← Book details Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 49

Sashe 31

Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya ce, "Sai ha
uri."
Ta ce, "Duk da haka ya kamata ka fa
a mata gaskiya duk da take ganin inda ta fito yafi nan arziki amma nan ne dolenta, Abbi da Ammi uwayenta ne ya kamata ta yi masu biyayya ba wai ta
auki gaba da kowa ba, tana mamu kallon kaskanci tana kiran gidanmu akurkin kaji, haba, ai koda take gadarar ta fito daga gidan masu arziki na gaske da gaske amma ai gidan nan yafi karfin a kirashi da akurkin kaji."
Maimakon ya bata amsa sai cewa ya yi, "Waye ya mareta
azu?" Jidderh ta bashi amsa da, "Yaya Imran ne ta yi wa rashin ya yi mata hukunci." Da sauri ya ce, "Kuma shine har da mari, bai lura da yanayinta ba ne, bata saba da wahala ba, babu mai dukanta ko fa
a ba'a yi mata."
Jidderh ta cika da al'ajabi, ta rasa bakin magana tana zaune shurum tana tu'ajjibin wannan lamari, da
yar ta iya magana ta ce, "Amma ace mutum ya tashi babu kwa
a babu
yara komai ya yi daidai ne, anya kuwa an
auki hanyar daidai a wannan lamari."
Ya ce, "Yadda ta taso kenan sai kuyi ha
uri da ita a haka."
Jidderh ta yi murmushi mai ciwo kafin ta ce, "Idan akan marin ne Ammi ta tsawatar mashi ta ce ka da ya
ara marinta."
Ya sauke ajiyar zuciya jin an tsawatar a kan marin sai dai maganar da ta yi a gaba ce ta warware wacce ta fara, ya ware idanu jin
arashen zancenta, "...ta ce idan ta yi laifi kada ya
ara marinta ya
auki wayar wuta ya zaneta."
Lamari ya lalace ba'a rabu da karyewa ba anyi targade, ciwo akan ciwo kunama ta hau gyembo, ya ce, "Ana nan dai." ta ce, "To idan mutum ya yi laifi ai dolensa ya amshi hukunci ba za'a saka mashi idanu komai ya yi daidai ba, macece wata ranar gidan wani za ta je, kaga ya kamata ta samu tarbiyya domin ta zauna lafiya a gidan aurenta."
Bai ja maganar da tsawo ba ya ce, "Please ki yi min alfarma ki kai mata abincin zan lalla
ata ta ci bana so ta kwana da yunwa."
Tausayinsa ya kamata jin damuwa a yanayin maganarsa ta ce, "Okay babu damuwa zan kai mata amma saboda kai." Ya ce, "Thank you." Ta ce, "You are welcome." Sukayi sallama ta ajiye wayar tana maida dubanta a inda Ammi take ta ce, "Yayanta ne ya kira ya ce in kai mata abinci zai lalla
ata ta ci."
Ammi ta jinjina kai ta ce, "Okay ki je ki kai mata, nikam aiki ya sameni, wannan wacce irin halayya ce mutanenmu suke sakawa kansu na kulafucin yara fiye da kima, yarinya kamar waccen amma ace ko ruwan zafi bata iya dafawa ba, babu ladabin magana, babu girmama na gaba, ita komai ta yi daidai ne, ina hangowa kaina aiki ja da ke a gabana, ji nike kamar in tattarata in mayar dasu su
arata sai dai idan na tuna hakkin tarbiyyarta yana a hannuna ne a matsayina na mahaifiyarta sai inji jikina ya yi sanyi."
Jidderh ta dubi mahaifiyartata da damuwa ta ce, "Ka da ki damu Ammi, In sha Allah komai zaizo da sauki."
Ta mi
e ta shiga kitchen ta zuba abinci a plate ta ha
a da gorar ruwa da kofi ta haura sama zuwa dakin da aka warewa Rumana, ta dungure mata akan bedside drawer ta ajiye mata wayar a gefen abincin ta juya ta fita.

Rumana ta
auki wayarta tana ta
e baki ta kira numbarsa.

"Har ta kawo abincin ne?" Ya tambaya.

Ta ta
e baki ta ce, "Ehh ta kawo ta dungure ta juya ta fita, nidai ban kulata ba." Ya ce, "To ki ci." Ta
an yatsine fuska tana kallon abincin duk da kamshinsa ya
auki hankalinta amma taurin kai da gadararta ya motsa ta ta
e baki ta ce, "Nifa ba zan ci wancen jagwalgwalon ba, da inci gwara in kwana da yunwa."
Lalle ta tabbata Rumana bata san miye kwana da yunwa ba, koda yake da ya barta ta kwana da yunwa da ta basu labari, wa ya gaya mata Borno gabas take.
yar ya samu ta
auki abincin tana ci suna video call yana mata hira yana mata dubara har ya samu ta cinye abincin ta kora da ruwa suka dasa hira har sai da direba ya kawo mashi kazar ya amsa ya wuce ciki.

Yana ci suna hira har barci ya yi awon gaba da ita, Ammi ta shigo ta gyara mata kwanciya ta tofeta da addu'a ta kashe wuta ta fita zuwa dakinta, a wannan daren bata rumtsa ba, barci ya kauracewa idanunta tana tuna kalubale da ke a gabanta na tarbiyyar Rumana wacce ta tashi a inda komai ta yi daidai ne.
auro alwalla ta fara jera nafila tana mai rokon Allah ya kawo mata sauki a wannan al'amari.

A wannan dare Umma, Junaid, Abbi da Ammi babu wanda iya rumtsawa.

Washegari,
arfe tara na safe a gidan su Jidderh ta yi wa Junaid, ya danna horn mai gadi ya le
o ya ce, "Masu gidan sun san da zuwanka?" Junaid ya girgiza kai ya ce, "A'a amma ka ce masu Junaid ne, yayan Rumana."
Mai gadi ya rufe kofar jim kadan ya dawo ya bu
e mashi get, ya danna motar ciki ya ajiyeta a wajen ajiye motocin yana bin wajen da kallo motocinta kansu wajen ya yi masu ka
an, ya fito daga motar ya jingina da ita yana
arewa gidan kallo babu laifi suna da ku
i sai dai banbancinsu da su tazara ce mai yawa, sanye yake da dakakkiyar shadda dinkin zamani wacce ta yi mashi kyau ya murza hula dara yana baza kamshi ya yi kyau abunsa.

Ya jima a tsaye yana kallon kofar shiga falon kafin ya
aga kafafu yana tafiya a nutse ya kutsa kai ciki da sallama.

Ammi ce ka
ai zaune a falon ta amsa da sakin fuska, ya zauna a
aya daga cikin kujerun da ke falon ya yi kasa da kai yana fa
in, "Ina kwana Ma?" Ta amsa da, "Lafiya lau.

Kazo lafiya?

Ya mutan gidan?" Ya amsa da, "Lafiya lau."
Jidda ce ta fito daga kitchen tana sanye da karamin hijab, da murmushi a kan fuskarta ta ce, "Yaa Junaid ina kwana?" Ya amsa da, "Lafiya lau Jiddatulkhair." Idanunsa a kanta yana
ara gasgata matu
ar Kamanni da ta ke yi da Rumana tamkar kobo da kobo.

Ganin yana ta kallonta ta yi dariya ta ce, "Ba Rumana bace, Jidderh ce." Ya
an matsa da idanunsa daga kallonta ya ce, "Haka ne, Please ki yi min magana da ita."
Ta gya
a kai ta ce, "Okay babu damuwa." Ya mi
e yana fa
in, "Zan jirata a compound Ma'am." Ammi ta ce, "Ka saki jikinka, nan gidanku ne, nima mahaifiya ce, ka kirani da Ammi." Junaid ya ji dadin wannan karamci da ta yi mashi, mutanen Katsina akwai karanci da karrama bako, ya ce, "Ammi."
Ya juya ya fita, ya juyawa falon baya tare da zura hannuwansa a aljihun wandonsa yana kallon bishiyoyin da ke a lambun gidan.

Motsi ya jiyo a bayanshi, Rumana ce, ta rugo da gudu, ya bu
e hannayensa yana mata murmushi, ta fa
a jikinshi tare da rungumesa, ji ya yi baki
aya jikinsa ya dauki wani yanayi wanda bai ta
a jin irinsa a baya ba.

Ta fashe da kuka, ya zaro hankerchief yana share mata hawayen, "Ki daina kuka Didi.

Ki fa
a min abun da kike so in yi maki." Da muryar kuka ta ce, "Ni kawai ka fitar da ni daga wannan akurkin kajin."
Ya ce, "To kije ki fa
awa Ammi."
Ta turo baki ta ce, "Ni bazan koma waccen gidan ba, muje na tura mata text message." Ya kama hannunta suka wuce inda motarsa take ya bu
e mata bangaren mai zaman hakanan ta shiga kafin ya zagaya bangaren direba, sai da suka dauki hanya sannan ta turawa Ammi text message shima sai da Junaid ya matsa ta dungure mashi wayar sai dai shi ya tura text message din a zuwan ita ta tura tunda wayarta ce.
*********
Da mamaki Ammi take kallon majigin wayarta, har Jidderh ta lura ta t
ambaya, "Ammi wani abu?"
Ammi ta ce, "Rumana ce ta turo min sakon message tana fa
a min ta fita tare da Junaid."
Jidderh ta cika da mamaki ta ce, "Lalle akwai aiki babba, kenan ba tambayarki ta yi ba, sanar maki ta yi kuma
aramin mayafin ne a kanta kamar ma a kan kafa
a yake ba'a saman kanta ba."
Ammi ta ware hannuwa tana fa
in, "Na ma rasa bakin magana."
Sukayi jigum-jigum suna al'ajabin wannan lamari.

A bangaren Rumana kuwa sai da Junaid ya biya da ita wani katafaren wajen cin abinci na
an gayu sukayi karin kumallo suka biya shopping ya siya mata kaya sannan ya wuce da ita gidan Aunty Zainab.

Da mamaki Aunty Zainab take kallonsu, Junaid ya yi kasa da kai.

Ita kuwa Rumana ko a jikinta, ita ba kallo ta sani ba, ko idanun mutum za su zazzago akan kallo ba ganewa ta ke yi ba, hankalinta a kwance ta ce, "Yaa Junaid bari inyi wanka in samu inyi barci, jiya kasa barci nayi a wannan akurkin kajin gidan wanda ko aiki Ac dinsu bata yi."
Da maganar ta kashe Aunty Zainab bata ce uffan ba sai dai ta bita da idanu kawai yayinda Junaid ya kama hannunta suna haurawa bene, ta girgiza kai tana al'ajabi tasan Amina tana da kulafucin yara amma ranta bai ta
a bata abun ya kai har haka ba, da har yarinya za ta kira gidan mahaifinta da akurkin kaji, gidan da bana takalawa ba, gida ne na masu kudi, lalle da ace talakawa ne futuk watakila sai dai ta kirashi kufai.
Chapter 31 · 0% Book details