Sashe 10
Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta tsayar da kekenapep ta ce, "Kofar
aura." Ta shiga har ya fara tafiya sai kuma ya juyo ya ce, "Kudinki naira
ari biyar." Ta ce, "Babu damuwa idan ka kaini zan shiga gida in amso maka." Yana jin haka ya ja burki, "A'a ba na haka, daga haka wasu suke guduwa." Ta cika da mamaki ta ce, "Na ce maka idan mun je zan shiga gida in amso maka." Ya girgiza kai yace, "A'a."
Duniya juyi-juyi yau ita ce ake yi gardama akan naira
ari biyar, bata ce komai ba ta zura kafafunta waje ta fita ya sa kai ya wuce.
ara tsayar da wani
an sahun, a wannan karon sunan unguwar kawai ta fa
a mashi ta kama bakinta ta yi shiru ba tare da ta fa
a mashi sai sun je za ta shiga ta amso kudin ba, coz bata son ta
ara mintina biyar ba tare da ta ganta a gidan Aunty Zaynerb ba.
********
GIDAN AUNTY ZAYNERB
Sai bayan sallar asuba sannan mutanen gidan suka samu barci yayinda Junaid yake zaune a gabanta hannunsa a cikin hannunta a haka barci ya yi awon gaba da shi.
Cikin barci Jidderh ta fara juye-juye da kanta na mafarkin da ta ke yi tana tsala gudu a dokar daji yayinda wannan gardin katon ya ke biye da ita har ya kusa cimmata, gudu take da dukkanin karfinta amma ta kasa
acewa ganinsa shima kuma ya kasa cimmata.
Ta durkushe tare da rufe idanunta tana bu
esu ta tsinci kanta a wani daji mai yawan duhu yayinda wasu muryoyi da ba ta sansu ba suke magana
asa-
asa.
A daidai lokacin ta farka a firgice lumfashinta yana fita da sauri-sauri, ta tara gumi sai haki take tamkar wacce tayi tseren gudun wuce sa'a.
Abun da ta gani ya
ara rikitar da ita, daki ne mai kyau da
ayatuwa, gadon yana da laushi, labulen taga yana motsi na iska da ya ke
adawa da shi, amma ba gidansu bane ba, ba gidan Alhaji Baffah bane ba, bai yi mata kama da inda ta sani ba.
Ta mi
e zumbur tana bin dakin da kallo yayinda tsoro ya cika mata zuci.
"Ina nike?" Ta tambayi kanta da kanta,
walwarta na son tuna yadda ta zo wurin sai dai ta kasa tunawa.
Abun da ta iya tunawa kawai shine ku
uta da ta yi daga hannun wa
anda suka yi garkuwa da ita da kuma tsintar kanta da ta yi a bakin titi daga nan bata
ara tuna komai ba.
Wani motsi ta ji a kusa da ita da saukar lumfashin mutum a dab da ita.
Ta kalli inda take jiyo lumfashin, hannu ne ri
e da nata hannun cike da kulawa, ta kalle shi da sauri, idanunta a ware cike da tsoro da fargaba.
Yana zaune akan kujera da ya janyo kusa da gadon, kansa akan gadon yana barci yanayinsa kamar wanda ya shafe dare yana jiran farkawarta.
Ta yi iyakar
arinta domin raba hannunta daga rikon da ya yi mata amma ta kasa.
Ta kalleshi ta
ara kallonshi saidai ba ta tuna inda ta sanshi ba, kuma bai yi mata kama da wa
anda suka yi garkuwa da ita ba.
A hankali ya bu
e idanunsa ya saukesu a kanta, ya sakar mata murmushi, "Morning sunshine," ya fa
a a cikin murya mai taushi.
Bata ce dashi ci kanka ba, tana dai zaune shurum tana luguden la
a amma ta gagara furta koda kalma
aya yayinda mamaki ya kamata ganin yadda yake mata magana tamkar ya santa bayan ita kuma bata sanshi ba.
ara murmusawa yace, "Rumana kin farka kenan, Uhmm Didin yaya Junaid."
Da jin sunan ta shiga ru
ani.
Zuciyarta na buga da
arfi kamar za ta faso kirjinta.
Wannan ba sunanta ba ne.
Ta ja hannunta daga nasa, ta matsa baya da sauri tana girgiza kai yayinda tsoro ya mamayeta tunawa da mutanen da sukayi garkuwa da ita da kuma ba
ar wahalar da ta sha a hannunsu.
"Waye kai?" ta tambaya cikin rawar murya.
Ta zabura tana fa
in, "Ina nike?
Kuma ni ba Rumana ba ce."
Fuskarsa ta bayyana mamakin da kalamanta suka saka shi.
"Rumana," ya sake fa
a a hankali, "Ni ne yaya Junaid, kina a gidan Aunty Zaynerb, ki kwantar da hankalinki kin ku
uta.
You are safe with me."
Ta kalleshi ta
ara kallonsa, babu abun da ya yi mata kama da lafiya a nan musamman a wannan yanayin da ta tsinci kanta a inda bata sani ba, da mutumin da ya ke nuna kamar ya santa yana kiranta da sunan da ba sunanta ba.
Tsoron garkuwar da aka yi da ita ya dawo mata sabo.
Tunaninta ya fara ayyana mata watakila wannan sabon mafarki ne, ko kuma sabon tarkon da suka dasa mata domin su samu lambar gidansu su kira su amshi ku
in fansa.
Ta takure a waje guda, idanunta suka cika da hawaye, zuciyarta na tambayarta tambaya guda
aya kacal; Shin da ta gudu daga wajensu ta kubuta kuwa, ko kuma
ara fa
awa ta yi a hannun wasu makwamusan?
Saidai kuma wannan mutumin bai yi mata kama da masu garkuwa da mutane ba.
Yana matsota ta ta
are ta fasa ihu, ya yi baya da sauri tare da toshe kunnuwansa saying, "Rumana please mana ka da ki fasa min kunnuwa."
ara fasa ihun da ya fi wancen amo, kamar zai yi kuka ya ce, "Don Allah ki kwantar da hankalinki, ba zan cutar da ke ba, na rantse."
Kalamansa ba su saka tsoronta ya ragu ba, a gareta kowace fuska tana iya zama ma
aryaciya duba da ko lokacin da aka saceta da mace
ar uwarta aka yi amfani.
Ta sauka daga saman gadon da sauri, ta koma kusurwar dakin tana takure a waje guda tana kallonsa cike da tsoro da shakku.
Da muryar kuka tace, "Idan ba kai bane ka saceni, to ya aka yi baka san sunana ba?" Ya dafe kansa da ya fara sarawa ya ce, "Sunanki Rumana Abdurrahman Imran,
iyar Abdurrahman, Jikar Imran,
anwar Junaid."
Ta girgiza kanta, ta saka bayan hannunta ta share hawayen da suka zubo mata tana sauke lumfashi da sauri-sauri idanunta cike da tsoro.
"A'a ban manta sunana ba," ta fa
a da murya mai rauni.
Junaid ya tsaya cak yana tu'ajjibin wannan abun mai kama da almara, lamarin ya fara bashi tsoro, kodai ta buge kanta ne ta rasa tunaninta.
Ya lumshe idanu ya bu
e idanunsa a kanta yace, "Rumana mi suka aikata maki da ya sakaki manta sunanki?"
"Na san sunana," ta fa
a da
aga murya.
"Miye sunanki?" Ya tambaya.
Tana sauke ajiyar zuciya da sauri-sauri ta ce, "Sunana Jidderh.
Ban ta
a zama Rumana ba."
"Amma Rumana, ke ce, ke ce
anwata Rumana," ya
arasa maganar kamar zaiyi kuka.
Ta girgiza kai zuciyarta na bugawa da karfi ta ce, "A'a saidai idan kaine ka rasa tunaninka amma wannan ba Rumana ba ce, Sunana Jidderh."
Zuwa wannan lokaci ya gama yarda da watakila ta yi loosing memory dinta ne, ya nufi inda take da zummarsa yana fa
in, "Rumana."
Ihun da tayi ne ya tilasta mashi komawa da baya yaja tunga yana mamakin rashin zuwan mutanen gidan duk da wannan uban ihun da take tsalawa.
Ta fashe da kuka tana mai ha
e hannayenta a waje guda alamar roko ta ce, "Kana tsoratani, Please ka mayar da ni wajen ahalina.
Mi ya sa nike a nan?
Mi ya sa nike a inda ban sani ba tare da mutumin da ban sani ba amma kuma ya ke yi kamar ya sanni da dadewa?"
Ya ce, "Rumana nine yayanki Junaid." Ta fasa ihu ta ce, "Please ka daina kirana da sunan da ba sunana ba."
Ya sassauta murya da alamar rarrashi ya ce, "To da wani suna kike son in kiraki?" Ta ce, "Sunana." Yace, "Rumana!." Ta fasa ihu ta ce, "Jidderh!
Sunana Jidderh!
Sunana ba Rumana ba ne!
Sunana Jidderh!" Ya ce, "Alright...
Jidderh..."
Har kansa ya fara ciwo saboda ihun da ta ke yi.
"A ina ka ganni?" Ta tambaya.
Ya ce, "Mun fito daga shopping mall nayi mantuwa na barki a mota na dawo ban tarar dake ba, ina nemanki na sameki a yashe a gefen titi."
Ji ta yi tsoronsa ya
ara durar mata, a yaushe ta je shopping mall?
Akwai alamun tambayoyi da yawa akan wannan mutumin, shin miye manufarsa na nunawa ya santa bayan kuma bai santa ba, shin mi yasa yake kiranta da sunan da ba sunanta ba?
Ya ce, "Rumana," da sauri yayi saurin gyarawa tun kafin ta
ara fasa mashi ihun ya ce, "Awww Jidderh, calm down Didi."
Ta ce, "Waye Didi?
Sunana ba Didi ba ne, sunana Jidderh." Ya ce, "Alright Jidderh."
Ta kafeshi da na mujiyarta tana karantar yanayinsa, bai yi kama da masu cutarwa ba, bugu da
ari da iyakar gaskiyarsa yake magana, yayinda lokaci zuwa lokaci take hango tsantsar ru
ani a tare da shi.
Hawaye suka wanke mata fuska tana hango zallar ru
ani a kwance akan fuskarsa, itama cike take da ru
ani a wannan dakin da tsinci kanta a cikinsa, tare da mutumin da ba ta sani ba, da sunan da ba sunanta ba.
Tambaya guda biyu suna mata kai kawo a masarrafar tunani; Shin mi yasa ta hango ru
ani a tare da shi?
Shin mi ya sa yake magana da iyakar gaskiyarsa?
Ta yi nisa a duniyar tunani har ba ta san lokacin da ya tako inda take ba saidai
aga idanu ta yi ta ganshi dab da ita.
Ta ta
are ta fasa ihu muryarta tana rawa na tsoro da ru
anin da take a ciki.
Junaid ya rungumeta yana fa
in, "Rumana ki nutsu!
Rumana ki nutsu!!."
Amma inaa bata nutsu ba sai kokowa ta ke yi da iyakar iyawarta.
Ba
aramin dambe suka sha ba, suka yi wujiga-wujiga, ya yi matu
ar mamakin karfinta har zuciyarsa tana raya masa anya kuwa Rumana ne?
Rumana ba ta da wannan karfin domin da hannu
aya zai iya handling dinta amma wannan ta zame mashi kadangaren bakin tulu wanda hausawa suka cewa bai fito ba saidai ya shirya, a barshi ya
ata ruwa, a bugeshi a fasa tulun.