Sashe 18
Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ammi ta ce, "Shekarunta sha bakwai a wannan shekarar take gama makarantar sekondire."
Umma ta yi jim kafin daga bisani ta ce, "Kafin ki haifi Jidderh kin haifi wata diyar a asibiti amma daga baya ta rasu.
To Rumana ita ce diyar da kika haifa, Rumana jininku ce."
Jikin Rumana ya fara rawa jin kalaman da Umma take fa
a, ta yi tsaye shurum ita ba ta yi gaba ba ita ba ta yi baya ba, tana tsaye shurum kamar butum butumi yayinda tashin hankali da ru
ani suka cikata suna ragargazarta a zuci tamkar guguwa mai tsananin gaske.
Falon ya yi shiru, a cikin wannan shirun zuciyarta take bugawa da karfin gaske.
Ta kalli Umma ta juya ta kalli su Ammi ta dafe kanta da ya fara juyawa tana mai tambayar kanta da kanta; Shin a mafarki take ko kuma zahiriyya na wannan lamarin wanda zai iya juya rayuwarta daga sama zuwa kasa, na wannan banka
ar da za ta iya juye rayuwarta zuwa upside of down, masu iya magana sun yi gaskiya da su ka ce a wajen tone-tone kaza take tono abun da zai sha mata kai gashi dai ita rashin jinta ya tunkudo tarnakin da yake bazanar saka mata takunkumi a wuya da ka iya juya mata rayuwa zuwa mahangar da ba ta sani ba.
Hannunta suka fara rawa kamar suna neman wani abu da za su iya ri
ewa saidai ba abun ri
ewar take nema ba, tsabar tashin hankali da ru
ani ne na abun da kunnuwanta suka jiyo mata.
Zuciyarta ta yi nauyi, kafafunta suka yi mata nauyi kamar ana janye su ne a
asar da take tsaye.
Idanunta sun yi ja, tana kallon komai cike da mamaki da rashin tabbas, ta
ure wa falon kallo tamkar wacce take
arin gane gaskiyar da ke
oye a cikin sa.
Jinta take kamar tana a cikin wani mugun mafarki, jikinta yana karkarwa, hannunta da kafafunta suna motsa kansu da kansu, idanunta suna kallon waje guda saidai babu abun da take ganewa sai zallar maganar Umma da ta ke mata amsa kuwwa a masarrafar tunani.
Bugun zuciya yana
aruwa da kowane dakika, ta fara ja da baya tana girgiza kanta, tana sosa kai kamar wacce aka yi wa KITSO DA KWARKWATA, jikinta da kwakwalwarta sun kasa tantance a tsakanin gaskiya ko mafarki na wannan lamari da yake shirin faruwa a rayuwarta.
Kafafunta sun gagara
aukarta ta fasa ihu ta zube a
asa bata motsi, Junaid ya rufa a kanta yana jijjigata yana kiran sunanta, "Rumana!
Rumana wake up!
Rumana ki tashi!." Amma inaa, ba ta motsa ba.
arasa falo da gudunsa ya dauko ruwa masu sanyi yana yayyafa mata saidai bata motsa ba saida ya kwaraya mata ruwan gaba
aya sannan ta damki lumfashi ta bu
e idanunta ta saukesu a kansa, da muryarta da bata fita sosai ta ce, "Yaa Junaid ka ce min mafarki nikeyi, kace min abun da nike jin Umma tana fa
a ba gaskiya bane ba."
Junaid ya kasa furta mata komai yayinda yake kallonta cike da tausayi, shima kansa yana cikin kwatankwacin ru
anin da take a ciki na wannan abun mai kamar almara.
Rumana
anwarsa ita ce ake fa
in ba
ar gidan ba ce.
*Littafin Zane Akan Ruwa Na Kudi ne, book 1 shine free, book 2 and 3 akan naira dari takwas 800, Vip 1k, pay via 9169472057, Aisha, Opay Digital Service, sai a tura evidence of payment via WhatsApp 09169472057.*
*Taken Labarin Shine ZANE A KAN RUWA (Mai Wahalar Gane Kamanni) Bari Ganin na bayyana komai, akwai wani laujen a cikin nadi, akwai sauran rina a kaba, wasu igiyoyin a baibai suke.*
Taku Har Kullum Aysher Angel (Matar Aliyu)
*ZANE A KAN RUWA*
_(Mai Wahalar Gane Kamanni)_
*NA*
*AYSHER ANGEL*
Page 6
Free Page

Tana cin karo dasu Ammi ta yi luu, yana dubawa yaga wani suman ta
ara yi, ya
auketa ya wuce da ita dakinsa, koda ta farka babu abun da take sai kuka da sabbatu saida ya yi mata allura ta samu barci sannan abun ya lafa.
Yayi jigum yayinda tsantsar tashin hankali da ru
ani ya bayyana akan fuskarsa.
A falo Umma dasu Ammi sun yi jigum-jigum an rasa wanda zai cewa wani uffan, Umma ta mi
e ta ce, "Masu aiki zasu kawo maku abinci, idan ta farka sai in baku labari tiryan-tiryan akan abun da ya faru."
Bata jira amsarsu ba ta haura sama, ta fa
a bedroom dinta ta zauna a gefen gado ta dafe kanta da ya ke sara mata yayinda damuwa da tashin hankali ya bayyana akan fuskarta na rabuwa da za ta yi da Rumana, a gefe guda tana tuna
iyarta Meemah da aka rabata da ita cike da zalunci.
Saida marece sannan Rumana ta farka Junaid ya ba ta abinci ta ki ci, sai da ya matsa mata ya yi mata dubara akan mafarki ne ya faru sannan ta yarda ta amsa ta ci.
Ya mi
e zuwa dakin Umma ya sameta tsaye a balcony tana kallon waje yayinda tsantsar damuwa ta bayyana akan fuskarta, ya ce, "Umma mu je mu kori mutanen nan tun kafin su yi sanadin mutuwar yarinyar nan, kina gani sau ukku tana suma, koda na kaita daki sai da ta
ara wani suman."
Umma ta share hawayen dake akan fuskarta ta ce, "Ba za su koru ba domin Rumana diyarsu ce halak malak." Ya ce, "Amma muna da ku
in da za mu amsheta kuma babu abun da suka isa su yi." Umma ta ce, "Kaico, shi kuma hakkin su sai muyi ya da shi, Junaid na gaji da dakon hakkin mutanen nan a saman kaina, a yau zan bayyana komai in ba su ha
uri in nemi yafiyarsu sannan in basu diyarsu su tafi da ita."
Ji Junaid ya yi kafafunsa ba za su iya daukarsa ba, ya yi zaman da
aro a
asa yana fa
in, "Amma Umma ya aka yi kika ce Rumana ba diyarki ba ce bayan ni nasan kece kika haife ta?" Ta ce, "Saboda hakan shine gaskiya." Ya shiga girgiza kansa yana fa
in, "No, hakan ba zai ta
a faruwa ba, bazan yarda da wadannan zantukan ba domin babu abun da ya bada ma'ana a wannan lamarin."
Umma ta girgiza kai ta ce, "Dama shi ZANE AKAN RUWA wahalar gane kamanni gareshi kamar HAWAYE AKAN RUWA ne idanun da suke fitar da shi ne kawai suka san ra
i da kunci da ya ke fita da fitarsa."
Ya girgiza kai ya ce, "Shima wannan ban gane ba, nifa bana jin zan iya gane dukkanin wani zancen da ya shafi batun cewa Rumana ba diyarki ba ce ba."
Umma ta ce, "Gaskiyar kenan sai ka amsa da ha
uri, dama a rayuwa ba komai ba ne ya ke
orewa haka zalika ba komai ba ne mutum yake nema yana samu." Daga haka ta nufi kofa tana fa
in, "Ka sameni a parlour in fa
i komai a gabanka domin ba na son ko bayan raina a zo a na wallahi tallahi da kai akan wannan maganar.
Daga yau zan saka narkakken dutse in yi wa wannan lamarin togaciyar da babu wanda zai nemi ba'asi ko tada zaune tsaye, a yau yarinya za ta koma hannun iyayenta na asali."
Daga haka ta fice ta barshi zaune shurum yana luguden la
Kai tsaye dakinsa ta nufa inda take kyautata zaton za ta samu Rumana, ta sameta zaune a gefen gado ta yi tagumi tana karanta wasikar jaki, Rumana tana ganin Umma ta yi tsuru-tsuru da idanu yayinda bugun zuciyarta ya
aru, hannunta suka fara karkarwa.
Umma ta ce, "Ka da ki kuskura ki
ara sumar min a nan domin ban shirya
aukar wani alhakin na daban ba, masu iya magana sun ce a wajen tone-tone kaza take tono ajalinta to ke kuma tashin hankali kika tono na abun da na yi shekera da shekaru ina
oyewa don haka sai ki amsa da ha
uri."
Rumana ta fashe da kuka tana fa
in, "Please Umma ka da ki yi min haka, na tuba ba zan
ara ba." Umma ta ce, "Rumana ki daina
ata yawun bakinki domin bakin alkalami ya riga ya bushe," ta nuna kanta ta ce, "Ni da kike gani ba ni ba ce na haifeki, waccen matar dake zaune a parlour ita ce ta haifeki, ki biyoni a parlour domin ki ji yadda aka yi aka kwana a ragaya."
Rumana ta fasa ihu tana girgiza kanta ta ce, "A'a na yafe kwanan ragayar." Umma ta girgiza kanta ta ce, "Kaico sai dai kin yi rashin sa'a domin ta inda aka hau ta nan ake sauka." Rumana ta ce, "Amma ba za'a rasa
oyayyar hanya ba." Umma ta ce, "Shi kuma hakkinsu fa." Rumana ta ce, "Ni ban san su ba, ba ni da ala
a da su, ke ce na sani, ke ce kika haifeni."
Umma ta saka hannu ta share hawayen da suka zubo mata ta ce, "Kayya, sai dai ba komai ba ne ya ke
orewa ba." Ta juya ta fita zuwa falon
asa ta samu su Ammi zaune ta ce, "Ku yi ha
uri na barku ku ka
ai, ta farka, yanzu za ta sauko sai in fede maku daga biri har wutsiya akan abun da ya faru."
Babu wanda ya ce mata uffan a cikinsu, suma suna cikin tsantsar mamaki da ru
ani domin a iya saninsu yarinyar da suka haifa ta mutu bayan haihuwa, hakazalika Abbi da
an uwan Ammi ne suka sadata da makwancinta, kenan idan har Rumana
iyarsu ce, to wacece waccen yarinyar?
Jin zantukan Umma suke kamar almara, sun zo da saka ran samun labari akan dangin Abbi sai dai abun da suka tarar ya ki
ima masu tunani.