Sashe 38
Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hayaniyar waje na shigowa kunnenta, amma kamar tana wani duniyar daban.
Duk kiran da ake yi mata ana ce mata amara kirjin biki tazo ta tarbi baki amma sai ta ki amsawa.
Idan aka matsa mata sai ta ce, "Ba ni jin dadi," ta rufe kanta da bargo kamar mai tsananin ciwo.
Sai an tashi tafiya program sai ta yi likimo akan gado ta ce bata da lafiya.
Junaid ya shiga damuwa matu
a gaya domin bai taba ganin Rumana a cikin irin wannan hali ba, musamman a rana mai muhimmanci irin wannan.
Ya shigo dakin da kansa, ya zauna kusa da ita yana dubanta da damuwa a fuskarsa.
"Didi, me yake damunki haka?
Ko wani abun ne aka yi maki?" ya tambaya cikin sanyin murya.
Rumana ta juya gefe ba tare da ta kalle shi ba, ta ce da kyar, "Haka kawai nike jin ba na jin dadi."
Bai gamsu ba.
Ya daura hannunsa a goshinta ya auna zafin jikinta, amma bai ji wani zafi ba.
"Mu je asibiti a duba ki," ya fada da kulawa.
Nan take ta tashi zaune, idanuwanta suka cicciko da hawaye.
"A
a, don Allah yaya, ba sai mun je ba, zai wuce," ta fada tana kokarin danne kukanta, amma sai ta kasa, kuka ya kubce mata.
Kukan nata ya kara rikita Junaid.
Bai taba ganin ta cikin irin wannan tashin hankali ba.
Ya yi kokarin lallashinta, amma duk da haka ta nace akan cewa ba za ta je asibiti ba.
Har ta kai ga kuka mai tsanani, wanda ya sa dole ya hakura da maganar, duk da cewa zuciyarsa cike take da damuwa.
Ya fita daga dakin jikinsa a sanyaye, zuciyarsa babu dadi.
A waje ana ta shagulgula, ana kiran sunansa, ana bukatarsa a wurare daban-daban, amma hankalinsa gaba daya yana akan Rumana. rashin sukuninta ya dauke masa walwala, ya kasa maida hankali akan komai.
Dukkanin inda ya je, zuciyarsa tana cikin dakin da ta ke.
Duk dariyar da yake yi ta tilas ce, ba daga zuciya ba.
A ransa tambayoyi ne suka cika masa kai, me yake damun Rumana?
Me ya sauya masa ita haka a lokacin farin ciki irin wannan?
Farin cikin wannan biki bai cikar masa ba, matukar Rumana tana cikin wannan hali.
Yayinda Junaid yake cikin wannan rudani, hidimar bikin na ci gaba da gudana.
Ana ta kiransa daga nan zuwa can, ana tambayarsa shawara, idan ya yi baya sai abokai su
ara janyoshi suna nuna mashi shi ne ginshikin bikin, amma duk da haka walwalarsa kalilan ce.
Idan ya amsa, amsawar ba ta da kuzari, idan ya yi murmushi to na dole ne.
A gefe guda kuma, Rumana na cikin daki tana kokarin danne abun da ke cin zuciyarta.
Ta rufe ido tana jin hayaniyar waje tana damunta kamar ana yi ne a karkashin kunnuwanta, tana jin komai ya fice mata daga kai.
Ba ta iya fahimtar kanta; ko bakin ciki ne, ko kishi, ko wani abu da bai gama bayyana ba.
Ta mike ta zauna a gefen gado, ta daura hannayenta a kanta.
"Me ke damuna haka?" ta tambayi kanta amma ta tuna ta
ara tunawa amma babu amsa, kanta ya cunkushe ta matsa ta
ara matsawa amma babu abun da ta tuna tamkar wacce take lalube a inuwa.
Babu abun da tunanin ya tsinana mata sai wani nauyi da ya kara mata a kirji.
Bayan lokaci Junaid ya sake dawowa, ya tsaya a bakin kofar dakin na
an dakiku kafin ya tura kofa ya shiga.
Idanunsa sun cika da gajiya da damuwa, amma ya kokarta ya boye su.
"Rumana," ya kira sunanta yana zama a gefe.
Ta dube shi da idanunta da har lokacin suke dauke da alamun kuka.
Bai yi magana ba, ya dauki minti yana kallonta yana neman amsar tambayarsa a fuskarta.
"Rumana ki yi hakuri da duk abun da yake faruwa, na tambayeki kin ce babu komai amma zuciyata bata nutsu da wannan amsar ba, a jikina ina jin kamar kina boye min wani abu.
Rumana Idan wani abu ne yake damunki ki fada min, ba zan iya jurar ganin ki a haka ba."
Ta juyar da kanta gefe, muryarta na rawa ta ce, "Babu komai, kawai ba na jin dadi ne."
Junaid ya ja lumfashi mai nauyi.
Ya san wannan amsar ba cikakkiya ba ce.
Amma kuma ya ga idan ya matsa, za ta sake shiga wani sabon tashin hankalin sai ya mike daga inda yake ya koma kusa da ita sosai, ya rage tazarar da ke tsakaninsu.
"Ki dube ni," ya ce cikin sanyi.
Ta yi jinkiri kafin ta daga kai ta kalle shi.
"Na dakatar da komai a waje saboda ke," ya fa
a da gaskiya a muryarsa sannan ya dora da fa
in, "Idan kina cikin damuwa, farin cikina gushewa yake yi.
Don Allah ki barni in taimaka maki ko akan me ne ne."
Wadannan kalaman nasa sun motsa zuciyarta.
Ta ji wani abu ya tsinke a kirjinta, amma har lokacin ba ta iya bayyana abun da ta ke ji ba domin itama kanta ba ta san miye ba.
Hawaye suka sake gangarowa daga idanunta ba tare da izini ba.
"Ni kaina ban san mi yake damuna ba," ta furta a hankali, tana jin kunyar kalaman nata musamman ganin yadda ya damu.
Junaid ya yi shiru na wasu sakanni.
Wannan amsar ce ya fi tsoro, domin ba ya da mafita ga abun da ba a iya fassarashi a gareshi ba.
Ya kai hannunsa ya shafi kafadarta a hankali ya ce, "Babu komai, tunda baki san abun da yake damunki ba sai mu nemoshi a tare."
A hankali ya fara jera mata tambayoyi, yana
arin fahimtar abun yake damunta, ko wani abu ne ya faru da ita, ko kuma wani ne ya
ata mata rai.
Amma duk tambayar da ya yi sai ta yi shiru, kamar wacce aka datse harshenta.
Ta
aga kai ta kalle shi, balle ta ba shi amsa.
Da matsa sai ta fara hawaye, ya
aga murya cikin
acin rai yana fa
in, "Rumana, me yake damunki ne haka?
Ki fa
a min yanzu ko kuma ranki yayi mummunan
aci," sai kawai ta fashe da kuka mai
arfi, tana girgiza kai tana fa
in, "Ka barni kawai
don Allah ka barni," kuka ne da yake fito da
acin ranta da nauyin da ke cunkushe a cikin zuciyarta.
Junaid ya
ara fusata ya ce, "To shikenan, idan ba za ki fa
a ba sai ki ci gaba da kukan naki tunda dai ba zaki daina taurin kai ba."
acin rai ya bayyana karara akan fuskarsa.
Ya mi
e tsaye cikin
acin rai, ya juya ba tare da ya sake cewa komai ba, ya fice daga
akin.
Tun daga wannan ranar bai sake bi ta kanta ba ya tattara lamarinta ya watsar.
RANAR JUMU'AH
Tana kwance a kan gado ta yi lamo, wayarta ce ta yi tsuwwa ta daga kiran ba tareda ta damu da duba wanda ya kira ba.
Daga
aya bangaren Abdulmajeed ya yi mata sallama, "As-sal
alaykum wa ra
matull
hi wa barak
tuh."
Ta amsa, "Wa
alaykumus salamu wa ra
matull
hi wa barak
tuh."
aga
aya bangaren ya ce, "Rumana mi yake faruwa ne ko kuma ince waye ya yi maki laifin da har girmansa ya kai ki yi wasarairai da hidimar bikin Junaid, ina lura tunda aka fara hidimar bikin nan babu abun da kika halarta, hakan kuma yana
ata mashi rai, duk kwanakin nan mun kasa gane kansa, yanzu dai gamu nan zaune shurum mun yi magana har bakinmu yana nema ya yi ciwo amma ya ce ba zai je dinner ba sai a tare da ke."
Ta ja lumfashi idanuwanta cike da gajiya da ru
ani da ba ta gama fahimtarsa ba.
Muryarta ta fito a sanyaye, amma akwai nauyin damuwa a cikinta, ta ce, "Shi yaya Junaid
in ne ya ce idan babu ni ba zai je dinner ba?"
A dayan bangaren, Abdulmajeed ya yi dariya yana kokarin rage damuwar da ke cikin maganar ya ce, "Eh, ga shi nan a kusa da ni.
Ko wanka bai yi ba, yana nan zaune kamar wanda aka tilasta masa zuwa duniya."
Ta lumshe idanu na lokaci.
A hankali ta ce, "Ba shi wayar."
For seconds tayi
ananun maganganun da bata fahimta kafin daga bisani aka ce, "Gashi nan yaki amsa wayar."
Ta saki wani
aramin lumfashi mai kama da yanke kauna.
Ta gyara zama ta ce, "Okay bara in kira shi da kaina."
Ta tsinke kiran ta lalubo lambarsa ta kira, hannunta yana rawa ba saboda tsoro ba, sai saboda wani yanayi da take ji a zuciyarta wanda har yanzu ba ta iya fassara shi ba.
Ta danna lambar idanuwanta na kallon nesa ka
an daga saman gadon da take inda hotonsa yake manne ta kura masa idanu kamar wacce take neman karfin gwiwa daga can.
Kira ya shigo wayarsa, a karo na farko ya kalli allon wayar sunan DIDI da manyan bakake ya bayyana, ya yi shiru ba tareda ya damu da picking kiran ba.
Abdulmajeed ya kalle shi, ya ce, "Ka
aga ita ce fa."
Junaid ya ja lumfashi mai nauyi, ya mike ya taka zuwa gefen taga sannan ya amsa kiran, muryarsa kasa-kasa ya ce, "Hello."
Daga daya bangaren, muryar Rumana ta fito a hankali, ba da karfi sosai ba, amma cike da wani abu da ya saka zuciyarsa tsayawa na dan lokaci.
"Yaya Junaid me ya sa baka dauki kirana ba?"
Junaid ya yi shiru na
an lokaci, yana kallon gefe yana
arin ha
iye haushin da ya taso masa.
A takaice ya ce, "Oho."
Ta lumshe ido tana fa
in, "Fisabilillah, aurenka sunkutum da guda amma ka ce ba za ka je dinner ba saboda ni."
Kamar wanda aka yiwa dole ya ce, "Eh, nima I can be disturbing.
Rumana ta nuna kanta da yatsa, idanuwanta cike da hawaye ta ce, "Ba ni ba ce amaryar, ba ni ba ce kirjin biki, Me zai saka ka ce ba za ka je dinner ba sai da ni?"
A wannan lokacin, haushin da ke nukurkusar Junaid ya taru ya kai makura.
Ya
aga murya yana fa
in, "Saboda na gaji da abun da kike yi wa mutane!