mari kawai da ta ambata ya saka Rumana fasa ihu tana dafe kuncinta kamar wacce aka mara da gaske.
Umma ta fusata ta wanka mata mari.
Ta dafe kuncinta tare da fashewa da kuka ta fice da gudu tana kukan da idan mutum ya ji sai yayi tunanin yankata ake yi.
Junaid yana zaune a kan gado yana waya da Leeserh, Rumana ta shiga dakin da gudu ta haye a kanshi tana dukan kirjinsa tana kuka.
Hankalinsa a tashe yake tambayarta abun da ya faru, "Didi mi ya faru?"
Ta yi shiru tana kuka ta tada mashi hankali sai da ya tambayeta a karo na ukku sannan ta ce, "Umma ce daga na yi mata maganar zuwa katsina shine ta mareni, da gaske ta mareni, duba ka gani."
Ta nuna mashi kuncinta inda yatsun Umma ya kwanta, ya yi matu
ar mamaki duba da bata ta
a dukanta ba har surutu ake yi mata a kan tana sangartasu da yawa.
Ya ce, "Mari kuma!
Jirani ina zuwa." Ya zura jallabiya a kan guntun boxer da ke a jikinsa sannan ya fita, kai tsaye ya wuce dakin Umma, ya ce, "Umma!."
Da kakkausar murya ta ce, "Idan garin ne ba ta son zama ta shirya gobe ta wuce Abuja wurin Hajiya Maamaah ko kuma ta sayi ticket ta koma London."
"Mi yasa sai Abuja ko London?
Mi yasa ban da Katsina?" Ya jefa mata tambayoyin fuskarsa dauke da tsantsar mamaki.
Umma ta daka mashi tsawa ta ce, "To ubana tutsuyeni in fa
a maka ba'asi, Junaid ka juya ka fice min daga daki, Junaid ka
ace min daga gani."
Da sauri ya juya ya nufi kofa a sanadin tsawa da ta
ara mashi a karo na biyu.
Ya samu Rumana har ta yi bacci, hawaye ya bushe a saman fuskarta, shatin yatsu ya fito a kan kuncinta a daidai inda Umma ta mareta, abunka da rashin sabo da hutu da ya zauna a jikinta sai shatin yatsun ya fito
aro-
aro.
Ya lalla
a ya dauketa ya wuce da ita bedroom dinta ya kwantar da ita tare da ja mata blanket ya yi mata addu'a tare da kashe haske ya koma bedroom dinsa.
Washegari da asuba suna gama salla suka koma barcin safe, Umma ta shiga kitchen ta zage ta ha
a masu breakfast wanda ya kaita har wajen karfe bakwai, masu aiki suka jera a kan dinning table.
Junaid yana tashi da safe dakin Rumana ya fara le
awa jin
arar ruwa a bathroom ya zauna a gefen gado yana jiranta, yana chatting da Leeserh, har minti biyar ya yi bata fito ba ya mi
e ya fita zuwa dakinsa.
Ta fito ta samu ba ya nan, ta yi mamaki tunda ta ji shigowarsa ta shirya ta fita zuwa dakinsa, yana jin motsinta ya
ago ya ce, "Zo ki gaisa da Leeserh."
Ya mi
a mata wayar da yake video call da Leeserh ta amsa suna hirar biki yayinda shi kuma ya mi
e ya wuce bathroom ya yi wanka ya shirya, har lokacin hirar tasu bata
are ba ya amshi wayar ya ce, "Bye love." Leeserh ta ce, "Take care, love you."
Ya kama hannun Rumana suna tafiya tana mashi hira yana dariya suka nufi staircase.
A tare suka sauko
asa zuwa dinning table, kowane ya ja kujera ya zauna bayan da suka gaida Umma, ta amsa babu yabo babu fallasa, mai aiki ta yi serving kowa, Rumana ta tsurawa abincin idanu tana turo baki yayinda Junaid ya yi cokali
aya ya lumshe idanu yana jinjina basirar Umma a fagen sarrafa girki.
Rumana ta tsakuri abincin ta kai baki, ta
ata fuska tare da furzar da shi, ta ture plate din tana yatsine fuska kamar wacce ta ga kashi ta ce, "Ban cin wannan abun, babu
Junaid ya kalleta ya ce, "Na'am." Da idanu ta yi mashi inkiya, shima sai ya ture plate din gabansa ya ce, "Nima
aurewa kawai ni ke yi amma abincin bai yi
i ba."
Umma ta dubesu cike da mamaki ganin sun mi
e, "Ina za ku je?" Ta tambaya.
Rumana ta ce, "Restaurant mu yi breakfast, wannan abincin babu dadi, yaji ya yi yawa, mai kadan, babu dadi kamar magani.
Ko, Yaa Junaid?" Junaid bai yarda sun ha
a idanu da Umma ba ya ce, "Ehhh haka ne." Umma ta zuba masu idanu kawai, a kan idanunta suka fita.
Junaid ya tsaya a compound ya ce, "Didi ba ki kyauta ba, Umma ba za ta ji
i ba." Ta
ata fuska kamar za ta yi kuka ta ce, "Na
ata da kai tunda kaima ba ka son farin cikina, ka wuce ka bani waje na tsaneka."
Ya ware idanu ya nuna kansa ya ce, "Kin tsaneni kuma?"
Ta girgiza kai ta ce, "Ni ba haka na ce ba."
Ya tsareta da na mujiyarsa, "Ba ki ce haka ba ko kuma ba haka kike nufi ba, uhmm, you don't say that, or you don't mean that?"
Ta ce, "Ba haka nike nufi ba, bakina ne kawai ya fa
Ya tsareta da idanu ya ce, "Ya fa
i mi?"
Ta ce, "Ya ce ya tsaneka." (Ta yarda ta ce ta tsaneshi amma ta
aurawa bakinta laifi shi da ya furta) murmurshi ya yi ya kama kumatunta ya ce, "Amma ni ina sonki didi, want a piggyback ride." Ya juya ta haye bayansa ya yi sama da ita yana gudu da ita a bayansa suna dariya har suka isa wajen motarsa, ta zauna a bangaren mai zaman hakanan yayinda yake jan motar.
*Littafin Zane Akan Ruwa Na Kudi ne, book 1 shine free, book 2 and 3 akan naira dari takwas 800, Vip 1k, pay via 9169472057, Aisha, Opay Digital Service, sai a tura evidence of payment via WhatsApp 09169472057.*
*Taken Labarin Shine ZANE A KAN RUWA (Mai Wahalar Gane Kamanni) Bari Ganin na bayyana komai, akwai wani laujen a cikin nadi, akwai sauran rina a kaba, wasu igiyoyin a baibai suke.*
Taku Har Kullum Aysher Angel (Matar Aliyu)
*ZANE A KAN RUWA*
_(Mai Wahalar Gane Kamanni)_
*NA*
*AYSHER ANGEL*
Page 3
Free Page

Umma tana tsaye daga balcony tana hangosu har motar ta fice daga gidan yayinda convoy na motoci biyu suka mara masu baya.
Da misalin karfe biyu na rana bayan ya dawo daga sallar Zuhr suna zaune a garden tana bashi labari suna dariya, mai aiki ta zo da sakon Umma cewa, 'Abinci ya sauka.'
Junaid ya ce, "Alright, muna zuwa."
Rumana ta yi karaf ta ce, "Mun koshi." Mai aiki ta yi tsaye tana tantama a kan maganar wa za ta fa
a a cikin su.
Junaid ya ce, "But?" Rumana ta kama fuskarsa ta fuskantar dashi zuwa gareta ta ce, "Look at me.
Look at me.