Sashe 1
Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
Normal
*ZANE A KAN RUWA*
_(Mai Wahalar Gane Kamanni)_
*NA*
*AYSHER ANGEL*
Page 1
Free Page
*Littafin Zane Akan Ruwa Na Kudi ne, book 1 shine free, book 2 and 3 akan naira dari takwas 800, Vip 1k, pay via 9169472057, Aisha, Opay Digital Service, sai a tura evidence of payment via WhatsApp 09169472057.*
*Taken Labarin Shine ZANE A KAN RUWA (Mai Wahalar Gane Kamanni) Bari Ganin na bayyana komai, akwai wani laujen a cikin nadi, akwai sauran rina a kaba, wasu igiyoyin a baibai suke.*
Duhu ne mamaye da illahirin dakin ta ko'ina ta yadda ko tafin hannuwanta ba ta iya gani ballantana gefe da gefenta ko kuma tazarar dake a tsakaninta da bangon ginin dakin ko ta samu ta isa gareshi ta jingina bayanta da shi watakila ta yi dace ta samu sassauci da saukin azabar yunwa da ke nukurkusarta a cikin ciki.
Ta kasa gaba ta kasa baya, tana a inda take a zaune shurum a cikin duhuwar dakin wanda tunda ta
ora kafafunta a cikinsa take ganin masifa da tashin hankali, ta dafe cikinta tare da
ata fuska, ji ta ke kamar ana luguden wuta a cikin cikinta tsabar yunwa da ke dawainiya da ita, rabonta da abinci tun gayen tuwon da suka wurgo mata jiya da dare wanda ko loma biyar cikakka ba ta yi ba ya
are.
Tana durkushe a waje
aya hannuwanta dafe da cikinta tana rawar sanyi kamar wacce aka yi wa wanka da kankara a lokacin hunturu.
Ta mi
e zaune tana rarrafe da lalube har ta
arasa jikin bangon ginin, ta jingina da shi tana sakin lumfashi cike da wahala da rashin kuzari sai dai ta yi rashin sa'a babu wani abu da hakan ya rage mata na yunwa da wahala da ke addabarta, ta dafe cikinta yunwa tana ragargazarta, tunda suka jefota a dakin sau ukku suka kawo mata abinci; gayen tuwon jiya, sai kosai guda hudu da suka wurgo mata shekaran jiya da safe sai kuma da marece da aka dungure mata shinkafar da ko mai babu ballantana a yi maganar yaji.
Ta sani har da gayya ya saka suke azabtar da ita da yunwa saboda ta hanasu lambar danginta ita kuma ta yi al
awari idan har sai an basu ku
in fansa za su saketa to kuwa ta gwammace mutuwarta da rayuwa domin basu ku
in fansa da ake yi ne ya saka su ke yi.
Abun takaici da haushi satar mutane ya zama ruwan dare a wannan zamanin da muke ciki, sai ka ji an sace waccen a can, sai ka ji an dauke wannan a can, abun babu da
in ji ko gani, sai ka ji ana cinikin ku
in fansar mutum kamar ana cinikin tumaturi da tattasai, abun kamar almara.
Babban abun takaici shine kasancewar da na kusa damu ake ha
a kai ana yi mamu
auki
aya-
aya, idan ba haka ba shin ta ina za su samu labarinta ita da ko fita ba damunta ya yi ba koda yake ita nata lamarin ba sharrin informer bane ba, akan hanya masu garkuwa da mutanen suka yi gam da ita shiyasa ko lambar gidansu basu dashi ita kuma ta yi
iri da muzu ta hanasu lambar wayar duk da azabar yunwa da zaneta da suke yi duk safiya.
Ta fashe da kuka saboda wahala da ta sha ko sautin kukan ba ya fita, "Wayyo ni Jidderh...
Yaa Imran, Ammi, Abbi, Islam...
Kuna ina?
Ku zo ku kawo min agaji!
Ku zo ku ceceni a wannan halin da nike a ciki a hannun wa
annan azzaluman." Ta kwanta a kan da
en dakin mai sanyi tana mai fitar da lumfashi cike da wahala, fatar cikinta ta la
ume ta yi
asa tamkar za ta ha
e da kashin bayanta.
Babu zato babu tsammani dakin ya gauraye da haske, wani radadi ya ziyarci idanunta na wannan hasken da ya mamaye mata idanu a lokacin da ganinta ya saba da wanzuwarsa a duhu, ta rufe idanunta da sauri tare da sakin
aramin ihu tana mai juyar da kanta hannunta a daidai fuskarta domin yi wa idanunta kariya daga hasken da ya yi masu yawa har ya saka tana jin radadi a cikinsu.
A lokaci guda ta ji jiri yana kwasarta ganin dakin a bayyane da kuma yadda ko'ina ya gauraye da haske mai karfin gaske.
Bayan
an lokaci idanunta sun samu nasarar sabawa da hasken ta
aga kai tana kallon gabanta, wata rikitacciyar zabura ta yi ganin mutum zaune a kan kujera, ba ta san lokacin da ya shigo ba, ba ta ji alamun shigowarsa ba shiyasa ganin nasa ya zo mata a bazata, bugu da
ari yadda ya rufe fuskarsa da takunkumi ta yadda idanunsa kawai take iya gani.
Ta ha
e hannayenta a waje guda alamar roko tana zubar da hawaye ta ce, "Please ku mayar da ni wajen ahalina, ku ji tsoron Allah, wannan abun da ku ke yi zalunci ne."
Mutumin ya gya
a kai ya ce, "To shikenan babu damuwa ki bamu lambarsu sai mu fa
a masu inda zamu ajiye ki."
A rikice take amma rikicewar bai kai yadda zai yi mata dubara har haka ba, yana gama maganar ta gane inda ya dosa, ta ji a ranta cewa yana sone ta bashi lambar ne da manufar su kira su nemi ku
in fansa.
"Nawa zaku tambaya ku
in fansata?" Ta tambaya a lokaci guda tana karantar yanayin mutumin ne wanda yake dogo kakkarfa.
Kanshi tsaye ya ce, "Million
ari biyu domin koda ganinki ba ki yi kalar yayan talakawa ba."
Ba ta san lokacin da dariyar takaici ta kwace mata ba, million
ari biyu, ko danginsu baki
aya ba za su yi wannan ku
in ba don haka ba za ta bayar da lambar ba, ba za ta
arawa Abbi zafi akan wanda yake a ciki ba, ita shaida ce tunda ya shigo Nigeria hankalinsa bai kwanta ba don haka ba za ta
ara mashi da tashin hankalin tattara ku
in da ba zai iya ha
awa ba.
Ta fashe da dariya tana fa
in, "Ka da ka wahalar da kanka, wannan Jiddar dake a gabanka
ar koko da kosai ce kalar yayan masu ku
i ne kawai gareni amma ubana mahaifi talaka ne fukut, abun da zamu sakawa kofar salati wahala yake mamu."
Ya kafeta da idanu ya ce, "Ahh haba, to su kuma kayan masu tsa
a da kike sanye da su fa." Ta ce, "Gidan da mamarmu take wanke-wanke aka bani su kwance."
Ya fashe da dariya ya ce, "
arya kike ko mahaifinki bai kai kudin da muke zato ba amma ba daga gidan tuwo kike ba." Ya daka mata tsawa ya ce, "Ki bamu lambar iyayen ki mu fa
a masu ku
in fansarki."
Ta shiga girgiza kanta kamar kadangaruwa tana fa
in, "A'a ba zan ba ku lambar kowa ba, saidai ku kasheni."
Ya jinjina kai ya ce, "Da alama baki ladabtu ba ne amma ina da tabbaci abun da zai zo maki a nan gaba zai tilasta maki bamu lambar ta yadda ke da kanki za ki rin
a kuka kina mamu magiya domin mu amshi lambar mu kirasu ko sun biya ku
in fansar ki huta da wahalar da za ki gani."
Ya mi
e yana takowa inda take, yadda idanunsa suke yawo a kirjinta ya saka gabanta fa
uwa, ta dunkule a waje
aya tana rawar sanyi, ya kama hannuwanta ya mayar baya yana mai tura kanshi a gefen wuyanta yana sakin wani shegen gurnani.
Ta yi iyakar
arinta amma ta kasa kwacewa daga rikon da ya yi mata, tana kuka tana karanta dukkanin wata addu'a da ta zo mata a kai a daidai wannan lokacin da ake
arin keta mata haddi a mafi koluluwar zalunci.
A daidai lokacin ne kuma wani abun mamaki ya faru domin ya yi iyakar
arinsa amma abarsa taki tashi har fiddota ya yi yana ka
awa amma taki tashi, a fusace ya mi
e daga kusa da ita ya wurgar da ita gefe ya fice ransa a
ace.
Ta sauke ajiyar zuciya tana mai fa
in, "Alhamdulillahi, Allah Kaine abun godiya, Allah na gode maka akan wannan agaji da Ka kawo min."
*******
A hankali suke fitowa daga katafaren shopping mall din yana ri
e da hannunta yana ba ta labari yana murmushi sai dai hankalinta sam ba ya a kansa yana akan majigin waya kirar samsung fold da ke a
aya hannunta, lura da ya yi da hakan sai ya amshi wayar yana mai fa
in, "Rumana miye kike kallo ina maki magana hankalinki ba ya a kaina?"
Ta mi
a hannu da nufin ta amshi wayar, ya mayar da ita bayansa ya kafeta da idanu yana fa
in, "A fa
a min abun da ake kallo a ciki."
Sai da ta murmusa sannan ta ce, "Littafin mutuniyata nike karantawa marubuciya Aysher Angel."
Dafe kansa ya yi ya ce, "Gosh!
Na yi mantuwa ki jirani a mota babu jimawa zan dawo." Ta gya
a kanta ta ce, "Alright."
Ta mi
a hannu da nufin ya ba ta wayarta, ya lakuci hancinta yayi mata gwalo ya juya ya nufi hanyar komawa cikin katafaren shopping mall din ba tareda ya bata wayar ba.
aga kafafu a nutse ta nufi wajen ajiye motoci, fara ce sosai har yellow fatarta ta ke yi saboda haske, tana sanye da leshe dinkin umbrella gown ta yane kanta da kallabi ta yi mashi daurin da ya matu
ar yi mata kyau, mayafinta a kan kafa
a, ta zuba sarkokin gold wuya da hannu.
Ta juya tana kallon bayanshi da murmushi kwance kan fuskarta, tunda mahaifinsu ya rasu yaya Junaid bai bari ta yi kukan rashi ba, ya maye mata gurbin mahaifinsu, wasu hidindimun da yake mata ko a zamanin Abba bata samu hakan ba, da ace haka yayye maza su ke yi wa
annansu bayan rashin mahaifi da kuwa zai rage masu wani kaso na ra
in rashin.
******
"Imran ka rage sakawa kanka damuwa In sha Allah za'a samu Jidderh a cikin koshin lafiya," Ahmad ya fa
a yayinda ya ke jan motar akan titin mai cikowar ababen hawa.