Sashe 49
Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jidderh ta ce, "Ayyerh Yaya Junaid, ku
in sun yi yawa."
Daga
aya
angaren, Yaya Junaid ya ce, "Ni yayanki ne.
Duk abin da na baki dole ki amsa, ko kuma in zane mutum," ya
arasa maganar tasa ta da dariya.
aure Jidderh da jijiyoyin jikinta, babu damar gardama ta ce, "Toh na gode, Allah ya
ara arziki." Ya amsa da, "Amin."
Rumana ta ce, "Yaya mun yi suya mun manta da manja, tare da Islam zamuje."
Ya ce, "Babu damuwa, zan tura ku
inta a account
inki."
Ammi ta gyara zama tana kallon Rumana da fuskar kulawa, ta ce, "Rumana, ki daina sakawa yana kashe ku
e sosai har haka."
Rumana ta yi dariya ta ce, "Ammi ku
in nan ka
an ne a cikin arzikin gidanmu.
Arzikin gidanmu ya wuce duk yadda kuke tunaninsa.
Beside lokacin da Abbanmu yake gargarar mutuwa, sai da ya dam
a hannuna a hannun Yaya Junaid ya bashi amanata sannan ya saka na yi mashi alkawari akan duk abin da Yaya Junaid ya bani ba zan yi gardama ba, zan kar
a, in yi godiya da fatan alheri.
Idan na
i kar
ar abunsa, ko ina so na yi shiru tamkar na karya alkawarin da na yi wa Abbanmu ne."
Ammi ta jinjina kai ta ce, "Toh shikenan.
Allah ya
ara bu
i." Rumana ta amsa, "Amin."
*********
Washegari da misalin
arfe biyu na rana, suka kammala shirinsu suka fito, Rumana, Jidderh da Islam.
Jidderh na sanye da dogon hijab wanda saukar mata har
asa.
Rumana kuma tana sanye da doguwar riga ta yi rolling mayafi a saman kanta.
Basu jima da fita ba, Uncle Al
ameen ya shigo, bayan ya gaisa da Ammi, ya ce, "Rumana fa?"
Ammi ta ce, "Sun tafi shopping."
Ya ce, "Ina?"
Ammi ta fa
a masa inda suka nufa.
Ya ce, "Okay, bari in same su a can."
Ammi ta ce, "Toh, shikenan."
Bai
ata lokaci ba, ya juya ya fita, ya shiga motarsa ya tada ya fice.
Ammi ta tsaya a bakin
ofa tana kallon hanyar da ya bi, sannan ta jinjina kai a hankali, ta ce, "Allah ya tabbatar da alheri."
Baki
aya dangi sun
auka soyayya ce tsakanin Rumana da Uncle Al'ameen.
Amma gaskiyar lamarin ba haka yake ba.
Duk da a zuciyar Uncle Al
ameen akwai wani
oyayyen so da yake
oye, yana girma a hankali ba tare da ya fito fili ya furta ba.
Amma a
angaren Rumana ko ka
an bata kallon lamarin da irin wannan fuskar.
Sun gama shopping an biyosu da ledoji a hannu, akwai tazara tsakaninsu da ma'aikatan dake
auke da ledojin wannan ya saka ba lalle a gane shopping dinsu bane ba.
Suna tafiya a harabar shopping mall din wani saurayi ya taresu yana ta juya makullin mota a hannunsa domin tabbatar da sunga makullin motar.
Rumana ta kalleshi sau
aya tak, nan take ta gane direban Alhaji ne, shi kuwa sai
ara bu
awa yake yana ka
a makullin mota, ya ce, "Sunana Alhaji Muttaka, idan kika yarda mu yi soyayya, zan jikaki da ku
Rumana ta karkatar da kai, ta ce, "Ahh haba..."
Sai ya
ara jin kansa ya girma ya ce, "Ina kamfanoni da gidajen mai."
Ta sake cewa da salo, "Ahhh... kace na taki sa
a?" Ya ce, "Sosai fa."
A gefe kuwa Jidderh ta dafe baki tana danne dariyar da ke neman kufce mata, ta san halin Rumana sarai.
Ta tabbata sai ta yi mashi wankin babban bargo.
Saurayin wanda ya kira kansa da Alhaji Muttaka ya ce "Mu je in sauke ku a motata, kun huta hawa kekenapep."
Rumana ta ce, "Ai kuwa mun gode."
Suka jera suna tafiya, yana ta rattaba maganganun
arya, yana
arin nuna irin arzikin da yake da shi, yana ambatar zunzurutun kudin da ko danginsa gaba
aya aka siyar ba zasu kai ku
in ba.
Rumana kuwa tana ta binsa da "Toh... toh..."
Suna zuwa daidai inda ta ajiye motarta ta zaro makullin motarta ta danna, motar ta yi tsuwwa.
Ta nuna masa lafiyayyar motarta mai kyau, ta kalleshi ido cikin ido ta ce, "Wannan itace motata, daga yau idan ka tashi yin
arya, ka ri
a tantance wa
anda zakayi mawa.
Ni Rumana ba'a yi min
aryar arziki domin a daula na tashi."
Saurayin ya tsaya jikinsa a mace, kalamansa sun
are.
Jidderh kuwa ta juya gefe ta fashe da dariya, Islam ma dariyar takeyi.
Ya tsaya yana kallon motar kamar wanda aka dasa a
asa.
Ya
ara kallon motar a karo na biyu, zuciyarsa ta soma bugawa da sauri, zufa na keto masa a goshi.
Motar ta fi duk wata mota da ya ta
a gani a gidan maigidansa tsa
a da kyau.
A hankali ya juya yana tafiya sumi-sumi kamar kazar da
wai ya fashe mata a ciki, ba
arfin gwiwa, ba nutsuwa.
Rumana ta kira shi da murya mai
auke da izza, "Dawo ka bani account number
inka in saka maka ku
in shopping."
i juyowa, yana jin kunya kamar
asa ta bu
e ya shige ciki.
Ganin bai juyo ta ce, "Kada ka cuci kanka ka dawo kana nadama da dana sani.
Kada kayi wa arziki kulli.
Ka dawo ka bayar da account number a saka maka ku
in shopping."
an tsaya yana shawarwari, kamar bazai juyo ba sai kuma ya juyo yana tafiya kansa a sunkuye, kamar wanda aka kama da laifi.
Ya fa
a mata lambar, Rumana na rubutawa cikin wayarta.
ago ta ce, "Miye sunan?"
Ya ce, "Danlami Tanko."
Dariya ta kwace mata, Jidderh ta tayata, ta ce, "Toh, Alhaji Muttaka ya koma Danlami kenan?"
Jidderh ta sake fashewa da dariya.
Rumana ta tura masa dubu dari 100k.
A dai lokacin ne Uncle Al
ameen ya iso wajen da motarsa, ya tsaya yana kallon abun da ke faruwa daga nesa, idanunsa akan Rumana cike da tambaya da kuma wani abu da bai iya
oyewa ba, musamman da yaga saurayi a kusa da ita.
araso da sauri ya ce, "Malam, mi kake yi a wajen iyalina?"
Rumana ta juyo ta dubeshi a kaikaice da wani irin kallo na rainin hankali, ta ce, "Waye iyalinka?"
Ya nuna ta da yatsa, "Ke."
Ta kwashe da dariya tana fa
in, "Allah ya sauwake, ai na fi
arfinka, zaren ba kalar yadin bane ba."
Ta juya ta shige motarta, yana mata magana ta yi masa banza.
Jidderh ta tsaya ta gaishe shi cikin ladabi kafin ta shiga mota, Islam kuma tuni tana a backseat.
Rumana ta tada motar da
an sauri, ta kama hanya tana mita, "Jidderh, ki fa
a wa kawunki idan ma wani abu ne a ransa a kaina, to yayi gaggawar cirewa domin na fi
arfinsa."
Jidderh ta yi murmushi kawai, ba ta ce komai ba.
Da suka isa gida, Rumana ta yi parking ta fito kai tsaye ta nufi ciki.
Masu aiki suka bi bayanta
auke da ledojin siyayya.
Ammi dake parlour ta ce, "Kuna fita, Al
ameen ya shigo nemanku."
Jidderh tayi da dariya, ta ce, "Wajen mutuniyarsa ya je kuma bata kulasa ba."
Ammi ta murmusa ta ce, "Toh Allah dai ya daidaita tsakaninsu mu sha biki."
Rumana ta juyo da sauri, ta ce, "Ayyerh Ammi wannan mugun fata ne, na fi
arfin wannan mai katon kan."
Ammi ta ware idanu, ta ce, "
an uwan nawa ne mai katon kai?"
Rumana tana hawa bene ta ce, "Ammi kiyi ha
uri, amma duk inda gaskiya ta zo a fa
eta, na fi
arfinsa, sai dai ko Jidderh."
Jidderh ta
aga murya tana dariya ta ce, "A'a ni kawuna ne."
Rumana ta amsa daga sama, "Ni ma kawuna ne ai."
Ta shige
akinta tana dariyar Alhaji Muttaka dinta ko kuma ta ce Danlami Tanko, ta
auki wayarta ta kira Yaya Junaid.
Tana ba shi labarin yadda abin ya faru, tana dariya, "Sai ga Alhaji Muttaka ya koma Danlami Tanko, ni dai na saka masa 100k maganin rage ra
in talauci."
Yaya Junaid ya fashe da dariya a
aya
angaren, sun jima suna waya cikin nishadi, kafin daga
arshe ta gaisa da Leeserh, suka
an taba hira.
*****
Tunda ta tashi safiyar ranar zuciyarta take bugawa da wani irin tsoro marar misaltuwa.
Gabanta yana fa
uwa ba tare da ta san dalilin hakan ba, ta kasa samun nutsuwa.
Duk tsayin ranar haka ta wuni cikin damuwa da rashin walwala, tana jin kamar wani abu mai muni na tafe amma ta kasa tantance miye.
Da marece, suna zaune a parlour, kwatsam wayarta ta fara ringing.
Ta
aga da sauri, ta kai kunne tana cewa a sanyaye, "Hello..."
Sai suka ga yanayinta ya sauya cikin lokaci kankani.
Idanunta suka bu
e sosai, jikinta ya fara rawa.
Ba zato ba tsammani ta fasa wani irin
ara mai firgita zuciya, tana cewa, "What!...
Umma ta mutu a gobara..."
Kalmar bata gama fita sosai daga bakinta ba sai suka ga ta saki wayar, ta zube
asa sumammiya.
Ammi, Abbi, da Jidderh sukayi kanta hankali a matu
ar tashe.
Suna kiran sunanta da firgici, amma bata motsa ba kamar rayuwa ta tsaya cak a jikinta.
*Wannan page shine karshen book 1 kuma free page na
arshe da zanyi a wannan littafin, ku yi payment domin samu book 2 and 3, Regular 800, VIP 1k, special 1500, pay via 9169472057, Aisha, Opay Digital Service, ku tura evidence of payment via WhatsApp 09169472057.*
Alhamdulillah....
A nan kawo karshen book 1...
Shin mi zai faru a nan gaba?
Shin ya zata kaya a takaddamar Rumana da Uncle Al'ameen?
Shin miye yake damun Rumana wanda har ita kanta ta kasa fassarashi?
Miye makomar Rumana da Yaya Junaid bayan rasuwar Umma?
Shin ina labarin Sule Buzu da Baby Meemah da ya gudu da ita?
Mu hadu a book 2 domin jin yadda zata
ara... kada ku manta dai take labarin shine ZANE AKAN RUWA mai wuyar gane Kamanni bari ganin na bayyana komai, akwai wani laujen a cikin nadi, akwai sauran rina a kaba, wasu igiyoyin a baibai suke
Taku Har Kullum Aysher Angel (Matar Aliyu)
Times New Roman
Times New Roman
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
897fa2aaca84400fa54f378ae3aaecba