Sashe 36
Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta ce, "Ehh..." Dama yasan za'a runa, ya ce, "Ki sauya wasu kayan."
Ta ta
e baki tana fa
in, "Nifa na fasa tafiyar itama Jiddar idan ta gaji da zaman jira tasan inda dare ya yi mata, ai bari ba shegiya bace ba da ubanta."
Ya sassauta murya da lafazin rarrashi ya ce, "Amma kin ce tana da kirki." Ta ce, "Haka ne, to shikenan zan je amma babu hijabin da zan saka."
Ya ce, "To shikenan amma ni da kaina zan za
a maki abun da zaki saka."
Sanin yasan sirrin kayan da suke mata kyau ya saka ta yarda domin idan har zai ce mata ki saka wancen kayan zai yi maki kyau to kuwa tana sakawa zai yi mata kyan, amma duk da haka sai da ta gitta sharadi ta ce, "Kuma komai da komai zaka za
a min."
"Ki dauko wannan doguwar rigar wacce aka yi maki kamar jallabiya aka ratsa atamfa.
Takalman nan flat da na siya maki, sarkar gold mai dogon zare tare da
an kunnenta da komai na ciki har da abun hanci.
Ki yane mayafi a kanki, kiyi hoto ki turo min."
Tun kafin ta saka kayan take da tabbaci a kan za su yi mata kyau ba, ta shirya cikin kayan kamar yadda ya bu
ata tare da yane mayafin, sarkar ta fito da yake mai zare ce, abun hanci da ta saka ya yi wa fuskarta kyau ba ka
an ba, bata son sakawa amma ta lura yana san ta saka, ta feshe jikinta da turaruka masu saukin kamshi ta fice, ta tarar da Jidderh zaune a balcony ta mi
a mata waya ta ce, "Ki daukeni hoto, zan turawa yaya Junaid."
Sai da ta tura mashi hotunan sannan ta ce, "Muje a motata kawai sai ki rin
a nuna min hanya."
Suka wuce a sabuwar motarta wacce bata ta
a hawanta ba.
Tana jan motar Jidderh tana nuna mata hanya har suka
arasa gidan, ta yi parking suka fito suka wuce bangaren Hajiya Attuwa wacce ita ce kakarsu, suka tarar da Al'ameen tare da Hajiya, kallo
aya ta yi mashi ta kawar da kai suka
arasa suka zauna a tare suka gaidata, Jidderh ta gaida shi amma Rumana ta yi mursisi da idanu ta yi kamar bata san yana wajen ba.
Har sai da Hajiya ta magantu ta ce, "Baki gaida shi ba."
an kalli inda yake ta ce, "Ban lura da shi ba ne." Kuma still taki gaida shi, ya ce, "Hajiya ki rabu da ita, ta rainani ne."
Hajiya ta ce, "Ina ka ganta har ta rainaka." Ya kalli Rumana ta kalleshi saidai bata ce komai ba, sai ta
e baki da tayi ta kawar da kai.
Wasu
an mata ne jikokin gidan suka shigo wannan ya saka Hajiya ta rabu da ita, Rumana ta yi shiru tana kitsa yadda za ta rama abun da ya yi mata jiya a madafa, sai da kusa dariya tuna abun da za ta shirya mashi, ta ce, "Jidderh ina mageta da muka zo da ita gidan nan, ban ganta ba."
Jidderh ta dubeta da mamaki sanin bata da mage.
Al'ameen da ta yi maganar don shi ya dubeta da sauri idanunsa a waje ya ce, "Kika zo da mage gidan nan."
Sai kuma ya fara duba hannuwansa, ta
age gira tana wani shegen murmushi ta ce, "Kai, Haba, har ka tsorata ne, to wasa nike, matsoracin yaro kawai."
Duk wanda yake falon sai da ya kalleta, ta ce, "Jiya kaje wancen gidan ka kira min kadangare ka tsoratani, nima na rama ka ji yadda ake ji."
Al'ameen ya zuba mata idanu kawai yana zaune shurum ya rasa bakin magana.
Falon ya yi shiru, Hajiya da ke kitsa wani abun a ranta ta ce, "Ku je ku zuba abinci."
Jidderh ta ce, "Tukunna bari mu fara gaida Alhaji mu shiga sauran sassan."
Daga haka suka mike zuwa sashen Alhaji, suka tarar da shi a kishingide yana duba littafin azkar, Rumana har ta
ane akan kujera sai kuma ta koma a kan carpet ganin a nan Jidderh ta zauna, Al'ameen ya shigo yana amsa waya shima ya zauna a kasan carpet.
Rumana ta yi mashi kallo daya ta kawar da kai, tana ta mamaki yadda suke zaune a kasan carpet bayan ita a Kaduna ko waye a waje yadda yake zaune akan kujera itama a kujera za ta zauna abunta amma gwara ta yi yadda sukayi tun ba'a wuni ana maimaita mata magana guda
aya ba.
Alhaji ya dubesu yana fa
in, "Su waye?" Jidderh ta ce, "Hauwa'u da Rumana."
Ya ce, "Ohh Hauwa ce ta wurin Balki da
ar uwarta da aka sace a asibiti."
A take yanayin Rumana ya sauya a kan maganar da ya yi musamman kalmar 'sata' da ya ambata, wa yake
arin ya kira barauniya, ta ji ranta ya
aci sai dai magana ce wacce bata magantuwa sai dai a barta a ciki.
Jidderh da ta lura da sauyawar yanayin Rumana ta ce, "Koma dai miye tunda an maido maka da Jikkarka a shikenan babu korafi."
Alhaji ya ce, "ka ji min ja'irar yarinya.
Ku ci dambu," ya
arasa maganar yana tura masu kwanon da ke gabansa.
Har Al'ameen ya kai hannu, Rumana ta janye ta yi kasa da murya ta ce, "Ina ce mu ka
ai ya ce da zaka sako hannuwa kamar wanda ya shekara baiga abinci ba, irinku ne wadanda idan aka baiwa mutum rikonsu kuke kashe aure, to duk yadda mutum zai yi maku sai kun nuna hali kuna abu kamar kingin yunwa."
Yadda ta yi maganar shi ka
ai ne ya ji abun da ta fa
Jidderh da bata san wainar da suke toyawa ta cewa Alhaji, "Zamu ci har muyi guzuri.
Fatan akwai fura?"
Ya ce, "Akwai amma ba zan baku ba." Ta yi dariya tana fa
in, "Lokacin da zamu shanyeta baka da labari, sai dai ka duba kaga wayam."
Lura da Rumana bata jin dadin zama a kasan ta ce, "Jama'a ku mi
e mu zauna a kan kujeru har tsalle muyi kuma babu mai tambayar dalili."
A take Rumana ta mi
e ta zauna a kan kujera tana
agowa ta kama Al'ameen yana kallonta, ta turo baki ta ce, "Stop staring at me, eyes off me or take a picture, it
ll last longer, then mind your business."
Al'ameen ya kafeta da na mujiyarsa yana mamakinta, ganin za ta
ara magana ya mi
e da sauri ya fice, Alhaji ya girgiza kai yana murmushinsu irin nasu na manya.
Da muryar gunguni ta ce, "Damn it."
Jidderh da bata san wainar da ake toyawa ba ta ce, "Adda Rumana kici dambun nan da dadi."
Rumana ta
an dubeta ta kalli dambun tana waswasin taci ko kada taci sai kuma ta saka hannu ta deba ta saka a bakinta, kuma ya yi mata dadi aiko ta buge da jin hirarsu tana aika dambu nama a baki.
Daga bangaren Alhaji Baffah suka wuce sauran sassan gidan, a sashen Hajiya murja suka tarar da Ammi, da marece gab da almuru Ammi, Imran tare da Islam suka wuce gida, suka bar Rumana da Jidderh a gidan, suka kwana washegari suka koma.
Ranar Litinin wanda ya kama saura kwana biyar bikin, a wannan rana ne Junaid zai shigo garin Katsina ta dikko dakin kara domin
aukar Rumana zuwa Kaduna.
Rumana babu zama tana shirye-shiryen ta yi mashi bazatar girki, tunda safe ta shiga kitchen ta girka mashi wainar shinkafa da miya, ta sarrafa mashi dambu wanda ya ji kayan lambu.
A tarihin rayuwarta wannan shine girki na farko da ta yi, tana yi Jidderh tana gyara mata, ta gama ta zuba mashi a warmer, ta ha
a zobo ta saka a fridge, sannan ta wuce sama ta fada bandaki ta yi wanka tana fitowa ta tarar da Jidderh.
Ta ce, "Sis ki za
a min kayan da zan saka so nike in yi kyau sosai."
Jidderh ta yi jim tana duba kayan da suka zaro sannan ta ce, "Ki saka wannan atamfar da Hajiya ta dinka mamu."
Rumana ta waro idanu ta ce, "Kai, riga da zani ne fa, ke nifa ban iya
aura zani ba."
Jidderh ta yi sororo tana kallonta da mamaki da tu'ajji ace tana mace bahausa amma take fa
in bata iya
aura zani ba.
Ta ce, "Yaa Junaid bai ta
a ganinki da zani ba, idan kika saka zaki bashi mamaki kuma atamfar za ta yi maki kyau."
Rumana ta yi jim kamar ta ce a'a sai kuma ta ce, "To shikenan mu yi hakan."
Junaid ya kirata akan ya sauka garin Katsina, babu zama ta cancara kwalliya marar hayaniya ta shirya cikin dalleliyar atamfa dinkin riga da zani, sau ukku tana gwada daura zanin amma ta garara a karshe Jidderh ta amsa ta
aura mata, ta tsaya a gaban madubi tana
arewa kanta kallo, ta zuba sarkar gold mai tsada, ta dauki kallabi ta kashe dauri samfurin ture kaga alheri, ta daura mayafinta a kan kafa
a, kayan sun dace da ita, sun yi mata matu
ar kyau.
Jidderh ta ce, "Kai, Kai, Kai, Masha Allah.
Kinyi kyau sis." Rumana ta murmusa ta ce, "Na gode."
arar bu
e get suka jiyo, Rumana ta
aga labule ta hango motar yaya Junaid tareda motoci guda biyu da sukayi mashi escort, ta zura takalma marassa tudu ta feshe jikinta da turaruka masu saukin kamshi sannan ta fita domin tarbarshi.
Yana tsaye ya jingina motarsa, ta fito, ya zuba mata idanu yana sakar mata murmushi, itama martanin murmurshin ta mayar masa ta kara wa takonta sauri ta ha
a da gudu ta isa inda yake ta fa
a jikinsa, baki
aya jikinsa sai da ya amsa, ya lumshe idanu ya bu
e, tunda abun nan ya faru idan ta shige jikinsa sai yake jinsa a wani yanayi, kamar mai ra
a ya ce, "Nayi kewarki Didi, ji nike kamar nayi shekara da shekaru ban ganki ba.